Sashe 77
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na gyada kaina, ya janyo can drawer ya duba se gashi yazo yayi min, sannan ya kwanta tare da janyo ni jikin shi, anan naji yadda nashi shima yayi zafi, na yunkura zanyi magana ya hanani, ranar bamuje aiki ba Dan Haka da daddare da muka Dan ji sauki muka tafi asibiti, Muna zuwa mukai test Sega ciki, murnar cikin tasa na manta da Wai bani da lafiya, yadda yake murna kadai zai baka mamaki, Haka cikin hukuncin Allah muka fara rainon cikin mu ni dashi, he was really supportive, duk wani Abu da yasan zai gajiyar Dani to shi zaiyi, komai da komai shi yake min, idan Zuhra ko Nuzla ko Aseey wani yazo suyi ta tsokanar shi Wai shi baya Jin kunya, yace kunyar me? Shi fa komenene zai iya yimin indai zanyi farin ciki an Gama. I know I deserve happiness Amma Kuma farin cikin da yake bani a doron duniya nasa Ina jin kamar yayi min yawa, I don't deserve something like that. Tun cikin mu na wata hudu muka Fara soyayya, da nace Masa ya Bari muyi amfani da wasu kayan nasu Jr yace a'a komai sabo zamu siya, aikuwa komai Haka Muka siya sabo, anan muka gane twin gestation ne again, tabbas gado ba karya bane, kada ku manta Anna twin ce, ita Bata Haifa ba Amma gashi Ina Haifa mata, Haka Badi'a ma nada ciki tace min Yan biyu ne da akai scan, adduar mu kullum Nuzla ta haihu, su Jr every Friday suke zuwa wani lokacin har da little da Kuma Noorham.
Cikina Yana 36 weeks akai min CS for the second time aka cire min Yan Mata guda biyu, ita was a joyous moment, ga Cànîm ya dauki wannan ya dauki wannan Haka yayi tayi, da kyar Dada tace ya tafi gida sannan ya tafi, washegari Sega Mummy tazo da su maman Akram, kwana na biyar aka sallame ni wannan Karan ban ma he Kano ba zamana nayi, Mummy ta zauna damu har nayi sati biyu sannan Baba Asabe tazo. Yarana Kama Dani suke sosae hakan ba karamin ddai yayi ma Al'amin ba, sunan Mummy Nafisa se sunan Dada Zainab. Ranar Friday na Gama komai na dawo na zauna Ina cin abinci sega Jr da Alby Ahmad ya kawo su, har rige rigen zuwa gurin su Su'ad Dake cikin crib suke, na tsaya kallon ikon Allah nace
" Boys Baku ga Ommaah ba ko?"
Alby ya juyo yace
" Wait, Su'ad zamu gani da Hanoon zamu gani tukun"
Na gyada Kai na dawo na zauna Ina kallon su, seda suka Gama leken su kafin Suka zo wajena, na tambaye su school da komai sannan Suka tambayeni Dadda, Haka suke Kiran Al'amin, nace yaje aiki Bai dawo ba.
Bayan shekara ashirin
Wannan shekarun sunzo a hankali kamar dai bazasu zo din ba, Amma Kuma abin mamaki se gasu sunzo, idan na duba rayuwata bani da wani Abu da Zan nema sede na godewa Allah, na girma na manyanta, na Kara hankali Haka shima mahadin rayuwar tawa. Dukka rayuwa tayi afuwa. Yarana sun girma Jr da Alby sun Gama degree din su Germany, dukkan su field daya suka karanta, field din yayan su marikin su day Kuma Abiey wato medicine, acan sukai Suka dawo Suka fara practicing anan, Su'ad da Hanoon Suma sun Gama makaranta, they're Nurses kamar mu, munyi kokarin wajen ganin sun karanci Abu daya, se auta ta Inaaya me sunan Anna Dana Haifa bayan girls Dina sun shekara biyar, akanta nayi ta bleeding Wanda aka kasa controlling se kawai aka cire mahaifar to dai Babu damuwa Yara biyar ai na tsira. Ni da Cànîm kullum Rana cikin kaunar junan mu muke, kullum Muna supporting junan mu. Dukka mun koma lecturing min samu lokaci sosae wajen ganin tarbiyyar su Inaaya ta tafi daidai.
Ranar Saturday ban tashi da wuri ba, shi dama Bai kwanta ba se no daya se wajen goma sannan ya shigo, bude kofar shi tasa na tashi na zauna nace
" Baka tashe ni ba"
Ya zauna gefe na yace
" Wai ki huta, tashi kiyi wanka nasan kina Jin Yunwa"
Na mike mukai wanka sannan na shirya, kafin na Gama ya gyara gadon, na Dan kwanta a bayan shi nace
" Thank you Cànîm, thank you"
Ya juyo Dani ya rungume ni yace
" I love you and I will do that for the rest of my life!'
Muka Dan Gama lovey dovey din mu sannan muka fita parlor, dukka suna zaune, Inaaya tana kwance ita Kuma Su'ad na saka wani shawl, ita Kuma Hanoon na waya, muna hada idanu ta kashe, na zauna Suka gaishe ni na amsa cikeda kulawa nace
" Ya kuka tashi?'
Suka amsa da lafiya, mukai breakfast sannan nace musu
" Hanoon ku shirya kuje gidan Sister, idan kunyi laasar ku dawo"
Hanoon ta turo Baki tace
" Ommaah fa nace Miki yau zai zo"
Shi Cànîm waya ma yake, na dube ta nace
" Ya sameki acan idan yazo din"
Tayi shiru sannan tace
" To nace Masa Kar yazo?"
Na ce
" Yadda Kika gani"
Ta Kara tura Baki tace
" Dadda kaga Ommaah Ina Mata magana fa"
Na bude Baki nace
" Kara Kika kaini, ni na fada Miki aure ba yanzun ba se kin jira Su'ad a hada ku tare"
Adeel din Badi'a ke sonta, ita Kuma Su'ad ita da Akram suke soyayya, to Akram zaa hada bikin shi Dana cousin din shi, Muna son a hada ayi lokaci daya Adeel da Hanoon na son nuna Mana su yaran zamani ne. Seda ya Gama wayar yace suje zaije da daddare ya dakko su. .
Bayan watanni uku muka Gama shirya biki a Kano mukai bikin, idan ka duba longest tafiyar da mukai zakasan Allah yake komai. Bayan an Gama bikin duka aka Kai su dakunan su, ya rage min su Alby kawai zanyiwa aure da Kuma Inaaya.
Bayan shekara daya na Zama Kaka Nima, we got to do 4 generation picture, a lokacin na fara Shirin aurar da su Jr suma kamar yadda Ahmad yace, yawancin auren ma na gida ne, saboda yadda muke haduwa akai akai yasa yaran mu suka shaku Kuma har suke fara soyayya a tsakanin su.
Ranar Monday nayi attending wani forum da muke Yi, duk bayan watanni shida, Dole idan kana son Zama successful kana mingling da successful mutane, mutanen dake dreaming big. Cànîm ya kaini inda muke haduwa, na dauki handbag dita nace
" I'll call you idan mun Gama"
Ya Dan matso yayi pecking idanuna yace
" They are still beautiful as I knew them from the very first day we met"
Nayi murmushi Ina rike hannun shi cikin nawa, yace
" I'll tell you something about you tonight"
Na gyada Kai na sannan na fita mukai sallama ya tafi, lace ne a jikina onion se kwalliyar purple, nayi kyau har yanzun Ina nan da gayunnan nawa, shekaru, aiki, Yara da Kuma rayuwa Bata canza wannan bangaren nawa ba, na shiga na samu dukka sun zo no daya ce ban zo ba, na shiga da murmushi Dan nasan ban makara ba, na zauna bayan mun gaggaisa. Shugabar mu ita ce Asma'u Shahada wadda aka fi sani da Fara Yar shehu, Ina Zama gefen Hassana wato nanaye, tace min
" Kin kusa makara fa"
Na duba wristwatch Dina nace
" Na zauna shirya Cànîm!"
Tayi dariya sannan akai abinda zaayi Muka Gama se Kuma session da muke na Hira, kusan wannan karon ne farko da muka hadu dukkan mu, Dan Haka A'isha muphyda ta fara bamu labarin yadda ta tashi Babu uwa, akai Mata arranging aure Amma Kuma se akai raping dinta, Wanda cousin dinta Wanda zata aura shi ne yayi Haka, a lokacin Kuma ta samu Sadiq savior dinta, a labarin ta na fahimci menene hakuri, hakuri a rayuwa Yana da dadi, a labarin ta yayi portraying kishiyar uwa ba kowacce bace azzaluma, kishiyoyin suna Suka tara. Bayan ita se labarin princess dinmu wato Raudha Tafida, labarinta ya kayatar yadda akai alakwarin aure a ranar da aka haifeta, se Kuma Maryam uwargidan Ahmad wadda ta nuna Mana komai laifin da girman zunuban ka Allah zai gafarta maka, bayan ita se Anty latifan Uncle Nasir, duk kusan ta girme mu ta bamu shekaru Dan ba tsarar mu bace ita ta fada Mana yadda ake hakuri da namiji, bayan ta matsa se jidda da Fatima uwargida da amaryar Bilal, Fatima ta nuna Mana, aure is not all about sex, kayan Mata and stuffs it way beyond hakan, jidda ta gwada Mana yadda ake zaman lafiya da kishiya, se Rufaida matar Muhammad wadda tace Mana ita tsintuwa tayi, ta tsinci Muhammad dami a akala, bayan Aisha ta rasu ta bar ta. Daga su naji labarin Aisha Suleiman wadda tasan su waye dangin miji da abinda zasu iya Yi, a wani bangaren har da ikon kishiya. Bayan ita Nadian Hashim ta nuna Mana Dan an haifeka illegitimately Bai hana ka Zama wani Abu ba, sannan shi Dan da aka Haifa bashi da laifi shima haifar sa akai, da an bashi zabi ba zai so hakan ya faru dashi ba. Hassanan faruq tace
"Dukkan ku Babu wadda ubanta baya son ta kamar ni, Babu wadda aka saka Bayan sati daya da aure se ni, Amma yanzun komai ya wuce, sede na tuna nayi Daria"
Bayan ta se amaryar Junaid wato Barr Ummusulaim da aminiyar ta Ummukhulthum, irin rawar da suka taka a tasu rayuwar. Hikma ta dingisa kafar ta ta iso gare mu tace
" Babu nakasashe se kasasshe, gani an haife ni aka sace ni, na rayu a wani gida daban Amma dukda Haka nayi aure cikin dangina ba tare da sanina ba. Rayuwar gaba daya hakuri shi ne komai"
Tana gamawa idanuna Suka koma Kan Dr. Asma'u Shahada, epitome of beauty kenan, duk cikin mu Ina sonta sosae, tace