Sashe 60
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suka gaisa da Zuhra wadda dama sun dinke abinsu tuntuni, ni ce dai nake son nuna musu baa Bari a kwashe daidai Kuma Haka ni ba wawiya bace. Tana dariya ta Kai hannun ta zata taba bump dina na rike hannun ta nace
" Sister mu wuce ko"
Na shiga gurin Mamaa tana tare da Baki, suna ta Hira ita Kuma tana cikin bedroom so se na zauna hankalina Kan wayata, wasu Dake gefe daya tace
" Kinga amaryar barrister kuwa?'
Nayi saurin duban su Amma wani lokacin if you are engrossed da Hira ko kana gulma zai Zama baka ji baka gani,
" Ban ganta ba Amma naji ance ciki gare ta har ya fito"
Dayar na cin gurasa tace
" Yadda Kika San ni akaiwa kishiya wallahi, ke na rantse da Allah se na zubar dashi"
Ta kusa Dani tace
" Meye ban fada Mata ba, wanne karatu ne ban Mata ba Amma tunda mijin ya mutu ta watsar, ai ni Miki ya mutu kana kenan, dadin fitar da ita daga rayuwar mu kenan"
Suna ta Hira ta can gefen ita ce me cewa gani da girman Kai dama Kuma ance ni Yar talakawa ce. Ni dai sauraron su nake, Ina adduar se sun Gama maganar tukun Amma se Aseey ta shigo tace
" Anty Unaisa Zuhra na jiranki"
Idan Basu San fuskata ba ai sun San sunana, tunda duk Wanda yaji sunana baya mantawa Dan kuwa is not a common name, dukka suka fara kallona na kallesu sannan nace da Aseey
" Mamaaa nake jira zance Mata Zan fita"
Tayi saurin fadin
" Bari na Mata magana"
Ta wuce ciki na maida hankalina Kan wayata Wai Dan rashin kunya Kuma daya daga cikin matan tace
" Amarya sannun ki"
Na dago na kalleta Amma ko uhmm bance ba, maganar me Zan Mata, I've learned something about life , rayuwa ta koya min hankali da yawa. Duka sukai shiru na mike Dana hango Mamaa, nace Mata zamu fita ba zamu Dade ba, tace
" Yan Jahun na hanya, ku dawo da wuri"
Na amsa da to sannan na fice na barsu a gurin Baki sake.
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/23, 10:15 PM] Hauwa Galadima: *Z_Z*
Nayi sauri na girgiza Masa Kai nace
" Yaya Man Dan Allah karka fada Masa, bana son wani problem Kuma, kawai ka kyale su, kowa zai ji Babu dadi ace kawar shi zata aura baban shi"
Se ya samu guri ya zauna, yeah da gaske har Raina Ina musu uzuri, Abu ne da Basu taba kawowa makamancin shi zai faru ba, Kuma dama mu Mata munfi irin Haka akan maza.
" Zan fada Masa ba ma zanji rokon da kike min ba, abinda na sani idan ba ayi tifka tun yanuzn ba zaa matsala nan gaba, Dan kuwa ko kin aure shi kina haka zasu suga ko me sukai Miki ba Zaki fada ba, so they will take advantage of you!'
Abinda ya fada gaskiya ne Amma dukda Haka bana son hada kowa da mahaifin shi, I just want peace to reign. Ya shige daki ni Kuma na Shiga dakin Badi'a I was feeling upset and really bad, tana ta comforting dina har na karasa gyara Mata wardrobe nace Mata to ni Kam Zan tafi Dan nasan zuwa lokacin Abba ya dawo, ta Bata Rai wai dama ba yini nazo Yi ba, nace
" To kinji ki da wata magana Kuma,da kila samu nazo ma"
Se tayi murmushi tace
" Ayya mana Adda da daddare se mu kaiki"
Nayi draping veil dina a wuyana se wayata ta fara ringing, sunan Abba ya bayyana akan screen din, na kalleta sannan na dauka muka gaisa yace min duk inda nake nazo gida na same shi, na amsa Masa sannan nace Mata
" To kin dauki se ki barni na tafi Kuma"
Tana ta mita ni Kuma Ina dariya muka fito ta saka hijab Dan taka min, Muna tafe tana fadin
" Adda bafa Zama zakiyi kina kallon su Aseey dinnan suna cin Kashi kanki ba, kawai Dan Zaki aura mahaifin su ai ba hauka ake ba, eh nasan Babu dadi sosae Amma kinsan idan wata zai aura can ai bazasu Mata Haka ba suna amfani da sun sanki ne shiyasa"
Na gyada Kai nace
" Zasu daina ni ba zanyi fada da kowa ba, rayuwar ma duka nawa take idan anyi hakuri"
Muka cigaba Dan Hira tana ta bani shawarwari har na samu napep ita Kuma ta juya, straight gidan Abba na wuce, Yana parlor a kasa Yana waya, daga yadda yake magana ran shi a bace yake. Na zauna har ya Gama ban fuskanci inda maganar ta dosa ba. Seda ya Gama sannan na gaishe shi, ba tare da ya amsa min ba yace
" Me ya hada ki da Asiya?"
Nace
" Ba komai Abba, kawai tana Dan fushi Zan aura Abiey"
Yayi ta kallona Yana mamakin sanyin Hali irin nawa, yasan yadda nake son yayan shi, ya Kuma San yadda yayan shi ke Sona, idan no wata ce Zan iya amfani da hakan na hukunta Aseey, ganin kallon da yake min yasa nace
" Abba ba wani Abu bane ba fa, Dan Allah karka fada mishi zaiyi fada sosae"
Se yace
" Na fada Masa, saboda ni bazan lamunci Haka ba, he should control them ko a fasa auren"
Gabana ya fadi na zaro idanu Ina jin wani iri yanayi, har na hango Abiey da irin tantrum din da zaiyi. Muka Yi magana sosae akan bikin da plans Dina na rayuwa nace
" Yayi mun maganar wani distance learning na ABU akan nayi BSC ni da Zuhra, to ai nace maka munyi applying ?"
Ya gyada min Kai, yace
" Allah ya taimaka ya bada saa, wannan din is more suitable akan regular din"
Na amsa Amin sannan ya gyara zaman shi ya fara fadin
" Kiyi hakuri da duk abinda Zaki gani a rayuwa, be it me dadi ko akasin hakan, a Baki hakuri Yana da saukin Fadi Amma Kuma aikata hakurin se me juriya, gidan su Kika Shiga se kin dauke kanki Amma Kuma bance ki Zama wawiya ba, akwai abinda ba Haka kike so ya kasance ba, ba Haka Kika shirya ba Amma Haka ce zatayi saboda Haka Allah ya tsara, ki dauki komai yadda yazo, ko dauka tsarin Allah kenan. Na fada Masa shi yayi saa bake ba, saboda nasan wacece yata, kada ki bani kunya ku rike junan ku Amana, Allah ya Baku zaman lafiya da zuri'a dayyiba, kinsan Ina nan, duk abinda ya faru I'll always be there, Dan nayi Miki aure baya nufin cire ki a Yayana, a'a kada ki taba mantawa kinada uba Kuma Yana jiran Jin kukan ki, ki rufa asirin zaman ku Amma idan Kinga akwai wulakanci ko cin mutunci I'm here waiting, kada kiga Dan uwana ne, that doesn't matter yanzun no dashi surukai muke. Allah ya Miki albarka ya dawwammar Miki da farin ciki Unaisa"
Ta Yaya ma zaace bazan Yi kuka ba, Abba ba Babana bane ba Amma shi din yayi min abinda ubana baiyi min ba, nayi ta kuka a gurin shi Kuma Yana min dariya Wai akwai saura fa lokacin bikin meye Zan dinga kuka tun yanzun? Se yamma su Anna Suka dawo daga kasuwa, muka hadu muka ga Kaya sannan aka barsu anan muka tafi gida, seda nayi wanka sannan na hau gado zanyi bacci na tuna yau fa banji muryar Rabin Raina ba, to me ya faru Bai kirani ba kuwa? Na cire wayar daga caji na fara Kiran shi, Bai dauka ba ya Kira ni, muryar shi ta danyi s anyi ba kamar ko yaushe ba se nayi concluding kawai bashi da lafiya
" Me ya sameka? Are you sick?"
Yace
" Kinyi min laifi Unaisa"
Na Dan zaro idanuna nace
" Me nayi ? To kayi hakuri bansan na Bata maka Rai ba"
Ya Dan saki ran shi kadan saboda Jin nayi saurin karbar laifin da Bai ma fada ba Kuma ba lallae ni na dauki hakan matsayin laifi ba.
" It's ok, ni dake aure zamuyi kin sani ko? Ya kamata ko menene ya faru try and discuss with me, ya Zaki Bari Aseey tana harassing dinki? How will you tolerate that"
Ya Dan daga muryar shi kadan abinda Bai taba Yi ba, duk se naji Babu dadi cikin zuciyata, nace
" A'a sau daya ne"
Ya sassauta muryar shi, cikin tausasawa yace
" Nasan ba sau daya bane, Baban ki ya fada Min, why will you not tell me? Kenan kina ganin bazan iya protecting din ki ba ko?"
Nayi sauri na girgiza Kai na kamar Yana gaba na nace
" Ba Haka bane, kaga kowa aka ma Haka bazai ji Dadi ba, they were my friends Kuma Suka ji Zan aureka, kaga zasuyi responding Haka. Ba zaka so kullum na dinga kawo maka Kara ba"
Yace
" Unaisa akwai abubuwan da idan baayi addressing din isuue dinann ba to Haka zaayi tayi, watarana dukan ki zasuyi Kuma zasu ga bazan iya komai ba, they've insulted me ya ni ina Neman aure suna threatening Mata ta, ai wannan raini ne, kina ganin shi me sauki zai iya Zama babba Kuma idan bazan iya protecting din ki ba to ki sani I'm not worthy of being with you"
Nace cikin sassanyan murya
" I'm sorry, bansan ranka zai baci ba"
Yace
" Raina Bai baci ba, ya kullum Ina kokarin ganin you're happy su Kuma suna Bata Miki Rai, I'll not take it wallahi. I'm sorry na daga Miki murya dazun, kinsan you're a Queen ko?"
Nayi murmushi har seda saurin Murmushin ya fito se shima ya saki murmushi se Kuma muka fara normal Hira wadda bamu samu munyi a wañnan ranar ba, Dake Yana Abuja seda muka Kai har goma na dare kafin ya lallabani nayi bacci.
Washegari se yamma ya dawo, yaso ya zo Kuma se ya wuce gida Dan yasa su Ahmad su jira shi a gida so kawai waya mukai bayan flight dinsa ya sauka.
" Gobe Zaki koma Kuma? Shikenan ni bazan ganki yanzun ba"