Sashe 68
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Dada na saka musu suna Abiey da Abba, Aminu da Ismail, Allah ya Basu ikon yin zumunci irin na masu sunan su"
A washegari Abba yazo da dukkan mazan akai musu huduba, sun Dan Jima sannan Suka tafi, bayan sun tafi Sega Al'amin yazo, dama Zuhra tace yazo har sau biyu Ina bacci, ya shigo muka gaisa Dada na taje min kaina Dana wanke, tana shafa Masa Mai, ya dauki yaran Amma idanun shi da hankalin shi na kaina, yayi musu addua sannan yace min
" Allah ya Baki lafiya, zanje India, I'll stay for like 2years acan"
Na Dan kalleshi nace
" For what?"
Yace
" Karatu zanyi, se munyi magana"
Daga Haka ya mike ya aje katuwar Leda yayi ma Dada sallama ya tafi, nayi Masa godiya Babu jimawa Sega message din shi,
_Na tsiri karatunnan saboda by then idan na dawo kin shirya aure, know that ke kadai nake jira duk rayuwa ta Dan Allah ki jirani, I loved you and I still love you and I'll do for the rest of my life Babes_
Gaba daya seda taikar jikina ta tashi, kwana biyar nayi saboda Bayan kwana uku se na fara bleeding Wanda yasa seda aka kara min jini, ana sallama ta a ranar na biyar Abba yace a dawo Dani gida, nan na dinga adduar gidan Anna Amma se aka kaini gidan Abiey, a ranar suna ban tsara yin wani taro ba Amma mutane da yawa sunzo, musamman Yan uwan shi da nawa, matan abokan da ban masan waye ya fada musu ba, Dole dai seda nayi kwalliyya, dama Yaya Muhammad yayi min dinkuna, Wai yasan da baban shi Yana nan shi zaiyi to shi ne ya canje shi. Yara suka ci sunan Abiey da Abba kamar yadda na fada, Aseey ta saka musu suna Junior shi ne me sunan Abba, se take ce Masa Jr, shi Kuma Abiey tace da kaina Zan zaba Masa and I called him Alby, shi din zuciyata ne. Kayan barka kamar me sede godiya. Ranar da Suka cika kwana takwas aka raba gado, komai namu a hannun Abba aka bar su. Anan nayi arbain, nayi yawo kamar Babu gobe sannan na fara farfadowa Ina dawowa Unaisa ta ta asali.
AL'AMIN
A wañnan satin ya Gama cuku cukun tafiya India, zuwa Chennai inda makarantar take, a tsarin shi idan ya dawo yasan Unaisa ta Jima da yaye yaranta Yana ganin wannan dama ce da zai Kara shigar da motion dinsa Karo na biyu, ya zai manta rabuwar shi da Unaisa Wanda kaf ya canja Masa rayuwa. Lokacin bashi da komai, rayuwar ma Bai Tara ba, Bai ma Gama tsayawa ba Kuma bazai iya yanke hukunci da kans hi ba se abinda iyayen shi Suka yanke Masa, wannan shi ne banbancin Abiey da Al'amin, Al'amin yaro ne Wanda iayyen shi ke bashi abinci, suna da Rai Kuma Dole ya musu biyayya, wannan yasa komai son da yake ma uanisa bazaiyi tasiri ba tunda idan aka Hana shi Dole ya hanu. Bayan rabuwar su da dama abubuwa sun faru, wasu sun canja rayuwar shi gaba daya, ya zama kamar marar gata.
Mummy da ta tabbatar ya rabu da Unaisa Bayan taji daga bakin Amra da Kuma yadda ya rame ya lalace, abinci ma da kyar take tursasa shi yake ci, gashi rago ne akwai saurin kuka kamar ba namiji ba, wani lokacin a daki zaiyi ta kuka Yana ganin kamar plan dinsa na rayuwa ya rushe but duk da Haka Yana kokarin yin addua da zabi mafi alkhairi. A wañnan lokacin maganar auren shi da Nura ta taso gadan gadan, da farko Baba yaki yadda seda Al'amin ya same shi yace yayi proceeding da maganar, tunda Babu Unaisa me zai zauna Yana zabe, zaben me zaiyi, baya tuna in akwai wadda zatayi matching taste dinsa idan ba ita ba. Aka saka rana Babu wani Karsashi a tare dashi, idan ance kawo zai Mika, idan akace bayar zai bayar, idan akace kayi zaiyi, Bai taba musu ba Amma shi kadai yasan abinda yake ji, a wani bangaren Yana da spy me monitoring Masa duk halin da Unaisa take ciki, Bayan watanni biki ya matso Hajiya Attine tayi ma Mummy complain baban yarinya Bai San mijin da Yar shi zata aura ba, mummy ta same shi a daki Yana zaune Yana kallon frame me kunshe da picture Dina da nashi na graduation, ta zauna ta dauki frame din tana kallo tace
" Unaisa kyakyawa ce, Ina ganin kamar kyanta Yana rudar ka har baka iya ganin fortune din dake tattare da Nura, baka San an daina auren liability ba, Dole ka nema Yar masu kudi Dan ayi sharing duty, idan ka auri Unaisa ita da Yan uwanta zuke ka zakai, Amma kalla Nura ka kalla family din ta..."
Tafi minti biyar tana magana seda ta Gama yace
" Mummy me zanyi? Me kike so?"
Tayi murmushi tace
" Ka kwantar da hankalin ka sannan kaje ka gaida baban ta, ka ganta kaji?"
Al'amin ya gayda Kai yace
" Yaushe kike so naje?"
Tace
" Yau da daddare kaje"
Ya Mata alkawarin karfe takwas gidan su Nura zai Masa, Bayan ta fita yayi kuka kamar zai fitar da idanun shi Yana fata wannan biyayya da yayi ma Mummy ya Zama sanadin farin cikin sa, karfe takwas ya shirya se gashi a kofar gidan su Nura, aka Masa iso, har sama zuwa wajen baban ta, Yana zaune kana kallon shi kaga basarake, Suka gaisa yayi Masa tayin abinci yaki ci yace ya koshi. Bayan Dan Hira ya tambaye shi aikin da yake, Dan mahaifin Nura baya nan akai komai da Hajiya ta Masa bayani se yayi assigning kanin sa ya shige gaba, Al'amin ya fada Masa shi Nurse ne, Alhaji Mustapha ya cire glasses din idanun shi yace
" Nurse?! A asibiti kake aiki ko Kuma some sort of organization?"
Yace
" A asibiti nake aiki"
Alhaji Mustapha yace
" Did she choose you?"
Al'amin ya rasa me zaice se yayi shiru se Alhaji yace to yaje Yana Masa fatan alkhairi, a downstairs ya hadu da Nura, Suka hada idanu ta danyi murmushi ta karaso tace
" Finally yau na ganka"
Ya danyi murmushi yace
" I was busy ne I'm sorry"
Tayi dariya tace
" Don't be saboda nasan tursasaka akai, Nima Kuma biyayya nakeyi, Amma Zan nema Mana mafita, ya kamata kowa ya aura Wanda yake so!"
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/28, 1:53 PM] Hauwa Galadima: *F³*
Ya kalleta kallon tsanaki, sannan ya danyi murmushi yace
" Me yasa Zaki ruguza maganar, Ina cewa abinda mahaifiyar ki ke so kenan"
Tayi dariya tana Kara gyara zaman ta tace
" Abinda take so Bai Zama lallai Ina son shi ba, beside kaga ni inada saurayi gaskiya, wancan lokacin ma kawai na yadda saboda Ina son halayen ka, but I came to understand baka Sona, biyayya kake kana da wadda kake so. Ni gaskiya ba Zan iya betting rayuwa ta da hakan ba, bazan iya auren Wanda ke ganin wata bani ba, ya kamata na aura Wanda take Sona ba Wanda yake burge ni ba"
Baiyi tunanin tana da hankali har Haka ba, in fact se yanzun ya Kara kasa fahimtar meye iyayen su Mata suke nufi da suka kulla wannan maganar, shi yayi tunanin duniya ya kasa, yasan tashi uwar akwai kwadayi a maganar ta, to ita mahaifiyar Nura ce ya kasa fahimtar me take bukata.
" Baki ganin kamar abin zaiyi working, may be idan Muka zauna zamu fahimci juna har mu manta cewar we were not in love"
Tayi dariya tace
" Yaya Al'amin you look pitiful da kake fadar hakan, bakin ka Yana fadin abinda baya cikin zuciyar ka, idanun ka ma kadai karyata bakin ka suke, don't force yourself, ni nace zanyi Mana abinnan Kai naka kawai continue pretending"
Ya Dan dafe Kan shi yace
" Nura! I really want to obey my mother, I owe her so much, bana son abinda zai daga Mata hankali"
Ta gyada Kai tace
" Nima naso nayi hakan, lokacin da naso yin hakan bansan meye so ba, seda na hadu da wani daban da ya nuna min duniya da abinda ke cikinnta zai iya mallakamin Dan yaga nayi farin ciki, a lokacin na fahimci bazan iya auranka ba Yaya Al'amin. Ka dauka wannan kyauta ce zanyi maka kaje kawai ka dauka bamuyi maganar ba ni Kuma I'll surprise you!"
Da wannan maganar ya baro gidan su Nura zuwa nasu gidan, Mummy na dakin shi tana jiran ya dawo taji yadda akai, Yana shiga ya ganta zaune a Karo na Babu adadi da frame din mu a hannun ta, ya zauna ta dubeshi tana amsa gaisuwar shi sannan ta aje frame din tace
" Wani lokacin idan Ina kallon hoton nan Ina jin kamar I'm a wicked mother, ban taba ganin farin cikin ka irin wannan da Kai a hotonnan ba, how much do you love her!'
A ranshi yace, beyond measure, idan yace Kamar Atlantic ocean to ai Atlantic ocean Yana da iyaka, idan yace Kamar tsayin mountain Everest shima Yana da karshe, yasan son da yake ma Unaisa yafi karfin a Fadi iyakar shi, shima har yanzun Bai sani ba, kullum ko da Bata nan, Basu waya Bai ganin ta Amma dai Kara son ta yake her memories is what's making him live the world.
" Naje gidan duk suna gaishe ki, sun karbe ni da kyau"
Tasan bazai Yi maganar Unaisa ba tunda ya kautar da maganar, daga Haka ta Masa sallama ta fita, ya dauki hoton ya rike hannun sa Yana kallon yadda muke dariya daga karakshin zuciyoyin mu, Bai taba ko kawowa zai rasa Unaisa Haka da sauri ba, Amma dai koma menene Yana addua yasan watarana adduar shi zata ci. Ki kadan Bai ma saka abinda Nura ta fada a zuciyar shi ba, Bai kawo zata iya turning tables ba, ya dai cigaba da bin Mummy yadda tace.