Sashe 37
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayi shiru amma har lokacin hawayen da suke gudu Basu daina zuba ba, yasan maganar ma idan yayi a banza tunda yaga hasala ta yake, ya rufe fuskar shi Yana sheshekar kuka abin mamaki Bai kasance me rauni ba, Bai kasance ragwan maza ba but what's happening to him, son Unaisa me ya maida shi Haka ko kuwa? Ya Jima a zaune sannan ya wanke fuskar shi ya mike se yaji jiri amma dukda Haka se yayi kokarin ficewa daga dakin, luck wasn't on his side Yana zuwa parlor ya zube, Allah yasa Babu wani Abu a gurin da zai iya ji masa ciwo, idanun shi ya lumshe, se ya fara budewaya hango Amra na tahowa wajen shi Amma tayi dishi dishi, ya fara kokarin tashi Amma Ina ya kasa, se ya jiyo ihunta lokacin da taga idanun shi sun rufe. Ba karamin tashin hankali Mummy ta shiga ba, ta dinga fada saboda lukman ya Jima Bai zo ba, ta Kira Baba ta sanar dashi suna hanyar tahowa nan asibitin nasarawa inda anan duka suke aiki, Baba shi ne HOD Nursing, ita Kuma matron ce a daya daga cikin wards din asibitin, shi gidan su a Al'amin is a small Nursing world. Suna Isa Baba na jiran su a emergency, ya girgiza sosae da yaga Aminu a Haka, Bai saka hannu ba ya bar na gurin sukai komai kafin Suka Masa bayanin Bai ci abinci ba Wanda yasa glucose din jikin shi yin kasa Haka Kuma bpn shi ma ya sauka sosae. Ana Fara saka Masa drip ya fara bude idanun shi, Amma shi Kan shi ya gaji so yake ya huta, dukda Yana son tashi Amma bacci me nauyi yayi gaba dashi. Se bayan sallar ishai sannan Baba da Mummy suka kebe a office din shi, fuskar shi a tamke sabanin yadda yake, saboda kana kallon Al'amin kaga mahaifin shi har wannan Murmushin dake Kan fuskar shi Haka mahaifin shi yake, ita kanta Mummy se ta fara Jin uneasiness ganin yanayin sa.
" Nafisa da da kike gani yanzun baa tursasa su, addua ake musu sannan a bisu da nasiha, da da yanzun akwai banbanci, karshen duniya ce. Nafisa duk abinda kuke ciki ke dashi Ina sane stop abusing your power ki kyaleshi ya aura wadda yake so!"
Ta Dan marairaice tace
" Haba Baba, ba Wai Ina abusing power Dita bane, ko Kai kaji tarihin yarinyar zaka Bari ya aure ta ba"
Yayi murmushi Wanda ya Kara fitar da kamannin shi Dana Al'amin har da babbar yayar shi Maimuna
" Ni na Gama magana, ki dau komai da sauki, rabo babban Abu ne, idan rabo ya rantse Zaki Sha mamaki"
Duk wannan maganar nayi tunanin zai taushe ta Amma maimakon hakan se ta Kara zage damtsen auren Al'amin da Nura!
Bangarena, tun Ina kallon wayar Ina tsammanin zai Kira har na hakura na aje wayar, kaina da kirjina kamar zasu cire, na rasa abinda yake min dadi a cikin duniya, have you ever been heartbroken, have you ever loved something kamar zaka Masa numfashi Kuma a dare daya komai ya lalace? Duk wannan soyayyar? Duk wannan damuwar da nayi dashi se gashi a gaban idanuna komai Yana kokarin rushewa? Idan har baka taba dandana hakan ba bana tunanin zaku fahimci halin da nake ciki Amma idan ka taba to zaka fahimce ni. Tasmin ta shigo tace nazo inji Anty Yusra, na mike na fito cikin karfin Hali na samu tana kitchen, na leka saboda combinations na spices da Kuma steam se ya nemi saka min wani attack din, nayi saurin komawa da Baya Ina tari, ta juyo tace
" Karki shigo, Zan kawo Miki abincin"
Na juya na koma parlor na samu suna kallo Nima na zauna na tsurawa TV din idanu bawai Ina fahimtar abinda akeyi bane kawai dai Ina kallo ne. Seda ta gama sannan ta kaeo min abincin naci, shima kadan naci na saka hijab nama Baffa sannu da zuwa a parlon shi sannan yace min
" Uwata ya jikin naki?"
Nace
" Baffa yayi sauki!"
Yace
" To Allah ya Kara sauki, make sure duk inda zakije kina tafiya da inhaler dinki"
Nace
" Inshaaa Allah!"
Daga Haka yace naje na kwanta dare nayi, na samu na huta, da na shiga dakin se kuka Dana duba wayata Naga ko kadan Babu wani sako daga gare shi balle Kira. Na Kara gwada wayar shi a kashe Haka Amra ma, se zuciyata ta fara fada min to ko dai ya rasu? Idanuna suka Tara ruwa na kwanta Ina barin hawayen na sauka freely. Washegari fuskata ta kumbura saboda kukan da nayi, nayi wanka na shirya tafiya gurin aiki, na kalla wayar Babu komai a ciki se kawai na kashe ta na aje na fita, tare da Yaya lukman muka fita zuwa wajen aikin. Aikin Haka nayi shi Babu dadi Babu wani karsashi. Ina dawowa gida na kunna wayata ko wanka banyi ba, na azabtu rashin jin halin da take ciki idanuna har fadawa sukai saboda damuwa da rashin sukunin zuciya. Kunsan me tana Gama booting kiranshi ya shigo, wani sanyi naji tun daga kaina har ilahirin jikina, na saki murmushi me taushi Wanda zai iya melting zuciyar shi da Yana kusa.
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/2, 9:54 PM] Hauwa Galadima: *F_F*
_You my every reason, you the one I believe in, with all my heart I mean every word_
Na Kara rike wayar a kunnena Ina fadin
" Cànîm! Kana jina? Kai ne? Me ya sameka? Ya jikin ka?"
Lokaci guda nayi maganar, idanuna suka ciko da kwalla, yayi murmushi yace
" I'm better, I was stressed out ne, banci abinci ba Kuma something came up I collapsed, I'm sorry nasan hankalin ki ya tashi"
Hawayen suka gangaro min nace
" I was scared, I was anxious. Jiya kadai da bamuyi waya ba karka so kaji yadda naji, ya Allah yasa mu dawamma tare bansan ya zanyi ba idan Babu Kai"
Shi Kan shi se Kan shi ya Sara, yaji gwiwoyin sa sun sake duk courage din da yake dashi na fada min abinda ke faruwa se yabi iska, muryata ta raunana shi yaji bazai iya fada min ba, bazai iya ba a yanzun dai.
" Kuka kike? Ki daina kuka ai naji sauki, gobe ma zanzo na ganki"
Nace cikin dauki
" Da gaske? Ai ba se kazo ba dama zanzo Kano gobe inshallah!"
Yace
" To Allah ya kaimu! Babes!"
Nace
"Naam Cànîm"
Yayi shiru har seda nayi tunanin ko wayar ta katse Dana duba se Naga seconds nata tafiya, hakan yasa nace
" Hello Cànîm?"
Yace
" Ina son ki, Ina kaunar ki, bana tunanin akwai wata mace da zata matching taste Dina kamar ki, ko me zai faru ki saka a ranki Ina son ki Kuma abinda yafi karfina ne kawai!"
Ban ma fahimci me yake nufi ba, ni dai Ina ruwana, damuwar yadda yake sona ya Kuma Kara jadadda min cewar Yana Sona din, na saki murmushi nace
" Nima Ina sonka, Ina kaunar ka Cànîm"
Se yace na bashi labari, munfi awa muna Hira me dadi kowacce kalma count, ji nake inama Ina ganin shi a gaban shi muke wannan hirar, se naji kewar shi nake, so nake na ganshi Dan kuwan mun kwana biyu ba mu ga juna ba. Bayan munyi sallama na dakko bakar backpack Dita na zuba Kaya, fuskata ko sau daya murmushi Bai dauke ba, da na tuna hirar mu se naji wani irin shauki ya Kama ni, Allah sarki soyayya ZUMA ce tafi komai Zaki Amma idan ta dalle ka zaka fadawa Yan garin ku. Da daddare ma kusan awoyi mukai Muna Hira, telling him everything Dake cikin zuciyata Haka shima baiyi kasa a gwiwa ba sede hakan da nake fadar Masa da gaba yake, tausayina yake. Bayan munyi sallama ya kwanta akan gado yayi shiru Yana tunanin yadda zaiyi, yaje wajen yayar shi tun Rana ya fada Mata abinda ake ciki, abinda tace Masa
" Al'amin! I'm sorry to say Mummy is selfish wannan Karan! Ta so kanta. Dan babanta ya rasu saboda HIV ba dalilin bane, Dan Maman ta batayi aure ba, shima ba dalili bane zata, waye zai aureta da Yara hudu. Kawai Mummy nasan hada iri da baban su Zunnura ga sarauta ga kudi, tunda yanzun abinda kowa ke so kenan, shortcut, kada yasha wahala"
" Ya zanyi Maman Akram? Ina son ta Ina jin kamar idan ban aure ta ba Zan rasa farin ciki na, Kuma ita nake ji, na rasa yadda Zan fada Mata, tausayin ta nakeji"
Tace
" Al'amin kasan Mummy da kafiya, kafi kowa sanin hakan tunda kunfi dasawa, shawara ka samu Baba ka Masa magana saboda wannan soyayyar bazan so a dakile ta ba"
Yace cikin kosawa da rashin madafa, yace
" Kina tunanin banyiwa Baba magana ba? Na masa..."
" Me yace?"
Yace
" Cewa yayi na bi mahaifiya ta, bawai bazai iya goyon bayana ba, yace gwara yarinyar tayi kukan ta rabu Dani akan tayi aure uwar miji Bata son ta zai Zama wani abun daban Kuma"
Maman Akram tace
" Kuma hakane Al'amin, Baba has said it all. Ina ganin carry on ka fada ma Unaisa abinda yake faruwa, idan kana son Abu ba Dole se ka same shi ba, zaiyi dadi ace kunyi aure Amma kilan Allah Bai tsara hakan ba, idan Kuma Allah yayi ita matar ka ce duk wasu shekaru da zaa dauka to se kunyi aure. Kayi hakuri, it's not easy, I know it is hard"
Ta fada tana dafa kafadar shi cikin sigar lallashi, ya Dan zuki iska ya Kuma furzar yace
" Shi kenan mafitar? Babu wani Abu Kuma? Wallahi tausayin Unaisa nakeji, nayi ma babanta alkawarin Zan aure ta na saka ta murmushi"
Maman Akram tayi murmushi tace
" To idan Allah Bai yarda bafa? Idan Kai din ba alkhairi bane ba Kuma? Al'amin ka dawo hankalin ka, kada soyayya ta zautar dakai, allow the girl to go o assure you watarana she'll move on"