← Book details Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 78

Sashe 41

Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga wani sirri wanda akasari larabawane suke amfani dashi
(1)kisamu kwallo mangoro
(2)Turaren miski
(3)Zuma
(4)Bawon ruman ga yanda ake hadashi shi wannan kwallon
mangoron dan cikin zaki cire ki shanyasu tareda bawon
ruman bayan sun bushe saiki takasu ki kwabashi da zuma
da turaren miski saiki rinka matsi dashi idan ya jima kadan
saiki wanke wannan zai saka gabanki ya matse yanda
kikasan budurwa kuma zaiyi santsi sannan kuma zai rinka
kamshi
Uwargida ki gwada wannan
💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦

Typ✍🏻
Maman Khadija
Yargatan Mama
Zee
[6/13, 8:01 AM] Hauwa Galadima: *I_I*

A washegari ya kamata na koma aiki Amma se wata ta kirani daga can hadejia akan na zauna zata rike min aikina na kwana biyu, akwai biki da zata je Nima se nayi Mata, naji Dadi sosae saboda a zancen gaskiya rashin shi ba karamar azabtar Dani yake ba, dukda nasihar Anna ta shigeni sosae Amma Ina fatan bakwa tuannin kawai shi kenan se na rabu dashi ko? Nop har yanzun Ina jin kamar yanzun ne ya fada min cewar mahaifiyar shi ta Hana shi, naji haushin ta nake ji dukda ban santa ba. Dama can ni ko a gida bamai yawan surutu bace, balle wannan heartbreak ya Kara sakawa na janye jikina daga cikin mutane, Anna tace Nuzla ta kyaleni I need a break, saboda ita din ke kokarin taga na dawo daidai. Zuhra Bata alkawari ta karya zaiyi wahala kamar yadda tace min zata zo a ranar da yamma Ina kwance se gata tazo, Ina daki Ina kwance naji sallamar ta, na mike na zauna ina kallon fuskar ta Kamar yadda take kallon tawa itama. Na Dan gyara zamana nace

" Amma kwana zakuyi ko?"

Ta girgiza min Kai tace

" Anjima nan zamu wuce fa"

Na dubi agogo Dake manne a jikin bango karfe hudu ne da rabi kawai, kuma Haka ne fa, ni ce nake ganin lokaci Yana gudu Amma ko daya, da Kuma bana aiki Ina kwance Ina jinyar Raina, da zafi abinda kake so kake bege kaci burin Zama dashi se Kuma kawai cikin kiftawar idanu kaga Babu shi, kaga shi wannan din da ka Gama nawa zuciyar ka ya tafi, ta Yaya soyayya zatai min Haka? Why is his Mom so cruel,kilan Bata San ka rasa abinda kake so ba, kilan Bata taba son wani Abu ta rasa ba shiyasa.

" Unaisa! Pick yourself up, Aminu bashi ne karshen rayuwa ba, kinganki kuwa? Kinga yadda Kika koma? Come on Unaisa kashe kanki ki ke son kiyi. Akwai maza da yawa ki manta dashi Dan Allah ki koma Unaisa din ki da na sani"

Tunda ta fara magana nake kallonta Ina ayyana ba zata gane me nake ji ba, dama can ni psychologically I'm sick, saboda inada tsoron wani Abu ya barni, Ina tsoron rabuwa, ni Ina son ko Yaya ne mu tafi a Haka, bana son mutane suna barin rayuwa ta. Idanuna suka ciko da kwalla nace

" Kina fada Kamar da sauki, Nima Zan so nayi hakan Zuhra sede Ina son Shi, kullum har yanzun ji nake kamar Kara min son shi ake, ji nake kamar Zan mutu idan na tuna baya nan. Zuhra akwai maza Amma Babu kamar Al'amin! Shi kadai shi kadai irin shi Allah ya halitta..."

Kuka yaci karfina na riko hannun ta nayi ta kuka kamar Raina zai bi hawayen su tafi tare, ba zaku gane irin yadda naji ba. Ta dinga bubbuga min baya na har na daina kuka tace

" Na gane, na fahimta na Kuma fahimce ki. Amma dukda Haka kiyi hakuri ki cigaba da rayuwa, kin manta dama Haka rayuwa take people come and leave, ki kaddara Haka Allah ya tsara, ke don't assume hakanne Allah ya rubuta zai faru, idan kina kukan nan ta Ina Zaki facing wasu challenges din Kuma? Haba Unaisa, ni kawata Yar uwata me tawakalli ce, me hakuri ce, me kauda Kai ce, Kuma ita din tana da karfin zuciya, so Dan Allah kiyi hakuri"

Haka nayi hakuri, words dinta tamkar wani magic spell Haka Suka shige ni, Bayan ta tafi na zauna a daki Ina ayyana sati daya ya wuce da faruwar abin, Bai Kara Kirana ba tunda ya Kira naki dauka Bai Kara ba, Bai Kuma chatting Dina up ba, se na duba shima da nake ganin son da yake min yafi nawa yawa, se Naga to menene? Kashe kaina zanyi? Ko Kuma inada maganin hakan? Banida magani to duk abinda banida magani ya kamata ko meye nayi hakuri dashi. Aikuwa na dauki wayata na dinga kallon videos din mu, pictures din mu, chats dinmu, na tuna abubuwa da dama a tare dashi Wanda shi din shi kadai ya min hakan. Idanuna hawaye na zuba Amma Haka na daure na danne zuciyata na goge komai, wannan shawara ce da Zan bawa duk wadda ke son rabuwa da wani, se kin goge komai pertaining him, Dole ne, na ayyana duk alkawarin da mukai na aure na tsayawa junan mu Ashe ba rabon hakan ya faru bane, Ashe Allah Yana da wani tsarin Ashe mu kadai muke kidan mu da Kuma rawar mu. Se Kuma na maida playlist Dina mourning ground, idan kukaji wakokin da nake ji ba ma se an fada muku cewar I'm heartbroken ba, wakokin kawai idan kaji ka sani, ni nafi Jin dadin su saboda gani nake duk duniya su kadai suke fadar abinda ke zuciya ta da bazan iya fada ba.

Bayan kwana biyu duk abinda zanyi to tabbas Yana makale cikin zuciyata ko me nakeyi Yana Raina Amma kokari nake sosae kada hakan ya taba ni Amma dai wani lokacin dauriyar idan tayi yawa se na Dan matse, ku fahimci sabo shi ake yiwa kuka ba wani Abu ba. Na koma aiki cikin kankanin lokaci se na Dan fara dawowa daidai, duk wani Abu da zai tuna min Al'amin na dinga avoiding, Sena can kasan Raina nake ganin dama duk son da yake ikirarin Yana min karya ne, a ganina karya ne, Dan yace min Bai San yayi awa uku baiji muryata ba, gashi yanzun har na daina counting days and weeks without him se watanni. Dukda Haka zuciyata Bata Gama healing ba, bana shiga sabgar mutane musamman akace akwai maza a ciki to an Bata ta, a ganina ni da soyayya an Gama, dukda Ina son a Soni din, Ina son nayi aure nima. A wañnan lokacin bikin Aseey ya tashi, bana mantawa nazo night off, Wanda se daya na baro hadejia saboda Tasnim Bata da lafiya, seda na Bata magani kafin na taho. Banzo gida ba se wajen uku da wani abun, a matukar gajiye na shiga gidan, ba kowa se Anna Nuzla na wajen da take serving, na Shiga bakina dauke da sallama, ta amsa ni tana min oyoyo, na zauna gefen tabarmar da ta shimfida nace

" Anna Ina wuni!"

" Lafiya Lau Adda, ya Kika baro su? Ina Yaya?"

Tambayar kenan kullum, Ina Yaya na kance musu itada Dada suna ji da wannan yayan nasu, sede suce min wai kamar yadda nake ji da Yan uwa na ne.

" Duk suna lafiya, kowa Yana gaishe ki"

Ta gyada Kai tace

" Ki zubo abinci mana"

Na mike na amsa ta sannan na Kai kayan daki na dawo na zubo shinkafa da wake da kifi, na zauna gefen ta muna Hira Ina Barbada yaji Ina cin abinci, mamata wato Anna ta iya girki, bawai zuzuztawa nake ba Amma ko shinkafa da waken ta daban yake Dana kowa. Seda na Gama sannan na gyara gurin na zauna se tace

" Shiru Kuma?"

Na kalle ta da rashin fahimta nace

" Shirun me?"

Tace

" Wai ba wani magana Kuma ko na wani"

Se na fahimci inda take magana akai, nayi murmushi cikeda kunya Ina tura Baki nace

" Ni tsoro nake ji Kuma Anna"

Tayi dariya tace

" Sau daya ne ai"

Na Dan Kara murmushi a kunyace nace

" To Anna"

Se tayi murmushi tace

" Wani ya samu Abban ki tun da kwana biyu da suka wuce, Wai Yana son ki Kun hadu a mota"

Nayi shiru Ina ayyana waye Muka hadu a mota Kuma yaushe muka hadu? Nace

" Waye? Ni dai bana son shi kawai Anna"

Ta bude Baki tace

" To Kya tsaya ai ki gan shi Kuma, meye abin cewa Haka"

Nace

" Ni Kinga Anna karatu ma kawai zanyi, ba Dole bane se nayi auren"

Ta min dakuwa tace

" Karki Kara fadar hakan, kin taba ganin Dan Sunnah Yana kin aure? Karki kara, Allah kadai yasan mijin ki sannan ma yaushe ne zakiyi annual leave?"

Nace

" Mhmm wani watan, akwai wani abun ne?"

Tace

" Badi'a ta kusa haihuwa shi ne Muka ce ko Zaki je ki zauna Mata kafin nan"

Nayi murmushi nace

" Allah ya kaimu gobe Inshaaa Allah zanje na ganta"

Daga Haka na koma daki Dan bansan wannan maganar Kuma. Da daddare wayata tayi ringing, Aseey ta kirani Akan kada mu rufe gida tana Hanya zata zo, na fito na fadawa Anna ita har ta kwanta Amma dai batai bacci ba, Babu jimawa se gata tazo, bayan ta gaida Anna sannan mukaje dakin mu tace

" Zuwa nayi mu fitar da anko, sannan officially na fada Miki an saka Rana"

Na saki karamar guda nace

" Omo! Alhamdulillah!"

Tayi dariya nace

" Amma se darennan Zaki zo"

Tace

" Wallahi Unaisa yau yini mukai bama nan ni da Mama, munje unguwa Kuma friends Dina suna ta damuna zance anko"

Na Mata maganar Zuhra, tace min ai ita tace kawai ta min magana duk yadda ake ciki. Haka nan muka dudduba kayan kafin daga baya muka dauka biyu da Suka fi kyau akan zataje friends dinta su zaba, daga Haka muka Dan taba Hira ta tafi. Baa Jima ba Suka fitar da wadda tafi kyau shikenan muka fara Shirin biki.

Unaisa is not free, pay N300 to 3091721897 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258

[6/13, 8:00 AM] Hauwa Galadima: *J_J*

Cikin hukuncin Allah washegari Ina tashi daga bacci, wanka kawai nayi Sega kiran Yaya Man, na dauka muka gaisa Amma yadda yake amsa ni kawai ya tabbatar min Bai cikin Jin dadi, dukda Haka ya amsa ni sannan yace min
Chapter 41 · 0% Book details