Sashe 64
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar nasan abinda zai faru, seyace min ai sunyi magana but still zai Kara musu magana,to wannan sakon ya tabbatar min anyi maganar kenan.
Ranar alhamis akai kamu, nayi kyau har na gaji mutane sosae Suka zo duk Yan comments section harda Wanda Basu magana Suma sunyi min Kara sun zo, ankon su daban Dana kowa se kakkashe flashes akeyi ana yin kyau.a ranar na tashi da zazzabi tun safe ga Kuma gudawar da ban nutsu nayi maganin ta ba, se Bayan an Gama ciwo yace dawa Allah ya hada shi idan bani ba!
Bayan na koma gida na wanke fuskata se zazzabi ga gudawan ta Kara saka ni a gaba, lokaci daya idanuna sukai zuru zuru. Ina kwance wajen goma na dare, Zuhra ta shigo tana fadin
" Ya jikin gudawan ya tsaya?"
Na girgiza Kai nace
" Ni fa inaga mutuwa zanyi Zuhra, ko haske bana son gani"
Hankalin ta ya Kara tashi,saboda ba zaku ce ni ce dazunnan ba, da nake ta farin ciki kamar Babu gobe, ta dauki wayar ta ta fita Babu jimawa ta dawo tace min
" Na fadawa Abiey, zai Aiko a kaiki asibiti"
Banma ce Mata komai ba dukda Ina son nayi korafi me yasa zata fada Masa hankalin shi zai tashi, ta fita se gata da Anty Yusra da Dada, kowa mamakin yadda na galabaita yake Yi. Dada ta fara Kiran Abba tana fadin
" Abba Unaisa Bata da lafiya fa, wallahi Sosae. Tohm shikenan ba se anje asibitin ba kenan? Tohm"
Baa Jima ba Sega Ahmad, tunda ya shigo ran shi a murtuke kamar anyi Masa sakon mutuwa, na kalleshi shima ya kalleni na lumshe idanuna, ya Dan harhada abinda zaiyi yayi min ya jona min ruwa ya Kira Zuhra yace ta kula dani idan da wani abun ta Kira shi a waya, zai fita lokacin daga no se shi se Zuhra nace
" Nagode sosae Yaya Ahmad, thank you Naga sako Allah ya Kara budi"
Se ya tsaya , kilan baiyi tunanin Zan Masa godiya bane oho Masa, ya gayda Kai kawai, Ashe Bayan ta Kira Abiey ta fada Masa shi Kuma ya sauka zuwa dakin Ahmad ya samu baya nan se ya koma sama dakin Mamaa yasan Yana can, Ile kuwa Yana zaune suna magana da Mamaa din, yayi sallama ya shigo, Suka amsa Masa, ya zauna Ahmad ya fara kokarin fita Abiey yace Masa
" Ahmad Kai nake nema dama, Unaisa Bata da lafiya please go and see her, ka tafi da infusions she will need them"
Mamaa tayi saurin mikewa tace
" Se meye Dan Bata da lafiya, shi likitan ta ne da zaka tura shi, su kaita asibiti Mana"
Abiey ya dubi Ahmad yace
" Zaka je ko Kuma ni naje?"
Ahmad ya girgiza Kai yace
" Zanje Abiey, se na dawo"
Abiey yace
" Allah yayi maka albarka, tana gidan Abban ku"
Daga Haka Ahmad ya fice ya dubi Mamaa yace
" Zan kwanta, Allah ya bamu alkhairi"
Daga Haka Bai ma saurari abinda take fada ba yayi ficewar shi. Washegari na tashi garau se Dan abinda bazaa rasa ba, nayi sallah dake tare da Dada muka kwana, Anna ta shigo ta dubani Suka hadu suna ta yimin nasihar aure , se can Abba ya Kira Dada ya tambaye ta jikina sannan yace ta tura ni, na mike jiki a sanyaye na fita, Yana tsaye na gaishe shi ya tambayeni jiki na sannan Kuma yace na biyo shi, can baya mukaje Ina hango motar nasan Abiey ne, seda muka karasa ya fito Abba ya juya, nace
" Se Kai ta sawa Ina jin kunya"
Yace
" Kunyar me?"
Nace
" Kuma Abba se yaga kamar ni nace kazo ai"
Yayi dariya yace
" Zuwa nayi Naga jikin ki fa Ashe nayi laifi bansani ba"
Se na girgiza Kai Muka gaisa sannan muka Dan taba Hira, a wañnan ranar Bayan an sakko daga sallar jumaa aka daura min aure Dani da Abiey! Bayan an daura aure sukai reception din su mu Kuma Muna yini. Da daddare muka samu mukai waya dashi, yadda yake magana kawai shows extreme farin cikin da yake ciki da ba se na fada ba, kusan raba dare mukai Muna waya abinmu, soyayya harda wadda kaina bazai dauka ba, karshe bacci nayi da wayar a kunnena!
Unaisa is not free, pay N 300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[6/25, 5:11 PM] Hauwa Galadima: *C³*
Kamar Wasa, kamar a mafarki se gani a gidan Abiey matsayin matar shi, Bayan naji hayaniyar mutane ta lafa alamar da yawa sun juya Kano, na Dan yaye fuskata da ta Dan tashi saboda kukan barin Anna, Ina son aure na yadda Amma Kuma a wañnan lokacin da aka kawo mota Dan tafiya dani se naji na fasa, naji zuciyata ta karye, naji ni dai so nake kawai na cigaba da Zama gaban mahaifiya ta, nayi ta kuka wata Baba Sakinatu wadda take kamar Yaya wajen Alhaji Yahai ta kamo ni tana Kara lulluba min mayafi a fuskata, Amma dukda Haka kuka nake sosae har Ina jin numfashi na Babu dadi, ita da Anty Yusra Suka saka ni a tsakiya muka dauki Hanya zuwa birni dutsen jigar jigawa, Dutse gada wur.
Husna ta shigo hannun ta rike da kaskon turaren wuta, hayaki sosae Yana fita a ciki, da na shaka se na fara tari, Wanda ya tuna Mata condition Dina tayi saurin juyawa ta fita dashi sannan ta dawo tana yaye min veil Dina tare da fadin
" Ki na Baki inhaler din ki?"
Na girgiza Mata Kai kawai Ina lumshe idanuna, kamshin Dadi. Ina nan zaune Suka gyara min gidan tas sannan Zuhra ta shigo tace nazo nayi wanka. Babu musu na mike na cire kayan jikina na shiga na sake wanka, na fito Ina Kara kallon dakin da ban kalla ba, it way too beautiful, na zauna aka bani kayan shafa na shafa sannan ta dakko min sabuwar super exclusive na saka, na daura zanin da dankwali, ta bani mask nasa Bayan ta saka na Shaka inhaler sannan ta tuarre ni. Seda ta Gama komai sannan ta dawo ta zauna gefena, ta rike hannuna tace
" Tohm sister Allah ya cika min daya daga cikin manyan buri ka na na ganin auren ki, Ina Miki adduar farin ciki da zaman lafiya me daurewa, kiyi hakuri wani lokacin zakiji ke ba wannan mutumin Kika sani ba, Amma dai shi dinne, Zama ne da yayi Zama true color ke fitowa. Inada yakinin Abiey zai Yi duk yadda zaiyi ya faranta Miki Rai...."
Ta cigaba da min nasiha har ta other room da ba Wanda Zan fadawa, seda ta Gama sannan tace
" Zamu tafi, Dan Yana Hanya ya kusa karasowa, zan koma Kano se Wednesday Zan dawo"
Se lokacin na kalleta fuskata da murmushi nace
" Nagode sosae Allah ya haskaka rayuwar ki sister, I dunno how to thank you, Allah yayi Miki ninkin abinda kikai min Dear"
Ta amsa da Amin sannan ta fita se gata ta shigo da Husna, A'isha da wasu few of her cousins that turns out kawayena, se Walidar Anty Salma. Suka ta tsokana ta Haka sannan dai suka tafi ya rage ni daya kawai a cikin wannan gidan. Na tashi na kalla agogo karfe shida saura se na zauna saman sallayya Ina karanta suratul Waqi'ah daga wayata, zuciyata a sanyaye take, wani irin farin ciki ne marar misaltuwa a cikin ta, Babu abinda nake ji a lokacin face cikar buri, yau an zama matar aure, na samu namijin da zai iya moving min mountain, to me Kuma nake nema. Har akai maghrib Bai shigo ba, Amma ana idarwa Babu jimawa naji ana Jan gate, se naji rufewar ta, naji anyi parking, se na lullube kaina Bayan na koma kan gado na zauna, duk lokacin da muka Kai amarya na ganta gefen gado a lullube burgeni yake, Ashe dai Yana zuwa kaina gashi kuwa har yazo. Na ma manta nayi jira tunda gashi har ya wuce. Wannan tunanin da nake se ya katse lokacin da ya turo kofar dakin, na kasa daga kaina na kalleshi Amma Kuma kamshin turaren shi ya riga ya shiga nostril dina, na Dan shaki iska kadan na fara motsa hannuna se ya karaso ciki, Yana zuwa gabana tareda bude min mayafin fuskata, dukda Haka kaina na kasa ban dago ba, se ya saka hannun shi ya dago haba ta, Dole na dago idanuna Suka shiga cikin nashi, he looks so happy so excited da a rubuce yake saman fuskar shi, na lumshe idanuna Ina sakin Masa tattausan murmushi. Ya daga ni ya rungume ni, inata mutsu mutsu saboda Ina jin kamar zai balla ni ne, Jin yadda naki tsayawa yace
" Come on stay still please I want to be sure cewar da gaske ki Zama matata"
Se nayi lakwas Ina shakar kamshin da kullum nake ji a nesa Dani yau gashi a kusa Dani, ba kowa ke dacewa da auren Wanda yake so ba, yawanci rayuwa tana baka wani abun daban da abinda kake so, Amma ko ba komai naso Abiey Kuma na aure shi that's what's most important! Ya sakeni nayi baya kamar Zan Fadi, se ya rike hannuna Yana fadin
" Are you Happy? Thank you Unaisa, yarda ki aureni means the world to me, Allah ya bani ikon faranta Miki a rayuwar ki"
Na amsa Masa da Amin sannan ya cire babbar rigar, ya wuce parlor, har lokacin Ina zaune gani nake it's some sort of dreams Haka da na Saba yi, se gashi ya dawo ya dubeni Ina nan inda ya barni, ya Miko min hannun shi, a sanyaye na Kama with all the shocks, vibs and stuffs Amma hannun shi was warm kamar yadda yake warm, I felt kamar duka protection din cikin rike hannun shi yake. Parlor mukaje, bakina kamar ba zai rufu ba saboda yadda komai yayi kyau, nace
" Abiey komai yayi kyau, is this really our home?"
Yayi dariya Yana zaunar damu yace
" Of course my love nan ne gidan mu ni dake and our little ones"