Sashe 18
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nima Ina sani, se numfarfashi nake, ta fita daga gadon ta fice zuwa dakin Dada, tundaga parlor take kwala mata kira, lokacin tana tareda Anna dake kukan abinda ya faru tana Bata baki tareda nuna Mata da ne Bata da kowa Amma yanuzn tana da ita, Kuma zata tsaya Mata har karshen numfashin ta. Dada da Anna a tare Suka fito, Dake Dada me fada ce har ta fara ma Zuhra fadan abinda zaisa cikin dare ta dinga kwala Mata Kira har haka. Zuhra tace
" Dada Unaisa ce, Unaisa ce take wani Abu"
Gabansu duka ya Fadi, lokacin da Suka kaarso har na fito parlon na wahala, gashi har lokacin Bai tsaya ba, Dada tace
" Wannan kamar asthma! Dama tana da asthma"
Wayaga abin dariya gaba daya na manta inada asthma, bana mantawa lokacin I was only ten muma Kan ganiyar Shan wuya Anna ta fita ta barni nayi girki, aka siyo min danyen itace, na dinga hurawa ga ranar gari ya lullube Babu Rana Babu iska, ko Ina huci yake saboda kyakyawan hadarin da ya lullube sama ya daure garin, tun safe dama da na tashi Babu dadi nake ji, nazo hura icen yaki se hayakin kawai nake Shaka, ai kafin wutar ta Kama na galabaita Haka numfashi na se sarkewa yake Ina wani irin tari, na koma gefe na zauna Amma na kasa karasa girkin, Allah da ikon shi Sega Anna ta dawo, hankalina a tashe ta tafi Dani chemist, bayan ta sanar da makociyar mu. Muna zuwa yamin allurai yace Yana tunanin asthma ce Amma muje asibiti, Haka muka je sukai confirming aka daura ni Kan magungunan, da farko ta Kan tashi jefi jefi daga baya se gaba daya ta dauke hakan yasa na manta da ita se yau din da Raina ya baci ta tashi. Dada ta juya ta Kira Abba se gashi ya zo da Yaya Man, veil aka dakko min, ta riko hannuna Abba yace
" Antyn su"
Kamar yadda yake cema Anna
"Kuyi sauri muje asibiti"
Anna ta dubeni yadda na galabaita se ta dubi Dada tace
" Kuje kawai Yaya ba se naje ba"
Dada taja hannuna muka fita Zuhra ta Mara Mana baya, shi Kan shi sauka daga staircase din was a hell Amma Haka nan na sauka muka dauka hanya, a hanya Abba ya Kira
" Ran honorable ya Kara dadewa... Eh wallahi! Na Kira na tambaya ko Ahmad na gida ne...Yana asibiti? To shikenan Zan Kira shi... a'a yarinyar wajen sister zainab ce ta samu attack...numfashin ta ne hakan...a gaishe da barrister!"
Daga Haka ya sauke wayar ya dubi Yaya Man yace ya Kira Ahmad hakan ya tabbatar min babansu Ahmad ne akai waya dashi. Muna Isa teaching hospital Yana tsaya kofar EU yana jiran mu, Babu Bata lokaci akai nebulizing dina aka min allurori Amma da na fara kokarin magana se naji muryata ta dashe, aka bani magunguna Akan zata washe. Yaya Ahmad ya dubeni yace
" Sannu Unaisa! Ki gane triggers dinki seki dinga avoiding ko?"
Na gayda Masa Kai, Bayan ya siyo Mana drugs muka wuce zuwa gida. Anna na zaune kana kallon ta kaga wadda take cikin damuwa tana jin sallamar mu ta taso tazo, na riko hannunta Ina Mata murmushi alamar jikina da sauki, karshe ban hau saman ba a kasa muka kwana. Maganar se ta lafa muka Kara kwana biyu muka koma gida, kamar kwai Haka ake lallaba no ko girki ba nayi.
Saura kwana biyu mu koma school na tsiri yin meatballs na Gama Yi Ina snapping pictures din shi naji sallama, na Mike da sauri Jin Zuhra, ta shigo bayanta da bakuwa se Yaya Ahmad, da gudu nayi daki Dan kuwa abinda ke jikina is too short. Anna ta fara fadin
" Ai ni Kam Adda sede addua ki saka Kaya ba Zaki saka ba, ai gashi nan"
Na turo bakina Ina zura abaya akai sannan na fito, har sun zauna muka gaisa nace
" Aseey right?"
Ta gyada kanta tana fadin
" Finally I got to meet Unaisa"
Wannan ne Karan farako Dana hadu da Aseey, har tafi Zuhra faranfaran, bansan inda Suka gado wannan halin ba, Ai da muka fara Hira Zaki ce munsan juna tuntuni, se yamma Suka tafi gidan su.
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[5/19, 3:51 PM] Hauwa Galadima: *P*
Bayan watanni nayi tunanin zancen Alhaji Yahai da Anna ya mutu Ashe shi Yana can Yana hada wasu abubuwan, sede komai dake faruwa Allah shi ne yake tsarawa Kuma Babu abinda Rai zaiyi face da yarjewar ubangiji. Kafin wannan muka koma makaranta, watanni wajen biyu suka shude muka tafi posting dinmu na farko asibiti, anan aka banbanta Mana ward ni da Zuhra,ni Ina female ward yayinda take children's ward. 10am na Gama abinda aka sakani a allocation na dauka excuse zanje gurinnta muyi breakfast, ni kadai Ina yawo kan dogon corridor din asibitin nayi nisa cikin tunanin da baa rasaawa, da kullum nake cikin yi Kuma da zaka tambayeni I can swear bazan iya fadar tunanin me nakeyi ba ma in the first place, ji nayi nayi bumping mutum hakan yasa nayi saurin dago kaina Ina Sosa goshi na na dubi da Wanda nayi Karo, ok! Na ayyana a zuwana asibitin na ganshi a lokuta da bazasu irguwa ba Kuma duk lokacin da zamu hadu ya dinga kallo na kenan, Kuma irin kallon da yake min Wanda bana so ne Dan kallon kurilla da Kuma rashin kunya, to rashin kunya Mana ya kamata idan ana kallonka ka hada idanu da mutum to ya dauke kanshi ko Kuma ya Dan nuna alamar Jin kunya, Banda wannan mahalukin dalilin da yasa nake jin haushin shi kenan, gashi Kuma fate se hada mu take, ko Dan ai asibitin yake aiki I dunno ko likita ne ko Kuma Lab scientist tunda Lab coat na gani sanye jikin shi for lokuta har uku da muka hadu. Yau din baya sanye da labcoat hasali ma kaftan ne na wani farin yadi a jikin shi, kanshi sanye da bakar hula minister, ya zuba kyau, nayi saurin dauke kaina tunawa da cewar kallon da bana so irin shi nake Masa, kallona yake sosae sannan yace
" Tunanin me kike Haka?"
Na Dan kalleshi sannan nace
" I'm sorry please"
Na fada Ina gebare gefen shi Zan wuce
" Dan Allah Zan iya sanin sunanki?"
Na juyo na kalleshi se Naga ya min kwarjini, bazan iya Masa banza ba, cikin sanyin murya nace
" Unaisa"
Yayi shiru bansan tunanin me yake ba ni dai nan na barshi tsaye sede ya juyo yaga bana gurin. Na danyi nisa se naji muryar shi Yana fadin
" Please Unaisa!"
Na danja na tsaya, ya tsaya shima sannan yace
" Ya hakuri na takura ki"
Nayi rolling idanuna Ina fadin me shegen kallo, shi wannan lower your gaze Bai shiga kanshi ba
" Ehen! Are you in any way related to hadejia ko katsina?"
Na girgiza Kai se naga ya Dan canja fuska sannan yace
" I'm sorry!"
Ya juya ya tafi, na Dan Jima tsaye Ina tunanin me ye maanar maganar shi, Amma se na dage kafada na wuce abuna. Ranar da daddare Ina Kan sallayya Ina waya da Yaya khulthum naji Zuhra na fadin
" Wallahi rabuwa zanyi dashi yama Raina min hankali"
Nayi sallama da ita sannan na dubi Zuhra nace
" Ke da waye Wai?"
Ta zauna bakin gado na tana Kara Bata fuska tace
" Nida wancan wawan ne Mana"
Nasan Nafiu take nufi, nayi murmushi nace
" Nafiu ne Wawa Wai?"
" Ai dama ke Baki ganin laifin shi, bansan da me ya siye ki ba"
Na danyi murmushi nace
" Have I ever talked to him? Ban taba ba Kinga ta Ina zai siye ni, kawai na fahimci tunda wannan doctor din ya shigo picture din komai ya canja, yanzun kome nafiu yayi laifi ne a gurin ki"
Se tayi shiru ba tareda ta Musa ba, se na Dan saki fuska saboda Kar taji Babu dadi nace
" Inason Naga doctor dinnan da ya barar da gwamnatin Nafiu, he must have put in lots of effort"
Tayi dariya ta fara fada min
" Kinsan Ina muka hadu? bafa a asibiti bane, kin tuna time din da naje refilling Mana gas na karshe? Ina tsaye a road side se ya bani lift, ban fada Miki ba Dan nasan masifarki"
Na dinga binta da kallo nace
" Ke kenan munafurta ta kike? See tell me all what you are hiding"
Ta buga kafar ta tace
" Exactly abinda yasa naki fada Miki. Kinga wallahi tsoron Zaki ki yarda dashi ne"
A lokacin na fahimci goyon baya na take bukata Dan Haka na nuna Mata duk abinda ta zaba ni din Ina tare da ita, Zan Taya ta addua sannan Kuma Zan Bata shawara when necessary. Zuhra example ce ta mutane masu sa'a, akwai mutanen da namiji Bai taba yaudarar su ba, Basu taba dandana menene heartbreak, to Haka Zuhra take Bata San menene bacin ran soyayya ba, saurayi daya, se tambaya se aure! Amma ni Kam baa magana, ita dai ta saka ni na tsunduma a soyayyar Amma wahalar da nasha seda naji dama nayi zamana single.
" Yace Wai zai zo ku gaisa"
Na Kara mike kafafuna nace
" Se yazo!"
Daga nan se muka bar maganar, se tace min
" Nama manta dazun Anna ta Kira ni akan idan zamu samu dama Wai muzo weekend dinnan"
Nayi shiru Dan ban Jima da waya da Anna ba Amma Bata min maganar ba, nace
" Why not? Amma lafiya?"
Tayi dariya tace
" Gaskiya lafiya from the excitement na muryar ta"
Se na saki ajiyar zuciya nace Allah ya kaimu. Lokacin bacci yayi nazo na kwanta yayinda Zuhra Kuma ta dira waya ita da Dr dinta, dukda a hankali suke maganar Amma Ina iya juyo abinda suke cewa, I find myself thinking ni yaushe zanyi saurayi ne? Se na tuna Zuhra tace min ai ni nake korar su to Amma tambayar da nake ma kaina yaushe m akace ana Sona har nayi korar. A Haka bacci ya daukeni.