Sashe 25
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ance min kina makaranta a hadejia ko?"
Na danyi murmushi nace
" Eh, na kusa gamawa ai"
Ya mini addua, Alhaji ya tambayeni su Nuzla nace
" Duk suna lafiya"
Anna ta gyara zamanta dan katse Mana hirar mu tace
" Abinda ya kawo ni nazo na sanar daku Badi'a ta samu miji, Kuma iyayen shi na son turowa"
Dagaci yace
" Badi'a Kuma? Ba Unaisa ba?"
Alhaji Dake zaune yace
" Tambaye ta dai!"
Tayi murmushi tace
" Badi'a nace Kuma ita nake nufi, aure lokaci ne ita lokacin ta yayi shiyasa!"
Baba Fiddau tace
" Allah sarki Unaisa kinyi nauyin jiki"
Nayi Mata banza ban kulata ba
" Nazo na sauke nauyin da Allah ya daura min, tunda ni nasan menene hakki, idan zaka karba auren fine, idan ba zaka karba shikenan"
Dagaci yayi saurin fadin
" Hassana ai ba abin Haka bane, Allah ya kaimu a Basu izinin suzo, kince ai Dan zainabou ne ko? Hakan yayi tuwo na mai na!"
Banyi tunanin zasu yarda ba, shidai Alhaji Yahai Yana zaune, se kallon shi nake Ina hasasho dukkan wasu conditions da aka Mana medsurg ina linking dashi, ramar da Alhaji Yahai yayi ta baci, kowanne condition nasa Masa se Naga Bai hau ba HIV ce kawai tazo Raina, a take naji gaba na ya Fadi. Su ka gama suka Mana sallama se na duba Anna nace
" Ina son magana da Alhaji"
Ta gyada Kan ta, na Mike na bi Bayan shi, Yana tsaye kamar yasan Zan biyo shi, ya dubeni kurajen da suke fuskar shi sun warke sede dukda Haka he looks unhealthy and unkept.
" Unaisa naji Dadi da naji Kuna karatu"
Na danyi murmushi nace
" Anna na kokari sosae, dama zance maka baka da lafiya ne?"
Ya kalla Kan shi yace
" Eh banida lafiya, Amma da sauki"
Sena gyada Kai nace
" Wanne asibiti kake zuwa?"
Yace
" Nan Sha ka tafi na danje kwanaki akwai wani abun ne?"
Na girgiza Kai nace Allah ya Kara sauki na koma ciki, Ina zuwa Babu jimawa muka dakko hanya, tun a mota nace da Anna
" Anna da Zaki tafi Dubai anyi Miki test?"
Tace anyi Mata, akwai request form din a gida se na duba, na gyada kaina ta tambayeni ko akwai matsala me nace Babu. Ina jin wayata se bin take banma fito da ita ba balle na dakko har seda muka dawo gida sannan na lura Ashe Al'amin ne. Bayan nayi laasar nayi wanka sannan na koma daki na samu wayata na ringing, nayi saurin Kai hannuna na dauka, naga Al'amin ne
" I'm so sorry Unnie! Kiyi hakuri Dan Allah!"
Nayi shiru kamar bazance komai ba, Amma jiran shi nake yayi min bayani
" Ina idar da sallar asuba na tafi kazaure! Munyi aiki sosae wayata ta mutu Babu charge banma lura ba se bayna zuhr sannan na saka charge lokacinne Naga sakon ki. I'm sorry kinji? Ya Hanya? Ya kuka same su?"
Na Dan ji sanyi a raina nace
" Kowa lafiya Lau, you dunno how I felt, na zata wani Abu ya sameka me!'
Yayi murmushi na Jin Dadi yace
" Not when I got you!"
Nayi dariya Ina Zama gefen gadon mu Ina dariya tare da cewa
" Yen!yen!yen!!"
Shima yayi dariya yace
" Okay tell me , Kuna da Hadi da Masaya ne?"
Nace
" Of course Baban mu Dan can ne, Anna acan aka rike ta"
Yace
" Wow!"
Yace
" Mu Kuma Alhaji Dan Babura, ita Kuma Mommy Yar KD ce."
Nace
" Wow ban taba zuwa Babura ba dama, zaka kaini?"
Yace
" Sosae ma har se kin gaji"
Nayi dariya nace Masa ai bazan taba gajiya ba, se yace
" Nikam Babu abinda Kika taba fada min akan ki, like Banda sunan ki Babu abinda na sani fa"
Na gyara kwanciya ta nace
" To ai Nima haka, bansan komai Akan ka bafa, nasan kana zuwa kazaure Amma ko aikin ka bansani ba"
Yayi dariya yace
" To ai Baki tambaya ba, se nayi tunanin Baki son sani"
Na Dan turo nace
" Haka ma zaka ce?"
Yace
" To Yi hakuri, kamar yadda nace Miki ni sunana Aminu, Amma kowa Al'amin yake cemin. I'm the second child of the household. Nayi karatu anan unity Ringim, nayi nursing training dina a Zaria, da na Gama nayi Bnsc sa nnan na fara aiki a kazaure kafin na koma Zaria nayi anaesthesia. I'm single not married still searching"
Nayi ta dariyar still searching dinnan da ya fada still searching, Amma dai naji sanyi a raina da naji bashi da aure, bama shi da tsayayya. Nima ya Dan min tambayoyi na bashi amsa shikenan muka san junan mu. Da daddare na karba dukkan results din da Anna tayi na fara dubawa, anan Naga Wanda nake nema Kuma its turned out negative. Na saki ajiyar zuciya saboda Ina tsoron kada ace tun zaman su yake da ita ya goga Mata, God so kind Alhamdulillah!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[5/23, 10:21 PM] Hauwa Galadima: *V*
Baa wani dauka lokaci ba aka aika Neman auren Badi'a a Masaya, Kuma cikin karamci aka karbe su aka saka Rana watanni shida, dama ni na Jima Ina aje kudi bawai dan Badi'a ba se dam Zuhra, Dan ban taba kawowa cewa Badi'a zata riga mu aure ba. Kullum muka zauna to tsara yadda zaayi bikin muke, Aseey kullum se ta Kira waya ya ake ciki. A Haka mukai exams muka shiga final year. Ina zaune Ina harhada ulu saboda Yan class din mu sunga abinda na Mana no da Zuhra sunce suna so, Zuhra tasa se da Suka biya 50% kafin idan an Gama su bada sauran. Wayata dake hannun Zuhra tana kallon gowns a Pinterest ta fara ringing, na aje knitting pin din nace Mata waye? Yadda take kallona yasa na Mike na warce wayar a hannuna ta se Naga Al'amin ne, na harareta sannan na dauka call din da ya kusa katsewa
" Unnie!"
" Naam ya aiki? Ka dawo?"
Na tambaya tare da dauke idanuna daga kallon da take min na tuhuma, bashi bane karon farko data tambayeni waye Nag ba Amma nace Mata wani me naci ne kamar yadda sunan yake, se ta kyalleni. Roughly inata saka Yana min Hira seda muka shafe fin mintina talatin Muna waya ba tareda min ankare ba, you'll be thinking me muke fada ? Wallahi duk wata Hira da tazo bakin mu ita ce muke yi, Amma deep cikin hirar zaka San cewa akwai ayar tambaya a tarayyar mu, shirum da naji na MTN sunyi warning yasa na fara dariya, yace
" Kin cinye min airtime Dole kiyi dariya?"
Na Kara sakin dariya nace
" Ni ba ruwana, Amma kasan naji dadin hirar, har na kusa Gama abinda nake"
Yace
" Zan Kama ki. Se munyi magana anjima"
Na gyada Kai Ina Masa godiya, wayar na aje tare da maida hankali na akan sakar da nake, Zuhra dake zaune zaman jirana tace
" Kinsan ai jiranki nake kiyi min bayani ko?"
Na dago kaina nace
" Bayanin me? Wai wannan?"
Na fada Ina nuna wayata, tace
" Shi Mana, who's he?"
Na gyara zamana na fada Mata komai se na ganta ta dawo gefe na , na ture ta nace
" Kin iya gulma wallahi! We're just friends"
Tace
" Yeah dama ku menene? Ai ku buddies ne"
Yadda tayi maganar da izgilanci da shakiyanci a muryar ta se na kyaleta, a ganina dama ba zata yarda ba. Da daddare nazo kwanciya, Bayan mun Gama karatu se gashi ya kira, nanma wayar na hannun ta, tayi tsaki ta Miko min, Nima na Bata fuska na karba, mukai ta Hira Wanda idan mukai sallama Abu kadan Zan iya fada.
Kafin wani lokacin Al'amin ya Zama wani bangare na rayuwata, ko me zanyi, ko me nake se ya sani, Haka shima a nashi bangaren, tun baisan da Zuhra ba har wata Rana ya Kira se ta dauka saboda naje nayi wanka
" Zan fada Mata idan ta fito"
Yace
" To nagode!"
Tayi saurin tace
" Sunana Zuhra, Naga kamar Bata baka labarina ba ko?"
Ya danyi dariya yace
" Nasan sunan ki a bakinta, ai magana daya biyu na uku to suna ki ne"
Ta wani saki murmushi daidai shigowa ta tace
" Kaima Haka, yanzun indai ana son ayi doguwar Hira da Unaisa to ayi zancen Al'amin!"
Yace
" Da gaske?"
Ta mike zata fita nayi saurin rike ta Amma se ta kwace ta fice
" Da gaske nake, I'm very curious nasan menene tsakanin ki saboda tace min wai Kai abokin ta ne, ni a ganina ban yadda akwai abota tsakanin mace da namiji ba"
Ya saki ajiyar zuciya yace
" Akwai! Da gaske akwai. Amma zancen gaskiya ni na dauketa duniyata, Unaisa is someone I love with all my being kin gane?"
Zuhra taji sanyi cikin ranta, dama Haka take son taji, Kar ya zamana ni kadai take ganin abinda take zargi a tare da Al'amin. Tace
" To me yasa ba zaka fada Mata ba? Se wani ya riga ka"
Al'amin yace
" Ina son yin hakan, se Naga kamar ba zata yarda ba"
Zuhra tace
" A tayi ake barin arha, ka fara fada Mata tukunna"
Al'amin yayi amfani da shawarar da Zuhra ta bashi Dan Haka da ta dawo min da wayar ko kallonta banyi ba, na shirya nayi ficewa ta zuwa wajen supervisor Dan an riga da an fara project. Tun a Hanya yata Kirana naki dauka bansan me yasa naji haushi ba, se da na Gama tas sannan na fito na Kira shi, Yana picking yace
" Haba Tawan! Meye abin fushin?"
I wonder ooo!
" Ba Kai bane!"
Yace.
" To hannuna a kunnena kinji"
Nace to se yacemin
" Ina son nazo na ganki, how do you see"