Sashe 36
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
" Ban sani ba mentor, ya dawo daga kazaure yace na bashi wayata ya kiraki Bai da chaji, se nace masa Nima wayata Yaya lukman ya karba, se yace na karbo mishi, kafin ya fito wajen Mummy, kawai ya tafi wajen Mummy ni Kuma na tafi karbo wayar tawa, yafi awa a ciki har na dawo na Kira shi ba fito ba mentor, Yana fitowa ya yanke jikin shi ya Fadi"
Ta fada karshen tana kuka, gaba daya jiki na ya fara kyarma, na Mike tsaye nace
" Amra Yana Ina yanzun? Ya yake?"
Tace
" Suna asibiti, Zan turo Miki contact din Yaya lukman se kuyi magana bansan a wanne Hali yake ciki ba"
Daga wannan ranar Zan iya ce muku farin ciki na ya dauke, na rasa abinda nake Kira nawa, Allah ya sani soyayya Bata min adalci ba. Na gyada kaina, na koma na zauna Ina ayyano dukkan wani worse scenerio, wannan hakan da nake se naji na fara palpitations, I was dysponic, hannuna na rawa na fara Kiran Anty Yusra, aikuwa se gata ta fito Jin muryata tasan akwai matsala, Haka ta kaini asibiti aka stabilizing Dina muka dawo gida, na wuce daki na turo kofa na fada gado hawaye ya fara bin kuncina, na dauki wayata na Kara Kiran shi Amma a kashe, na Kira Amra Bata dauka ba ji nayi kamar Zan mutu, kamar zuciyata zata fito Haka nake ji, Ina cikin kukan Anty Yusra ta shigo, nayi saurin tashi Ina goge fuskata, ta zauna tace
" Menene? Me yake damun ki"
Na goge fuskata nace
" Babu komai Anna na tuna"
Se tayi murmushi ta bude min hannun ta na fada ta bubbuga bayana tana bani Baki.
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/2, 9:54 PM] Hauwa Galadima: *E_E*
Al'amin
A matukar gajiye ya shigo garin Kano, Bayan yayi kwanaki har uku a kazaure kasancewar Yana call, a ranar tun sassafe aka kawo wani massive RTA, Wanda mutane wasu Suka rasa rayukan su yayinda wasu Suka ki ciwo sosae. Ya mike Jin wayar shi na ringing, yaga daga emergency ake Kiran shi, ya dauka Babu jimawa ya mike ya shiga toilet Dake hade da call room din ya watsa ruwa sannan ya fito a gaggauce yasa kaya, dukda Haka Bai manta yayi ma Unaisa short message ba, ya sanar Mata Kar taji shiru he'll be busy, amma idan komai ya sarara zai kirata. Ya zura wayar cikin aljihu ya fita, yadda yayi tunanin ganin scene din ya wuce duk yadda yake tunani, kawai Kiran team yayi suka fara daukar Wanda suke bukatar aikin gaggawa, a Haka Bai Gama ba se wajen goma da rabi nan Kuma suka daura da nasu aikin. Yana fitowa bayan laasar ya kwanta Kan couch, kanshi kamar zai balle Haka yakeji, ya dakko wayar shi ya tadda calls kala kala da Bai samu ya dauka ba, message din Unaisa ya gani tana Masa fatan alkhairi tare da fada Masa tayi missing din shi, se Kuma wani tana ce Masa taji shi shiru kada dai har yanzun aikin suke Basu Gama ba? Wani Kuma tace Masa ita tayi missing din shi, har ta dawo daga aiki, tana Jin kamar sun shekara basuyi waya ba, gaba daya ranar tayi tsawo da yawa saboda rashin shi, sannan Kar ya manta yaci abinci! Wannan shi ne sakon ta na karshe ya tsirawa sakonnin uku kallo da Wanda suka gabata Yana Jin wani farin ciki Yana Masa yawo jikin shi, me yasa Mummy ba zata fahimci Unaisa daban take ba, me yasa take son ganin ta rusa wannan farin cikin, shi fa yanzun ba Kan shi yake ji ba, Unaisa yake hangowa , Unaisa yake tunanin yadda maganar zata riske ta shiyasa wasu lokutan yakan ga Kiran ta ya share, yakan ki kunna data Dan Kar suyi magana online, Amma shi dinma hakan azabtar dashi yake, yayi sabo da ita, sabon da sukai yayi yawa she speaks the love language he understands, ya runtse idanun shi Yana ganin ya kamata ya Dan fada Mata halin da ake ciki, tunda sunyi alkawarin for better for worse Haka Kuma sunce matsalar daya ta kasance ta dayan, Kuma da ace ita ce ba zata boye Masa ba, ko me nauyin abun zata fada Masa. Ya mike Yana Ciro chilled Coke daga fridge baiyi niyyar cin komai ba se ya koma Kano Amma Haka nan zai Sha saboda jadada da masa da Babes din da tayi. Ya lumshe idanu tuno fuskar ta, gaba daya tsikan jikin shi tashi take, Anya zai iya kuwa? Anya zai iya rayuwa Babu Unaisa, that will be very hard to move on. Wayar Mummy ta katse Masa tunani Dole ya daga tace Masa ya taho? Yace a'a tace to ya same ta dakin ta idan ya dawo. Shi yakan Yi tunanin me ya samu uwar shi kwana biyu? Anya kuwan ita ce, Mummy me kaunar shi me tausayin shi, ya rasa yadda akai akai brainwashing dinta da sauri Haka. Ya dauki jakar da yayi ma kowa sallama sannan ya dauki Hanya, Yana kokarin Kiran Unaisa kamar yadda yayi niyyar se ya fara tafiya, waya ta mutu, ya ja tsaki Yana fadin rashin kirannan zai iya tayar Mata da hankali ya sani, yasan halin mutuniyar shi. Ya fara kokarin jonaww a cikin motar Amma muguwar wayar Taki dauka Haka ya hakura ya dauki Hanya, in one hour ya iso cikin Kano, gida ya wuce Yana adduar ace da wuta Yana zuwa ya saka charge ya Kira ta, Allah yasa Amra na nan yayi amfani da wayarta wajen Kiran, adduar shi ta karbu sede Amra wayar ta na wajen lukman Wanda ke bi mata, ya dan tsaya se Kuma yace taje ta karbo kafin shi ya fito daga wajen Mummy. Yana shiga ya same ta zaune gaban madibi tana waya, seda ya jira ta gama sannan ya gaishe ta, ta amsa tare da Masa sannu da hanya
" Aminu!"
Tunda ta Fadi wannan sunan yasan akwai babban Abu, duk runtsi Al'amin take cewa, duk wahala kuwa, ya gyara Zaman shi Yana sake tattara hankalin shi gare ta, tace da warning tone
" Idan na fara magana Karka sake ka katse ni har se na gama!"
Sannan ta cigaba da fadin
" Aminu! Unaisa na gama bincike akan ta, Aminu she's not worthy mu hada zuri'a da ita, na samu labarin baban ta HIV ta kashe shi bayan ya Gama neman Mata a saudiyya, ya Gama holewar shi, kana tunanin zaka aureta a Haka, who knows her status, an fada min uwar ta batada asali Bata San iyayen ta ba, basuda dangi, Taya zaka hada zuri'a da Wanda Basu da nasaba, uwarta an sake ta Bata Kai shekaru talatin ba Amma ta gagara aure se Rana daya kawai aka ganta tayi arziki, Kai ba abin ka tambaya bane? Baka ganin akwai lauje cikin Nadi? Aminu ka dawo hankalin ka, Unaisa ba ita kadai bace mace, akwai Mata da yawa masu ilimi da gogewa da Kuma asali Ina son ka Nemo wata, Kai Gama Nura ta Hajiya Attine yarinyar nutsatsa da ita me tarbiyya"
Gaba daya gumi ya jike Aminu, Banda Innanlillahi wa inna ilaihil rajiun! Babu abinda yake maimaitawa, is this woman really standing against his happiness, ya kalle ta Yana goge gumin da tunda ya zauna yake gogewa Amma tsatsafowa yake Kara Yi, yace
" Mummy Dan girman Allah! Mummy ki dubi girman Allah ki saurare ni, wallahi tallahi wallahil azim Unaisa is someone you'll love as your daughter in-law, Mummy Muna da ilimi menene babanta Dan HIV ya kashe shi, ai ba gado ake ba ni Dake munsan ways of transmission Mummy, ki tausaya Mana.."
Ya tsugunna a ran shi Yana ayyana Bai taba jin tashin hankali irin wannan ranar ba, Mummy kamar ba ita ba lokaci guda Mata ta rikide ta koma villain kamar ba soft hearted mummy ba da ya sani. Ta katse shi
" Oh please son! Ban kiraka ka sauke min pathophysiology ba anan ba, kafin kayi nursing ni nayi, so ni a matsayina ta mahaifiyar ka nace ba zaka aura Unaisa ba"
Kawai se ya fara kuka, ba Mummy ba da ta sake Baki ba hatta shi Kan shi mamakin kukan da yake yayi, when last yayi kuka, when last zuciyar shi ta karye Haka? Yaushe rabon da yaji desperation da Kuma desire na son mallakar Abu, why will Mummy do this
" Mummy Dan Allah karki Haka, Mummy Ina son ta"
Yadda take kallon shi kasan ranta yakai karshen baci, ta Yaya ma zai zauna gaban ta Yana kuka kamar wani jariri, tace
" Aminu an shanye ka ne? Me Suka baka da zaka dinga kuka Haka? Wacece Unaisa ne"