Sashe 48
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamal ya fada lokacin da yake bashi sako wajena, Yana zaune cikin suite dinsa, ya Dan shafa Kai Yana duban Kamal yace
" I've a daughter like her Kamal, kunya nake ji"
Kamal ya danyi murmushi, da biyu yayi Masa hakan , tun a gurin meeting ya fahimci kallon da yake min, da yadda min magana kamar lallashi na yake, idan ba da wani abun ba Mai zai sa kullum abinda yaci se yayi order irin shi ya aika min, he'll ask him ka tabbatar ba tada matsala, ko Kuma Yana dawowa yace Masa how's she? Tace maka akwai wani Abu?"
" Sir ai ba wani abun bane, just make a move, age is just a number kayi striking kafin wani yayi"
Cikeda nishadi yace
" Da gaske? Amma..."
Wayar shi tayi Kara hakan yasa ya dauki wayar Yana dagawa Kamal hannu alamar yayi excusing dinsa.
" Subhannallah! How is she feeling"
" Rukayya kunyi nebulizing baiyi ba?"
" See Rukayya ku taho da ita asibiti I'll meet you there! I dunno she's asthmatic ko kadan!"
Ya fada Yana aje wayar, ya dubi Kamal Dake neman Karin bayani yace Masa
" Unaisa ce Bata da lafiya, anyi treating yayi failing, muje asibiti"
Kafin muje asibitin na galabaita sosae da sosae, Kuma nasan cinkoson harami ne yasa min hakan, Muna zuwa har ya rigamu zuwa, bansan yazo ba Dan ko magana daga nesa nake jin ta, bana gane muryar waye. Nafi mintina talatin sannan na dawo daidai, aka cire min oxygen din sannan na dube su. Hannuna na cikin na Mummy, shi Kuma Yana tsaye dasu Kamal a karshen gadon, na Dan tashi na zauna Ina kirkiro Murmushin da zai kwantar musu da hankali, ya Dan matso gefe na yace
" How you feeling? Are you ok?"
Na gyada kaina Ina yin kasa da kaina, dukka sauran suka min sannu, lokacin karfe Tara ne kawai na dare. Ya dubi Mummy yace
" Taci abinci?"
Mummy ta dubeni sannan tace Masa banci ba, y dubi OC da Kamal yace suje su kawo min abinci, yadda yakeyi kamar irin wani bangare na jikin shi so yake ya Fadi ko Kuma irin ya Fadi dinnan ma. Kowa kallon shi kawai yake na tabbatar Bai San Yana wannan rawar jikin ba. Da nayi motsi zaice menene? Ni Kuma Baki daya kunya ta Kama ni, se kawai na kwanta na lumshe idanuna. Ana kawo abinci yace
" Rukayya bacci takeyi ne?"
Na Dan bude idanuna, yace
" Sannu tashi kici abinci"
Na dago na zauna yace
" Rukayya help her"
Mummy kawai ta fara dariya, tace
" Sir zata iya ai"
Se Bai Kara magana ba, na dinga juya abincin saboda kunyar shi nakeji bazan iya ci a gaban shi ba, se kawai wayar shi ta fara ringing ya daukaya fita Dan amsawa Yana ce musu su tabbatar naci abinci. Mummy ta dubeni tace
" Unaisa ci abinci kafin ya dawo kanmu"
Nace
" Kai Mummy!"
Tayi murmushi, naci Babu laifi sannan na mike na shiga toilet, I felt a lot better, Ina fitowa na samu Yana cewa
" Idan Bata son wannan Rukayya a samo Mata wani abun Mana"
Nace
" A'a na koshi ne"
Har na zauna Yana min sannu, akai reviewing Dina wajen 12am muka tafi, yace lallai na koma wajen Mummy na zauna, ni gaba daya dariya abin ke bani duk yabi ya rikice!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/16, 6:40 PM] Hauwa Galadima: *O_O*
Har kofar masaukin mu ya raka mu, da na fito na dubeshi, he's only in his jallabiyya milk me hade da Hood, idanun shi da farin glasses, na Dan risina nace
" Thank you sir!'
Yayi min murmushi, Bai San Murmushin Yana weakening ba Wai zuciyata kawai ba har kwakwalwar kaina ma tabuwa take, na danyi murmushi a hankali saboda har lokacin I was still weak, ya Miko min Leda, na karba a hankali yace
" Take care of yourself pleaseeee!"
Ya fada Yana stressing please din, na gyada Masa Kai sannan na wuce ciki, Ina shiga na zauna shimfidar da Mummy tayi min, na Dan huta kadan, ita dai Bata ce min komai ba sannan na kwanta bayan na duba ledar Naga magunguna ne a ciki, inhalers seda ya siyo different ones guda uku, tablet and stuffs. Nasha sannan nayi bacci. Washegari nayi wanka naci abinci sannan na tada Mummy tayi, muka fito zuwa kasa, wayar Mummy tayi ringing ta dubeni tana murmushi tace
"Mutumin ki ke Kira"
Nayi murmushi nace
" Mutumina Kuma?"
Ta Harare ni sannan ta Kara a kunnen ta tana gaishe shi cikin girmamawa, se Kuma ta Miko min wayar na amsa na Kara a kunnena, muryar shi a tausashe yace
" Beautiful!"
Na Dan bude idanuna thinking ko ba Dani yake ba, nace
" Sir Ina kwana? Ya gajiya"
Se yace min
" Baki amsa ni ba, Beautiful ko Baki son sunan?"
Na Dan zumbura baki kamar Yana gabana nace
" Inason"
" Then idan nace Beautiful ki amsa ni kinji"
Nace Masa to, ya tambaye ni yadda na tashi, nace naji sauki se yace Yana jiran mu a harami, muka karasa harami, Yana sanye da farin kyallen shi, Dan a waje ya jiramu, Mummy tace
" Ni kuwa Ina ganin ikon Allah ni Rukayyatu"
Ni dai bance komai ba, Ina gefen shi duk wani motsi a idanun shi, da zarar cinkoso yayi yawa zai matsa yace na matso. A gajiye Muka Gama na zauna can gefe Ina Shan ruwa me sanyi, idanuna yayi zuru zuru fuskata tayi kuyas da ita, na dan lumshe idanuna Babu jimawa se gashi ya karaso ya Dan tsugunna gabana yace
" Are you ok?"
Nace
" Sir I'm ok!"
Ya gyada Kai yace
" Ki zauna idan akai ishai se ki tafi ki huta ko?"
Na gyada Masa Kai na ya min flashing murmushi sannan ya tafi. Ana idar da sallah nayi shafai da wutri, na Jima Ina addua, duk wani Abu da nake bukata ban manta ba seda na roka. Mummy Dake gefena bayan na sauke hannuna tace
" Kinyi ma honorable addua?"
Na Dan kalleta da rashin fahimta nace
" Waye honorable?"
Tace
" Head, Baki San senator bane in office?"
Nace
" Naji su Kamal na fada"
Tace
" To kiyi addua Allah ya zaba muku mafi alkhairi kinji"
Nace
" Amma Mummy ba wani Abu tsakanin mu da"
Tace
" Dukda Haka Unaisa, shi son ki yake ko Baki fahimta ba"
Na Dan dunkule hannuna, ba tareda na yarda ba, dukda ni a jikina da zuciyata Ina jin he's someone special to Amma me nake dashi da zai Soni
" Kinsan mutane nawa suke samun miji a gurinnan? Allah kadai ya sani, Dan Haka kema Allah ne ya nufi zuwan ku Dan ku din ku hadu"
Cikin wata irin murya nace
" Mummy kunya nakeji, tsoro nakeji!"
Tace
" Tsoron me? Kiyi adduar Allah ya muku zabi mafi alkhairi"
Na amsa da Amin dan ta bar maganar, Amma tun daga nan se naji tunanin maganar nake, he's a senator, ya haife ni ta Yaya zai so ni, na manta cewa so ba ruwan shi da kyau, kudi, ilimi ko shekara, kawia so na shiga inda Allah ya kaddara ya shiga ne. Zuwan OC yasa na Mike ni da Mummy yace
" Zamu tafi, honorable yace na tabbatar na kaiki gida kada na Bari gimbiyar shi ta Sha wahala"
Na dira kafata Ina kallon Mummy nace
" Mummy kin ganshi ko? Kinga Yana tsokana ta ko?"
Tayi dariya tace
" Rufa'i ka Kama kanka, wannan Yar Lele ce"
Seda Muna tafiya na fahimci Wai Abu ya taso Masa da zaiyi, Ashe shi ne Amirul Hajj kuma, I wonder yadda yake samun time din kula Dani. Muna Isa Kamal ya kawo Mana abinci, ya kalleni yace
" A kanki ke kadai duk an daga Mana hankali"
Nace
" To kace Masa baza kayi ba Mana"
Yace
" Jiya ma seda yace Wai zai maida ni Nigeria, idan yaji wannan maganar ai Kuma se ya tabbata ya maida ni din"
Banyi magana ba Amma zuciyata se tariyo yadda muke dashi nake, could that be love? Da gaske so na yake, ni Kuma sugar daddy na dakko wannan Karan kenan?
Aikin hajji yayi min Dadi yadda Baku tunani, kowa kokarin faranta min yake Dan ya Zama a good side din honorable, Bayan mun Gama that's two days after sallah har dawafin bankwana munyi na koma gida, nayi wanka na saka kananan Kaya na kwanta, bacci me nauyin gaske ya tafi dani. Se Bayan maghrib Mummy ta tashe ni, na tashi na shiga toilet se kawai Naga period yazo, na godewa Allah da Bai zo lokacin da nake Kan ibada ba. Na gyara kaina sannan na fito ta Miko min wayar ta, na karba se naga shi ke Kan call, na Kara kunne na nace
" Sir Ina wuni? Ya ibada?"
Yace
" Alhamdulillah Beautiful, can I see you?"
Na dubi Mummy se nace Masa Zan tambaye ta, Bayan na kashe wayar nace
" Mummy Wai Yana son ganina"
Tace
" Naje"
Na mike na dakko sabuwar Abaya peach da na siya jiya, tayi kyau karshe, na yane kaina da karamin Jan veil, na saka takalmi sannan na dauki wayata na sauka kasa, daga can gefe na hango shi, yayi disguising Kan shi cikin kananan kaya, ya rufe fuskar shi da mask ga glasses din shi na kullum, na karasa inda yake tsaye na gaishe shi, ya tambayeni yadda nake sannan muka fara tafiya a hankali, zuciyata wani irin nishadi nake ji, Haka shima yanayin shi ya tabbatar.
" Unaisa!"
Ban taba jin yace min hakan ba, shiyasa na kalleshi da sauri, yayi min murmushi Wanda na fahimta ta idanun shi da Suka Kara haske,
" Zaki iya fada min something about you?"
Na gyada kaina, a hankali cikin nutsuwa na fara fada masa duk abinda ya kamata ya sani, seda na Gama lokacin mun Isa wani katon shop masu Saida Kaya, yace