Sashe 27
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ki Kara hakuri komai zai warware"
Daga Haka ta shiga kitchen sannan Suka fito da Badi'a, Dake tare muka ci sosae naci abinci Wanda na manta yaushe nayi irin wannan cin. Seda nayi nak sannan na Dan kwanta ai se bacci me dadi ya dauke ni, bansan yaushe Zuhra ta tafi ba, se farkawa nayi naga laasar har ta gota. Da sauri na tashi na shiga toilet nayi alwala sannan nayi sallah na dakko qurani na fara karanta suratul Waqi'ah nayi azkhar sannan na danyi addu' o i na fito. Nuzla na zaune tana kallo a TV na zauna nace
" Nuzla waina nake so?"
Tayi saurin tashi tace
" Wacce iri?"
Nace Mata
" Ta filawa me manja Dan Allah karki gaji"
Tayi saurin mikewa tace
" Ni Dadi naji da Kika Fadi kina son Abu, ki zauna na kawo miki"
Se naki nace Mata sede mu dauka karamin gas muje waje muyi ta Bayan kitchen tunda akwai rumfa iska ba zata Kade shi sosae ba. Na dauka sallayya da ruwa me sanyi cikin water bottle da wayata muka fita na shimfida ita Kuma ta zauna a kujear ta fara suya, tsabar saka Rai ko makakin manjan Bai damu na tana zubawa Ina saka yaji Ina ci. Seda na koshi se na kora ruwa Ina hamdala tare da lumshe idanuna. Tana gamawa ta gyara gurin muka koma ciki, nayi shiru Ina kallon parlon komai yaji inverter ce Dani, Dan shi ya tambayeni me nake so nace Masa ya saka min inverter da zata dauki komai, Kai gidan fuk yadda na tsara Masa Ina so ko kuskure baayi ba, komai ka kalla indai ka sanni to kasan according to taste Dina ne. Na lumshe idanuna na bude Ina jin wani radadi a cikin zuciyata, Ina jin kamar na tariyo baya, Ina jin kewar shi a cikin zuciyata da gangar jikina, Haka dama mutuwar take, Haka kowa yaji ko Kuma ni tawa ce daban? Ko Kuma nice nake jin ta daban. Bayan sallar maghrib Anty Yusra ta kirani, Bata taba tsallake Rana Bata kirani ba, shi Baffa zai Kira lokaci zuwa lokaci yayi min nasiha akan kada na damu Allah na sane Dani.
Satin da aka Kara min ban taba fita ba, to Ina zanje kullum Ina parlor Amma Rai da mantuwa a hankali da yawan addua se Allah yake saka min dangana a cikin zuciyata, bawai na manta dashi bane ba a'a bansan yaushe Zan manta da wannan bawan Allah ba, magana daya biyu to na uku adduar nema Masa gafara nake wajen Allah, sede akwai wani irin peace da a rayuwata ban taba jin irin shi ba, to shi ne abinda nake ji a kwanaki nasan kuma adduar da nake Yi ce da kowa yake min. Ranar lahadi a day to Zan koma aiki na tashi da sassafe, Nuzla ma Bata tashi ba, na gyara inda ya kamata sannan na shiga kitchen inata kallon abubuwa na rasa abinda Zan dafa, yau din na tashi komai baya burgeni da alama na fara pica. Na dawo parlor na kwanta idanuna kur akan hoton mu, kamar nace Masa King yace min beautiful. Na Dan lumshe idanuna it happened so soon Ashe komai a karar kwana akeyi. Wayata dake gefe ta danyi haske alamar message ya shigo a tunanina MTN ne Amma Kuma se na Kai hannuna na janyo wayar
" Unnie! Ya hakuri ? Bansani ba ko Amra Bata fada min ba, I'm not sure ma idan ita din ta sani, Allah ya jikan shi ya Masa rahma yasa aljanna ce makomar sa, ya kyautata namu zuwan Unnie. I'm so sorry that you have to go through this alone and I cannot share your pains and comfort you. I'm very sorry Dear!"
Al'amin ne, shi ne me message dinnan Dan Haka nayi saurin aje wayar Ina jin emotions gaba daya suna tahowa, ai dama Amra ba zata sani ba, tunda kuwa ta daina nemana lokacin da aka saka ranar auren su, Nima Ina fama da tawa rayuwar ban maida hankali akan hakan ba, se Kuma na Kara janyo wayar na Shiga ig Dan ya dauke min hankali, tare da Neman abinda Zan dafa Ina ta kallon reels na girke girke har Naga Wanda ya burgeni, na fada kitchen na fara aiki. Karfe Tara na fito da plate da fork na dawo parlor lokacin Nuzla ke fitowa, indai ita zaka biye ta baka abincin safe ya tabbata zaka wuni da Yunwa
" Maimakon ki tashe ni se ki Shiga kiyi girki?"
Ta fada tana amsar fork din hannuna, nayi dariya nace
" Hutar Dake kawai nayi"
Wajen Sha daya naji ana knocking, se nayi tunanin Anty A'isha ce Dan munyi waya da ita tace min zata shigo, da kaina ganin Nuzla na daki na fita na bude Amma kawai se ganin Abba nayi da Dada Yaya khulthum, Badi'a da Kuma Hunainah, abinda ban taba kawowa ba, aikuwa na tafi na fada jikin Dada na kankame ta Ina sakin nannauyar ajiyar zuciya, ta bubbuga bayana sannan na Dan sake ta idanuna har sun ciko da kwalla, ta sakar min murmushi Nima na fara kokarin Murmushin Amma se hawaye Suka fara gangaro min, Abba yace
" Haba Unaisa! Baki daina kuka ba? Come on ya Isa Haka"
Na share hawayen muka Shiga ciki, na Kira Nuzla se gata ta fito da murnata ta, da kaina na musu serving drinks sannan na zauna muka gaisa, Abba yace
" Naji dadin ganin hankalin ki a kwance, Ina fatan Babu wani matsalar dai ko?"
Na gyara zamana nace
" Babu komai Abba, gobe Zan fara zuwa aiki ma Inshaaa Allah"
Ya gyada Kan shi yayi min adduoi sannan yace Mana zai fita se yamma zai dawo idan zasu tafi, ai baya zauna gidan Yar shi ba, ya tafi muka zauna Hira da Dada da sauran, Babu jimawa Zuhra ta karaso itada Noorham. Noor na shigowa ta yo kaina tana fadin
"Ommaah!"
Na rungume ta a jikina Ina fadin
" Daughter!'
Yaya khulthum tace
" Inda alkawari Kam"
Mukai dariya, nasa ta gaida sauran Aunties din nata, to idan Yar Zuhra Bata Soni ba wa zata so Haka Anna take fada, Wai ai dama ni kadai ya kamata ta sani. Se lokacin Dada tace zuwa sukai su rage kayana, a take Suka rabu wasu suka hau sama aka harhade kayana waje guda, daga company din da aka saya furniture Dina sukaz o suka kukkunce duk kayan aka bar daki daya, Ina kitchen Ina sassako musu da kayan Ina sakawa cikin kwalaye, se bayan laasar muka gama, Yaya khulthum tayi girki, na kalla gidan yayi wani iri se kawai na fara kuka, mutuwa Bata kyauta min ba, ta tona min asiri da yawa, ta fito Dani cikin rana, hatta hotunan mu seda Dada ta kwashe tace zasu saka nayi ta tuna shi. Suka hadu sukai ta lallashina har na hakura nayi shiru. Bayan sunci abinci suka Shiga gidan Anty A'isha sannan Abba yazo Dan su tafi, muka rako su anan Abba ya dubi Nuzla yace
" Firdaus ya kamata ace Masa ya fito, Ina son na Miki aure kinji?"
Ta danyi kasa da Kan ta tace
" To Abba!"
Dada tace
" Ya kamata kam, kafin ki Gama MSc dinnan ya kamata ya fito"
Ta Kara gyada Kai sannan Dada ta fada min me Zama Dani zata zo cikin satin, daga Haka Suka tafi muka dawo ciki into an empty house, gidan yayi min shiru, duk valuable abubuwan sun hade su Dan dama aurena kamar har da fariya kayan da aka min, Anna tayi bajinta, Kaya har seda na dinga complain Ina ce Mata zata karar da kudin ta se tace min na duba gidan da zanje, sannan abinda ta dinga jira a rayuwar ta kenan aurena, shiyasa ko Ina a gidan seda aka saka min Kaya Ashe ba rabon a mota bane.
Washegari da sassafe na shirya fita, tun jiya na lura yanayin Nuzla ya canja tunda akai maganar auren, Ina jinta ta Kira Anna da daddare tana fada Mata Amma maimakon goyon bayanta se ta fara Mata fadan Zama zatai tayi ai dama ta zuba Mata idanu ne saboda ni Amma zata dawo kanta idan ta nutsa. Ban kulata ba naje na kwanta, Ina jinta Kuma tana waya tana fada Masa maganar Abba, nace Kuma dai. Na zura uniform na shiga kitchen na Dan hada tea Nasha sannan na dawo daki na janyo black din open Abaya na daura Akan uniform Dina, na dauki key din mota na fita, a motar na Jima a zaune sannan na Gama addua na dauki Hanya, a unit din inaga ni na fara zuwa, se na zauna nayi shiru tunda bansan ya zanyi ba, Ina zaune Sega Zuhra, tare muka hada komai se sauran har matron Suka Iso, aikin yayi min Dadi musamman da bana tunani sosae a Haka aka tashi na fito ni da Zuhra Dan tafiya gida. A daidai parking lot din dake gaban main building din asibitin na sake hango shi, Yana fitowa daga A & E department, nayi saurin shiga mota na Mata key, nayi reverse na fito, Yana tsaye Yana jirana har na karaso yayi flagging Dina fuskar shi dauke da murmushi yace
" Kinyi reporting?"
Na gyada Masa kaina Ina gaishe shi , ya amsa sannan ya min adduar Allah ya kaini lafiya. Life is funny wasu lokutan, it's a twist. Al'amin again!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[5/25, 9:45 PM] Hauwa Galadima: *X*
Na fada muku most happiest days of my life, shi ne tarayya ta da Al'amin, lokaci ne da bashi Dana biyu a tarihin rayuwata, ya so ni ya kaunace ni, ya kuma tausaya min Nima Kuma na Masa kwatankwacin abinda yayi min, na fada muku abinda ban bashi ba jikina ne kawai da Raina ban bashi ba, Amma duk wata soyayya duk abinda nake dashi gani nake nashi ne, zakuyi mamakin yadda muka damu da juna yadda muke son juna. Al'amin na daban ne, shi din wani bangare ne na rayuwata.