Sashe 35
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A rasuwar mahifi na se na fahimci me yasa mutane suke kuka idan akai rasuwa, na fahimci sabo shi ake yiwa kuka bawai rasuwar ba, mukam da dama can bamu Saba dashi ba kukan me zamuyi? Yeah! Munyi kuka Amma bawai sosae ba danni say daya nayi ban Kara Yi ba. Mun samu da yawa mutane sun zo Yi Mana gaisuwa, a ranar na uku da daddare aka raba Mana gado, dukka aka damkawa Anna itama Kuma a take ta bawa Abban su Zuhra Wanda shi ne matsayin wakilin mu, Bayan an bashi washegari tun asuba nayi wanka na hada Mana Kaya tas, da Anna ta tashi taga dukka mun shirya tace
" Ya Naga Kun hada kayan ku? Ina zaku je?"
Na dubi Badi'a da Kuma Nuzla nace
" Zamu tafi ai anyi sadakar uku ko?"
Badi'a tace
" Eh Anna ba amfanin zaman mu Allah ya Masa rahma"
Tace
" A'a! Se anyi bakwai, ke ba Haka mijinki yace miki ki koma ba idan anyi bakwai"
Nuzla tace
" Dan girman Allah Anna mu koma, to zaman me zamuyi Babu mutane fa"
Ta gyara zamanta dama mu hudu ne se ita ta biyar tace
" Ku saurare ni dukkan ku, mahiafin ku yayi laifi, laifin da yayi babba ne Amma ko me yayi Yana nan a matsayin mahiafin ku, Baku son ya samu rahmar Allah?"
Ta tambaya tana binmu da kallo, muka girgiza Kai tace
" To ku yafe mishi, a abinda nake gani har yanzun Kuna Jin zafin shi, Kuna ganin Bai cancanci ku tausaya Masa ba, Nima na yafe Masa, Ina Kuma Masa adduar ya huta a kabarin shi, kunsan kuwa tunda zan yafe Masa kuma ya kamata kuyi hakan? Kuyi hakuri yanzun ba komai ya wuce ba, kinsan irin sakayyar da Allah ya muku, ba kuga yadda Yan uwan da Suka zuga shi ba yadda suka wofantar da shi, da Allah yaso zai bar shi har ya mutu Bai gane amfanin ku ba, Amma se Allah ya nuna Masa amfanin ku, ba Haka Yayana suke ba, yarana dana sani masu yafiya ne, zuciyar su me taushi ce, kuzo!"
Ta fada tana bude Mana hannayen ta, Haka Muka fada jikin ta, dukka seda mukai kuka, ta lallashe mu sannan muka ci abinci ta shirya tace mu zauna ranar bakwai zata zo idan ta kwana washegari se mu tafi Kano. Da ta Gama shiryawa ta fito ta Kara musu gaisuwa sannan muka raka ta ta tafi, muka dawo muka kwakwanta nasan dukkan mu muna tunanin abinda Anna tace Mana ne, ni dai a zuciya ta na yafe Masa kuma Ina Masa adduar gafara a wajen ubangiji. Da Rana Baba Fiddau ta shigo tana tambayar mu abinda zamu ci, Badi'a tace
" Ki Bari kawai zamu zo mu daura, Ayo cefanen"
Ta amsa da to Babu jimawa aka kawo muka fito dukka muka zage mukai girki sannan muka koma daki. Da daddare aka kawo Mana balangu da lemo me sanyi, muka ci munata Hira muka zo kwanciya, na kalla wayata Ina tunani Wai me ya samu Cànîm ne, na danyi tsaki na Kira shi se ya dauka muka gaisa yace
" Muryar ki wani iri , menene?"
Nace
" Ba komai"
Se yayi shiru se Kuma yace
" I'm sorry, nasan I've not been good these days, na barki ne ki Dan huta bana son damunki"
Da mamaki nace
" A wañnan lokacin? Do you know how hard it was for me, ta Yaya zaka daina Kirana kace min wai ka bani space nace maka Ina bukatar space ne"
Yayi shiru yana saurara na yace
" Kiyi hakuri, it's hard also here ba Zaki gane ba Babes"
Nace
" Se ka fada min, yaushe muka fara boyewa juna Abu, kasan yadda rashin Kiran ka ke min a zuciyata?"
Yace
" I'm sorry Babes! I'm really sorry Allah ya huci zuciyar dake Sona, Allah ya Baki hakuri farin cikin Raina"
You know, love is a crazy stuff, Wai kawai se na fara dariya, shima Jin dariya ta a hankali se ya fara Taya ni seda muka daina yace
" Wai dama kin iya fada Haka? Kika rufe idanu kamar ba Cànîm dinki ba"
Na zumbura Baki nace
" Bayan Cànîm dinne yake son tsiro da wani abun da zai saka ni damuwa"
Yace
" Naga nace kiyi hakuri! Anna ta taho?"
Na fada Masa yadda mukai da ita se yace
" Nima niyya ta nazo na same ki gobe akan maganar, iyaye ko me sukai iyaye ne, especially da ya fahimci yayi kuskure, kuyi hakuri ku Masa addua and know that duk yadda mutum yake da halaye na gari akwai jarabta akwai inda zai kuskure, Allah ya Masa rahma"
Muka Jima Muna hira sannan mukai sallama, daga wannan ranar yayi kokarin dawo da wannan soyayyar yadda take a wañnan kwanakin se nake jin kamar Kara min son shi ake musamman yadda yake tausa ta yake bani baki da Zama yaji matsala ta, ya zame min jigon rayuwa ta. Anna ta cika alkawari aikuwa da sassafe muka koma Kano a cikin wannan satin na Gama classes Dina na raba musu certificate of participation sannan na tafi hadejia Dan fara aiki, ranar lahadi a tafu Ina zuwa dama as planned Abba yace gidan Baffa Zan zauna shima Baffa Haka yace sannan Abba yace na fadawa Al'amin idan da gaske yake ya turo saboda Anna ta fada musu maganar shi. Dakina daban Wanda A'isha ta tashi a ciki shi aka gyara min, Nima na gyara da naje na zuba komai, Anty Yusra Bata da matsala ko kadan, Koda ta jini shiru zata bini har daki taji meye ko Kuma ta aika su Maryam su Kira ni, Haka yaran ma mun Saba dasu sosae saboda yadda nake jansu a jikina, sau da dama makwabtan ta idan suka shigo se suce A'isha gida Kika zo, wasu Basu yadda idan akace ba A'isha bace.
Banyi Masa maganar turowar ba kamar yadda Abba ya saka ni, saboda nasan abinda yake so ne kullum, se na Bari ya fara yimin, Wai na danyi saving pride Dina. Sati na biyu a hadejia su Zuhra Suka tafi saudiyya aikin hajji, har Anna ma, nayi kewar su dukda kullum se mun ce hi a WhatsApp.
Ok! Are you ready? Bari a Fara!
Wata na daya cif Al'amin baiyi maganar turo wa ba, in fact Bai ce komai ba sede kullum Kara gaba abinmu yake, dukda wani lokacin se Naga kamar bashi ba, se naga yayi slacking back, a Rana se yaki kunna data idan na Kira shi se ya bani excuse, wannan abin daga min hanaklina yake, shi ba mace ba balle nace ko Yana samun mood swings ne saboda hormones, idan na tambaye sh abinda yake faruwa se yace min Babu komai, ranar na gaji da hakan na zauna ni daya bayan na dawo daga aiki, na cire uniform Dina a dakin da aka ware min nawa, na jona wayata a caji sannan na shiga wanka, na fito na gyara jiki na, na shirya cikin skirt da riga, sannan na saka hula na fito parlor, Tasnim ta taho tace
" Adda mun dawo kina wanka"
Na Dan rike hannun ta nace
" Wai Baku shirya tafiya school ba, wuce ku dakko uniform din ku. Ina Anty Yusra ?"
Tace
" Tana dakin ta, Amma bamu ci abinci ba fa Adda"
Nace
" Ku saka uniform din bari na zubo muku ku ci na raka ku kada ku makara, Maryam Bata dawo ba?"
Amaly tace
" Eh!"
Na wuce dakin Anty Yusra na samu tana toilet se na koma kitchen na zuba musu abinci Amma baa Gama Miya ba na zuba musu Mai na Barbada musu yaji sannan na daura miyar, na fito na samu sun Gama cin abinci, nace suzo mu tafi, kafin ma su fita se gata ta fito, tace
" Adda kin dawo?"
Nace
" Na dawo, Bari na raka su na dawo"
Sukai Mata sallama sannan muka fito na raka su Bayan layi inda makarantar take seda Suka shiga ajujuwan su sannan na dawo, Ina shiga kitchen na wuce na samu har ta sauke tace min
" Adda fita zanyi, zanje suna ko Zaki zo muje?"
Nace
" A'a! Se kin dawo"
Tayi murmushi tace
" Zuwa zakiyi muje, zaman me zakiyi me kadai, ki zauna kiyi shiru kamar marainiya"
Ya zanyi Haka na shirya cikin wani lace fari da brown, Yaya Ahmad yayi min ni da Zuhra na Gama school, bamu taba sawa ba, straight skirt ne da thigh length riga, na taje kaina na dauki bakin band na kulle sannan nannade shi, kaina warewa yake Yi daga taurin da yake dashi. Na daura dankwali sannan na Ciro sarka da dankunne na saka, na fesa turare na yafa veil na fito da wayata a hannu,
" Unaisa gayu"
Nasan Yaya Nasir ne, shi yake bin Yaya zeeyzeey, kullum idan ya ganni to ya dinga zolaya ta kenan, nayi murmushi yace
" Ke da Anty zaku fita?"
Nace
" Eh tare zamu fita ga gidannan min bar muku, yawwa Yaya Nasir Dan Allah Maryam a dakko ta da wuri"
Yace
" An Gama Ma'am!'
Nayi dariya muka fito ni da Anty Yusra ta bani key din mota, na kalla key din sannan na kalleta nace
" Wai na tuka? Ni fa ban iya ba"
Tace
" Zaki iya kuwa ta Yaya Zaki zauna har yanzun baki iya ba"
Ta karba ta fara tikawa tana nuna min yadda akeyi, gidan ya cika sosae muka shiga irin shigar yamman nan. Wajen biyar wayata ta fara ringing, a lokacin ko kallona kayi kasan bana cikin nutsuwa ta, na rasa me take damuna kwata kwata Kamar an dauke min peace a cikin rayuwa ta, bana Jin dadi, Amma wani lokacin inaga kawai sauyin Dana samu wajen Al'amin ne yayi resulting da hakan. Amra ce me Kiran na Dan fita waje inda Babu hayaniya nace
" Amra ya kike? Ya Mummy?"
Tace
" Lafiya Lau alhamdulillah. Yaya bashi da lafiya!"
Na Dan bude idanuna nace
" Ya rabbul alamin, me ya same shi? Shi yasa inata Kiran shi shiru"