Sashe 15
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi tsaki Wanda yasa nayi murmushi tace
" Kina Ina?"
Se na fada Mata inda nake ba tareda tace komai ba ta kashe wayar, mintina goma Basu cika ba se gata tazo, tunda muka hada idanu take glaring Dina, na Mike tsaye Ina fadin
" Allah ya Baki hakuri uwargida sarautar Mata!'
Ta taba Baki ta karaso ta rungume ni tare da fadin
" Kin Kara ramewa! Howwa u"
Na zauna nace
" Lafiya Lau nake se abinda baa rasa ba"
Ta gyada Kai tana Kara Bina da kallo, idanunta looks pitiful, na kawar da kaina Dan bana son hakan, ni tun can bana son ana kallona with pity a Ido, to yanzun yawancin kowa Haka yake min idan muka hadu. Ta zauna nace
" Ina yaran da Yayana?"
Tace
" Suna school, shi Kuma jiya yake maganar ki"
Se na gyada Kai ban Kara cewa komai ba, itama se tayi shiru kowa deep in thought, ganin ta mike tsaye yasa Nima na tashi tsaye, mutumin Dana tabbatar shi ne HOD nursing din ya karaso sanye da farin uniform yasha guga , ya manyanta Dan grey hair duk ya fito Masa, se ya zamana bakin gashin kadan ne. Muka gaishe shi yace
" Kuna jirana ne?"
Muka gyada Kai, muka bi Bayan shi bisa umarnin shi, seda ya zauna sannan ya bamu damar Zama, muka zauna muka sake gaishe shi, na Mika Masa transfer letter dita , ya karba yayi going through kafin Kuma ya dago yace
" Kece Amaryar Sen. Aminu?"
Na gyada kaina, se ya aje pen din hannun shi Yana kallona with so much pity, Wanda yasa naji idanuna sun ciko da kwalla I felt weak, naji kamar nafi kowa abin a tausayawa a duniyar nan, yace
" Kiyi hakuri! Allah ya jikan shi ya Masa Rahma, ya kyautata namu zuwan. Don't despair kinji?"
Na gyada kaina Ina hura iska daga bakina a kokarin maida kwallar data tarar min nake, ya dubi Zuhra yace
" Kince min she's your sister ko? In hada ku guri daya?"
Cikin sauri tace
" Thank you sir! Thank you Allah ya Kara girma!"
Yayi murmushi Yana amsa Amin, ya dubeni yace
" You're posted to ANC Naga double qualification ne dake, kike gida after a week se kiyi reporting"
Naso yace yau nayi reporting saboda da gaske na gaji da zaman gidan so nake nayi aiki ya dauke min hankali Amma baa kin ta mutane, Kuma nasan out of concern yayi min hakan. Na mishi godiya muka fita, ta dubeni tace
" Amma naji Dadi sosae da ya hada mu guri daya, I can monitor you"
Nayi murmushi nace
" To CCTV, Amma Yana da kirki"
Ta gyada Kai, muka cigaba da tafiya har zuwa bakin mota ta, ta dubi motar tace min
" Muje ki zauna na bayar a wanke Miki tayi datti da yawa"
Na gyada Kai Dan da na fito da ita ban ji komai ba Amma yanzun hakan kunyar Hawa nake. Tare da ita muka wuce can unit din su, tun a Hanya ta Kira Yaya khalifa ta fada masa muna tare se yace Mata yanzun ya zai.fara rounds idan ya Gama zai zo. Muna zuwa ta kaini muka gaisa da matron dinsu ta mata bayanina, seda suka saka ni kuka Babu shiri matron ta Jani dakin da suke Zama su Kuma Suka cigaba da aiki. Na kwanta Ina sakawa Ina kuncewa har bacci yayi gaba dani, ban Jima inayi ba se Kiran Dada ya tada ni, na tashi na zauna na dauka wayar muka gaisa, ta tambayeni yadda nake da ko na fita aiki se na fada Mata yadda mukai da HOD ta Masa addua sannan ta Kara min nasiha mukai sallama, I began to think abubuwa da dama ciki harda irin abubuwan da Mama tayi kafin a aureni, na rasa yadda akai ta hakura da wurwuri Haka, se wata zuciyar tace min ai Wanda akeyi domin shi ma ya rasu to meye Kuma abin gaba da fada, Kuma hakane shiyasa ake son duk abinda zakai ka dauke shi cikin sauki baka San abinda zai faru ba.
Yaya khalifa yazo na fito, muka gaisa ya danyi korafin mun dawo ban fada musu ba kawai nace bazai gane ba I'm not in the right state of mind, se ya koma aiki sannan muka fito ni da Zuhra,
" Dada tace zaa kawo dattijuwa ku zauna tare ko?"
Na gyada kaina nace
" Ai zaman ni da Nuzla bazai yiwu ba"
Tace
" Gaskiya kam! Aseey ta kirani"
Na tsaya da bude motar da nake Ina kallon ta alamar jiran Karin bayani, se tayi dariya tace
" Hakuri ta bani, ta Kuma ce na Baki hakurin abubuwan da suka faru"
Na danyi murmushi nace
" Ai ya wuce, Nima ta min maganar Kuma na fada Mata Haka, na Kuma nuna Mata Babu abinda yake faruwa da rai face abinda Allah ya tsara, yanzun ba gashi ba har anyi an gama, abinda na dinga fada a wancan Lokacin k man"
Kamar ance min na daga idanuna, Ina daga idanu na zuwa ga motocin Dake Parke a inda tawa take Amma Dan nesa Dani, idanuna suka sauka akan shi, Yana tsaye sanye da wata danyar getzner me maikon gaske, daga inda nake Ina iya hango kyallin ta, color sararin samaniya Wanda ya Kara tabbatar min da gaske shi dinne, Dan kuwa shi din favorite color din shi ne. Yana jingine jikin motar shi da alamu fita zaiyi se ya tsaya amsa waya, Yana nan yadda yake Dan gayun nan, fuskar shi dauke da murmushi Wanda yasa naji sanyi cikin zuciyata, se na fara kokarin janye idanuna Amma I was late Dan kuwa kamar yasan Ina gurin ya dago idanun shi karaf cikin nawa idanun, cikin sauri na bude motar na Shiga nayi Mata key Ina cewa Zuhra
" Bari na tafi naje na huta, I'm tired"
Kafin ta bani amsa, muryar shi da Kuma turaren shi ya katse mu,
" Hajiya Zuhra!"
Ya fada Yana zuwa inda muke, da mamaki ta kalle shi sannan ta kalleni se ta saki fuska tace
" Al'amin!"
Ya amsa ta Suka gaisa sannan ya dube ni yace
" Unaisa Ina wuni!"
Duk se naji kunya ta Kama ni, na Dan saki fuska kadan nace
" Ina kwana? Ya aiki"
" Alhamdulillah"
Zuhra tace
" Ko ka dawo nan ne?"
Cikin zuciyata addua nake Allah yasa yace Abu yazo Yi Amma se naji yace
" It's four months now da nake nan, ai na dawo nan da aiki"
Na runtse idanuna cikin wani yanayi, Zuhra tace
" Amma bamu taba haduwa ba"
Ya girgiza Kai yace
" Na ganki ranar zaku fita da Doctor, Ina ta muku honk bakuji ba"
Zuhra tace
" Na shiga rubibi"
Se yace
" Da yaushe ne Baki cikin rubiji? Kullum ai a Haka kike"
Hatta ni seda nayi murmushi, se hakan ya tuna min da olden sweetest days, idan yazo zance gurina su hadu da Zuhra suyi ta zance har se na Bata rai nace Masa ya Faye surutu se yace Wai kishi nake da sister ta,
" Unaisa ya aiki? Ya megidan? I hope you are happy?"
Shi ne tambayar da yayi min, se na tuna ranar da na tura Masa invitation Dina shi ne reply dinsa, " he hope I'll be happy without him"
Ba tareda na ankare ba se naji hawaye sun fara gudu akan fuskata, oh Rabbu! Se yaushe Zan daina kuka ne? Kilan bazan daina ba na ayyana, Al'amin ya dubeni fuskar shi Babu dadi ya Kuma dubi Zuhra da yanayin ta ya sauya yace
" Na Fadi wani abun ne?"
Zuhra tace Masa
" Ya rasu! Bayan 3 days da bikin ya rasu"
Da sauri ya juyo ya dubeni tuni na kifa kaina Kan wheel Ina shesheka, ya dubi Zuhra Yana son tace tsokanar shi take kamar yadda ta saba sede kukan da nake ya tabbatar Masa da gaske ne.
" Innanlillahi wa inna ilaihil rajiun! Laillahaillallah!! Subhannallah!!! Bansani ba Unaisa, I've not heard about it! Am so sorry ya ilahi ya rabbul alamin"
Ya fada Yana me nuna tsantsar damuwar shi, na goge fuskata sannan na rufe motar naja ta nayi gaba na bar su a gurin, zuciyata radadi take, kewar mijina nake ji, se Kuma wani Abu da nake ganin na Jima da binnewa, nake ganin na manta dashi me yake bijiro min yanzun, Inna lillahi! Why do I even met him now? A lokacin da nake cikin mess dinnan!
***
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[5/17, 11:40 AM] Hauwa Galadima: *N*
Tunda muka koma gida baan Jin dadi, dukkan hankalina na wajen Babana, bawai wani Abu ba Amma se kawai na samu kaina da tausaya Masa, da Kuma tunanin halin da yake ciki, nasan tabbas yayi kuskure sosae Amma wannan battle din Bai dace a saka mu a ciki ba. Washegari ta Kama Friday, tunda na tashi nasan ranar zaa sake result dinmu Kuma wannan shi ne zai nuna fate Dina a makarantar, tun bayan da nayi breakfast na koma daki na kwanta na kashe wayata, ko me zaa fada gwara a fadawa Zuhra, she'll know yadda zata fadamin. Tun Anna na tambayar Ina Ina ? Me yasa na kwanta har ta fahimci anxiety ke damuna se kawai ta rabu Dani. Bayan an sakko a massallaci, Ina zaune Kan sallaya na kammalla karanta suratul kahf, Anna ta shigo ta Miko min wayarta, Ina karba ta juya ba tareda tayimin bayanin me Kiran ba, gabana ya fadi ganin sunan Zuhra, ga Kuma seconds na ta motsawa alamar she's still on line
" Wai me yake damun ki, tsaban iskanci se ki kashe wayarki"
Shi ne abinda ta fara fada nasan ranta a bace yake, na Dan yatsina fuska nace
" Ni tsoron outcome din nake ji"
Tayi dariya tace
" Yau gashi wani Abu ya gigita Unaisa, by the way anyi pasting result fa!"
Cikina ya bada kululu, cikin sauri nace
" Ya ake ciki? We made it ko?"
Tana dariya cikin murna tace
" Of course, we nailed it"