Sashe 46
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Se naji dif wayar ta dauke se na aje na cigaba da tunanin yadda komai ke tafiya, nayi wauta, nayi sakarci. Kwanaki biyu da Suka biyo baya se Suka Zama kwanakin ya matsa min akan zancen muyi sealing deal din, ni mamaki yake bani sosae bashi da shame , bashi da kunya ko kadan. A wañnan kwanakin na fahimci tabbas Hafiz bazai aure ni ba, gaskiya ce da ko na yarda ko na Bari. Daga nan Kuma se ya daina Kira na Baki daya, ko message ya daina Yi se na Kira Zuhra wani yammaci Ina ward ranar shift din was extremely calm, bayan mun gaisa na tambaya Noorham tace min wai tun dazun taga hotona a waya ta dinga nuna Mata tana fadin Ommaah zani, na danyi murmushi nace ace Mata Zan zo na ganta.
" Zuhra idan namiji zai bar mace me yakeyi?"
Tace
" Da farko zai tsiri iskanci, forming bashi da time da zai neme ki..."
Tayi min bayani sosae sannan ta tambaye ni me yake faruwa, me zance Mata? Se nace
" Ina tunanin Zan fasa auren Hafiz ne"
Ta danyi shiru kafin tace
" Tohm duk abinda ki ka zaba nasan akwai dalili, Zan goya Miki baya. Kiyi addua"
Na Mata godiya sannan mukai sallama, banida wani mutunci da ya rage, na Kuma tabbatar ba zai aure ni ba, Dan Haka I've to strike first kafin shi yayi striking. Wajen Tara na koma daki Dan tun takwas da mintina na dawo gida, na dauki wayata Ina tunanin me yasa Bai Kira ni ba, se kawai na Kira shi, Bai Jima Yana ringing ba ya dauka, abinda ya Fara ce min shi ne
" Ya akai?"
Nace
" Ban gane ya akai ba? Banida damar Kiran ka kenan"
Yace
" Ke Kinga tsaya!..."
Na maimaita ke din da ya Kira ni dashi tabbas Babu mutunci , mutunci ya Gama karewa tunda har ya Fadi hakan. Se kawai na kashe wayatta, na fito zuwa parlon Baffa, Yana zaune Yana Shan fruit Tasnim na karanta Masa jarida, tana ganina ta aje jaridar hannunta ta iso gurina, Baffa yace
" Uwata idan Zaki tafi Zan Baki ita Yar zaman daki"
Nayi dariya a kunyace na zauna na gaishe shi, ya tambaye ni aiki da abokan aiki nace
" Alhamdulillah Baffa, dama Ina son zuwa Kano ne gobe Inshaaa Allah!"
Yace
" Ina fata lafiya?"
Nace
" Eh lafiya!"
Yayi min addua sannan yace na shirya da wuri Dan naje da wuri. Na Masa sallama sannan na koma daki Ina zuwa na tarar da calls dinsa da ban dauka ba Haka Kuma da message din shi.
_Na fahimci kamar zaman mu bazai yiwu ba, akwai abubuwan da nake nema wajen mace ke Kuma Baki dashi, ga Kuma yanayin aikin ki so Ina son na fada Miki na janye Neman auren ki da nake Yi, Zan fadawa su Alhaji jibi su samu Baban ki..._
Ban ma gama karantawa ba naji wani irin jiri kamar zai zubar Dani, nayi saurin zama, I was expecting it Amma Kuma ba can kasan zuciyata nake expecting hakan ba, dukda Haka Ina bashi benefit of doubt Ina tunanin kamar kalaman shi ba Haka zuciyar shi take ba, Amma Kuma se kawai ya nuna min dama ba aurena yake son Yi ba, se banyi kuka ba to kukan me zanyi, Amma Kuma gwara ace nayi kuka Dan ji nake kamar zuciyata na karakshin garwashi ne, turiri ne kawai ke tashi a ciki.
Washegari cikin wani Hali na tashi, kana kallona kasan I'm disturbed, na shirya ko powder ban shafa ba na saka hijab na dauki backpack Dita, banci abincin da Anty ke min tayi ba, se da naje Tasha sannan na Kira Abba, ya dauka muka gaisa nace Masa Ina Hanya Zan zo ya tambaye ni ko akwai wani abun Dan yaji muryata wani iri nace a'a Babu komai. Ina Isa kano direct na wuce wajen Abba, Dan da na shiga gidan ma ban nema Dada ba na wuce parlon Abba, Abba na samu da Yaya Man, na shiga da sallama a bakina duka suna kallona seda na zauna Abba yace
"Unaisa kinyi jinya ne? Akwai abinda ke damun ki"
Maimakon na bashi amsa se na saki kuka matsananci, kukan da nayi sati Ina holding se gashi yanzun nayi breaking, Banda kukana Babu abinda kake ji, kuka ne nake Yi na nadama, na kuskuren Dana aikata da Kuma kuncin da nake ciki, wayace Dan ka bawa namiji kanka zai aureka, ko kadan bazai aure ka ba idan ya Gama zai barka ne kawai. Bai katse ni ba har na yo me isata sannan Abba yace min
" Are you ok?"
Na gyada kaina, he looks disturbed, kukan da nake ya daga Masa hankali, ya sallami Yaya Man sannan yace
" Ya akai? Me ya faru?"
Nace
" Abba kayi hakuri I've failed you, kayi hakuri"
Yace
" Unaisa fada min menene?"
Nace
" Abba na fasa auren Hafiz, Dan Allah ka amince da hakan"
Yayi shiru se can yace
" Akwai abinda ya kamata na sani ne?"
Na gyada Masa Kai na bashi message din ya gani, Abba was furious, ya dakko wayar shi ya Kira Baffa ya fara fada Masa abinda ya faru a karshe yace
" I'm sending them duk abinda suka kawo, Zan nuna Masa Ina son 'Yata, ba Wai Neman Kai nake da ita ba"
Se naji Dadi, hawayen farin ciki Suka sakko min a kuncina, ya Gama wayar yace min naje wajen Dadata sannan na turo Masa ita, na mike na dauki kayana, Ina kallon yadda yake Bina da kallon tausayi har na fita, wannan shi kadai ne pride Dina da ya rage, to all of you ladies, idan kiga namiji Yana kokarin barin ki kiyi sauri ki nuna Masa bashi kadai bane namiji akwai su day yawa Kuma ki rabu dashi shi ne kawai abinda zai huce Miki haushi. Dada ta tsorata da ganina Fadi take
" Unaisa me ya same ki? Kinyi jinya ne?"
Na girgiza Kai na nace taje Abba na kiranta, tana fita Baffa na Kirana, bayan na dauka yace
" Uwata abinda ke faruwa kenan Kika kasa fada min?"
Nace
" Baffa kayi hakuri, bansan yadda Zan fada maka ba"
Yace
" Na fahimta kiyi hakuri Allah zai Baki Wanda yafi shi kinji?"
Na amsa da Amin ya Kara min nasiha sannan mukai sallama, duk wani abun zuciyata ji nake kamar an raba ta gida biyu, ji nake kamar na kurma ihu kowa yazo yaji matsalata, Haka girman yake? Wannan shi ne girman da ake fada? Idan Haka ne ni Bai min Dadi ba. Bayan ta dawo ta shigo jikin ta a sanyaye ta rike hannu na tace
" Kiyi hakuri! Allah yana tare dake, wannan din jarrabawa ce Allah ya sani ya Kuma ga abinda ke faruwa"
Ni dai bance komai ba se kuka kawai da nakeyi, bacci anan ya dauke ni na tashi Naga Anna tazo, itama she looks disturbed Haka nan dai aka maida musu kudin su shi kenan Hafiz akai aka Kare, sede ban taba addua ba tare da na Masa adduar sakayya ba, na Kuma San Allah zai saka min, ko ban roka ba. Anna da zata tafi Bata tafi Dani ba gani take Zan damu gwara na zauna tare da Dada. Dada Bata barina ni daya ko office zataje tare muke tafiya, ta dinga min dukkan abinda tasan zai dauke min hankali. A day to Zan tafi Abba ya kirani bayan ya tambaye ni yadda nake ji yace min
" Kinsan Ahmad? That doctor?"
Na gyada Kai na nace
" Na sanshi Abba"
Yace
" I was thinking nayi hooking dinku ke dashi"
Na zaro idanu nace
" Ahmad Abba? A'a Dan Allah Abba Nuzla yake so"
Abba ya kalleni wanting to believe nace
" Allah Abba Zan Kira shi kaji da gaske nake"
Se yace
" Wai Ina son kwantar Miki da hankali ne, karki damu fa komai lokaci ne."
Kwanakin da Suka biyo baya na hakura na koma aiki, yadda nayi healing a case din Al'amin se na kasa wannan Karan, zuciyata ta yanku da yawa, idan na tuna yaudarar da yayi min se nayi ta kuka, Ina jin tsanar shi a raina, sannan Kuma se aka fama min tabon Al'amin, se ya zamana na rame, kamar bani ba na Kara Baki, kana kallona kasan inada matsala, wannan Karan I couldn't fight, I couldn't withstand abin ya buge ni da yawa. A Haka wata ya tafi aka fara tafiya aikin hajji, ranar tazo da zamu tafi, na Gama Shirin nayi sallama da kowa na tafi da Yan team dinmu. A airport Abba, Anna dasu Dada harda Zuhra sun zo rakani. Abba yace naje nayi alwala nayi sallah tunda a jirgi zata Kama ni, na Mike ni daya Ina tafiya zuwa inda ake alwala na daura, a raina Ina adduar Allah yasa idan na dawo Nigeria dukkan matsaloli na sun tafi. Ina dawowa nayi kicibis da Wanda ko a mafarki ban taba kawowa Zan hadu dashi ba. Yana sanye da kananan Kaya, yayi kyau kanshi ya Dan Tara gashi, fuskar shi dauke da Murmushin shi na kullum da kullum, Wanda baya daukewa, idanuna were fixed on him, kana kallon shi kaga Wanda Jin Dadi da kwanciyar hankali Suka manage, se naji kishi Dana tuna yayi aure, kilan tsabar yadda ya maida hankalin shi ga matar shi shiyasa yayi wannan kyan da fresh, ya juyo ta gefe na nayi saurin saka veil na rufe fuskata Ina jin taruwar kwalla a gefen idanuna, kamar zanyi ihu nayi tsalle Haka naji, Amma bazan iya Masa magana ba, bazan Bari ya ganni ba, Al'amin is already in the past. Ban sani ba na wuce shi nayi sallah jirgin mu ya daga Ina jin tsananin kewa, bege da Kuma missing din shi, ko rufe idanuna nayi se Naga fuskar shi.