Sashe 43
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar Wasa muka je exams, mukai interview Yan watanni Suka zo se gashi dukka mun samu admission, inata tunanin release se tace Babu damuwa zamu samu, se gashi mun samu Dan Haka mukai bankwana muka tafi makaranta, muka bude sabon babin karatu da Kuma wata rayuwa. Zuhra na zuwa duk sati biyu ko uku, gaba daya karatun wata Sha takwas ne kafin wani lokacin Kuma har shekara ta kusa karewa. Da daddare Zuhra ta fara labor, muka kaita asibiti ta haifa Khadija sunan maman Yaya khalifa. A dutse akai suna ni na saka Mata Noorham wato maana me haske. Yarinyar na Kama da Zuhra, Ina son ta sosae, akwai Wanda suke fadin ita din kawai haifar ta tayi Amma ni nayi wahala da ita, Haka Kuma bakin ta da
" Ommaah!" Ya fara budewa.
Kafin na fara fada muku labarin Hafiz akwai abinda Zan fada muku, duk wata budurwa idan tayi saurayi Kar ta taba nuna Masa she's desperate, so take tayi aure ni banma nuna Masa hakan ba Amma da ya fahimta se ya breaking Dina beyond repair, duk lokacin da na tuna Hafiz na kanji wani kunci a cikin zuciyata, a cikin labari na shi ne part din da bana son fada , shi ne part ki chapter mafi Muni a rayuwa ta. Wani Abu Kuma kada ka taba ganin mutum Yana zunubi kaga Kai kafi karfin kayi shi, wallahi Babu wani Wanda yafi karfin shedan ya dilmiyar dashi, karfin addua kawai ke sakawa muke iya tsallake wa whispers din shi. Nayi laifi, nayi staining rayuwa ta, nayi abinda I was thinking I was too good, I was too pure nayi se kawai tsintae kaina nayi dumu dumi in the act.
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[6/13, 8:00 AM] Hauwa Galadima: *K_K*
Na hadu dashi wani lokaci da mukaje Kano, dududu lokacin Noor din mu watan ta biyu da haihuwa, Dake lokacin ana zafi jikina yayi kyau, kana kallona zaka dinga ganin glowing din da nake, na Yi fresh se kyalli nake. Saboda yadda ake shan ruwa shiyasa jiki keyin kyau da zafi, Ina cikin wani dry lace light purple me ado da zare dark purple, idanuna sanye da glasses fari tas me Kara karfin idanu, Wanda kwanakin baya na fara amfani dashi saboda matsalar idanu da na fara samu, Anna tace dai Wai tsabar saka eye pencil ne. Skirt da riga ne dinkin da yayi min cif a jikina a bit revealing dukkan edges da curves dina, se Noor Dake hannuna ciki layette na Saba ta a kafada Muna zagayawa cikin sahad da Zuhra Dan yin siyayya. Tana tura cart din ni Kuma Ina diban kayan amfani, muna tafe Muna Hira, se Noor ta tashi, na bude fuskar ta Ina giggling na mikawa Zuhra nace
" Dan Allah karbe ta Allah tayi hakuri,tun dazun fa"
Tace
" Wai ke Haka akeyi, ki Bari tayi kuka Mana"
Na Bata Rai Ina glaring dinta nace
" Har se tayi kuka ma, Allah kinji jiki ba yata Zaki dinga mawa Haka ba"
Tayi dariya ta karbe ta, bansan Yana Bayan mu ba seda muka zo wajen biyan kudi sannan naji shi a gefe na, na Dan dube shi da kyau, baida wani tsayin a zo a gani, Kuma Bai da Rama, he looks a typical ba Kano, kana kallon shi kasan Dan Kano ne, bashi da Muni though ni ba mutum bace bama me ganin munin mutane, so far yayi yadda ya kamata. Na dauke kaina Bayan an Gama fada min kudin, na Ciro credit card Dina na Mika Masa Dan ya cire ta POS, se naji yace
" Bata card din, cira a wañnan"
Ya fada Yana kallona Yana Mika credit card din shi na Access Bank, na kalla cashier din nace
" Do your job"
Se yayi murmushi ya Miko min na danna pin din sannan na maida hankalina Kan shi da yake min magana
" Haba mana, shedan ke maida hannun kyauta baya"
Nai Masa banza, na dauki ledojin nayi gaba Zuhra tabi bayana, bansan me yasa ba Bai min ba, like irin kaji mutum ya kwanta maka a'a ni banji Haka ba, instinct dina Basu yarda dashi ba. Na shiga mota na zauna tareda karbar Noor hannun Zuhra Dake cemin na tsaya na saurare shi, na Harare ta ta shigo muka tafi. Kunsan me yayi? Ashe ya biyo mu so Muna sauka kofar gidan Abba shima Yana parking, Dake ni ba Mai hayaniya bace se na share shi, muka shiga ciki abinmu, tunda muka zauna nake jiran azo a Kira ni Amma shiru Babu Wanda yace uffan, se ga Abba ya shigo, muka gaishe shi ya tambaye mu ya karatu sannan yace min nazo na same shi. Na Mike nabi bayan shi sama zuwa parlon Dada, har ya zauna sannan nayi sallama na Shiga, na zauna a kasa, yace
" Kun hadu da wani a sahad ya biyo ku?"
Na gyada kaina nace
" Eh Abba"
Yace
" Bai Miki bane ba? Yace min kin ki saurar shi me yasa"
Nace
" Abba baiyi wani magana ba"
Ya gyada Kai yace
" Whatever yace min Yana son ki, ya Kuma bani number din shi, Nima na bashi Taki. But karki dauka na bada ke kenan, a'a ki danyi magana dashi kii bashi dama idan yaso idan komai yayi fine, idan baiyi ba kada ki damu komai lokaci ne"
Nace
" To Abba nagode"
Daga Haka na mike Ina jin Dada na Fadi
" Bari na fara shiri, Kar azo ban Tara komai ba"
Ni dai na fita Ina murmushi, Bai Kira ba Nima Kuma ban maida Kai Akan abin ba, se wajen karfe takwas na dare Ina Shirin kwanciya se ga Kiran shi, abinda yasa na gane saboda new number ce. Na dauka se kawai Al'amin ya fado min, shekaru sun ja I still missed him, wani lokacin se naji Ina son sanin wanne Hali yake ciki, nasan dai yayi aure tuntuni Dan baayi shekara da abin ba Amra ta turo min invitation cards din su ita dashi, Abu daya Zan rike shi ne sunan amaryar Zunnura, wannan sunan ya Jima Yana ringing a kunnena, na Jima Ina tunanin hakan Amma se na Bari Kuma, nasan zuwa yanzun ta Haihu ma, Dan itama Amra da nayi Mata Allah ya Sanya alkhairi se na daina kula ta, na goge contact dinta Baki daya.
" Are you there?"
Na Dan razana saboda tunanin Dana fada nace
" Yeah! Ina wuni"
Ya amsa cheerfully yace
" Sunan ki Mai Dadi me tsada kamar yadda magana dake yake da tsada"
Na tabe baki nace
" Ban gane waye ba"
Yace
" Sorry sunana Hafiz, ni ne muka hadu a sahad dazun har na samu Abba"
Na gyada Kai kamar Yana gabana nace
" Allah sarki sannu"
Yayi murmushi yace
" Sunana Hafiz kamar yadda na sanar Dake ni haifaffen Kano ne Amma mahaifiya ta yar garko ce. Nayi karatuna da komai a Kano, Ina aiki a matsayin accountant na wani company, inada aure Yara na biyu"
Na gyada Kai Ina ayyana wannan Karan Sayyibun aka samu Kuma ni Unaisa, muka Dan taba Hira wadda duk yawanci shi yake abin shi no Jin shi kawai nake, I dunno why I find him very annoying. Shi Hafiz mutum ne me naci, daya fahimci Bai karbu a gurina ba se ya dage sosae da sosae, Kira Babu kakkautawa, kadan daga cikin abinda ya sani a rayuwata Wanda na fada Masa yake amfani dashi. Duk wannan farin cikin da dauki da nake time din Aminu yanzun Babu, ki nake kamar dai kawai tursasa ni akai ko Kuma dai Ina yiwa Abba biyayya ne kawai.
A kwana a tashi tafiya ta danyi tsawo har wajen watanni uku, a lokacin na fara ganin rashin kyautawar da nake Masa na halin ko in kula yayinda shi Kuma kullum kokarin ganin ya faranta min Rai na yake, tun Zuhra na min fada har ta rabu Dani ta zuba min idanu, Noor dita na ta girma abinta. Ranar da ya fara zuwa gurina da yamma ne, zuwan ba zata yayi Dan Bai fada min ba seda ya shigo gezawa, banyi complain ba na fita na shigo dashi, yayi kyau sosae Dan shi din Dan gayu ne, Yana son kyakyali kamar mace, daga baya na fahimci abinda ya rude shi kenan a kaina. Na shimfida Masa sallayya ya zauna na Dan zauna nesa dashi, ya kalla space din yace
" Meye abin matsawa can gefe kamar Zan Kama ki"
Nayi murmushi nace
" Ni bance ba, ya hanya? Ya Yara?"
Ya watsa hannun shi a iska Yana Bina da kallo, wani material ne a jikina me rawa Haka, multicolored har bansan wacce ce prominent color a jiki ba, anyi min dinkin boubou, kaina na yafa bakin karamin veil da ya rufe min kirjina, hannuna nayi kunshi me kyau, yace
" Duk suna lafiya, Ina Noorham?"
Nayi murmushi Jin dadi nace
" Wanka nayi Mata see tayi bacci"
Ya gyada Kai yace
" Idan Kika haihu shi kenan ba zamu Sha wahala ba dama kin iya kula da babies"
Se naji Dan Dadi tunda na lura kamar Nima na Dan fara falling Masa, sede kunga ba wani gagarumin so nake masa ba Amma kamar miracle bansan ya akai duk wannan abubuwan Suka faru ba, shaa muje zuwa.
" Nayi ma Alhaji maganar Ina son auren ki se yace idan na shirya zasu turo"
Nace
" Tohm"
Yayi Dan karamin squealing yace
" Kin yadda kenan?"
Na gyada Kai, Amma se naji kamar my heart is been torn apart, kenan yadda dashi alamar na hakura gaba daya da Al'amin kenan, Wanda a can kasan can karakshin zuciyata Ina jin zai dawo muyi aure, what a daydreaming, yadda da auren Hafiz shi ne zaisa na watsar da Al'amin gaba daya, muka taba Hira da zai tafi ya kawo ledoji ya bani naki karba yace ai ba nawa bane na Noor ne, se na karba Ina Masa godiya, ya tada mota sannan yace Yana Bina da kallo
" I like your lallae Dear, sannan skirt da riga yafi Miki kyau"