Sashe 31
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na dauki wayata na rasa wa Zan Kira cikin Daren, kawai se na Kira class counsellor din mu, mace ce Kuma a quarters take zaune, so tana gani tayi picking na fada Mata abinda yake faruwa, tace na shirya Zuhra kafin ta karaso, na shirya ta na dauki abubuwan da zamu bukata sannan na tashi security dinmu aka bude hostel da gate muka fita, tana cikin mota ita da mijin ta suna jiran mu, ta dinga ma Zuhra sannu har mukaje, aka karbe mu inata adduar Allah yasa threatened ne, Amma jinin da yake zuba kadai nasan sede incomplete abortion, tana son cikin saboda most time zanga tana ta shafa shi Amma ban taba Mata maganar ba se yau da mukai. Ana dubata aka cemin wani ya fita zasu karasa fitar dashi, tana Jin Haka se kuka, Mummy kamar yadda muke Kiran ta ta dinga lallashin ta, seda aka stabilizing dinta sannan Mummy ta tafi, Ina nan har asuba idona biyu, se da nayi Sallah sannan na dawo kanta na samu har an fitar da sauran, bleeding din ya tsaya ta fara bacci, na rike hannunta Ina jin kamar Nike jinyar, ta rame tayi fari nasan she might need blood. Seda gari yayi haske sannnan na dakko wayata na Kira Anna na fada Mata halin da ake ciki, tace na Kira Anty Yusra da Yaya Khalifa na fada musu ita Kuma zata taho yanzun Kuma zata fadawa Dada. Yadda Yaya khalifa ya rikice I felt really bad for them. Gari na Gama wayewa Anty Yusra tazo Muka koma amenity, anan aka ce zaa Kara Mata jini Dan ta zubar da yawa, Anna ta karaso lokacin har an cire jinin tayi wanka taco abinci, kusan lokaci daya suka iso itada Yaya Khalifa, ai kuwa tayi ta kuka shima Yana Taya ta, duk se Naga abun odd dama ni kadai ce a ciki, tuni na fice na Basu guri. Seda tayi kwanaki uku sannan aka sallame ta, se kawai Suka wuce dutse, min Sha Yan dubiya har Mamaa seda tazo ta bada sakon Abiey ba zai zo ba baya gari.
Bayan nan se muka fara Shirin council, mukai depending project, ranar birthday Dina Wanda ban taba celebrating ba, in fact idan banki da sauran Google account Dina Basu tuna min ba to tabbas bana tunawa. Bansan ya akai Cànîm ya lura ba har ya tuna, ranar banyi bacci da wuri ba na tsaya muna kallon film da Zuhra, 12am nayi naji shigowar message, na duba Naga birthday wishes na dubi Zuhra nace
" Hajiya yau birthday dina Ashe"
Ta fara min waka sannan na tura Masa reply, the following morning Ina kunna data Naga ya turo min receipt na payment, banma gane na meye ba se na Kira shi, kunsan me yayi min? Wai yaga advert din classes akan business promotion shi ne yayi min payment nayi joining classes din, it was a wonderful gift da aka taba bani, a class din na koya yadda Zan fadada business Dina, yadda Zan mayi picture nayi advertising ba karamin support bane wannan da bana taba mantawa. Bamu hadu dashi ba se ranar da muka kammalla council, tun safe yazo ya jira har muka Gama abinda zaayi sannan na same shi a office din lecturer dinmu Kuma Friend din sa. Yana zaune Wanda ya tuna min ranar Dana Fara ganin shi a office din Oga Salis, wannan Karan wayar shi yake dannawa Babu komai a gaban shi, yana Jin sallama ta ya juyo Yana sakar min tattausan murmushi Wanda yasa naji kamar Yana tafiya da dukkan gajiya ta, na zauna Ina gaishe shi yace
" We're neither student Nurses nor potential Nurses but Registered Nurses inshallah!"
Na saki murmushi Jin dadi nace
" Amin Amin I'll make you proud"
" I'll love that"
Ya saita wayar shi yayi min hoto inata dariya wadda kana kallo kasan a cikin farin ciki nake. Bayan shi ya sani na dawo yayi Mana hoto sannan muka fito daga office din zuwa motar shi, yace
" Ina son muyi officiating relationship din mu, kima Anna magana zanyiwa Mummy magana"
Nayi murmushi nace
" Inshallah, yau Zan fada Mata magana, ehen zancen Amra kace tana son koyan saka, she can come se in koya Mata"
Yace
"Zata hi Dadi dama wajen age din ki take, sannan bonding din ki a hadejia ne ko?"
Nace
" Yeah idan auren yazo I'll transfer to Dutse tunda kaima kace can zaka koma"
Yace
" Eh na fara planning gidan ma, na saya filin architect Dina nake jira ya Gama zana plan din"
Nace
" Allah ya Sanya alkhairi"
A wañnan lokacin Ina hango mu munyi aure, na Samar Masa dawammma men farin ciki, da yaran mu kusan Ashe me nake Yi? Building a castle in the air! Ya Shiga mota sannan ya Miko min katuwar gift bag tare da fadin
" Nayi tunanin duniya na rasa me Zan siya Miki, Amma dai nace lemme just make you smile a bit"
Na karba Ina Masa godiya ba tareda na bude ba, Ina tsaye ya tafi sannan na koma hostel, tare da Zuhra muka zazzage kayan box ne me sarka, dankunnen, bracelet da ring da sticker a jiki na ta_kwalam_jewels' Ina following handle dinta a ig Kuma Ina ganin yadda take saka qualitative and fashionable jewel, se tararruka da Kuma kayan Zaki su chocolate. Sedan karamin card da aka baje kalaman soyayya a ciki, Kai Al'amin karshe ne!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[5/28, 1:51 PM] Hauwa Galadima: *A_A*
Anna nasan Bata fi uwar kowa ba Amma a gurina ita din daban take, Ina ganin Babu Wanda Allah ya bashi uwa irin tawa, tawa uwar Yar aljanna ce, bansan yaushe Rana zata fito ta Fadi banyi Mata addua ba, bana tunanin akwai wannan ranar da zata zo, Ina Fata Kuma na cigaba da Yi Mata biyayya zuwa karshen rayuwata. Ina dawowa na samu dukka suna nan, har Badi'a ma tazo, duk wani abinci da Anna tasan Ina so seda ta yimin. Sunyi kwalliyya sunyi kyau. Ina shigowa kowa rigen rigen rungume ni yake, seda nayi wanka nayi sallah sannan na zauna gefen Anna Ina rike hannun ta na e
" Anna nagode Allah ya saka Miki da mafificin alkhairi, Allah..."
Se ta rufe min bakina tana rungume ni tace
" Unaisa naji Dadi da Kika Gama makaranta, Allah ya albarkace ku gaba daya, hakkina kawai na sauke"
Se na fara matsar kwalla ni uwar kuka, duk suna min dariya naci abinci mukai ta Hira se na manta da maganar Al'amin, ranar Bai kirani ba se bayan maghrib yace
" Congratulations Babes! Yau ya kamata kina sallar ishai kiyi bacci ki more"
Na danyi dariya nace
" Bana Jin bacci da Hira zanyi"
Yace
" Ke da wa? A'a yau bacci zakiyi ki huta brain din ki ta huta itama"
Haka ya lallaba ni Ina sallar ishai na saka wayata a flight mode na saka charge na kwanta, a kalla seda nayi kwana biyu Ina hutawa sannan Rana na uku muka samu bakuncin Yaya zeeyzeey, A'isha Suka zo anan Suka wuni se yamma Suka tafi, kusan shi ne Karo na farko da Suka zo. Da daddare Anna na daki na same ta, na yanke hukunci na fada Mata yadda zaa fara magana me kyau, tana zaune tana cicirro papers daga cikin bedside drawer dinta. Na zauna nace
" Anna ya zancen hajjin? Zaki je?"
Tace
" Zanje da izinin Allah Amma international zanbi saboda zanje Dubai ana neman Kaya sosae"
Nace
" Allah ya kaimu, Allah ya Sanya alkhairi ya Kara budi"
Tace Amin se Kuma mukai shiru ta kalleni taga yadda na tsirawa pillow idanu, Ina ayyana ta inda Zan fara Mata bayani, sannan ta tattara hankalin ta tace
" Ina jinki, ya akai?"
Na danyi murmushi a kunyace nace
" Dama dai Anna, akwai wani ko?"
Tace
" Mhmm! Waye shi?"
Nace
" To Anna sunan shi Aminu, yace Yana sona Kuma Wai zai aureni"
" A Ina kuka hadu"
Na fada Mata, ta tamke fuska tace
" Shi ne tun lokacin Baki fada min ba se yanzun? Haka Kika ga ana Yi"
Na danyi tsuru tsuru nace
" Ayya Anna kiyi hakuri"
One good thing about me, inada saurin admitting laifi na, shiyasa Anna Bata min fada sosae. Ta fara tambaya ta komai akan shi na fada Mata, tace
" Nasan kina addua, ki Kara sannan yaushe Kika ce zai zo?"
Nace
" Jumaa!"
Tace Allah ya kaimu na mike na fita Ina jin sanyi a raina, naje na dauki wayata na fada Masa yayi tayi min dariya. A ranar jumaa yazo shi da Amra, wannan ne karon farko Dana Fara haduwa da wani nashi, kana kallon su ko baka tambaya kasan su din gidan su daya, saboda kamannin shi a fuskar ta. Ita ta fara shigowa Ina daki Ina taje kaina, Anna na zaune a tsakar gida ta gaida har kasa, Anna ta amsa ta nuna Mata dakin da nake sannan tace da Nuzla ta shigo dashi. Da sallama ta shigo Ina zaune gefen gado na baza gashin ban Kai ga daurewa ba, na sakar Mata murmushi Ina amsawa nace
" Sannu da zuwa"
Ta zauna tana fadin
" Sannu babbar Anty"
Nayi murmushi Ina tambayar ta Mommy Ina parking kaina, mukai shiru na rashin sabo har na Gama nace Mata
" Bari naje gurin shi na dawo"
Ta gyada kanta ta biyo bayana zuwa wajen Anna, bansan me yasa ba duk Wanda na hadu dashi yaga Anna se ya sota, da sallama na shiga a bakina, fuskata se glowing take Ina zuba kamshi me sanyi, ya tashi tsaye Yana fadin
" My Queen is here"