Sashe 57
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Se na hango fuskar shi, na tuna idanun shi masu dauke da kaunata a ciki, na tuna how excited he always is idan Muna magana, na tuna yadda yake nuna min ni din wata bangare ce ta rayuwar shi, ta Yaya Zan fara fada Masa saboda matar shi da yaran shi na fasa auren shi. Ya Allah ka kawo min sauki! Ya Allah this is hard!! Rabuwa dashi kamar bazan iya ba! Zansha wahala kafin hakan. Dukkan sauran bayanan da Dada ke yimin bana ganewa hasalima ba jinta nake ba nasan dai magana take. Se naji ta kashe wayar, na lalubo jakata dake aje na dakko inhaler ta Dan kuwa nasan next abinda zai faru attack Zan samu. Duk yadda na dinga puffing inhaler seda attack din yazo, its came anyway. Wheezing din da nake ya jawo hankalin Wanda muke duty dasu Babu shiri Suka shigo aka fara kokarin bani taimakon gaggawa. Perks of been a Nurse. Nasha wahala ranar Dan Haka Ina dawowa daidai na dauki jakata se gida, Anty Yusra Bata nan hakan yasa na tafi daki na kwanta with the hope zanyi kuka naji Dadi. Gaba daya rayuwar issa mess na ayyana. Na Jima gaba daya bansan yadda nakeji ba se can da naji zuciyata kamar zata buga na dauki waya na Kira Zuhra, kamar jiran Kirana take tana dauka tace min
" Me ya faru dake, you sound down! Menene?"
Se na fara kuka, duk duniya inyi ta mahaukaci Zuhra kadai nake iya yiwa kuka, ita kadai tasan weakness dina, Bata katseni ba se cemin tayi
" Cry as much as you can, gani nan yanzun Zan taho hadejia, kiyi kuka ki tabbatar kafin nazo kin wuce gurin"
Se ta kashe wayar and Bayan awanni biyu se Jin muryar Tasnim da bansan yaushe Suka dawo daga makaranta ba tana ihun Kiran sunan Zuhra, na Mike saboda Bayan nayi kukan se bacci ya daukeni. Toilet na Shiga nayi alwala sannan na tada sallah lokacin suka shigo itada yaran, ita kadai ko Nooham Bata zo da ita ba, I wonder inda ta barta, lallai it's an emergency. Tasnim ta dubeni tace
" Adda mun dawo kina bacci, bakije aiki ba?"
Na Dan saki fuska ta nace
" Banida lafiya ne, Amma naji sauki shiyasa na dawo"
Se ta karaso ta rungume ni tana min sannu sannan tace zata fadawa Anty Yusra se na hanata nace a'a. Bayan na samu ta fita muka gaisa da Zuhra, tayi shiru kamar yadda ta saba tana jiran na Mata bayani, na fara fada Mata Amma banyi kuka ba na rigada nayi, har na Gama tace
" Me yasa kike Haka Unaisa? Ya ma zaayi kawai Dada da Anna su yanke wannan shawarar? Ke kuma se yaushe Zaki koyi voicing zuciyar ki? Ok kin ce kin yadda ba Zaki aure shi ba but look at you, Kinga yadda Kika jeme lokaci daya, to hell with Mamaa, Aseey and Yaya Ahmad! Sun dade Basu tada hankali ba. Ya zaayi ace kullum ke zakiyi sacrificing, kullum ke kike obliging for once ba zaa barki ki bi abinda zuciyar ki ke so ba..."
Na katse ta
" Zuhra Anna ce fa Dada, abinda suka gano ba lallai mu gani ba"
Se ta dauki wayata ta cire lock din ta Shiga ta Nemo number shi, bugu daya biyu ya katse Kiran ya Kira ni, ta Miko min tace
" Amsa fada Masa ke kin fasa saboda Ahmad ya yanke alaka dake idan Baki rabu dashi ba, Aseey tazo har hadejia ta zage ki, ita Kuma uwar su tace kada ko da Wasa ki Shiga Mata gida da empty threats dinsu"
Tasan bazan iya ba, ta answer call din ta Kara min a kunne, muryar shi me dadin sauraro me saka min nutsuwa a zuciyata yace
" Beautiful!"
Ba noun yake using ba gaba daya adjective din yake amfani dashi. Babu shiri na saki murmushi, na gaishe shi yace
" Muryar ki tayi kasa, ya akai?"
Na turo bakina a hankali nace
" Ba attack na samu ba"
" Subhannallah! Shi ne Baki fada min ba? Me ya faru? Ya kike ji yanzun?"
Na danyi dariya nace
" Gashi na fada maka yanzun, beside ma naji sauki ai"
Yayi min addua yace
" Da zarar munyi aure akwai likitan da aka hada ni dashi a Germany I'm taking you there kinji Beautiful?"
Munyi kamar mintina biyar Muna magana sannan yace zai Kira anjima na huta, bayan na sauke wayar naji bazani iya ba, bazan iya sadaukar da soyayyar shi ba, ya kamata wannan farin cikin ya daure. Zuhra ta Harare I tace
" Munafuka a Haka kike cewa Zaki rabu dashi. Dada da Anna yenyeneyne!!"
Nayi ta dariya tace
" See mu cigaba da addua when there seem no way, Allah yana fito da Hanya, nasan son da kike ma Abiey Bai Kai ko Rabin Wanda kika ma Al'amin ba, Amma yanzun ba Zaki iya hakura da Abiey kamar yadda kikai da Al'amin ba, yanzun kinsan ciwon kanki, I'm not letting you bet your happiness da wasu Abu can daban!"
Haka tayi convincing Dina, da yamma tabi wani cousin din su Yaya Khalifa ta tafi, what will life be without that sweetheart Zuhra?
Washegari bayan famfon da aka ma Mamaa ta shirya tsaf zuwa gidan Dada, ta dauki Ahmad Dake tambayar me zatayi a gidan Dada tace Babu ruwan shi. Har Anna na gidan ta hayo har parlon, tunda ta shigo take harare Harare kace ko sabon kamu ce, Dada ta Mata sannu da zuwa, Amma ko kallon ta batayi ba balle ta amsa seda ta zauna sannan tace
" Ni ba Haka ce ta kawo ni ba, nazo naja Miki kunne akan idan kina hauka kinsan inda zakiyi, Dan gidana ba gurin da Yar ki zata shigo bane"
Dada tayi murmushi maganar ta dake ta tace
" Idan Kuma ta shigo fa?"
" Zaki zo da kanki ki dauke ta"
Dada ta buga hannayen ta biyu tace
" Ni kuma Zan tuna Miki wannan ranar, Unaisa zata aura honorable sede ke ki bar Mata gidan"
Wannan abin Mamaa Bata San she saved us ba, bayan ta Gama ta tafi Dada ta Kira Abba tace ya karba kudin auren Unaisa hannun yayan shi , sannan a saka bikin within the shortest of time!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[6/20, 10:47 PM] Hauwa Galadima: *X_X*
Bansan duk abinda ke faruwa ba, Ina can gefe kullum na Hana idanuna bacci addua nake Babu kakkautawa, Allah ya yarda, Allah ya amince. Bayan furucin Dada da tayi, Anna ta dubeta, itama Anna deep down a Dan bincikien da tayi Akan shi, it was a clean report, kowa yabon shi yake Akan halayen dattako, balle tasan Abba idan har Abiey nada matsala bazai Fara yarda da maganar ba, deep down tana son na aure shi sede alkunya take, tana Kuma ganin ban kyauta ma su Ahmad ba, tana Kuma jiran taga abinda Dada zatayi.
" Baki yanke hukunci cikin fushi ba kuwa Yaya?"
Dada ta zauna tana aje wayar ta gefen gado tace
" Hassana kana yiwa Wanda yasan Kara Kara, kana mutunta me mutunci ne, ita Bata San na take farin cikin Unaisa saboda ita ba? Amma har tana da bakin fada min Haka? Hassana ni dake duk Muna son tarayyar Unaisa da Honorable Amma mutunci da kawaici da alkunya yasa muka Hana, tunda komai ya lalace gwara a lalata komai zaifi"
Anna ta saki ajiyar zuciya tace
" Allah yasa hakane mafi alkhairi!"
Sun Jima suna tattaunawa da Fara sabon shirye shirye. Haka sukai wrapping maganar ko Zuhra Basu fadwa ba, balle ni.
A bangarena na dawo daga aiki, na gaji ranar sosae saboda yadda akai ruwan Yara, seda akai haihuwa bakwai, bama shi ne gajiyar ba eclamptic patient, masu induction duk su Suka gajiyar damu. Na dawo idanuna sunyi zuru zuru gwanin ban tausayi. Ina shiga daki na cire kayana nayi wanka, fito wa ta Yan NEPA Suka kawo wuta, na saki hamdala Ina fadin Amma NEPA kunfi Baba Fiddau so na. Na saka Yan kananan Kaya na sannan na kwanta Ina maida numfashi, na Dan lumshe idanuna tare da janyo wayata Dan muryan shi kawai nake son naji, na tabbatar zanji saukin gajiyar nan, se Kuma na mike tunawa banci abinci ba Kuma tabbas zaiyi maganar rashin ci din da nayi. So seda na zubo abinci sannan na dawo na fara ci se na Kira shi, Babu jimawa se gashi ya Kira ni
" Beautiful!"
Nace
" Naam King!"
Muka gaisa ya tambayeni aiki ai tuni na fara fada Masa irin wahalar da nasha yau, he's a good listener, ya tsaya ya saurare ni attentively seda na Gama yace
" Sannu kinji Allah ya Baki ladan aiki, Dan kinsan irin wannan aikin akwai Lada ko?"
Nace
" Eh"
Yace
" So continue the good work Dear, yawwa kunyi magana da Salma kuwa?"
Nace
" Mun Dan kwana biyu dai bamuyi magana ba, me ya faru ?"
" Tace ta Gama hada lefen, Wai if there's something you want anan ko acan ki fada Mata a Kara"
Shi Bai masan kurar da Dada ta ballo ba, shi gani yake aurennan zai yiwu nikam na Jima da cire raina daga faruwar auren tunda Dada tace min a'a, Amma Kuma bansan yadda zanyi ba
" Are you there?"
Nayi sauri nace
" Yes, Amma king baka ganin kamar you're being too optimistic? What if idan auren Bai yiwu ba? "
Yayi dariya softly yace
" Beautiful kenan! Idan daya daga cikin mu ya mutu kenan. Kinganni nan inada kyakyawar alaka da Allah, duk adduar da nayi Allah na amsa min"
Na Bata fuska nace
" Ni bani da shi kenan?"
Yayi dariya yace
" Bance ba fa, kawai dai Ina Gaya Miki ne, yadda kema zakiyi koyi Dani, matsawar kina numfashi be expecting positive outcome, ke Zaki iya rabuwa dani? Kenan ban shiga zuciyar ki sosae ba?"
Nace
" Haka ma zaka ce? Wai baka shiga zuciya ta ba? Bayan kullum se nayi kuka idan na tuna wasu Basu son auren mu"
Yace cikin damuwa
" Waye da waye? Ahmad ne?"