Sashe 55
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ai aikin Gama ya Gama, by now nasan sun sani Kuma ko kince kin fasa it doesn't matter kada ma wannan mahaukaciyar Aseey din taji labari. So kibi zuciyar ki, ke Kika ce kina son shi? A'a shi yace Yana son ki Dan Haka Baki da laifi, gaba daya Haka Allah ya tsara"
Ni dai nayi shiru Ina ayyana Anya kuwa, to Amma idan ban bi shawarar Zuhra da Nuzla ba me zanyi sede fa na rabu dashi Wanda bama zai yiwu ba is never an option. Nace
" Zuhra Anna da Dada fa?"
Tayi murmushi tace
" Ki bar ni dasu, wannan karki biye su Basu San meye soyayya ba, ba wacce tayi soyayya kawai sunyi aure ne bazasu taba fuskantar abinda ake ji ba"
Kafin na Bata amsa Kiran shi ya shigo, wayar na gefen ta ta Miko min tana dariya tace
" Amaryar Abiey wannan zucuyoyi Haka"
Na harareta na Kara kunne na, na Masa sallama da gaida shi yace
" Zuhran tazo?"
Nace
" Eh"
Yace
" Bata wayar"
Ta karba suka gaisa cikin girmamawa yace
" I hope she's fine? Ta daina kukan?"
Tace
" Abiey ta daina"
Yace wai ta lallashe ni, tana ta dariya Bayan ta aje wayar tace
" Wallahi Nima idan Kika rabu dashi bazan yafe Miki ba, balle kema soyayyar shi ba zata barki ki nutsu ba har se kin aure shi"
Mukai ta Hira har mukai sallar azahar muna cikin cin abinci naji magana a parlor, na kalla Zuhra nace
" Kamar muryar Aseey"
Tace
" Haba ta sha giya ne? Ai karyan hauka take tazo nan"
Se Jin sallamar Tasnim nayi da Aseey a bayan ta, kana kallon ta ka ganta a birkice Haka Kuma tayi kuka ta godewa Allah. Na Mike tsaye tana shigowa ta dauke ni da Mari Wanda yasa Zuhra mikewa, na dafe kuncina it came unexpected, ta nuna ni da yatsan ta tace
" Kinci karya, talaka butulu matsiyaciya ki auri Babana..."
Kafin ta karasa Zuhra ta sauke Mata Mari a kuncinta tace
" Duk gigin haukan ki kada ki sake ki Mata, ke Baki Isa ki mare ta ba, ita tace tana son shi? Idan hauka kike ji dashi kiyi ma Abiey din mana, kije kice me yasa yace zai aure ta, se ita Zaki samu. Mahaukaciyar karya kawai!"
Aseey ta Sha mamakin rama min Marin da Zuhra tayi, Haka Nima, ga Kuma abinda ta fada
" Zuhra ni Kika Mara saboda wannan butulun, Maci amana? Shi ne tsiyar talaka ayi musu Rana su maida ka Rana"
Zuhra ta daga Mata hannu tace
" Bakiji Marin ba kenan? Kin taba Bata abinci ne? Ko sutura Kika dinka Mata karshen abinda Zaki ce kenan! Kuma idan hauka kike na gaske ki Kira Abiey ko kije gaban shi ki Masa tijara, Amma Unaisa is a wrong person to meddle with, idan har kina son mu di ga magana kenan"
Ta ja hannuna da na tsaya in shock Ina kallon su, Aseey ta dinga zage zage Allah yasa Babu kowa a gidan se Yara, Zuhra tace ko ta fita ko yanzun ban ta Kira Abiey ta fada Masa, Kuma se tasaka Kai ta fita, na rike Zuhra nace
" Tsoro nakeji"
" Dallah ja can, a Haka Zaki Shiga gidan kishiyar?"
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/19, 10:21 PM] Hauwa Galadima: *V_V*
Cikin sati biyu komai ya lalace, tsakanina dashi is a smooth sailing, idan Muna waya ba zaka taba kawowa cewar we're clouded by issues ba, ban taba nuna Masa abinda yaran shi ke min ba, musamman Aseey abinda tayi min. Bayan ta tafi Zuhra ta tafi na Jima Ina kuka, ban masan tunanin da zanyi ba, ni dai kawai addua nake Yi ubangiji ya kawo komai cikin sauki, ya kasance ko menene zai faru yazo da sauki. Na gaji, na gajiya da abubuwan da suke faruwa abinda kawai nake bida a rayuwata kwanciyar hankali Amma bansan cewar shi ma tsada yake ba. Da daddare har na kwanta se naji wayata na ringing, na tashi na zauna na dauka, Babu number Dan anyi hiding id din, na Kara kunnena Ina sallama cikin sassanyan murya, muryar da ta amsa min was muryar Ahmad, naji gabana ya fadi lokaci guda, na nemi bacci na rasa a idanuna. Kamar me rada nace
" Yaya Ahmad?"
Kamar Kiran shi nake kamar Kuma tambayar shi nake shi dinne? Yace
" Ni ne Unaisa, yakike?"
Murmyar shi shiru Babu wannan tsokanar da ya Saba min, ko Kuma naji Wasa a tare da shi.
" I'm fine Ina hadejia ma"
Yace
" Uhm Aseey ta fada min"
Se nayi dif na dauke wuta, Bai ma jira nace wani Abu ba kamar yadda yasan daga yace Aseey bazan Kara cewa komai ba kuwa.
" So Aseey ta sameni gida dazun tace min zaki aura Abiey dinmu, is it true!"
I really can't lie Kuma bazan ji tsoro ba saboda na gaji da yin hakan, ko da nayi bayani ba Wanda zai fahimta, gani zasuyi son zuciyata ne kawai, to Amma ko kowanne soyayya zai tafi, Zan sadaukar da kowacce soyayya bana tunanin Zan iya sadaukar da soyayyar Abiey, na girma na Kara sanin ciwon kaina, Kuma a yanzun relationship din mu ya baci dasu ko da kuwa na daina kula baban su saboda su, to Dan Haka nace
" Da gaske ne"
Yayi shiru I'm very sure ba Haka yayi expecting ba, yayi expecting na karyata ko wani Abu makamancin hakan, ni Kuma bazan Yi hakan ba, I'll tell him koma menene ya rage nasu. Jin baiyi magana ba nace
" I'm sorry, I didn't know babanku ne, saboda kasan ban San shi ba, baka fada min cewar shi ne National Amir ba, bakace he was the head of medical team na jigawa ba, muka hadu Yaya Ahmad he loves me Nima Haka, later I found out...."
" Ki rabu dashi, do this for our friendship"
Nayi shiru, naji zuciyata tayi wani irin rauni Amma dukda Haka nace
" Bazan iya ba, Ina son shi I'm so sorry, idan na barshi I'll hurt him!"
" He's my Dad Unaisa! I'm keeping my cool Amma kina cemin kina son shi, kishiyar Mamaa Zaki Zama, my Mom is hurting saboda ke"
He's been pissed off, yadda ya daga muryar shi sama, nasan I'm getting on his nerves
" If I leave him banyi mishi adalci ba Yaya Ahmad, Yana Sona and I promise him..."
Ya Kara katseni cikin sanyi
" Then ni dake mu manta mun taba kawance and you should know we're at a war no dake, I'll fight you"
Kawai se hawaye ya fara saukar min, Haka rayuwar yake irin rabuwar kenan, tabbas a rayuwa Dole ka rabu da wasu kayi saving wasu. Na saki ajiyar zuciya zanyi magana kit naji ya kashe, se ban bishi ba na kwanta Kan gadon hawaye na bin kuncina. Yana ajw wayar yaji wani yanayi marar Dadi cikin zuciyar shi, ya zaiyi Haka? Unaisa ce fa, se yace Amma Mamaa fa, uwar shi is a no go area, yau da safe a daki ya same ta tana kuka, she looks disheveled, gaba daya ya hautsine hankalin shi ya tashi, gidan su was peaceful, a loving home yake dashi se yanzun zaa tarwatsa, yayi tunanin zai iya dakatar Dani Amma Yana ganin se yayi abinda Bai so wato rabuwa da Nuzla. Ya dauki wayar shi ya Kira Nuzla wadda tunda abin ya faru Bata neme shi ba, tana jiran taga me zaiyi. Suka gaisa ya tambaye ta ko tasan maganar aurena da baban ta, tace ta sani yace meye plan dinta? Tace of course she'll support me no matter what happens. Yace kenan ta shirya rabuwa dashi kenan? Tace eh dama ta rabu dashi tunda yaji kwana biyu Bata neme shi ba, dama ta riga ta fitar dashi daga zuciyar ta, ba karamin mamaki Ahmad yayi ba, yasan Nuzla is a strong woman, yasan Bata dauki soyayya da muhimmanci kamar yadda na dauka ba, ita ta dauki soyayya Abu da akeyi during leisure time, Abu kamar game, to shi dinma hakan yake, na tuna time din Dana rabu da Al'amin he told me kashe kaina zanyi? Soyayyar har mecece da Zan damu kaina akan ta.
Abiey ya dawo gida da yammaci, gidan is extremely quite kamar makabarta, ya haura sama yayi wanka sannan ya saka brown din jallabiyya, ya dauki wayar shi ya Kira ni, muka gaisa nace Masa zanyi conducting delivery idan na Gama se muyi magana, se mukai sallama dashi ya Jima a tsaye rike da wayar shi Yana tunanin Kiran Abba yaji inda magana ta kwana Amma Kuma se ya Bari akan kawai gwara gobe yaje gidan, gwara suyi maganar gemu da gemu. Ya fito zuwa dakin Mamaa, tana zaune akan resting cushion Dake cikin bedroom din, wayar ta Kare a kunnen ta, yayi sallama sannan ya tura kofar ya shiga Yana binta da idanu, se yaji wani Abu ya darsu a ran shi, is he been fair to this woman? Anya abinda yake ba? Ya karasa inda take zaune yace
" Na dawo!"
Tace
" Mhmm!"
Ya Kara kallon ta sannan yace
" Kinci abinci? You look terrible Dan Allah ki kwantar da hankalin ki, aurennan will not change anything'
Tayi dariya tana kallon shi tace
" Tabbas ba zai canza komai ba idan har kayi auren kenan! Idan har kayi auren shi ne zai sa kaji ba zakai adalci ba!"
Yayi murmushi daidai wayar shi da tayi ringing, ya duba yaga Muhammad ne hakan ya tabbatar Masa sun Iso Dan tun kafin flight din shi ya taso ya rigada ya fada musu karfe biyar har Aseey su sameshi a gida. Ya dauka Yana fadin
" Ku sameni a parlor na, Kuna can ma? Gani nan"