Sashe 51
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" A'a rike abinka zai maka amfani"
Daga Haka na kashe wayata,se naji idanuna sun ciko da kwalla me kuma zai ce min? Me zai fada min bayan tafiyar da yayi ya barni ko waiwaye babu. Ana Gama Haka Sega Oga kwata kwata ya kira, na dauka na gaishe shi yace min
" Me ya samu muryar ki?"
Omo see mutum, nace
" Babu komai"
Muka Dan taba Hira yace
" Unaisa when are you ready? Ni fa ba yaro bane I'm not good with words, inata hakuri baa gani"
Na danyi dariya nace
" Ayya mana! Gobe inshallah zan je Kano Zan fadawa Abba."
Yace
" Yar Abba I can't wait Naga Abban ki, Annan ki, da kowa naki"
Nace
" Allah ya kaimu, Amma what about your family will they be ok?"
Yace
" Kai kin taba ganin mace komai girman ta zaai Mata kishiya ta amince? Ai bazai yiwu ba. You see ni ba yaro bane, Babu Wanda zance zanyi aure zai hanani, kawai karkiji tsoro I'll protect you, nothing ke no one will harm you, idan har Zan Bari a cutar Dake I wouldn't have loved you in the first place, ni namiji ne da ya Isa da gidan shi I assure you that"
Yana daya daga cikin anxiety and fear Dina, Mata akan kishiya baka Sha musu alwashi, zasu iya komai musamman idan har sun manyanta sun Gama haihuwa, is not funny,
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/17, 7:39 PM] Hauwa Galadima: *R_R*
Dear Lady Fatima, this page is for you. Thank you for making house lively
Na samu karfin gwiwa sosae na tunkarar Anna kafin ma azo Kan Abba, da sassafe kamar yadda nake tahowa Kano daga hadejia wannan Karan ma hakan ce ta kasance, Ina shigowa gida Nuzla na kokarin fita, ai tana kyalla idanu tana ganina tace ita fa Babu inda zata je kuma, muka shigo tare Anna na tsakar gida tana wankewa, a raina nace tsaftar ta tashi kenan. Kafin ma tayi magana muka cire takalma muka riko a hannun mu sannan muka shigo, jakata kawai na aje da waya na fito na karbe ta, Taki bani akan na wuce na dafa ko noodles tasan banci abinci ba, nace
" Ki Bari idan muka Gama se muci abincin tare"
Ta yadda muka saka hannu tana ta hararar Nuzla na Kuma San Dan ta dawo ta fasa fita ne. Seda muka Gama sannan na sama Mana abinci Muka ci munata Hira, kafin mu Gama se ga Badi'a itama, aikuwa se Hira har na manta bance ma Abiey na karaso, shi mutumi ne Mai uzuri, uzuri na gaske ma kuwa Dan kuwa indai nayi tafiya ban Kira ba zai sawa ran shi kawai Abu ya hanani Kiran zai Kira ni, son da yake min ya ishe ni komai, ya ishe ni rayuwa, ban taba ganin zanyi fighting Akan soyayya ba Amma wannan soyayyar Ina ganin kaddara ce kawai bazan iya ja da ita ba. Bayan maghrib Badi'a da Adeel zasu tafi, ya rike Anna shi bazai bi innar shi ba, Haka Nuzla take ce Mata Innar Adeel, tayi ta masifa tana Jin haushi Amma gobe ma abinda zata fada kenan, har muma muka Kama Amma shi Amie yake ce mata, Yaya Man Yana dariya yace
" To Anna ki barshi ya kwana Mana"
Tace
" Suleiman fita a idanuna, ku dauki Dan ku can ku tafi"
Shi kuwa yaro yace Bai San zance ba, na saka hannu na karbe shi ya late a jikina nace
" Ai akwai kayan shi anan, ku tafi kawai idan yayi kuka zakuji Kira"
Badi'a ta dube ni tana min wink, na harareta nasan yau ji take kamar an saka ta aljanna, suka tafi na Shiga dashi ciki na Masa wanka na canja Masa kaya zuwa na Shan iska sannan na goya shi, na dau waya na Kira shi,
" Ina wuni?"
Yace
" Alhamdulillah Beautiful! Yanzun dawowa ta daga Abuja kenan. Yau assembly din discussion din akwai zafi"
Na Masa sannu da zuwa sannan nace
" Kayi wanka ka kwanta to, tunda akwai agenda gobe"
Yayi murmushi yace
" Yau duk fa bamuyi magana ba kirata kike ne?"
Na rufe Baki Ina Dan dariya kadan nace
" Ban Isa ba kuwa, kawai dai Naga ka gaji me"
" Allah ya Miki albarka, I'm meeting my brother about you tomorrow, try and discuss maganar da Anna please!"
A kunyace nace
" Inshallah!"
Daga Haka mukai sallama na wuce dakin Anna da Adeel a baya na har yayi bacci ma, na zauna Ina binta da kallo, yadda take jejjera Kaya cikin wardrobe, ta juyo tace min
" Ya akai? Ina jin ki"
Nace
" Mhmmm! Ya akai kika San magana zanyi miki?"
Ta kalleni tayi murmushi tace
" Na sani Mana, bani na haife ki ba?"
Na danyi murmushi nace
" Dama akwai wani Wai Yana Sona zai aure ni"
Ta aje folded shaddar hannun ta, ta zauna tana fadin
" Sakko shi, bana son Kuna goyo, A Ina kuka hadu"
Na sauke Adeel na kwantar dashi akan gadon sannan nace
" A saudiyya, Amma Anna ba yaro bane, yace min last daughter din shi saa tace"
Anna ta jinjina Kai tace
" Ikon Allah, Dan Ina ne?"
Se nayi shiru like bansan dan inane ba, to fa? Nace
" Anan Kano yake amma senator ne"
" Kina son shi"
Tambayar ta zo min a bazata, to Amma duk inda so yake indai akwai shi se ya nuna Kan shi, na dago na haske ta da murmushi, ta zaro idanu tace
" Allah Adda? Abin azumin me"
Na sunkuyar da kaina Ina murmushi nace
" Ni bance komai ba fa Anna"
Tayi dariya ta cigaba da jera Kaya cikin wardrobe tace
" Labarin zuciya a tambayi fuska, ba damuwa gobe kije ki fada ma Abban ki, amma Unaisa me Mata Kuma?"
Na langwabar da Kai nace
" Anna yace min Kar na damu"
Ta kalleni tana ayyana wauta irin tawa tace
" Kin taba jin namiji yace ki damu Alan matar shi? Shikenan no dai kullum addua nake muku na zabin alkhairi, nasan kema kinyi tunda ga inda kuka hadu. Ki same shi gobe ki fada Masa"
Jikina ya danyi sanyi nace
" Amma Anna Dan Allah ni Zan fadawa Abban da kaina?"
Tace
" Gobe Ina da abinyi, kije ki fada Masa in ya yarda yayi bincike Babu matsala tunda kima son shi, Kuma shekaru ba wani abin bane tunda kowa akwai tsarin da Allah ya Masa"
Se na amince muka danyi shiru, se Kuma ta fara min tambayoyi akan shi, Ina Bata iyakacin gaskiya Dana sani. Washegari da wurwuri nayi wanka na shirya Adeel wajen seven na Kira Abba nace Masa idan Yana gida zanzo, yace ba zai fita ba Yana jirana. Bayan na Gama ma Kira sahibin zuciyata, Bai dauka ba se wajen takwas da wani Abu ya Kira, na dauka
" King"
Yace
" A'a Ina magana da Beautiful ne?"
Na Dan Bata fuska cikin Wasa nace
" Ni ce mana"
Yayi dariya yace
" Ai naji wani sabon suna ne Kinga I've to ask ko?"
Nayi murmushi Ina Wasa da gashin Kan Adeel dake gabana Yana cin Dan wake nace
" You're my king, you rule my world, you're my everything, I don't think words will be good enough to explain how much I love you! Idan ban taba fada maka ba, yau Ina fada maka Ina sonka, Ina mafarkin na Zama matarka"
Tunda na fara magana ya dauke wuta seda na kai Aya sannan yace
" Thank you! Kin faranta min Rai, you've no idea. Na rasa me zance"
" Kace kana so na ni dai"
Yayi murmushi yace
" Ai kin sani, kinfi kowa sani. I love you Baby. Allah duk kin maida ni karamin yaro dama Haka soyayyar yake?"
Nayi dariya Ina jin kamar a saman gajimare nake, wani irin nishadi nake ji, soyayyar Abiey is like being drunk, ba zaka fahimci komai ba, a yadda Nanah ke zuzuta Abba Prof dinta, Zan bugi kirji nace ko Fara Yar shehu ba zata Gaya min soyayya ba, dukda nasan kwaciddo ya sota Amma baikai Abiey na ba.
" Anjima zanje gurin Abba na Masa magana akan ka, Anna ta bada blessings dinta"
Yace
" I'm happy alhamdulillah, Bata yi maganar age Dina ba"
Na girgiza Kai nace
" She didn't tace duk abinda Abba yace ita Bata da matsala"
Yace
" I can't wait, nayi hakuri na manta wata nawa rabona da Naga Murmushin nan naki"
Na saki wani kuwa nace
" Kai Bai Dade ba fa, it's just five weeks"
Yace
" Haba ke kuwa an Dade"
Muka Kara Hira sannan yace min zai je yayi breakfast he'll meet his brother suyi planning zuwa ganin Abba dukda ya fada masa ta waya. Mukai sallama akan zamuyi communicating zuwa yamma. Na mike ganin lokaci kada na Bari Abba yayi ta jirana, wani voil nasa grey me touches na red, na wrapping turban dina na Yi kyau, na fito Bayan na kaiwa Anna Adeel, tace
" Kira uwar shi tazo ta dauke shi"
Nayi dariya nace
" Dan Allah ki bar shi ya kwana biyu Anna"
Tace
" Wuce ki tafi ki gaishe su"
Na amsa da to sannan na wuce Ina adduar Allah yasa kada Abba ya bada matsala ko Dada, seda na fadawa Zuhra ta tabbatar min Babu matsala . Na karasa gidan, Yaya Faisal zai fita muka gaisa yace min Dada ta fita dazunnan, nace Masa ai gurin Abba yazo, yace to kawai na wuce side din shi. Ina Shiga parlon Sha daya na safe nayi, na karasa Ina murmushi da ya bayyana hakora na, na zauna a kasa nace
" Abba Ina kwana"
" Lafiya Lau Unaisa, ya Hanya?"
Nace
" Alhamdulillah Abba!"
Ya gyara zaman shi yace
" Bamu zauna munyi magana ba ma, wannan yaran Hafiz Wai yazo ranar Amma Bai sameni ba, ko kunyi magana?"
Nayi saurin girgiza Kai na nace
" Ki daya Abba"
Ya tabe baki yace
" Allah ya kyauta, bansan Neman me yake min ba har office ya bini"