Sashe 33
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na fada Ina kokarin barin wajen, Anna ta dawo Dani tace shiryawa zamuyi mu tafi Birnin kudu yanzun, se Kuma naji gabana ya fadi is it that serious? Nace
" Dada bashi da lafiya sosae me?"
Ta gyada kanta se na wuce daki na canja kayan jikina, Anna ta same mu muna Dan shiryawa tace mu hanzarta. Ina Gama shiryawa na Ciro wayata na tura ma Al'amin text Akan abinda yake faruwa, aikuwa ko minti uku Basu cika ba se ga Kiran shi, na dauka yace
" Are you ok? Yanzun zaku tafi?"
Nace
" Eh! Badi'a muke jira, idan naje Zan kiraka"
Se yayi Mana adduar sauka lafiya sannan yayi Masa addua samun sauki. Yaya Saif ya kaimu Birnin kudu, cikin babban asibitin su wato FMC. Can emergency dinsu muka je gabana Banda faduwa Babu abinda yake, Ina taraddadi wanne Hali Zan same shi, ciki muka shiga Dan dama Neman relatives dinsa akeyi, na karasa wajen Matron din na gaishe ta sannan na Mata bayanin ni ya ce a wajen shi, se ta zauna tayi min bayanin cewar Yana fama da stage IV HIV and AIDS ga Kuma TB Dake damun shi wadda nasan dama tana samun shiga jiki a lokacin da mutum yake da HIV stage III, na Dan zauna Jin tunda aka kawo shi Babu kowa a gurin shi Kuma baa saya magani ba. Nace a rubuta min zanje na siyo. Bambi ta Kan shi ba ko su Anna na karba na fita zuwa Skye Bank Dake cikin asibitin na cire kudi sannan naje na magunguna na biya kudin investigations da zaayi sannan na dawo, na Kai gadon bayan na sanar dasu na kawo. Yana kwance tamkar skeleton, zaka iya kirga dukkan wani Kashi dake jikin shi, idanun shi se hawaye yake zubarwa ga taro da yakeyi kamar zai fitar da kirjin shi. Na Dan runtse idanuna na zauna Ina jin duniyar ta min zafi nace
" Alhaji sannu Allah ya baka lafiya!"
Se ya riko hannuna da Kuma na Nuzla Yana kuka Amma baya magana, nace
" Kayi hakuri, rashin lafiya me wucewa ne, zaka ji sauki Inshaaa Allah!"
Abinda na lura Yana kuka akan abinda ya akaita, mu din da yaki ya wofantar gashi Bayan kowa ya guje shi mine muke Masa amfani, muma nan aka fara Masa medication, cikin ikon Allah se yayi bacci, I can see the peace on his face. Anna ta dubeni tace
" Unaisa zamu tafi, zaku zauna dashi zuwa wani lokacin kuni"
Dukda ya kamata ace namiji ne yake zaman jinyar Amma Babu Wanda yake da niyyar a Yan uwan shi yazo yayi hakan, Haka Dole sede mu din
" To Anna, Amma zaku tafi da Badi'a ko?"
Tace
" Eh, ku kula da kanku Zan dawo"
Daga Haka muka rakata ta tafi na dawo ni da Nuzla na zauna gaban gadon nayi shiru Ina tunanin rayuwa, Haka fa rayuwa take yau kana holewa gobe Kuma akasin hakan. Kalle shi dai kamar ba Alhajin makka ba me kudi me wulakanci. Se dare ya farka, na riga na siyo abinci na taimaka Masa ya tashi ya zauna sannan na saka Masa spoon ya fara cin abincin, na dauki wayata na fita Dan tuntuni Cànîm ke Kirana, Amma ban dauka ba gani nake idan na fita Zan dawo Naga baya numfashi,I dunno I just want to protect him. Ina tashi Nuzla ta zauna gefen shi tana Masa sannu, duk fushin da take dashi se Naga ya tafi she look scared, itama tsoron da takeji irin nawa ne kada ya tafi ya barmu kada ya rasu.
" Cànîm!"
" Babes kin tsoratar dani, I thought something bad Happened!"
Na Dan saki Raina kadan nace
" Kawoa tsoro nakeji, gani nake Ina tahowa Zan koma ace ya rasu"
Yace
" Zai tashi Inshaaa Allah! Kiyi hakuri Nima zanzo Naga jikin shi gobe"
Se na fara kuka a hankali nace
" Stage IV AIDS ne, ga PTB Kuma, ka kalla yadda ya koma?"
Cikin rashin jin dadi kukan da nake yace
" Kiyi hakuri, kin manta HIV indai mutum na Shan drugs zaiyi making, ni dake ai duk munsan hakan ko?"
Nace
" Eh! Amma yayi worse fa, kaga CD4 din shi, viral load dinma duk Babu kyan gani"
Yace
" Duk da Haka, Allah shi yake rayawa, just hope for the good"
Nace
" Tohm"
Se ya Dan fara min Hira wadda yasan bazan iya jurewa ba seda nayi dariya, seda yaga na saki Raina sosae sannan yace na koma wajen Alhaji. Na cire wayar a kunnena Ina jin sanyi a raina na tafi ciki na samu yagama cin abinci Yana magana da Nuzla, na zauna Ina murmushi nace
" Sannu Alhaji, ya jikin"
Ya danyi tari kadan sannan yace
" Sannu ku da dawainiya! Allah yayi muku albarka"
I felt a bit strange, Bai taba fadar hakan ba Wai ya shi Mana albarka ba se yau, Amma naji Dadi nace
" Allah ya baka lafiya yasa kaffara ne"
Haka Muka kwana dashi har zuwa safe, dukka munyi bacci sede mu a takure na rashin sabo, Anna da Dada har Badi'a sun Kira mu yafi a irga, Haka Zuhra da se dare na kirata na fada Mata kafin taji a gari ta yanka ni. Seda na saka gloves sannan na wanke Masa kayan shi, na bar shi da Nuzla tana bashi abinci. Na Gama wankin kenan wayata ta fara ringing, Ina dubawa Naga Anna ce, na dauka muka gaisa ta tambayeni jikin shi nace
" Ai Anna sosae jikin yayi sauki har Hira mukai da daddare"
Tace
" To mashaaa Allah! Haka ake so, se ku Kuma ku kula sosae, Allah ya Baku ladan biyayya"
Nace
" Amin! Yaushe Zaki zo?"
Ta danyi shiru hakan ya tabbatar min ba zuwa zatayi ba, sannan tace
" Zan bayar da kayan ku a kawo muku, kuyi amfani da kadan din da kuke dashi"
Nace
" Tohm Anna ki gaida Hunainah'
Se mukai sallama nayi shanya na cire gloves din na dawo daki, ko daga baya na hango shi to Zan gane shi, Yana zaune gaban Alhaji Yahai, Nuzla na gefe tana hada tea na karaso banma duba abinda yake jikina ba, Alhaji ya fara cewa
" Gata nan ma Yar albarka!"
Se ya juyo Yana kallona fuskar shi da Murmushin da yake min duk lokacin da yake son karfafa min gwiwa, duk lokacin da yayi min hakan na kanji tabbas kwarin gwiwa akan koma menene Zan iya. Na karaso na gaishe shi cikeda kunya, ya amsa Yana tambaya ta yadda muka kwana da me jiki, Ina rike da karfen gado nace
" Da sauki, you came? Thank you"
Yayi min murmushi ya maida hankalin shi Kan Alhaji, ni Kuma na zauna gefen Nuzla da ta Gama hada Masa tea ta Miko min, na Mika masa ya girgiza Kai yace
" Azumi nake!"
Na kalleshi cikin rashin yarda kafin nayi magana Alhaji Yahai yace
" Aminu karba kasha kaji"
Ya karba na bashi bread din bashi da yawa which was meant for me to eat, Bayan mun fita da Nuzla ya rike hannun Al'amin bayan ya tashi ya zauna yace
" Bansan me yasa nayi Haka ba, bansani ba Aminu, bansan me yasa na fifita Yan uwana akan 'ya'yana ba, Aminu kudi, mulki da daukaka da kake gani mugayen abubuwa ne, nayi kudi Amma yarannan Banda gidan da Suka zauna ko ciyarwar arziki banyi musu ba, Babu abinda na tsinana musu, a karshe ma nabi son zuciya da zuga na watsar dasu. Aminu kana kallon yarannan kasan sun Sha wahala, ban farga ba se da aka kawo ni asibiti, Yan uwan Dana bautawa nayi wa bauta suka aje ni Bayan sun San meye asalin cuta ta, Amma Haka uwar su ta kawo su dukda ni din me laifi ne ta kawo su suyi zaman jinyar"
Se y fara kuka me cikeda nadama, Al'amin yayi shiru yana Kara Jin tausayina Dan akwai abubuwan da sunyi min nauyin na fada Masa, seda ya Gama kukan yace
" Ina kallon ka nasan ka dace da ita, da tazo Kuma se na fahimci tana sonka, kayimin wannan abin Dan Allah ka aure ta, ka rike min ita amana Dan Allah!"
Al'amin ya Kara rike hannun Alhaji yace n
" Nayi maka wannan alkawarin"
Daga nan se suke ta hirar duniya har muka dawo dake munje gidan Yaya Basiru Dan Inna Zulai dake aure anan Birnin kudu, gidan shi bayan plaza ne, anan mukai wanka, na wanke Mana kayan da muka cire sannan muka shirya da extra kayan da muka zo dashi, na Dan Sha Koko kadan muka taho. Muna dawowa ya mike yayi sallama da Alhaji da yayi ta Masa godiya Yana adduar Allah ya Kara hada fuskokin su.
" Ki kwantar da hankalin ki, Naga jikin nashi da sauki sosae ai"
Na gyada Kai na idanuna suna cikowa da kwalla, ya girgiza min Kai yace
" Idan kikai kuka bazan iya tafiya ba, ko na tafi hankalina bazai kwanta ba, so please be strong kinji?"
Na gyada Masa kaina Amma bance komai ba, ya bude backseat dinsa ya fito da ledoji yace
" Dan Allah karki ki karba nasan halinki, zan dinga Kiran ki akai akai, take care of yourself"
Haka na karba kayan me yawa da ya kawo tunda ya rufe min bakina, na Masa godiya sosae tare da fatan Allah ya kiyaye hanya.
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[5/29, 10:43 PM] Hauwa Galadima: *C_C*
Da yamma a ranar Zuhra da Yaya khalifa Suka zo, ta Jima a gurin mu ita ta kawo Mana Kayan sakawa, jiki yayi sauki Sosae Dan ya rigada ya hau Kan magani, Kuma Babu laifi ana samun sauki, gashi da compliance duk abinda nace Masa baya taba musawa kawai zai ce Mana tohm. Babu Wanda yazo daga Masaya se washegari Inna Fiddau taxo, da wurwuri, da muka gaishe ta se muka Basu guri muka tafi wanka kafin mu dawo Sega kiran Ahmad a wayata, na dauka da sallama baki na, Bayan ya amsa yace
" Bakida kirki Unaisa!"
Na Dan langwabar da Kai na nace