Sashe 62
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saboda tunda ta fara pushing take ihu, nayi dariya na Mika Mata jaririn Ina ayyana Nima watarana Haka Zan dauki Dan Abiey a hannuna, watarana Nima zanji wani pleasurable pain din, Dan abinda nake dauka kenan, pain da a karshen shi pleasure ne, kaga a duniya ka haihu wannan Dan naka ne, bana tunanin ko auren Abiey zai bani wannan farin cikin. Na wuce station ma zauna Ina Mata rubutu jikin partograph dinta, Babu jimawa aka kawo wata patient Kuma, na kalle su suka shigo da ita ga tsohon ciki, kana kallon ta kaga yarinyar me karamar shekara, tana bude Baki zatayi magana masan ba tada jini, na kalla yanayin ta se nake ganin kamar na santa, ta min murmushi tace
" Anty kin manta ni?"
Na danyi shiru se kawai na tuna ta, nace
" Hafsa ko?"
Tace min eh, nace
"Me ya faru keda nace ki dinga cin abinci me kyau, jinin ki fa wuyar samu ne dashi"
Ta danyi murmushi na yake tace min
" Na fada Masa Amma Bai yarda ba, Bai ma kawowa, Babar shi na Saida Dan malale kullum sede ya bani hamsin yace naje na siya a wajen ta"
Na lumshe idanuna cikin tausayawa, ban fiya Manta patient masu O- ba, tazo mid pregnancy da anemia aka saka Mata Leda daya saboda wahalan samun jinin ta Babu donor's se drugs muka saka Mata da Kuma abincin da zata dinga ci, da kaina nama mijin ta magana tsoro na daya ta dawo haihuwa Babu jini, naji tausayin yadda take magana tana kuka, muka kwantar da ita se can yazo Matron din mu tayi ta Masa fadan abinda yayi tace
" Gashi se kaje ka Nemo jini irin nata,Baku ganewa akwai abubuwan da locally muke dasu ba se an kashe kudi sosae ba, Amma Baku bayar ba kunga yanzun Neman jinin ta ma ai aiki ne"
Shi dai baice komai ba, se cika yake Yana batsewa ya tafi samo jinin, kafin ya dawo, kaddara ko karar kwana matar nan kawai ta fara bleeding, hankalin mu yayi mummunan tashi, na fita zuwa Lab aro jini suka ce Suma uku ne dasu su an karba a emergency unit, kamar Zan haukace Haka naji, na tura a Nemo mijin se sannan na samu takardar blood dinma hannun uwarshi ya Barta Wai zaije ya dawo. Kamar nayi kuka Kuma ni bansan wani me irin O- balle na Kira, karshe dai kafin asan abinyi matar ta rasu. Haka Muka dawo muka zauna kamar matattu ni Kam harda kuka da na shiga daki, na tuna lokacin da tayi wancan kwanciya tayi tamin hirar wahalar da take Sha hannun mijin, nayi ta bawa Anty labarin ta, Kai ya kamata mu gyara!
Abiey na tashi yaga sakona, yayi shiru yana Jin tamkar an sassare masa kafafun sa, se yaji ba Dadi saboda yayi juriyar rashin ganina, yayi wanka ya fito zuwa kasa Dan cin abinci, Mamaa na zaune tana kallon news, ya zauna gefen ta, kwana biyu tayi sanyi Bata wannan fadan da take sede akwai abubuwan da sun canja Kuma Taki ta maida su yadda suke da, to shi dinma kawai se ya zuba musu idanu Yana kallon ta. Ta gaishe shi ya amsa yace
" Yau ba Zaki fita aiki bane?"
Ta gyada Masa kanta, se ya mike ya nufi dining ya zauna shi daya, yasan Ahmad ya Jima a asibiti, Aseey ta kwana biyu Bata zo ba. Mamaaa ta taso ta fara kokarin zuba Masa abinci, da Kan shi ya hada tea din ita Kuma ta karasa Masa sauran, ta zauna gefen shi, Yana ci a hankali Yana lura da ita, seda ya Gama sannan yace Mata
" Akwai abinda kike bukata? Auren is in 5 weeks time"
Ta gyada kanta tace
" Allah ya kaimu"
Yace
" Amin"
Dukka sukai shiru, se sannan tace
" Kana ganin aurennan daidai ne? Kana ganin baka lalata gidan ka da hannun ka ba? Me yasa ba zaka hakura muyi zaman mu ni da Kai ba, duk shekarun can bakai ba se yanzun? Wannan cuta ce"
Ya girgiza Kan shi cikin tausasawa yace
" Komai lokaci ne, se yanzun lokacin yayi shiyasa zanyi yanzun, kiyi kokari ki sawa zuciyar ki salama nasan Zaki fahimci ba cutar ki nayi ba, sannan Naga kina Neman Visa Ina Zaki je?"
" Zan bar maka kasar ne, idan ka Gama amarcin naka se na dawo"
Ya danyi murmushi softly yace
" Ki zauna, saboda karki tafi a dawo dake. Duk abinda kike ki dinga hangowa kina hangawa. Abinda kike shi Aseey zatayi, abinda kikai min ago zaa ma Ahmad, na tabbatar Ahmad yace zai Kara aure Zaki Goya bayan shi, ba Zaki taba cewa ya cuci matar shi ba. Ke ba jahila bace kinsan hukuncin wadda ta fita Babu izinin mijin ta"
Yana gamawa ya mike tare da fada Mata zai fita zuwa anjima. Sama ya koma kawai yayi making mind din shi zuwa ya hadejan, shi dai tunda yayi planing gwara kawai yaje din. Ya shirya cikin kananan Kaya da Suka amsa jikin shi, ya dakko wata p cap ya saka hade da nose mask da glass, gaba daya yayi disguising Kan shi. Ya zauna ya fara kiran Abba, baa Jima ba ya dauka Suka gaisa tareda tambayar juna aiki.
" Abba Ina son ganin Yar ka"
Abiey ya fada, Abba yace
" Tana hadejia ai Bata dawo ba"
" Na sani, can din nake son zuwa, Ina neman izinin ne"
Abba yayi dariya yace
" Tohm yanzun Zan kiraka, Bari na fadawa baffan ta tukunna"
Abiey ya rike wayar Yana mamakin yadda rayuwa take, lokacin da abokin shi zaiyi aure, zai aura yarinyar yayi ta tsokanar shi Yana ce masa kawai se ka ganta kace kana sonta, Abba Prof yace Masa kaima watarana zakaji abinda naji. Abiey ya shafa Kan shi yace
" Idrith bakin ka ya kamani"
Ya fara Kiran Abba Prof, Suka Dan tsokani juna sannan ya tambaye shi aiki, yace ai yaje hadejia yayar amaryar shi ce ta haihu, se kawai yace to zasu hadu shima zai shigo bada jimawa ba. Abba ya Kira yace yaje Baffa baya nan Amma ya fadawa matar gidan. Haka ya fito cikin Shirin shi na tafiya, ya nufi dakin Mamaa se me kula da ita tace Masa ai ta fita tun dazun, ya gyada Kai ya fita, security din shi da driver suka taso, Koda Basu fada ba dai mamakin shigar shi suke, suka gaisa ya shiga mota Suka fita, yace Tasha yake son a kaishi, security yace
" Sir is not safe kayi tafiya Kai daya"
Yace ya sani Amma a kaishi a hakan. Suka kaishi Bai Bari sun fito ba ya samu mota ya biya kudin gaba Suka tafi, security da driver cikin rashin jin dadin decision dinsa Suka dawo. Tunda Suka dauki Hanya yayi shiru yana Jin hirar mazan motar yawancin akan halin da ake ciki ne a kasar tamu, rashin tsaro, rashin abinci, wahalar wuta da Kuma ta fetir, suna Allah wadai da halin ko in kula da shuwagabbani sukai, se yaji tamkar dashi suke Amma Kuma ko Babu komai yaji korafe korafe. A Tasha suka sauka ya Ciro kudi ya bawa driver yace ya maida musu kudin su kafin driver yayi wani Abu na godiya Abiey har ya bar gurin, maganganun su na Masa yawo akai.
Bayan na tashi na tuna gaba daya bamuyi waya ba, ko Dana shiga mota na dakko wayata se Naga Babu reply na message dinsa, se kawia na Kira shi (refer to H_H)...
Da dimbin farin ciki na shirya, kana kallona ba seka tambaya ba kasan Ina cikin Jin Dadi da farin ciki, na fito na same shi Yana zaune ya kurawa wayar shi idanu, na zauna kujerar dake facing din shi, fuskata cike da annuri, ya dago ya zare glasses dinsa da Kuma cire mask din sa ya dubeni
" Beautiful! Ya aiki? Kinga nazo ko"
Na Dan turo Baki nace
" Kuma baka fada min bafa, se kawai na ganka"
Yayi dariya yace
" I couldn't help na riga na niyyata, Kinga gwara nazo Naga wannan kyakyawan fuska"
Na kara sakin murmushi Ina rufe fuskata nace
" Ka kyauta, baka San dadin da naji ba Dana ganka"
Ya gyada Kai yace
" Ai nasan zakiji Dadi shiyasa nazo, saboda all I want is to see you happy, shikenan"
Mukai ta Hira, har wayar shi tayi Kara da yadda yake waya nasan abokin shi ne, se suaki sallama yace min
" Ni kadai nazo fa"
Se lokacin na tuna Banga mota ba, ya fada min yadda akai na Kara Jin kamar duk duniya kowacce mace a bayana take, se da aka Kira laasar yayi sallah sannan yace min zai tafi, nace
" Ka tsaya na dakko key na kaika Tasha, Haka Baffa yace"
Ya girgiza Kai yace
" A'a zanje gurin friend Dina, Kinga ke Kuma kin gaji"
Na Masa hararar Wasa nace
" Ni Zan kai ka ko Ina, done"
Yayi saluting Dina yace
" Yes ma'am"
Se muka kwashe da dariya Kuma, na shiga ciki na bude wardrobe Dina na dakko turare da wristwatch da Kuma cufflinks, na Jima da order su Zan bashi Amma Kuma bamu hadu ba, nayi packaging na shiga na fadawa Anty zai tafi dama sun gaisa yayi ta complain Wai yazo da kananan Kaya, na dinga Masa dariya, tace a gaishe shi. Muka fita da Tasnim da tunda ta gan shi ta kasa zaune ta kasa tsaye shi Kuma na kiranta Yar zaman daki. Bayan na zauna driver's seat ya zauna gefena ita Kuma Tasnim na Bata, na fara kokarin driving yace
" A'a saka seat belt, ai komai zai faru at least zai Zama da sassauci"
Na saka seatbelt din Muka nufi address din da aka bashi, nayi parking nace
" Shi ne address din"
Yace
" Ashe kinsan gari. Bari na Kira shi"
Yana Kiran shi ya fito kuwan shima ya bude ya fita, suna ta dariya seda suka gaisa sannan na fito na gaishe shi, Abiey yace
" Gata nan amarya ce"
Mutumin ya kalleni sannan ya kalli Abiey yace
" Da gaske kake? Allah ya Sanya alkhairi"