Sashe 17
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabana ya fadi Dan a abinda Zuhra ke fadamin akwai takun saka tsakanin Dada da Mamaa mahaifiyar su Yaya Ahmad, Amma idan suna tare ba zaka taba tunanin iyayen su akwai rift tsakanin su ba, Zama kayi tunanin cewar gidan su daya, I always admire their relationship musamman lokacin da Asiya ta shigo picture din. Sosae fada Dada ta Mana, se bayan ta Gama Anna ta nuna Mata kuskuren Haka, ta nuna Mata duk abinda ke tsakanin ta da Hajiya Talatu daban da relationship din yayansu wannan yayi bailing mu.
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[5/18, 11:57 AM] Hauwa Galadima: *O*
Da daddare Naga Babu Wanda yake Shirin tafiya, Bayan an idar da sallar maghrib na samu Anna a bedroom din Dada tana zaune Kan salayya hannunta rike da casbaha da alama maghrib ta idar, nace
" Anna!"
Ta dubeni da kulawa kamar ko da yaushe tace
" Adda ya akai?"
Na Dan zauna gefen gado Nace
" Ba zamu tafi gida bane anan zamuyi ta zama?"
" Nan a daji kike kenan?"
Naji muryar Dada ta katse ni, nayi saurin mikewa Ina Murmushin jin kunya nace
" A'a Dada!"
Ta dubi Anna dake dariya kasa kasa tace
" Haba Hassana kin nuna ma yaran nan duk duniya ke kadai ce mutum, har yaushe Unaisa zata dinga zancen ku tafi gida a cikin gidannan?"
Wannan shi ne fact, a duniyar mu Anna ce kawai, duk wani da muka cewa Mama, ko Anty ko Ummaah to kaddara Kara muka Masa, balle azo matsayin uba, ban taba kallon wani a wañnan matsayin ba, Bayan Baban Zuhra da nake kwatantawa. Ficewa nayi na koma dakin Zuhra, a parlor na samu Badi'a da Kuma Yaya Man suna Hira, since from day one relationship dinsu na bani tsoro, kullum ka gansu akwai alamar tambaya akan su, dake no ba Mai bin kwakwaffi bace se kawai na musu murmushi na wuce, na samu anyi serving dinner dukka sun fara ci, na zauna Zuhra tace
" Wai Ina kikaje?"
" Gurin Anna"
Na Bata amsa shortly tare da kwanciya Dan bana Jin cin abincin, Bayan wajen awa se ga Yaya Man ya kwankwaso dakin, Badi'a ta baje tana Shan fruit salad, yayinda Zuhra ke waya da saurayun ta Nafiu, tana jin sallamar shi ta aje bowl din ta goge bakinta ta dawo gefena ta zauna, Nuzla Dani muka hada Baki wajen tambayar ta meye Amma se Naga ta mike zuwa toilet, I was confused and I kept wondering abinda ya faru ko dazun da ta shigo daga gurin shi kamar wadda aka fadawa wani Abu, she looks pale, ya leko Bayan na amsa yace mu hudun muzo parlon Abba Yana Kiran mu, se naji gabana ya fadi na Mike na saka hijab din Dana cirro daga wardrobe din Zuhra, nayi gaba su ukun suka biyo bayana, Zuhra na min alamar me ya faru na girgiza Mata Kan ban sani ba.
Tun daga nesa nake jiyo maganganun, se can naji muryar Abba Yana fadin
" Ya Isa Haka! Mu nan maslaha muka zo nema ba hayaniya ba. Alhaji Yahai Ina jinka"
Gabana ya fadi, sure baban mu ne kenan yazo? Me yazo Yi? Ban karasa tunanin ba naji muryar Dada na fadin
" Wai Abba me kake Yi hakan? Ya zaka dinga tambayar shi abinda yake so. Shi Yar Isa ma, yana da Ido da kwalli da zai zo yace Haka? Wallahi su Unaisa bazasu bishi ba..."
" Zainabou! Lemme do the talking!"
A zamana dasu na fahimci akwai kyakyawa fahimta tsakanin Dada da Abba, hardly yace eh tace a'a, kamar yadda nayi expecting din aikuwa tayi shiru, na juya na dubi Nuzla wadda ta tsaya gaba daya yanayinta me wuyar fassaruwa , na bude bakina da niyyar Mata magana naji muryar shi Yana fadin
" Zabi na Bata ko dai ta yarda ta koma dakinta ko Kuma na karbe yarana daga gurinta"
Gaskiya Alhaji Yana da audacity! Astagfurillah da nake fadar hakan, dama akwai ranar da zai zo ya Fadi Haka? Nuzla ta kalleni tare da fadin
" How dare he ?!"
Na girgiza Mata Kai tace
" How dare he threatened her!"
Kafin na hanata ta shiga ciki Babu ko sallama, hakan yasa muka take Mata baya da sauri, kowa na Kan kujera, Anna, Dada a kusa da Abba. Alhaji Yahai da wani dattijo da yayimin Kama da dagaci shi dinne ma sede tsufa daya kara, da wasu mutum biyu da ban taba ganin su ba daga baya na fahimci kannen Alhaji Yahai ne, se Yaya Mansur din Inna Zulai da Kuma Yaya Man a zaune, jikina a sanyaye nayi sallama na nufi inda Anna take na zauna a kasa na rakube gefenta, Suma se Suka biyo bayana excluding Nuzla Dake kusa da Yaya Man Dan shi ya tare ta tana shigowa. Na danyi kokarin gaishe dasu, Abba ya dubemu yace
" Unaisa baban ku ne yazo zai tafi daku can Masaya, yace Yana son ku koma wajen shi gaba daya"
Inaga da biyu Abba ke wannan bayanin, Na kalli Anna wadda bakin ciki ya turnuke Banda girgiza Kai Babu abinda take, se na dubi shi Alhajin Naga yadda yake murmushi na nasara, ya Kara yamushe wa, ya Kara Baki, sede kurajen Dana gani Babu yanzun, jikina ya fara sanyi ko dai Alhaji Yahai AIDS ne dashi? Ramar tayi yawa he's wasted! bance komai ba Dan Abba cigabawa yayi da fadin
" Amma yallabai Ina ganin zaa Basu dama kowannen su ya zaba inda yake son Zama kasan shi ne dalilin kiran su"
Dagaci yace hakane kam, yayinda Alhaji yace Sam Bai yadda ba shi kawai abinda ya sani yayan sa, se lokacin Anna tace
" Banyi tunanin rashin tunanin naka yakai haka ba, ka manta wanann yaran nawa ne ba naka ba? Ko ka manta? Bari na tuna maka abinda Kai da Yan uwanka kuka ce akan nasabar Yayana, ka sani Yahai Hassanar da ka sani da da yanzun ba daya bace, waccan Bata San komai ba wannan kuwa Kai din ka koya Mata hankali, Kuma ba zaka taba karbar yarannan daga gurina ba.."
Se hawaye ya fara min zarya, se an Kai Haka? A tambaye mu Mana Amma se an batawa Anna Rai? Suka parlon kowa yayi shiru hatta shi din kasa furta komai yayi, se sauraron banbamin d a takeyi suke ba tare da kowa ya katse ta ba, I guess abinda take ta rikewa kenan shekara da shekaru yau ta samu ta amayar dashi Kuma kowa seda ya girgiza tana gamawa ta dubeni tace
" Unaisa Ina son ku fadamin idan zaku bi babanku"
Na girgiza kaina Ina share hawayen dake gudu nace
" A'a Anna! Kece uwata da ubana!"
Ta kalla Nuzla, wadda take Harare Harare kamar me zance tace
" Kefa?"
Se kuwan cewa tayi
" Allah ya kiyaye! Ai ni Babana ya Dade da mutuwa"
Sauran ma sukace bazasu bi shi ba Dan Haka Abba yace
" To Alhaji Yahai magana tazo karshe Dan kowa Yara suna da damar zabar inda zasu zauna, Ina fata wannan ya Zama Karo na karshe da zaka takura musu"
Alhaji ya dubi Anna yace
" Ke Hassana ki rubuta ki aje wallahi matsawar Ina numfashi Allah se na hanaki nutsuwa"
Aikuwa Nuzla ta mike
" Kai din awa? Sede Kai ka kasa nutsuwa"
Bansan lokacin da Anna ta tashi ba kawai karar mari naji an sakar ma Nuzla,
" Saanki ne? Tarbiyyar Dana Baki kenan! Bashi hakuri"
Nuzla ta kalleshi ta Kuma kalla Anna sannan tace
" Allah ya baka hakuri"
Ta fice a guje nasan kuka zata je tayi, se na Mike nabi bayanta sauran ma se Suka bi bayana, Ina zuwa na samu Zuhra na zaman jirana she look really disturbed, duk yadda naso faking murmushi se na kasa na dai zauna na dube su nace
" Dada ta fada muku inda zaku kwanta ko?"
Suka gyada kansu nace
" To oya go and sleep, don't think too much"
Suka gyada kan su Suma Suka wuce, na zauna nayi shiru Ina adduar kada Zuhra ta dakko maganar, I'm really not in the mood. Hannuna na hade nace
" Muje mu kwanta?"
Kamar tambaya kamar umarni, tayi saurin mikewa muka koma daki, Babu abinda nake fata kamar irin na kadaice hakan yasa ba tareda na kula ta ba na kwanta na juya baya, Haka nan itama ba tace komai ba kamar tasan halin da nake ciki, Babu jimawa naji an turo kofar dakin, na Kara runtse idanuna se naji muryar Dada na fadin
" Zuhra Unaisa fa?"
Ta dubeni tace..
" Dada tayi bacci"
" To mashaaa Allah, idan akwai wani Abu call me right away"
Daga Haka sukai sallama ta juya ta tafi, naji dadin hakan Dan bansan yadda Zan fassara muku abinda nake ji ba, nasan Abu ne Mai wuyar fassaruwa, wani irin abu nake ji a makogaro na da Kuma kirjina, why us? Kowa Yana zaune da family dinshi lafiya se mu? Ya tafi ya barmu shekara da shekaru, yace ya yafe mu, Babu Wanda ya taba waiwayar inda muke, sannan ya dawo Yana ja ma uwarmu tashin hankali. Se na fara kuka, zuhra ta mike tana kallona tace
" Ba Wai ka Zama kasasshe bane Dan kayi kuka, kiyi kuka zuciyar ki zatayi sanyi. Kuma komai Dake faruwa Allah ya sani kiyi kuka Unaisa"
Kamar ta zugani na rike hannun ta na dinga kuka kamar Zan fitar da idanuna, wani irin kunci nakeji, Wani Abu naji tun daga ciki na har wuyana, lokaci daya na fara kokawa da numfashi na, ga Kuma gumi da ya jike ni dukda AC dake kadawa, na fara kakari Ina kokarin fizgo numfashin, hakan ya jawo hankalin Zuhra, ta dubeni lokacin da na tashi na zauna, idanuna sunyi jawur na fara fita a hankalina, ta girgiza ni tana fadin
" Unaisa menene?"