Sashe 38
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya dunkule hannun shi ya kaiwa iska naushi, bayan ya Gama tunanin yadda sukai da Maman Akram, Ashe shi da yasa ta murmushi zai taba Zama sanadin kukan ta, yayi wani irin juyi Yana Jin dukkan hankalin shi Yana tashi, tsoron halin da Zan Shiga kawai yake.
Bangarena washegari da wurwuri nayi wanka tamkar Zan fita aiki, Dan Baffa yace da wuri Zan tafi saboda hanya, na shirya cikin Maroon din atamfa me ratsi da turquoise blue, mayafi na da nayi amfani dashi turquoise blue ne, bana taba kwalliyya banyi complimenting da jewelry ba, ai kwalliyya ba ta Kai idan Babu dankunne da ko sarka, har bangle na saka Wanda na saya wajen Ta_kwalam_jewels' na fito na gaida Baffa da Anty, Tasnim Dake cusa toasted bread tace
" Adda yaushe Zaki dawo?"
Nace
" Karki damu kwana uku kawai zanyi"
Tace
" Promise?"
Na gyada Kai, sannan nayi sallama dasu Yaya Nasir ya kaini tasha, shi Kan shi seda yace
" Duk dokin dawowar Anna dinne bakin ki ya kasa rufuwa?"
Nayi dariya nace
" Eh mana, gobe zata dawo"
Yayi dariya yace
" To Allah ya kaimu, yaushe zakije gidan Zuhra tace tunda Suka dawo Baki je ba"
Nace
" Yeah zanje se na samu off"
Yace Allah ya kaimu seda mota ta cika sannan mukai sallama ya juya, tunda na Shiga motar ko Wanda ke gefena bazan ce ga kamannin shi ba saboda kaina da hankalina suna Kan wayata Ina azkar, seda aka Miko wani littafi da passesngers ke rubuta sunan su, destination da Kuma contact din next of kin. Na rubuta dukka, na rubuta sannan na Mika ma na gefe na se lokacin na lura kallona yake, na Bata Rai nace
" Ka karba"
Se yayi snapping daga tuannin da yake, ya saki murmushi Wanda yasa na Kara hade Rai na, rayuwa is funny kamar yadda nake fada muku, Allah shi kadai ya barwa Kan shi sanin abubuwa yadda suke, yadda Kuma zasu tafi. Kaddara tana da karfi, idan ta rantse zaka Sha mamaki. Ban Kara bi ta kan shi ba in fact se na fara karanta wani novel da Zuhra tayi min recommending Matar gwamna na Azizat Hamza, tunda na dukufa kwanakin baya Akan 1 seda na Gama yanzun na saya 2 and 3 daga gurin ta shi ne na maida hankali nake karantawa, na kwashe da dariya daidai lokacin da shi SS Kachallah ya shigo wajen Asiya ya samu Sumayya da jummalla sunzo tarban shi, jummalla tace
_"Good afternoon Eselensy Gomna Sir, how yuwa joney"_
Se da nayi dariyar sannan na tuna cikin mota nake, na gefe na yace
" Hey! Are you ok?"
Na dago har lokacin ban daina dariyar turancin jummalla ba Wai eselensy gomna sir, instead of Excellency governor sir!, se kawai Naga ya lumshe idanun shi, Yana incanting abinda ba naji karkashin numfa shin shi. Na dukufa karatu na har muka karaso Kano, dama Al'amin na Tasha Yana jirana, tun daga nesa na hango shi se naji kamar na ruga da gudu na rungume shi, ko Kuma na Kama hannun shi na daga na nunawa duniya cewar wannan din masoyi nane, shi din farin ciki nane, shi din shi nake so! Amma bazan iya ba nasan wasu zasu ce ni tababbiya ce, no karku damu idan kuka samu Wanda yayi muku son da Al'amin yayi min bana tunanin za kuyi resisting ko Kuma kuce maza mayaudara ne. Shima Murmushin yake, farin ciki ne kwance a fuskar shi, sede ya fada kana kallon shi kasan he's not in right mindset. Ina zama gefen shi cikin motar nace
" Cànîm I missed you!"
Wani irin feelings nakeji kamar na fada jikin shi, ko Kuma na Kama hannun shi, Amma bazan iya ba, I'm too Good nayi Zina ko na Saba Allah, abinda nayi tunani kenan.
" I missed you too Babes, ya hanya"
Nace
" Alhamdulillah, duk ka rame ko akwai abinda yake damunka"
Ya Dan tada motar fuskar shi yace
" Da yawa, a lot Unaisa"
Se nayi saurin kallon shi nace
" Me ya faru? Dama nayi tunanin Yunwa kawai ba zata saka Kai collapsing ba"
Ya danyi shiru Yana tunanin yadda zai fada min, ji yake kamar yace min April fool Wasa yake, Amma ko yau seda Mummy ta Kara jadadda masa auren Nura Babu gudu Babu ja da baya, abinda yafi Masa alkhairi ya sanar Dani.
" Unaisa kinsan Ina son ki ko? Kin sani ko?"
Nayi murmushi Amma Bai kai zuci ba, nace
" That's what I'm sure of a duk duniya"
Yace
" Tohm, Ina son ki bana tunani Zan dai na sonki, Amma Ina son ki ara min kwakwalwar ki ba zuciyar ki ba, ko saurare ni"
Hannuna se ya jike da gumi, I felt anxious, naji blood rush a illahirin jikina nasan da gaske wani abun ya faru, dama its smells fishy, nasan wani Abu na faruwa sede bansan meye ba, a wañnan ranar na rasa shi a wañnan ranar nayi Bari Dana gagara kwashe shi, Al'amin irin shi kwaya daya ne tak a duniya he's irreplaceable, babu wani mahaluki da zai cike gurbin shi a gurina, sede ya kafa tashi fadar daban.
" Mummy na samu da maganar mu, saboda kin Gama makaranta Kuma alkawarin mu muyi aure idan kin Gama, Unaisa I failed you, I couldn't fought for our love, nace Miki I can fight war for you, Babes Mummy taki yarda, Babes I'm so sorry Babes I'm sorry"
Da farko nayi tunanin Wasa yake, daga karshe Naga trickles na hawaye a kuncin shi na tabbatar da gaske yake, innanlillahi wa inna ilaihil rajiun! Ita kadai na fada, Ina irin kaji Kamar an watsa maka ruwan zafi Haka naji, se naji Kuma kamar Babu jini a jikina, komai se ya tafi blank, ba Dan Kar na rantse ba Zan iya ce muku zuciyata ma seda ta tsaya na seconds, Anya zaku fahimci abinda nake fada kuwa? Kai kamar bazaku gane ba. Hannuna ya Kama bama Zan iya Hana shi ba, banma San ya rike din ba yace
" Unaisa tell me me zanyi? Bazan iya rayuwa ba, Ina sonki Unaisa"
Laillahaillallah! Subhannallah! Naja numfashi da karfi Ina kallon shi Ina tattaro dukkan sauran numfashi Ina Jan shi, attack Bai zo ba, kuka Bai zo ba, hawayen sun kafe, bakina ya kasa buduwa, ya ilahi ya rabbul alamin! Se ya saki hannuna ya fara tuki a hankali, bansan a wanne Hali nake ciki ba, duk maganar da yayi min ban bashi amsa ba, Haka ya Kara dagula Masa lissafi. Yayi parking kofar makeken gidan Abba, gidan Dada, of course gidan su Zuhra, anan muke tunda Anna ta tafi saudiyya. Na dauki jakata dake baya na fara kokarin fita ya riko hannuna cikin sauri yace
" Unaisa kiyi min magana, your silence is killing me"
Kawai se na Masa murmushi me tattare da tashin hankali, ya saki hannuna a hankali na bude motar na fita, iska na kadawa mayafin jikana na swaying, Nima ji nake kamar iskar zata dauke ni, na shiga gidan ba tare da na sake juyawa na kalle shi ba, I was blank not emotional at all, Ina jin kamar duniyar ta kife a tafin kafata, na shiga ciki Babu kowa a kasa na wuce sama Dada nasan tana can makaranta lecturer ce a BUK, Nuzla tana makaranta inda take level 400, Hunainah na school Yar SS1, Abba yayi adopting dinta se mu biyu muka rage hannun Anna.
_So as long as I live I love you! I'll hold you and From now to my very last day this day I'll Cherish!_
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[6/2, 9:54 PM] Hauwa Galadima: *G_G*
For a normal person zai Yi ihu, zaiyi birgima ko Kuma yayi kuka,ko ya Kira wani ya fada mishi, Amma maimakon nayi hakan ko Zan samu sauki se kawai na fada gado na kashe waya ta na kwanta nai rub da ciki, bacci yazo ya saceni nayi tayi har bansan yaushe su Dada Suka dawo ba, se Bayan azahar sannan Dada tasa Hunainah ta taso ni, Ina tashi nace
" Hunainah Kuna dawo?"
Tace sun dawo, seda nayi sallah na fita na gaida Dada sannan na zubo abinci Ina ta sauri na dawo na Kira shi na fada masa, se kawai na tuna abinda ya faru, wani irin sarawa kaina yayi se kawai na sakie plate din a kasa, abincin ya kife, Dada tayi saurin tasowa tana fadin
" Unaisa ya akai?'
Na danyi yake idanuna ya cicciko da kwalla nace
" Hannuna ne yake rawa"
Ta kalleni a nutse tace
" Baki da lafiya ne? Me ya sameki?"
Nace Babu komai, se tace na tafi daki na huta zaa kawo min abinci, na shiga dakin kamar an jefo ni, na zauna se naji zaman baiyi min dadi, na tashi na hau gado shima hakanan baimin Dadi, naji gaba daya duniyar tayi min zafi na dakko wayata na kunna, kamar Yana jira Sega kiran shi ya shigo dama dauka nayi na Kira shi nasan Wasa yake, ta Yaya ma zaai ace Wai an raba mu, a'a idan Muka rabu I'll run mad, Dan yanzun ma yadda nake ji kamar Zan kurma ihu kamar Zan fita a guje Haka nake ji, ku fahimta ban taba kawo hakan ba, ban taba tunanin bazan aure shi ba, see Zuhra fa say daya tayi dating Yaya khalifa kalla har sunyi aure, kalla Badi'a it was a smooth sail, then why me?
" Babes!"
" Cànîm ka fada min da gaske kake abinda kace min? Ko kuma Wasa kake Yi"
Se ya Kara kwantar da muryar Shi yace
" Unaisa listen to me, ki tsaya ki saurare ni kinji?"
Idanuna suna zubar da hawaye kowanne na gudu nace
" Just tell me, idan da gaske kake"
Yace
" Da gaske nake"
Wani irin jiri naji kamar zai yarda ni, na zauna jagwab akan gado na saki kuka nace
" Se yanzun? Kasan irin son da nake maka kuwa, why will you do this Al'amin, ya kake so nayi da zuciyata? Ya zanyi Ina dukka alkawarin da kayi min?"