Sashe 70
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kawai se ya yanke jikin shi ya Fadi, faduwar da Bai tashi ba kenan, akai asibiti dashi, suna zuwa jinin shi yayi mugun Hawa ya shiga cardiac arrest! Subhannallah zuwa yamma ya rasu. Mummy, Al'amin, Amra, lukman, Maman Akram, kowa ka kalla cikin tashin hankali yake, biyu ta hade, kowa se ya manta abinda ya faru a daurin aure, mutuwar Baba kawai akeyi. Al'amin cikin kwana bakwai ya rame ya lalace yayi baki, kana kallon shi he has lost himself. Seda akai kwana takwas sannan Suka zauna,kowa ya baje se su kadai, Mummy nata kuka tana fadin
" Ni naja komai, son zuciyata ya janyo hakan, kalla abinda ya faru baban ki ya rasu na shiga uku, da hannun saboda kwadayina na tarwatsa gidana"
Haka take fada Amma hannun agogo yayi nisa!!!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan, first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
*G³*
Al'amin na zaune a OR fitowar su kenan daga wani surgery, ya Dan kwanta Akan wani couch Yana lumshe idanun shi, he's sick Amma bazai ma iya fadar abinda ke damun shi ba, duniyar gaba daya Bata Masa dadi, ji yake kamar ya tafi wani guri can inda Babu Wanda ya sanshi ya fara sabuwar rayuwa, ya gaji he's tired da abubuwan da suke faruwa. Yana nan kwance aka Kira sallar laasar ya sakko yayi alwala yayi sallah, ya Jima akan sallayar Yana addua dake jam'i sukai kowa ya tashi, ya duba wayar shi ya kunna data, profile din Unaisa ya shiga a WhatsApp yaga baifi minti biyu da saukar ta ba, ya fara typing Mata dogon message Amma seda ya Gama tsaf zai tura se ya goge, ya kifar da wayar ya dunkule hannun shi, me Kuma zaice Mata? Bashi da wani Abu da zai fada Mata kuma, Bayan wannan idanun shi da Kan shi yasa su kuka, shi ya koya Mata soyayya sannan shi ya fara breaking zuciyar ta, ya tuna maganar su ta karshe Wanda daga ranar Bata Kara yadda ta dauki wayar shi ba, yadda ta dinga kuka tana tambayar shi ko da gaske yake? Ko kuma Wasa yake mata? Ya tuna irin kukan da ta dinga Yi Masa a cikin wayar, ya dafe Kan shi, he doesn't think zai taba getting over Unaisa, baya tunanin hakan zai faru!
Baije Kano ba saboda ganin gidan Babu Baba a ciki shima tada Masa hankali yake, ganin yadda Mummy ta Kuma is making him sick, tayi kuskure ya sani Amma halin da take ciki na yadda mutuwar Baba me hunting dinta duk ta lalace ta kasa daina ganin laifin ta me komai da ya faru, se yake tahowa Monday ya koma jumaa kawai. A cikin satin yaga flyer da ya Jima Yana gani na Saudi Arabia suna neman Nurses, kullum idan ya gani Yana ganin make up din mutane ne, amma wannan Karan se kawai ya zauna ya cike duk wani provided space, ya tura. Kamar Wasa Bayan watanni se gashi sunyi recruiting din sa through email din da ya Basu, se da ya Gama cukwu cukwun leave a ministry kafin ya samu Mummy da maganar, tana ta kallon shi tace
" Al'amin kaima Bari na zakayi? Ka tsane ni ko"
Ya girgiza Kai Yana rike hannun ta yace
" Haba Mummy ki daina irin wannan maganar, ta Yaya Zan tsaneki, na fada Miki ba laifin ki bane, Haka Allah ya tsara. Kuma bawai Zan barki bane, Ina son nayi Msc ne shiyasa"
Ta Kare damke hannun shi tace
" Na yadda ka aura Unaisa but please just stay!"
Ya danyi murmushi yace
" Wallahi Mummy bazan iya confronting din ta ba wallahi, bazan iya ba. Kawai ki barni na tafi"
Bayan tayi tuannai se taga shi ne kawai abinda zai huce ma Al'amin haushin abinda ya faru, ta saka Masa albarka ya bar kasar, kamar yadda sukai alkawari accommodation duk Suka bashi, ga salary me kyau ya fara aiki Yana part time study din shi. Ko sau daya Bai daina stalking dukkan social handles din Unaisa ba, dukda bawai Yana ganin komai ba Amma ta inda yake sourcing labaran shi ya samu ta tafi makaranta shima, se yayi message Amma kafin ya tura se ya goge,bashi da wannan courage din, ko a wañnan zaman Bai ma bawa kowa fuska balle wani ya kawo Masa wata magana, yayi karatu ya Kuma Yi aikin shi cikin kwanciyar hankali, seda ya shafe shekara uku sannan ya dawo, shi ne dawowar da yayi Suka hadu da Unaisa dukda Bai ganta ba Amma ita ta gan shi. Mummy tayi murna Amra har tayi aure ta haihu. Kowa yayi farin cikin dawowar shi, Da yayi presenting certificate din shi se akai posting din shi school of nursing hadejia matsayin lecturer, to shi yafi son asibiti se yake zuwa lokaci lokaci Amma Yana asibitin. Ya cigaba da aiki ya samu labarin an fasa auren Unaisa wannan ya saka ya samu Mummy ya fada Mata halin da ake ciki, tace
" Idan ta dawo na baka dama ka Nemo auren ta a Karo na biyu"
Lokacin data dawo ya Gama ahda courage se Taki sauarar shi, ta nuna Masa she's more than happy without him, se ya kyaleta, watanni na zuwa Kuma kawai Sega invitation dinta, he felt kamar duniyar ta Yi duhu, kamar Babu wani farin ciki Kuma da ya rage Masa. Bai Kara ganin ta ba se Bayan da tayi arbain na rasuwar Abiey ta dawo aiki Suka hadu.
Bangarena seda nayi arbain sannan naje gidan Anna, Yara na sun Dan murmure Babu laifi, sunyi kyau kamannin su day baban su ya Kara fitowa, ni Kuma se Kara ramewa nake saboda yadda suke sucking Dina kamar zasu zuke ni, Danma ni mutum ce dake gyaran jiki Haka yanzun ma Kuma ban Gaza ba Yi nake kaina da fata, mun Jima da Anna nayi kwana biyar naje gidan Abba, Ahmad ya kaini Masaya, mukaje Jahun sannan na dawo gida, na cigaba rainon Alby da Jr, yawanci lokaci ma suna wajen Mamaa idan ta dawo aiki to a nan parlon mu zata zauna se ta Dade sannan tayi wanka na tarkata Mata su can suje suyi ta fama, Haka Ahmad wani lokacin fada muke dashi
" Gaskiya tashi na kuke, Wai se ka gan su kafin ka tafi office ne?"
Yace
" Ehh! Kamata yayi ki daina wannan baccin wallahi"
Nace
" To sannu ubana!"
Yayi dariya Yana daga Alby a hannun shi, na shige kitchen na bar su Ina murmushi, kilan da uban su na nan bazasu musu wannan son da suke musu ba, nasan wannan din har da tausayi ma. Haka muke dasu. Suna cika watanni uku sunyi dumur mur irin wannan kiban da jarirai keyi, they look very healthy and handsome. Idan Muna daki ni dasu nayi ta kallon su musamman idan suna bacci, so sune dalilin wannan soyayyar da mukai da Abiey, na Kan kalla hoton Abiey nayi murmushi nace
" I missed you darling! Allah ya maka Rahma"
Bayan shekara uku!
Shekaru sun tafi, bansan dai ya akai ba Amma Kuma Ahmad sun sasanta shi da Nuzla mu Kuma munyi biki, bansan dalilin ba dukka se Muka tare a Dutse, Suma nan Suka taho saboda ya dawo aiki nan TH, Abiey da Jr sun girma sunyi wayo, Mamaa ta yaye su kamar ma bazasu dawo ba se Kuma aka dawo dasu, har na fara kokarin saka su a makaranta, Babu wani Abu Dake damun rayuwata, BSC Dana Fara ma na kammalla yanzun Haka ina part time pg Ed nakeyi. Kullum Rana Ina jiran dawowar Al'amin, dukda bawai Ina son nayi auren bane ba Amma Kuma lokaci ya tafi da yawa, wani lokacin se naji kamar kewar shi nake, rayuwar is a mysterious one, yadda abubuwa suke tafiya, daga wannan se wañnan.
Na tashi da sassafe kamar yadda na saba, na kunna heater toilet sannan na wuce kitchen, na dakko slice bread na shafa butter a jiki nayi toasting bread din, na dafa musu tea na juye cikin insulated cup sannan na hada komai na fito na shirya, na dubi Baba Asabe nace
" Ni na fita, idan da wani abun se ki kirani"
Tayi min Allah ya kiyaye, na Shiga daki na leka su suna kwance se bacci suke peacefully, na juya na tafi wajen aiki, wajen Sha daya da rabi na Gama aikin, na shiga daki na zauna na Kira Baba Asabe na tambaye ta ko sunci abinci tace har anyi wanka ma kallo suke. Na Mata godiya nace Nima ana jimawa Zan taho, Ina jin Jr Yana fadin
" Ommaah zani"
Nayi murmushi na kashe wayar, yarannan sune farin ciki na, Ina jin zan iya barin komai saboda su. Ina ciki Sega Zuhra ta shigo itama da cikin ta da ya tsufa sosae tace
" Albishirin ki!"
Nace
" Goro!"
Tace
" Al'amin na jiran ki a station!"
Seda naji faduwar gaba, na cigaba da kallon ta bansan takamaimai me nake ji ba, farin ciki ne ko kuma akasin hakan, na mike a hankali na fara kokarin fita, ta rike hannuna tace
" Fuskar ki tayi maiko"
Na Harare ta na fita, se Kuma na dawo na bude jakata na dauki face wipe na goge fuskata, tana ta kallona, na shafa lip balm, tace
" Kinyi asara! Banza !"
Na murguda mata Baki na fice, Yana zaune suna magana da chief din mu, he looks like always, Yana kallona ya sakar min murmushi, and flew back in time, kallon farkon da muaki dashi a can Kano office din clinical preceptor, na mayar Masa da martani na karasa na Dan zauna na gaishe shi yace
" Unnie ya kike?"
Nayi murmushi nace
" I'm fine yaushe ka dawo?"
Yace
* Just yesterday! Ina yaran suke?"
Yayi Yana juyawa kamar me neman su nace
" Suna gida"
Ya gayda Kai se mukai shiru sannan ya mike yace min zai shiga cikin asibiti ya dawo kafin na tashi. Na gyada kaina na koma ciki, Zuhra tace
" Kauri nakeji"
Na dubi socket din Ina kallon Wanda ke ciki, Ina sniffing ko zanji nace
" A Ina?"
Tace
" Kece kike Yi, Kun Sha soyayya!"