Sashe 47
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_I'll never forget, the songs we used to play_
_When I put them on, the feeling never fades out of my body_
_I hope you thinking of me_
_There won't be a night, there won't be a place, you don't cross my mind_
_I see your face in somebody, I hope you thinking of me_
_people say we foolish, people say we're dumb, people say we caught up in temporary love_
_They don't know what we doing, they say we're too young_
_They don't know a thing about us_
_I'll wait forever, that's what we said!_
Ita ce ta dinga playing cikin earpods din kunnena, I missed him terribly, naji komai ya dawo min sabo, na fara tuna dukkan abubuwan da mukai tare, Amma idan na tuna Murmushin fuskar shi se naji ya manta dani, shi din ya bude sabuwar rayuwa sabon babi. Da yamma muka Isa, kafin a Gama screening mu wuce nan ma aiki ne, tun a airport nasan team Dina Dan ma sunce shi head din will be coming ko zuwa jibi oho, sun mayi meeting dashi a Dutse nice banje ba. Nayi tsintuwa, nayi babban kamu a lokacin da ban zata ba, Allah ya amsa addua ta, sede tsugunne Bata Kare ba!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/15, 1:02 PM] Hauwa Galadima: *N_N*
Kallon garin gaba daya zaka San sun cigaba, Ina Fata watarana naga Nigeria ta cigaba Haka, yadda abinci ya wadace su zakayi tunanin su ke nomawa, Amma kalle mu abinci kawai ya gagari wasu a kasata Kuma kullum ikirari muke agriculture, fertile soil and stuffs, Allah ya takaita. Muka daura niyya sannan mukai abinda ya dace, Ina tsayawa gaban Ka'aba na ganta katuwa ba yadda nayi tunani ba se naji tsikar jikina ta tashi, wani irin rush of emotion kawai se na saki kuka, na kankame hannuna nake kuka na kusa Dani Wanda muka taho tare wata dattijuwa tace min
" 'Yata daina kuka kiyi addua kinji?"
Na gyada kaina Ina fadin
" Astagfurillahal azhimullazi laillahaillallah huwal hayyul qayyumu wa atubu ilaik! Ya Rabbi na tuba, ya Allah na daina ya Allah ka gafarta min kurakuraina ka shiryar Dani"
Dake Babu cinkoso tunda kusan mune flight din farko se na samu har nayi sujadda gurin, kafin na Gama dawafi zuciyata tayi sanyi, se naji kamar ni wata sabuwar halitta ce, naji wani irin nutsuwa da na manta last da naji irinta. Alhamdulillah! Bayan mun fito muka hadu da team din mu Sha biyar, wata dattijuwa tace min
" Kece Unaisa Yahya?"
Nace
" Eh Mummy ni ce"
Ta rike hannuna tace
" Baki zo meeting ba ko da akai a Dutse, anyi forwarding complain din ki"
Ta Ciro takarda ta bani tace min shi ne abinda aka tattauna nayi going through, sannan tace min head din zai zo gobe ko jibi inshallah. Na amsa da Amin na karba.
" A Ina kike aiki?"
Nace
" Hadejia general hospital"
Tace
" Ina Dutse ni Kuma, Naga Baki Dade da qualifying ba har kinyi post basic, that's great Haka ake so, se ki daure kiyi BSC ki?"
Nayi murmushi nace
" Inshaaa Allah!"
Tace
" Kuyi karatu tunda kuruciyar ku, Kinga Babu nauyin kowa akan ki"
Se naji dadin Zama da ita, Yar hirar da mukai, muka wuce masauki nayi wanka na shirya cikin Abaya baka na kwanta bacci yayi gaba dani ko abinci ban nema ba. Dake na Saba tashi cikin dare se gashi na farka, nayi alwala nazo nayi sallah nayi karatu sannan nayi tasbihai. Da asuba na farka da Yunwa na rasa me zanci, to me na aje ma balle na dauka a dakin. Se na tsiri wanke kayana da na cire dukda gari ya waye na samu abin tabawa, gari na wayewa Babu jimawa aka kawo Mana breakfast, na zauna na hada tea na Sha Dana Gama nayi wanka sannan nasa wata Ash din Abaya na fito zuwa dakin Mummy Ruqayya kamar yadda ta fada min sunan ta. Da sallama na shiga, ita se lokacin ta tashi ma na gaishe ta ta amsa ta shiga tayi wanka sannan ta karya Muka fita, se da akai sallar Isha sannan muka dawo, muna shigowa aka kirata akan head yazo, Kuma Yana Neman ta ita da wani Dr. Kamal Dan kafin hausa, station dinsa Bulangu. Mukai sallama na wuce daki ita Kuma ta tafi, har na zauna se na Ciro sabon sim Dina Dana siya nasa a wayar nayi connecting data sannan Kuma na fara turawa Yan uwana sakon saukata lafiya, na Dan Jima Ina chatting dasu Badi'a na cemin naje Naga gari kafin a Fara aikin hajji I'll occupied nace Mata ni fa as medical team nazo, idan na tafi aka neme ni fa, se tace min ni sarkin aiki, kada na dawo banje ba. Nayi dariya kawai. Washegari da wurwuri zamuyi meeting saboda a ranar zamuje ziyara, so na shirya da kyau da wurwuri Nasha tea sannan muka fita zuwa inda ya sauka. Seda mukai wajen mintina biyar se gashi ya shigo. Da waya a kunnen shi Yana magana cikin turanci Wanda yake fita fluently, Yana da tsawo Yana Kuma da jiki, tsayin da jikin yasa ya gait dinsa ya Zama perfect, kana kallon fuskar shi zaka fahimci ya hada ruwa da Fulani, fuskar shi Tasha gyara, side burns dinann sun Sha gyara, har ya zauna idanuna ko sau daya Basu kifta ba, yanayin shi ya boye tulin shekarun da yake dashi, God bansan me yasa ba se naji gurin yayi zafi, har Ina panting, ya tafi Dani musamman yadda words ke fita daga bakin shi. Wayata ta Dan bada beep se nayi saurin kallon ta na maida ta silent sannan ya Gama wayar ya maida hankalin shi Kan mu. Fuskar shi da Murmushin yace
" I welcome all of you here, I'm Aminu Bashir!..."
Sunan ya fara ringing a kunnena, like kamar naso nasan sunan, a Haka yayi briefing dinmu akan yadda zaa samu ayi achieving abinda muke so. Daga karshe yace
" Last meeting dinmu, akwai wadda tayi Missing, where's she?"
Murya ta Kamar an shake ta nace
" Sir I'm here"
Ya dago idanun shi zuwa inda yaji mirya ta ya dubeni, God those eyes! Bansan nayi saurin lumshe idanuna na bude ba, ya Kara kallona sannan yace cikin tattausar murya, ba irin muryar da yayi amfani da ita wajen addressing din mu ba yace
" Me ye sunan ki?"
Nace
" Unaisa Yahya!"
Ya gyada Kai, yace nayi Mana addua mu tashi hakanan tunda we've a journey ahead, nayi addua kowa ya shafa sannan na mike, shima se ya tashi, dukka kowa ya mike ya mikawa mazan hannu sukai musabaha sannan ya Kara dubana, ya sakar min murmushi da yayi melting zuciyata, wannan Murmushin bazai tafi ban maida martani ba, Haka Nima na sakar mishi nawa da yafi nashi taushi, se Kuma na nufi waje Ina jin wani iri cikin jikina. Seda muka fito naji su Kamal na hirar ai he's down to earth, Yana da saukin Kai ba kamar wasu Yan siyasar ba da zaka ga Basu sakin fuska se suna campaign da Kun daga su sun shiga office shikenan.
A Haka mukai tafiyar idan na tuna wannan Murmushin se naji cheeks din is warm, se na samu kaina Ina sakin murmushi, Haka na wuni ranar kamar sokuwa, hatta Mummy Ruqayya seda ta tambayeni Wai Murmushin me nake? Nace Mata kawai ni dai Dadi nake ji, nace Mata Ina jin farin ciki. Se tace min ko dai sirikin ta ya Kira ne, nayi dariya kawai ban Bata amsa ba. Da daddare ina Shirin kwanciya, se wayata ta fara ringing, na duba se Naga bansan number ba, Kuma ta kasar ce na dauka bakina dauke da sallama
" Waalaikumussalam, Unaisa Dr Kamal ne"
Nace
" Oooh doctor sannu"
Yace
" Yawwa ki sakko kasa na kawo Miki sako"
Na dubi jikina ban Kai ga cire kayana ba, na saka katon hijab nace masa gani nan sakkowa, lift na bi zuwa kasa na same shi shi da Rufa'i da muke Kira O'C nasan shi a zamana jinyar Alhaji a Birnin kudu. Na gaishe su, doctor ya Mika min jaka yace
" Gashi aka bani na kawo Miki"
Na bude paper bag din Naga packed abinci ne nace
" I've eaten, waye ya baka?"
Yayi murmushi yace
" Kici Dan Allah kada ki Bari ya Zama waste, se mun hadu da safe"
Ko kusa ko alama, ko kadan ban kawo cewar Wai na rikita head ba, ban kawo na samu matsugunni a zuciyar shi ba, ni kaina da na wuni Ina tuna Murmushin shi fadawa kaina nake ni wawuya ce har akwai abinda namiji zai Kara Yi ya burgeni? Nayi tunanin ansha ni na warke, to Ashe ba Haka bane, duk abinda Allah ya tsara se ya faru. Na karba Dan sun tafi na hau sama na zauna na bude abincin kamshin spices ya buge ni, se naji Yunwa nake ji, na dubi roommate Dita wadda kamar saata ce ko Kuma na girme ta, duk dakin tamu tafi zuwa daya, nace tazo muci abinci, ta karaso muka zauna muka cinye tas, muka Sha ruwa na Masa text nace nagode. Washegari da sassafe Sega wani pack din na abinci, na tsare shi nace
" Dan Allah waye yake turon abinci tunda kace ba Kai bane?"
Yayi murmushi yace
" Yace I should keep him anonymous"
Na Dan Bata Rai nace
" Indai baka fada min ba bazan Kara ci ba"
Yace
" Dan Allah karkiyi Haka, Someone just care ne fa"
Ya fada Yana dariyar shakiyanci, ya juya ya tafi, nanma abincin was high class food, muka ci. Gaba daya zaman mu a Madina shi ke bani abinci nayi korafin har na gaji,Kuma ban Kara ganin shi ba se ranar da zamu koma makkah two days to zaa Fara aikin hajji. Mun firfito na hango shi a tsaye shi da wasu mutane suna magana, Dana kalleshi se Naga kamannin sa da someone I know, Amma na kasa fahimtar waye.
" Sir nace ko na baka contact dinta kawai?"