Sashe 39
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayi shiru ni Kuma na cigaba da kuka, yasan a wañnan lokacin bazan gane ba bazan fahimta ba se kawai ya kashe wayar, wayar ta sulale daga kunnena ta fada Kan gadon, na bita Nima na zube, hawaye wannan na korar wannan wani lokacin ka Kan kasa bada labarin ainihin yadda kake ji, to Nima Haka yake nasan dai Ina cikin mawuyacin Hali, zuciyata kamar an hada wuta an tayar, zafi take min, Haka Kuma haushin shi nake ji a ganina karya yake saboda ko da Wasa ban kawo anawa namiji auren Dole ba, na dauka maza suna da yanci, na dauka maza Yan kansu ne amshe nayi kuskure. Da naji zaa shigo na fada toilet se can na fito na wanke fuskata Amma kana kallona kasan bana cikin nutsuwa ta, Babu walwala a tare Dani, for that moment Ina jin kamar duniya kowa da komai basa Sona kamar kowa Bai son nayi farin ciki. Har akai laasar Ina kwance Ina sakawa Ina kuncewa, banje ko Ina ba ban Kuma ci abinci ba, se maghrib Dada ta shigo lokacin Ina Kan sallaya na idar da sallah Ina azkhar, ta zauna tana Bina da kallo
" Dada Ina wuni?"
Tace
" Lafiya Lau gaisuwar mecece Kuma da wannan yammar?"
Na sunkuyar da kaina sabiada yadda take kallona nasan zata fahimci halin da nake ciki, tace
" Me ya sameki?"
Na danyi shiru saboda Ina kirkiro karyar da Zan Mata nace
" Mhmm.. kaina ke ciwo"
Ta janyo drawer ta bani PCM tabs tace
" Sha ki sakko kici abinci"
Na gyada kaina ta fita ta barni zaune hannu rikeda PCM, se can na mike har wani jiri nake saboda damuwa da Kuma yunwa, tun a parlor na tarar da su Hunainah na Hira suna kallo, na Dan zauna Hunainah tace
" Adda me ya samu fuskar ki?"
Na Dan zaro idanuna tare da shafa fuskar nace
" Me tayi?"
Se naji murya ta ma Ashe a dashe take kadan
" Me ya samu muryar ki?"
Nuzla ta fada sun bar kallon sun maida hankulan su kacokan kaina, na danyi yake nace
" Gajiya ce!"
Daga Haka na wuce kitchen, na samu an Gama abinci, Masa ce da farafesun kayan ciki, na zuba Dan kadan na fito na zauna na dinga Wasa da abincin da ba ci nake ba, idan na tuno shi se naji idanuna sun cicciko da kwalla, se kawai na maida abincin na rufe na dauki lemo nasha na koma daki. To Amma wani abu Dani duk abinda ya faru indai lokacin baccin dare na yayi to zanyi bacci wannan shi ne abinda na sani, nayi alwala nayi brushing sannan na canja Kaya nayi bacci. Da asuba na tashi kamar Zan Fadi saboda Yunwa ga Kuma baccin da nayi ba dadi ne dashi ba, Banda mafarkan shi Babu abinda nayi Dan haka Ina idar da Sallah na sauka kitchen na hada tea Nasha, na aje cup din ma tsura Masa idanu Kai kace shi ne Al'amin din, I fear kada na zauce.
Ni da Nuzla Muka wuce gidan Anna Dan shirya dawowar ta, yadda nake aiki kadai yasa Nuzla tace min
" Adda yanayin ki Baki daya ya canja, Wai me yake damun ki?"
Na kalleta nace
" Babu komai muyi sauri mu karasa kafin ta dawo"
Muna gamawa nayi wanka na dawo na kwanta a daki, Kama kallona ba se an fada ba kasan definitely akwai matsala. Can se naji dirin mota, nayi sauri tashi na fito Ina gyara zaman dankwali na se naji sallamar Anna, a guje nayi kanta itama ta bude min hannayen ta na fada jikin ta ai se na saki kuka, kowa ya tsaya Yana kallona suna tayi min dariya Wai to nazo nasha nono Mana tunda na koma yarinyar goye, su duk Basu San kukan da nake ba, kukan rashin shi nake Wanda ganin Anna yasa kukan tashi, tun Ina kukan a hankali har na fara sheshekar, Anna ta riko hannuna muka shigo ciki tana cemin
" To meye abin kukan Kuma? Ba na dawo ba?"
Na gyada Kai Amma hawaye yaki daina zuba seda Dada tace
" Anya Unaisa kuwan kukan da. Kike Babu wani abun, wannan ba kukan murna bane"
Se dare gidan ya sarara, hirar da Anna keyi Mana yasa na Dan ware inata sauraren Hira, se bayan Isha sannan ta sameni ni kadai a daki Ina kwance da wayata a hannuna, wani novel nake karantawa latest na Maman mohsin IDON MAKAFI N300 na biya kacal Kuma littafin ba karamin Dadi yake min ba dukda dai ongoing ne, to post din kwana biyu ban karanta ba hakan yasa da abubuwan sukai min yawa na dakko nake dubawa, Amma Zan iya rantse muku cewar na karanta yafi Rabin page bansan me ake cewa ba, na ture wayar gefe nayi ringingine
" I missed you Cànîm"
Na fada a hankali, na janyo wayata na duba last seen din shi tun jiya, na bude messages din da ya turo fushi Bai barni na duba ba
_Kiyi hakuri! Dan Allah ki yafe min, I never intended hurting you, kiyi hakuri ki nutsu nayi Miki bayani_
_Wallahi ba laifina bane, I've fought all I could, Mummy taki yarda, Mummy taki. I'm so sorry da na saka ki kuka.._
Ban Gama karantawa ba na kife wayar na kwanta inajin hawaye na bin kuncina, Anna tayi sallama ta shigo, bazan ma iya tashi na goge hawayen ba, ta zauna gefena se na rike hannunta Ina kuka, na gaji da rikewa, I need to tell her. Ko kafin ta tambaye ni se na fara fada Mata nace
" Al'amin yace ya fasa Anna, Wai Maman shi Taki yarda, Anna ji nake kamar zanyi hauka, Anna ya zanyi Allah Ina son shi!"
Ta rungume ni tana dan bubbuga bayana, se naji Dadi naji hawayen suna raguwa sosae da sosae, seda ta barni na huce sannan tace na Mata bayani Dan tasan kukan da nake dazun wani abunne daban. Seda ta gama min nasiha
" Bansan soyayya ba Unaisa, saboda ni dai har na rabu da baban ki bana son shi, Ina tuna ranar dana aske Kai na saboda ya nuna Yana so, Kinga kyan da nake dashi da ace Zan canza halitta ta tabbas da nayi saboda baban ki, Amma Unaisa ranar da ya sake ni ke shaida ce irin na halin Dana Shiga, to ki gane Haka rabuwa take da abinda kake so, yeah! Kiyi kuka yadda kike so Amma ki hakura dashi, me kike tsoro saboda Badi'a tayi aure bakiyi ba? Karki damu komai lokaci ne, kiyi hakuri ki Masa uzuri na tabbatar idan nace bana son shi Zaki iya rabuwa dashi ko?"
Na gyada Kai na saboda nasan bazan taba yin abinda Anna Bata so ba, tayi murmushi tace
" To shi ma hakane, Abu daya nake so ki sawa ranki Allah Bai nufa zakuyi aure ba, shikenan. Rabon ki Yana hanya"
Ta Jima tana min nasiha se naji zuciyata ta Yi sanyi, tasa nayi alwala nai karatun qurani sannan nayi bacci, I slept peacefully. Ina masu Neman farin ciki? Ga qurani a Ina zaku nema kuma? Washegari na tashi ba kamar jiya ba, sede kana kallona kasan I'm depressed, Anna ta Yi ta lallashina tasa na Kira Zuhra muyi Hira ko zanji Dadi, a karshe na samu na fada Mata abinda yake faruwa, kawai kashe wayar tayi, se dare ta kirani
" Unaisa I'm sorry!"
Na danyi Murmushin yake nace
" Ya wuce that's yadda Allah ya tsara"
Ta saki ajiyar zuciya tace
" Naji dadi da Kika fahimci hakan, na Kira shi dazun munyi magana ta fahimta, hang in a bit zanzo gobe inshallah. Ya kamata mu hadu muyi magana"
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria
[6/4, 4:10 PM] Hauwa Galadima: *H_H*
Ranaku suna tafiya, mu kanmu da muke raye se suke Kara kusanta mu kabarin mu balle Kuma Wanda suka rasu kullum Rana Kara kwanaki suke Yi, Haka nan kullum cikin jikina na Kara girma, na kwantar da hankalina sosae bayan zuwan su Dada, ga Kuma Dattijuwa da Dada ta kawo min daga Jahun, me kirki Baba Asabe, ita take min komai, ko tsinke Bata Bari na Ina kawar wa, se girki a cewar ta Wai Bata iya na zamani ba, to shima idan na tsiri yin tuwo ita zata tuka ni Kuma nayi miyar. Baifi wata da zuwan ta ba se ga Anna da Hunainah da Badi'a sun zo, ranar ban fita aiki ba kasancewar weekend ne, Kuma nasan da zuwan su, na tashi da wurwuri nayi dukkan abinda ya dace sannan nayi wanka, na zura bakar Abaya Ina kallon ciki na da ya Dan fara tasawa it's just three months Amma bump din yayi kamar na five months, na shafa Ina kallon cikin da kaina jikin madubi, na danyi kiba ba Wai sosae ba Amma na ciko kana kallona kasan inada ciki, fuskata tayi kyau jikina se glowing yake, na tashi daga wannan Unaisa na koma closer to yadda nake da, gauunnan dukda Ina takaba Amma ban daina routine gyaran jiki ba. Na shafa cikin Ina ayyana ko meye a ciki? Inda honorable na nan wanne irin gata Cikinnan zai samu, it's finished before it started! Na fito Ina karasawa kitchen, na samu Nuzla tana waya, na kalleta na girgiza kai, ban karasa kitchen ba naji knocking, seda na kalla agogon dake parlon sannan nayi saurin wucewa kofa Ina adduar ya azama Anna ce, aikuwa dai su dinne, na fada jikin ta da sauri Ina fadin
" Anna ta! Oyoyo"
Ta riko hannuna bakinta dauke da murmushi muka Shiga ciki, Baba Asabe ta fara musu lale da zuwa, Suka zauna se lokacin Nuzla ta fito, mukai ta hirar yaushe gamo, tare mukai breakfast se na tuna lokutan baya da muke zaune lafiya a gidan mu cikin farin ciki da aminci da Kuma kwanciyar hankali, na tuna lokutan da zamuyi Hira da Anna, muci abinci Amma yanzun kowa ya Kama gaban shi. Anna da kanta ta Mana girkin Rana, muka hadu muka ci, se nan na sameta a daki, tana Kan sallayya na zauna bakin gado nace
" Anna!"