← Book details Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 78

Sashe 45

Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya riko hannuna cikin nashi Wanda yasa na lumshe idanuna Babu Bata lokaci, shedan Dana tabbatar Yana gefen mu ya cigaba da rura min wani irin shaawa cikin zuciyata, babban Dan yatsan shi yasa Yana caressing hannuna Dake cikin nashi, murmushi kwance saman leben shi yayin da na lumshe idanuna, se Kuma ya saka dayan hannun cikin rigata ya fara shafa min cikina, na Dan saki siririyar Kara more like a moan nace

" You're turning me on"

Yayi dariya a hankali yace

" Do you like it?"

Na gyada kaina Ina Kara narkewa a jikin shi, se Kuma ya fara min wasu abubuwa da Suka fara rikitar min da lissafi na, gaba daya naji wani irin Dadi Yana ratsa min kwakwalwar kaina, seda ya gama sannan na bude idanuna na kalle shi, he flashed me with his smile da yasa na Kara kankame hannun shi cikin nawa, ya sunkuyo da Kan shi daidai kunnena yace

" You're not missing Baby I guess?"

Na dube shi sannan na kalla inda Babyn take, wadda ya buda min idanu da ita ta video call, se nayi murmushi kawai tare da kawar da kaina, Ya riko hannuna ya Kai cikin jikin shi, dukda kokarin dauke hannun da nake seda ya daura Akan manhood din shi, na runtse idanuna saboda yadda naji pulsation din

" Relax! Relax"

Ya dinga fada min a kunnena, God bana tunanin Zan yafewa Hafiz a duniya. Banma fahimci abinda yake cemin ba saboda yadda nake a tsorace ga Kuma tuni da zuciyata ke min na wannan din da nake tare dashi ba mijina bane, saurayi na ne, nayi saurin dauke hannuna a take yanayina Kuma ya canja, shi mutum ne da ko motsi nayi ba daidai ba Yana ankare hakan yasa ya dubeni yace

" Haee whatsup?"

Na girgiza Kai Ina saka tissue Dana yago daga cikin tissue box din da a gaban motar Ina goge hannuna da ya baci da semen din shi, ya gyada Kai kawai ya tada motar ya nufi gidan, tunda muka taho the drive was silent, seda ya kawo ni har kofar gida sannan ya dubeni Ina kokarin daukar backpack Dita, hannun shi yasa ya karkato da fuska ta zuwa tashi hakan yasa na dube shi cikin idanu,a take naji dukkan wasiwasin son da nake tunanin baya yimin da nake ganin Kuma lust ne se Naga ya bace se wani yanayi na cikar buri a fuskar shi, hannuna ya Dan rike tare da matsewa Yana murmushi, nayi saurin kallon shi idanuna a shagwabe nace

"Zaa balla min hannuna!"

Yayi dariya yace

" Good night! Se munyi magana"

Haka na bude motar na fita, Ina jin hannun shi na shafa hips dina, na turo Baki na wuce gida, Babu kowa a parlor se na wuce daki na cire uniform din jiki na sannan na daura towel na Shiga toilet, na tsaya Ina kallon yadda ruwa ke zuba daga tap Yana sauka cikin bucket se naji zuciyata tayi min nauyi, I began to ask myself why on Earth nake abinnan? Me yasa nake Bari namijin da ban aura ba yake taba ni? Me yasa? Se na tuna Anna, I'm not been fair to my lord, my Deen, my mother and myself! Anna da kokarin ta kawai taga mun samu tarbiyya, na zauna Kan toilet seat me na maida rayuwa ta kenan? Mazonaciya? Makaryaciya? Na ji wani irin abu ya Dake min zuciya, nadama tsoro da komai ya dubaibaye ni, what if idan na mutu on the act, Ashe ba Zan iya Shiga aljanna ba, se hannuna ya fara rawa, Se na saki kuka me sauti Ina jin tsananin nadama da Kuma kunyar abinda na aikata, I felt I'm stained, nayi Zina! Abinda nafi ki shi na aikata. Se na bude Baki zanyi istighfar se naji kunyar hakan nake, me yasa na biye Masa na kasa hanashi yayi hakan? Na Jima a toilet din kafin nayi wanka na fito. Ina fitowa Anty Yusra ta shigo dakina Ina saka kayan bacci tace

" Unaisa!"

Nayi saurin juyowa jikina har rawa yake, gani nake kowa yasan abinda na aikata, ta dubeni tace

" Kinyi kuka ko?"

Na girgiza Kai na Ina shafa oil roll din hannuna tace

" Zakiyi aure lokaci ne! Idan yazo zakiga kamar hakan Bai faru ba. Ki kwantar da hankalin ki, rayuwar gaba daya lokaci ce"

Na saki ajiyar zuciya nace

" Nagode!"

Se tace naci abinci ko da naje Haka nata tsakurar abincin Ina jin kunya tana Kama ni. Da nazo kwanciya ko data ban kunna ba saboda nasan Zan ganshi online, Haka na kwanta inata nanata istighfar a zuciyata, har bacci ya daukeni.

Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan and send evidence of payment to 09063467258

.[6/14, 8:20 PM] Hauwa Galadima: *M_M*

Zakuyi tunanin zanyi peaceful bacci ko? I couldn't sleep, da zarar ya dauke ni se naji kamar an tashe ni, Haka nayi tayi, nayi ta mafarkai Wai an Kama ni in the act, abin dai ya tsaya a raina, se can na duba agogon waya ta Naga karfe biyu na dare, ko Ina yayi shiru na haska fuskar Tasnim da ta dage waje na take son kwana, bacci take hankali kwance ni Kuma gashi na bi son zuciyata,  na sakko a gadon na nufi toilet na daura alwala na zo na kunna karatun kurani a hankali yadda ni kadai Dake dakin Zan ji. Na zauna na daga hannuna nace

" Ya Allah na Saba maka! Ya Allah na kauce!! Ya Allah ka shirya n..."

Kawai na fara kuka me ciwo na sani Allah yafi kowa sanin nadamar Dake dankare cikin zuciyata, nafi awa a zaune kafin na tashi nayi ta sallah Ina Kara rokarwa kaina yafiyar ubangiji, a hankali Kuma se naji nutsuwa ta fara saukar min har na fara Jin bacci, a gurin na kwanta Ina Jan casbahar hannuna bacci ya lallabo ya sace ni. Asuba na mike nayi Sallah se naji sanyi nake ji, Haka na saka hijab na nufi kitchen Dan hadawa su Tasnim abinci. Na leka daki na tada Maryam dan suyi sallah, sannan na koma kitchen, Flour na debo na kura Mata idanu, na tuna Anna da kullum se tace min na kula da kaina, kullum sede idan bamuyi magana ba Amma wajibi ne se ta Fadi hakan, kalla yadda ya Bata min rayuwa ta, nayi saurin kwarawa flour ruwa Ina istigfar, kafin na gama kamar hada hakora na akeyi Haka naji, na koma daki na samu ana ma Tasnim wanka na janyo duvet na lulluba Ina rawar sanyi, nasan zazzabi zanyi na Kuma San tabbas zazzabi na zuwa min da attack, ba Kuma nasan hankalin kowa ya dawo kaina ni nasa kaina cikin mess dinnan Dan Haka da kaina zanyi clearing. Nasha magani sannan na kwanta, bacci me nauyin gaske ya dauke ni, ban farka ba se wajen daya da wani abun, Amma Kuma naji Dadi sosae, hankalina ya Dan kwanta nayi wanka sannan na fito parlor, Anty tace

" A kwana a hantse se kyakyawa, sammako se mummuna"

Nayi dariya nace

" Kai Anty, Ina wuni?"

Ta amsa ni sannan na koma daki nayi sallah na dawo na Dan Sha tea, abincin ma ju nayi bana raayun shi. Ko da na kunna wayata sakonni me Suka fara shigowa ciki harda nashi, se naji wani haushi ya Kama ni. Na bude messages din na zaro idanuna ganin na farko, nayi scrolling Ina karantawa , na samu guri na zauna na goge thread din Baki daya, sannan na zauna na fara fadawa kaina gaskiyar da naki karba tuntuni. Wato dai ko menene ya faru da laifi na, me ma yasa nake gaggawa nayi aure? Idan Kuma Ina cikin matan da aka rubuta ba zasuyi aure ba Kuma to ya zanyi keanna? Na manta cewar komai lokaci ne? Me yasa zanyiwa rayuwa ta hakan? Duk abinda Allah ya Yi min se na Saba Masa? Se wajen biyu na fito a shirye da uniform Kuma wannan ranar ce ta biyu na shift dina, Ina Isa asibiti na fara aiki kamar yadda na Saba, sede ko kadan kaina ya cunkushe na rasa tunanin me zanyi, na rasa yadda zan bullowa lamarin Hafiz, Abu daya na sani na Kuma sawa Raina shi ne na fasa auren shi, Dan na dauka shaukin soyayya yasa yake taba ni, Amma text dinsa ya tabbatar min dama ba Sona yake ba, to me ya samu kaina? Me ya shiga kwakwalwar kaina ne da har yayi min hakan? Na lumshe idanuna. Na cigaba da aiki Ina Kuma jinyar zuciyata hade da istigfar, da daddare bayan na dawo ya Kira ni, ban dauka ba Dan ganin sunan shi ma hankalina tashi yake, Bai hakura ba ya cigaba da Kirana se kawai na dauka

" Yan Mata me kayan Dadi!"

Auzhubillah!

" Bakiga message Dina ba dazun? Naji dadin kasancewa dake jiyannan ta shiga tarihin rayuwa ta, why not muyi sealing deal din"

Se lokacin nayi magana nace

" Wai da gaske kake? Baka nadamar abinda muka aikata, haramin ne fa, Zina tana daya daga cikin manyan laifi, ka tuba kawai mu hadu muyi addua"

Yayi dariya yace

" Ai ba wani abun mukai ba, kawai we sin and repent shi ne dadin istigfar Mana"

Nace

" Amma ai ni banji nadama a muryar ka ba, tambaya ta kake ko Zan iya sealing deal din? Gaggawar me muke? Kudin auren ka na gidan mu, zaka same ni yadda kake so har se ka gaji, Dan Allah Hafiz kada muyi Haka"

Se ya danyi shiru har na fara tunanin yaji abinda nace, se yace

" Unaisa kenan, ke Yar kauye ce wallahi, wacce irin soyayya ce Babu Dan runs a ciki, auren ki zanyi fa ko da ace na sanki dama ni Zan aureki"

Kaina se naji ya Sara min, na Dan runtse idanuna Ina ambaton sunan Allah

" Kaji tsoron Allah Hafiz! Kaji tsoron Allah idan Yar ka aka ma Haka ya zakaji?"

Se yayi dariya yace

"Ya kike ja min Abu Kuma? Part of soyayya..."
Chapter 45 · 0% Book details