Sashe 30
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Se Kuma nayi shiru, tun daga nan se na dauke wuta I began to think idan Kuma da gaske ya kasance ban aure shi ba, kilan haukacewa zanyi ko Kuma na mutu, yanzun tambaya kawai akai Amma seda naji ilahirin jikina ya amsa balle idan Kuma hakan ta faru da gaske. Har muka koma school Raina Babu dadi, a Hanya tace min nama take so taci, na dube mu dukka Babu Wanda ya dakko kudi nace
" Zaki iya jira se mun koma na dakko kudin, Zan dawo na siya Miki"
Tace
" Eh mana ai ba wani gaggawa bane"
Haka mukai na tsayar da me napep din na bashi kudi ya siyo, yadda ta dinga Yi da aka kawo ya tabbatar min ciki ne da ita, se naji dadi a cikin zuciyata, dukda Bata fada ba se Nima nayi respecting privacy din ta ban tambaya ba, Amma Ina tashi da safe Zan tambayeta ko tana son taci Abu, na daina Bari tayi aiki, I was extra cautious Akan ta. Seda ta Gama tas na tsiyaya Mata lemu Tasha sannan tace min cikin ta ya cika Bari taje hall din gefen mu gurin Husna ta dawo, kafin ta dawo na gyara dakin na dawo na zauna, tunani Suka min yawa a cikin zuciyata, zai iya yiwuwa fa na rabu da Al'amin ko ya yaudare ni ko Kuma Anna Taki yadda na aure shi, kawai se naji hawaye a fuskata Yana gudu, na takure Ina jin tsananin tsoron faruwar hakan, banji bude kofar ta ba se kawai shigowar ta naji, nayi saurin dagowa, da mamaki ta karaso ta zauna tace
" Unaisa menene? Maganar dazun ce? Wallahi da Wasa nake, banyi tunanin it will affect you this much ba. I'm really sorry Unaisa!"
Na rike hannun ta nace
" Ki daina bani hakuri, Zuhra tsoro nakeji, tsoro nakeji, idan Kuma yazo ya yaudareni ko wani abun ya hanamu aure fa"
Ta Kara gyara zamanta tace
" Idan akwai abinda nake da tabbacci akai shi ne son da Al'amin yake miki, inada yakinin bazai yaudare ki ba. Wannan kukan da kike Zaki iya samun attack gashi nebulizer dinki na Kano, ki rufa min asiri Kar ki saka jini na ya hau"
Ganin bazan daina kukan ba yasa ta dauki wayata ta kira Al'amin Bayan sun gaisa ta Gama zolayr shi se ta fada Masa abinda ya faru, yace
" Zuhra me kikai kenan? Kin batawa Babes Rai, Bata Dan Allah"
Ta Miko min wayar tana murmushi, ni Kuma ba kunya na amsa na Kara kunnena nace
"Cànîm!"
" Babes, whatsup?"
Na Kara shagwabe murya da ta riga tayi kasa nace
" I'm scared, idan na rabu da Kai I'll be shattered beyond repair!"
Ya danyi shiru sannan yace
" Amma kinsan Ina son ki ko? Kuma kinsan I can bend anything for you, I can trade whatever Dan na sameki ni Dake we're for better for worse Unaisa. Indai kikaga bamu kasance tare ba to Allah ne baiyi ba, jikina na fada min zamu kasance tare no matter what, karkiji tsoro ni naki ne, Nima Kuma ke na zaba a duk matan duniya"
Kunsan me? kawai se na fara Jin kwanciyar hankali, na saki ajiyar zuciya, Bai ma barni nayi magana ba ya dinga lallashina har nayi shiru muka fara Hirar mu me dadi. Love is love and I love love🤣
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[5/27, 4:53 PM] Hauwa Galadima: *Z*
Ana cewa Wai kafin ka Gama makaranta ka Kama Sanaa saboda idan ka Gama zaka fahimci me yasa a karshen national anthem ake cewa so help me God! A nawa bangaren ba talauci nayi ba sede a wañnan lokacin Jin dadi na ya Kare, farin ciki na ya datse, na Zama abinda na Zama yau. Se lokacin na fahimci menene girma da Kuma shekaru, se lokacin na gane rayuwar littafi ce idan wannan chapter ta Kare baka San meye a next chapter ba seka bude, wata kayi kuka, wata ka Fadi, wata kayi kuskure, wata kayi nasara Amma dukda Haka Dole ka cigaba da rayuwa, da Dadi ko Babu dadi, you've to move on even with the tiniest ounce of hope. Wannan shi ne rayuwa!
Watannin da Suka biyo baya muka tafi rural posting Wanda ya kasance shi ne clinical posting dinmu na karshe a training din mu, kullum muka zauna bamu da magana se zancen council, me zaa tambaya, ya zamu amsa, wani irin farin ciki zamuyi ranar da muka karba licence dinmu to practice. A kauyikan waje da cikin hadejia anan mukai posting. Dakkaiyawa aka fara posting dina, se aka rabamu da Zuhra Dake PHC Gawuna. Seda na Bada amanarta sannan na hau bus muka tafi, tunda na zauna a seat Dina kaina Yana Kan wayata Ina duba wasu sababbin topics da aka Kara a reproductive health,Kuma they're very important da Ina tunanin council zata dauki interest aka ta sako su. Muna zuwa muka hadu da In charge da Kuma staff din asibitin, Ina daga can baya Har aka Gama addressing sannan muka shiga ciki, straight muka wuce Maternity dinsu, mu uku a Haka rarraba mu. Ina zaune Babu patient se gida daya da tazo a 4cm Ina chatting Sega In charge din yazo da paper yace mu rubuta sunan mu, ni na fara rubutawa kafin sauran, a Haka ranar ta Kare se Kuma muka cigaba da zuwa a Rana na hudu Ina zaune wani attendant yazo yace
" Wacece Unaisa a cikin ku?"
Na dago nace
" Ni ce, me ya faru?"
Yace
" Dama yallabai yake son ganin ki"
Na mike nace
" Waye yallabai Kuma?"
Yace
" In charge"
Bance komai ba na bi Bayan shi har office din, dogo ne me kiba sosae, Allah ya taimake shi Yana da tsayi shiyasa kibar ba tayi Muni ba. Ina shiga nace
" Sir Ina kwana!"
Se ya cire glasses din shi yace
" Unaisa, zauna Mana"
Na danyi murmushi nace
"A'a sir ba komai"
Ya mike Yana fadin
" Be comfortable, office Dina kamar naki ne"
Oshey! Na fada a raina Ina hangame Baki, ya washe min Baki ya Kara min tayi Dole na zauna, yace
" Ke Yar Ina ce?"
Nace
" Birnin kudu Masaya"
Yace
" Oh yayi kyau, suanan Abubakar Amma kowa na Kirana Oga Habu, Zaki iya cemin Sadiq"
Kadan ne banyi dariya ba nace
" Tohm Sir ba damuwa"
Se yayi murmushi ya fara Bina da kallo which is so intense nayi saurin mikewa nace
" Sir I've to go, ana jimawa bus zata zo"
Yace
" To Unaisa, Amma Ina son ki, Ina son nayi ta hudu Dake kiyi shawara"
Nayi sauri na juyo, he looks happy saying that, nace
" Sir ta hudu fa?"
Yace
" Eh! Gidan ki daban Zan saki ai kedin ta gaban mota ce!"
Na gyada Kai na na fita Ina Masa dariya, Wai ta hudu. Ina komawa school na bawa Zuhra labari ta dinga tsokana ta. Shi Kam Cànîm da daddare da ya Kira nake bashi labari ya Bata Rai ya fara fada
" Kinje kina Masa dariya Dole zaice Yana son ki Mana, of all mutane se shi ma, ta hudu this is an insult"
Na danyi dariya Dan banga abin fushi ba, min riga mun saba duk lokacin da wani ya nuna interest a kaina se na bashi labari shima ya Saba, bansan me yasa wannan din ya Bata Masa Rai
" Dariya kike ko?"
Nace
" Cànîm Kai kadai nake so fa, meye abin fushin kasan I'm not the type that laughs Haka kawai, I'm not friendly self"
Yace
" Na sani, I'm jealous"
Nayi dariya irin I've defeated him nace
" Yace Ina da kyau, Wai kyau na ne ya burge shi"
" Zan saka ki fara saka nikaf fa, ya zaice Haka, see I'll Sue that man"
Nayi ta dariya nace
Yace
" Baki sani ba? Don't joke with me Babes ke kyakyawa ce, a idona kinfi kowa kyau"
Na saki murmushi Ina fadin..
" Awnnnnn..."
Da daddare Zuhra tace min tana spot bleeding, na dubeta nace Mata Kuma ba period bane? Ta dalla min harara tace
" Ai kallon ki kawai nake, Wai Unaisa ba Zaki iya tambaya ta kice ciki ne Dani ba, sede kawai ki ta kula Dani why are you like this?"
Nace
" Zuhra I'm sorry, kawai bana son irin wannan tambayar shiyasa"
Kamar Wasa cikin dare se Zuhra ta tashe ni tana ta kuka Wai marar ta kamar zata balle, I was like what? Na sakko da sauri na kalla time karfe uku, na Isa gareta na kunna lantern Dan Babu wuta, nace
" Zuhra bleeding kike?! Innanlillahi wa inna ilaihil rajiun!"
Ta fara kuka tana cemin
" Ki Kira muje asibiti, I don't want to loose this baby"