Sashe 76
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dukkan ku Babu wadda ubanta baya son ta kamar ni, Babu wadda aka saka Bayan sati daya da aure se ni, Amma yanzun komai ya wuce, sede na tuna nayi Daria"
Bayan ta se amaryar Junaid wato Barr Ummusulaim da aminiyar ta Ummukhulthum, irin rawar da suka taka a tasu rayuwar. Hikma ta dingisa kafar ta ta iso gare mu tace
" Babu nakasashe se kasasshe, gani an haife ni aka sace ni, na rayu a wani gida daban Amma dukda Haka nayi aure cikin dangina ba tare da sanina ba. Rayuwar gaba daya hakuri shi ne komai"
Tana gamawa idanuna Suka koma Kan Dr. Asma'u Shahada, epitome of beauty kenan, duk cikin mu Ina sonta sosae, tace
" Ya kamata mu rungumi Yan matan mu da basuyi aure da wuri ba, mu nuna musu aure is about timing, idan lokacin yazo it will occur naturally. Ni mahaifiyar da ta haifeni, Yan uwana seda Suka juya min baya saboda banyi aure ba, nayi kuka naso nayi aure Amma lokaci baiyi ba se a karshe nayi aure I was beyond happy, na manta cewar na ma jira har Haka. Ya kamata mu sani aure sunna be we shouldn't be discriminating girls saboda basuyi aure ba"
Ta zauna daga Haka Nanan Abba Prof ta fada Mana ita soyayya ta sani, tana mantawa idan akwai kiyayya tasan mijin ta na sonta Kuma duk inda taje tana alfahari dashi. Afiyya, Afin me borno, ta fada Mana yadda rayuwa ta wullar da ita yadda zumunci yayi karanci wani lokacin Babu shi. Daga ita se Sofy, the bookworm a gurin ma littafi ne a hannunta, our vet doctor ta fada Mana su waye dangin uba, wacece kishiyar uwa sannan Kuma wacece kishiyar. Da na tashi a matsayina ta Unaisa na fada musu
" Ni dinnan I was raised by a single yet strong woman, Anna duniya ta ce, Alhaji Yahai ya barmu yama manta damu, Abiey ya Soni ya bani dukkan abinda kudi zai iya bayarwa, Amma a Haka ya tafi ya barni Al'amin Cànîm Dina shi Kuma ya daura, muka tashi tare mukai kudi tare sannan ya bani rayuwa, farin ciki da dukkan abinda nake ganin are beyond my reach, with Al'amin I got the world, so far a gurina shi din namijin da Zan kalla na Kuma kalla ne!"
Thank you so much and I love you loads🥰❤️
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
.
..*Ending...*
Da sassafiyar jumaa Bayan munyi sallar asuba Muka koma muka kwanta, Amma ni banma Yi wani enough bacci ba saboda hankalina baya tare Dani, Yana kitchen Kan aikin da na sawa zuciyata zanyi, Dana tabbatar yayi bacci na fito zuwa kitchen, na dakko kaza a freezer na daura a wuta sannan na fara kokarin gyara gidan, zuwa lokacin na kammalla sulale na soya, na wuce zuwa store na cika bucket dam da kayan gara sannan na fito dasu na aje, na dakko katon warmer na juye stew din da nayi da daddare na kawo inda sauran kayan suke, Ina tsaye rikeda kuguna Ina tunanin abinda ya kamata na karayi, a lokacin ya fito Yana sanye da short da vest, ya kalleni yace
" This is cheating!"
Nayi dariya Ina kallon yadda yake throwing daggers daga idanun shi, na karasa ta Bayan shi na zuro hannuna ta bayan shi zuwa cikin shi nace
" Of course not, jiya Haka Kai min"
Ya harareni sannan yaja hannuna muka tafi mukai wanka, muna fitowana dakko karamin akwatin na fara Ciro Kaya na da nashi Ina zubawa, ya rike hannuna yace
" Wai kwana zamuyi idan munje?"
Na kalleshi ya tsatsareni da idanun shi nace
" To da me zamuyi? Se Monday zamu dawo ai"
Ya bubbuga kafafun shi kamar karamin yaro na tsaya Ina kallon shi with so much affection a idanuna yace
" Dan Allah mu dawo yau"
Na girgiza Kai nace
" Seriously se Monday"
Ya girgiza Kai yace
" Ai shikenan yadda Kika ce"
Nayi Masa murmushi Ina cigaba da hada kayan, ko tayani baiyi ba, har na kammalla na dakko Masa Kaya na Taya shi ya shirya sannan na shirya Nima, ya saka min dankunne da sarka, muka fito zuwa parlor, breakfast mukai sannan muka dauki Hanya. Tunda muka dauki hanya muke Hira har muka shigo kano, direct gidan Mummy muka nufa Dan shi ne makasudin zuwan namu, a waje yayi parking na dauki jakata muka Shiga ciki, gidan shiru kamar Babu kowa Haka, Amma a parlor muka same ta zaune da katon hijab, da sallama a bakin mu muka Shiga, ta mike tsaye tana murmushi tana Mana lale marhaban, na Kara fadada murmushi na lokacin da ta hada mu ta rungume mu, Bayan ta sake mu na durkusa na gaishe da ita, ta amsa sannan na zauna tana Kara tambayar yadda muke, ta mike ta shiga ciki, na dube shi nace
" Muje mu shigo da kayan ko?"
Yace
" A'a ki Bari Zan kawo"
Nace
" Zaka iya?"
Ya harareni nayi dariya Ina Masa gwalo, ya mike ya fice se gata ta dawo tana fadin
" Me zaku ci for breakfast? Gidan ni kadai ce se lukman shi Kuma ya fita ma"
Nace
" Munci abinci kafin mu taho, sede Bari yazo ko zaici abinci"
Ta gayda kanta, Sega sallamar shi ya shigo da trolley da bucket, nayi sauri na mike na karba, na karaso dasu ciki ya juya ya kawo sauran, na dubi Mummy nace
" Mummy stew ce wannan ko Ina zaa juye ta?"
Duka suka dubeni a tare, Mummy tace
" Stew kikai, sannu Allah yayi Miki albarka"
Nayi murmushi nace Amin, shi Kuma yace
" Yaushe kikai bansani ba"
Ki kulashi ma banyi ba, ni na juye mukai ta Hira da ita, wajen azahar zaije masallaci tace ya dauki kayan mu ya Kai Mana can, sannan ya rakani Naga dakin. Muka fito tare dawowar lukman kenan, ya karaso ya bugi kafadar Al'amin yace
" Ango ango!"
Nayi murmushi Ina kallon su, ya juyo ya dubeni muka gaisa sanann muka karasa, dakin shi ne na da, Suka fita na gyara ya danyi kura kadan sannan na dawo na samu Amra da Maman Akram sun zo. Ranar Haka Muka wuni, suna da kirki sosae koma wanne makami ne hannunta to yasar dashi. Washegari mukaje yawo gidan Anna, gidan Abba da gidan Mamaa, kowa a cikin su idan ya kalleni yasan hankalina a kwance yake, yasan Ina cikin Jin Dadi da farin ciki. Anna kamar zata maida ni ciki tayi nan tayi can, Dan nan na yini. Bayan maghrib yazo mu tafi muka biya gidan Aunties dinsa guda biyu. A Hanya na gaji nace
" Muna zuwa zanyi wanka nayi bacci Allah na gaji, duk ka kaini yawo"
Ya dubeni yace
" Ni gida uku nace muje ke Kika dinga janmu yawo, Kuma gaskiya I need you, ki hakura da baccin"
Nace
" A'a!"
Yace
" Ni din?"
Na gyada Kai, se ya maida hankalin shi Kan titi, Muna zuwa gida Mummy ta Gama abinci, na zauna na zubo sannan na fara ci, tana ta tambayar mu yadda muka baro kowa, na Bata sallahun gaisuwar su Ina gamawa nace
" Mummy bacci nake ji"
Tace
" Karki kula shi wuce kije kiyi kwanciyar ki ya zauna hira"
Na wuce na Mata sallama, Ina jin hirar su a bakin gate, makwabcin su ya tsare shi da magana nima se fitowa nayi na shigo, kafin ya dawo har nayi wanka na shirya, na kashe wuta kenan se gashi Ya shigo, ya kunna wutar na bude idanuna na kalleshi nace
" Ka Gama?'
Yace
" Shi ne Zaki kwanta ban zo ba, Mummy tace har kinci abinci ma"
Na Dan tashi na zauna nace
" Cànîm to ka tsaya Hira, I was very sleepy shiyasa"
Na nuna Masa gefena alamar yazo ya kwanta ya girgiza Kai irin yayi fushi dinnan! Nayi murmushi na mike na janyo shi ya zauna nace
" I missed you!'
Na fada Ina hade bakina da nashi, I wasn't in the mood sosae but he said it and I wanted to support him sosae, se da mukai wanka Dana kwanta inaga ki juyi banyi ba se asuba!
Rayuwar mu gwanin dadi mukai, mu Saba ma juna mu Kuma kyautata ma juna, Amma Kuma wannan tarin soyayyar da muke yiwa juna ita ke tafiyar damu, shiyasa kullum na kance ka auri Wanda kake so, mostly wannan son zai Zama abinda zai keeping dinku going. A kwana a tashi muka koma aiki, tare muke zuwa mu taho tare sede idan aiki yayi Masa yawa to shi me Zan taho na bar shi.
Watan mu hudu na fara laulayi, ban masan ciki gareni ba da farko ba, kawai dai Ina samun frequent attack, Dan Abu kadan se naji attack yazo se Kuma na fara zazzabi bani daya ba har shi ma zazzabin yake. Ranar Monday Dana tashi Ina kokarin shiryawa se amai da hajijiya, na koma na kwanta ya dawo sanye jallabiyya ya shigo Yana fadin
" Babes zazzabi nake yi!"
Na Dan dube shi Ina kokarin tashi na zauna nace
" Nima zazzabin nake, ga hajijiya nake ji"
Ya taba wuyana yace
" Subhannallah! Should I give you a shit of PCM?"