Sashe 53
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Come on sakko muje Yana nan yaki tafiya Se ya ganki"
Na mike Ina goge fuskata Amma kallo daya zaka min kasan naci kuka ba kadan ba. Na same shi har ya shiga mota, na zagaya inda yake ta waje akai wining glass din, ya Dan zaro idanu yace
" Kuka kike? Menene abin kuka? Ya Salam Unaisa kalli fuskanki"
Se na Kara bare Baki Ina wani kukan, ya kalleni ya bude motar ya fito, kowa dake gurin, securities dinsa harda Abba na kallon ikon Allah, Abba ya sake Baki kawai
" Me yace Miki? Fada tayi Miki?"
Na girgiza kai, yace cikin birkicewa
" To me yace Miki?"
Nace
" Asiya kawa tace, Ahmad is my friend also and I love you, I'm confused King, bansan ya zanyi ba"
Ya saki hushi yace
" Look up! Kalle ni karki Kara tunanin Zaki rabu Dani idan har kina Sona ki manta dasu Asiya kinji"
Na girgiza Kai nace
" She's my friend, Ahmad gave me his vacancy"
Ya Ciro wayar shi ya Mika min yace
" Kira Ahmad ya fada kudin kujerar shi mu biya shi, Kinga shi kenan ba Zaki dinga kuka ba. Haba Mana Beautiful wata nawa banganki ba Amma ki kalla face din da kike nuna min, kalli fuska duk hawaye, ko Murmushin da nake yearning ban samu ba. This really hurt!"
Ganin da gaske kuka nake ya Kira Abba yace
" In law kace tayi shiru, I'm sick ganin kukan nan nata"
Abba yayi murmushi Yana mamakin mu, kusancin mu har yakai Haka, shi baiyi tuannin we were acquainted this much ba. Da kyar Suka samu nayi shiru, idanuna sunyi jawur Abba yace na Shiga su kaini gida, kada na fadawa Anna komai. Tunda na zauna gefen shi yake bani baki, yadda ya damu se ya fara bani tausayi Dole na Dan saki fuska Amma damuwa, tsoro ne fal zuciyata!
UNAISA is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[6/19, 10:04 AM] Hauwa Galadima: *T_T*
Ban sani ba ko kuskure yayi ko Kuma ya zancewa abin? Kafin mu karasa gida ya Kira wata number, baa Jima ba aka dauka, har lokacin kallo na yake, dukda na daina kukan Amma Kuma ajiyar zuciya nake saukewa akai akai, he looks really disturbed, saboda ko Dan Murmushin yaken da nakeyi na kasa saboda nasan tabbas zuciyata ba a Dadi take ba.
" Salma ya gida? Ya family...I need something from you...lefe Zaki hada min Dan Allah...
Se yayi dariya yace
...Eh aure zanyi ki tura min bank details din ki.... something good and fancy please... Dole se kin santa I'm very serious...kina tunanin Wasa nake? Ok gata kuyi magana"
Ya kalleni yace
" Ki saki ranki, she's our youngest sister! Salma"
Na gyada kaina na karba, muryata a sanyaye nace
" Ina wuni Anty Salma?"
Ta saki dariya tace
" Innanlillahi! Wai Yaya Ashe da gaske yake? Anty Ina wuni"
Na kalleshi se na danyi murmushi kunyar antyn da ta kirani dashi nace
" Ya Yara?"
Tace
"Alhamdulillah! Da gaske Yaya yake?"
Nace
" Mhmmm!"
Tayi wani dariya na Jin dadi tace
" Dan Allah ki karba number ta a gurin shi, Allah ya Sanya alkhairi, kiyi addua sosae kinji?"
Na gyada Kai na sannan na Mika Masa wayar daga yadda yake amsa ta tsokanar shi take, they have good relationship da gaske. Har kofar gida Suka kaini ya karba wayata yasa min number dinta yace
" Chat her up, a turkey take aure"
Se lokacin na tuna ta, Bata zo bikin su Zuhra ba Amma Kuma sakon ta yazo, Dan Zuhra na santa tace tana son Dada shiyasa. Na bude kofar ba tare da nace Masa komai ba yayi saurin Kiran sunana, na juyo yace.
"Ina son zanyi magana da Anna"
Na girgiza Kai nace
" Dan Allah ka Bari a Gama sorting abubuwan nan, I'm in a mess already"
Wani irin kallo yayi min na disappointment yace
" Wanne mess? Me zamuyi sorting Beautiful? Are you denying me? Do you want to dump me?"
Nayi sauri Na girgiza Kai na, hawaye tuni ya fara sintiri saman fuskata, I hate the fact da nake da saurin kuka, yace
" To me zamuyi sorting Beautiful? Dan Allah ki daina kukan nan, kinsan ya nakeji? And the worst thing ba Zan iya rarrashin ki ba"
Na juyar da kaina da sauri nace
" Ina sonka, I want to be your wife, I want to stay close to you Amma Kuma Kai Baban Ahmad ne, Ahmad has done more than enough a rayuwata"
Ya dafe Kan shi yace
" So Zaki barni saboda Ahmad kenan?"
Nayi saurin girgiza Kai na, ai ni idan na tuna Zan iya rabuwa dashi numfashi na nake ji Kamar zai dauke
" Ina sonka fa!"
Yace
" Then let me handle this kinji? Dan Allah ki daina kuka, idan ba Haka ba Zan aureki gobe"
Inama ya auren washegari kilan da munyi kwanaki tare, kilan da zaman mu yayi nisa ba wannan da ya Kare a kwamaki uku kawai. Na fita na shiga gida, yasa na goge fuskata Amma nasan muryata kawai Anna idan taji tasan akwai matsala. Aikuwa dai a tsakar gida na same ta, tana kallona tace
" Me ya faru?"
Se kawai na fada jikin ta na saki kuka, ta lumshe idanun ta tana bubbuga bayana tare da cemin
" Kiyi hakuri komai zai zo da sauki"
Wannan yasa na Dan ji kwarin gwiwa, na dago nace
" Tare muke da honorable, yace Yana son gaishe ki"
Tayi saurin mikewa tace
" Me ya Miki kike kuka? Shi ne"
Na girgiza Kai na, ta Shiga ciki tace na shigo dashi, Yana tsaye bakin mota nace
" Tace ka shigo"
Daya daga cikin security din shi zai biyo shi ya daga Masa hannu ya biyo bayana, har an Masa shimfida, Yana Zama na shige ciki zuwa dakin mu, Anna ta fito sanye da hijab, ya tsugunna abin dariya Amma Kuma girmamawa ce dukda ya girme ta sosae yace
" Ina wuni Anna? Na same ku lafiya?"
Ta Dan zauna tace
" Lafiya Lau, Dan Allah ka zauna"
Yayi murmushi ya zauna, Suka Kara gaisawa sannan yace
" Anna ni dake duka musulmai ne, Kuma min yarda Allah shi ke hada mutane ko?"
Tace
" Eh ahka ne"
Yace
" Na hadu da Unaisa a wata kasar, a wata duniyar Kuma Ina sonta Zan aure ta, se Kuma yau dinnan ya kasance ni mahaifin aminan ta ne, nasan a aladance akwai alkunya Amma Allah ya hada mu, Kuma ni bazan iya alkunyar nan ba, not when Abu ya shafi Unaisa, nasan zakiga kamar nayi rashin kunya da nake fada Miki Haka, Amma wallahi ke kadai Kika fini son Unaisa, bazan iya rabuwa da ita ba. Ni bansan ta ba, ban taba sanin taba itama Haka, Anna ki duba lamarin mu"
Anna ita gaba daya she's confused, mahaifin wa? Tasan banida kawaye, ita Bata taba ganin marar son tarayya da mutane iri na ba, to mahaifin waye
" Na fahimta, sede abinda ban gane ba Kai din mahaifin waye? Me yasa Kuma take kuka, bana son Naga tana kuka"
Ya gyara zaman shi yace
" Ni baban Ahmad da Aseey ne, Yayan mijin yayarki ne"
Anna ta zaro idanu tace
" Ahmad dai Dana sani?"
Se ta girgiza Kai tace
" Dan Allah kayi hakuri ka bar maganar aurennan!"
Yace
" Kiyi hakuri Anna, yanzun kikace Baki son Unaisa tayi kuka Kuma kince na rabu da ita, Dan Allah ki goya min baya saboda gaskiya bazan iya ba, kiyi hakuri"
Anna tayi shiru gaba daya ta kasa kwakwaran tuannin, ta Kuma ta rasa me zatace se kawai tace
"Kaje zanyi magana da baban ta duk yadda ake ciki zaka jini"
Yasan Abba take nufi se yace
" Wannan baban nata ban sani ba ko zai yarda, Amma dai ki tausaya Mana!"
Ya mike zai tafi Anna ta kwala min Kira, na sako hijab na fito, ta dubeni tace
" Zai tafi, ki dakko Masa ruwa ki raka shi"
Na koma na dakko Masa ruwa da lemu cikin wata karamar jaka sannan na fito suna magana har lokacin da Anna, sukai sallama ya fita nabi bayan shi, ya tsaya bakin mota yace
" Ki daina kuka kinji? We'll win kinji"
Na gyada Kai na na juya na koma ciki, Anna na tsaye da alama jirana take, yadda take kallona seda gaba ya Fadi, hannayen ta bude min, na karasa na fada jikin ta Ina sakin kuka nace
" Wallahi Anna bansani ba, Allah Anna wallahi ban sani ba, bansan baban Aseey bane shi, Allah Anna"
Tace min
" Na sani, na sani, nasan Baki sani ba kiyi hakuri kinji?"
Na gyada kaina nace
"Anna Ina son shi Kuma, tsoro nake ji Kuma shima rabuwa zanyi dashi? Anna kowa na fara so shikenan se ya tafi ya barni, Anna Ina son shi Amma kunyar Ahmad nake ji"
Anna ta Jani zuwa daki ta bani hijab tace nayi Sallah, na roki Allah zabi na gari kinji. Na gyada Kai na na fara Sallah, se Kuma na fara Jin sanyi a cikin zuciyata, na mikawa Allah kukana nasan shi ne kawai zai share min kuka na, daga wannan sallar se bacci ya daukeni, Bayan nayi bacci se Anna ta fita ta Kira Dada Bayan sun gaisa tace Mata
" Yaya Dan Allah ina Zan ganki yanzun?"
Tace
" Naje unguwa Amma Kuma me ya faru?"
Tace
" Kawai Ina son ganin ki ne ko Zaki iya zuwa?"
Dada tace tana Hanya zata taho duk wannan abin Ina bacci abina, Dada tazo Suka gaisa ta fara fada Mata abinda yake faruwa, Dada was attentive se da ta gama tas sannan Dada tace
" Innanlillahi wa inna ilaihil rajiun! Ya Allah wannan kaddara kuma? Honorable?"
Anna tace
" Bansan ya zanyi ba Yaya, nidai kawai a hakura wannan abin kunya kamar me?"
Dada tace
" Ba zamu yanke hukunci mu kadai ba, ki Bari kawai nayi magana da Yaya sannan da Abban su. Ki kula da Unaisa, ni Zan koma na masa magana, naji yadda ake ciki"