← Book details Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 78

Sashe 65

Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na rufe fuskata alamar na ji kunyar maganar karshen da yayi. Tare mukai sallar ishai ya jamu mukai nafila me Dan tsawo tare da addu'oi kafin Kuma ya dakko Mana abinci, ni fa Yunwa nake ji irin ta gasken gaske, da muka fara ci a hankali nake ci kamar bana so, Yana lura Dani se ya fara hillata ta da Hira se kawai na saki jiki muka ci Amma fa bawai can sosae naci ba.

Ba zaku gane yadda wannan Daren ya kasance ba, he got me all and I gave him all, Nima bansan ta yadda Zan Baku labarin shi ba Amma dai nasan Kun fahimci yadda yake. It pains Amma yadda yake nan nan dani da na fara kuka bayan komai ya lafa, ya tashi ya zauna ya daura kaina Kan cinyar shi da gashina ya baje saboda band din Dana daure Kan dashi tayi nata wajen

" Naji Miki ciwo? Does it pain? Should I give you pain reliever?"

Na girgiza kaina saboda he sounds disturbed kada na zobe Lada na, nace

" I'm Thirsty, ruwa Zan Sha!"

Yayi saurin sakkowa daga gadon ya fita Babu jimawa se gashi da bottled water guda biyu, daya me sanyi daya Kuma marar sanyi, ya zauna gefe na yace

" Tashi Kisha gashi na kawo Miki, wanne kike so a ciki?"

Ba kishin nake ji ba, kawai dai na rasa me yasa nake kukan shiyasa, se na karba marar sanyin daga hannun shi na fara kokarin budewa se ya hanani ya karba ya bude min ya kafa min a bakina, nasha kadan na cire kaina, ya aje ya rungume ni Yana lallashina cikin kunnena, wannan abubuwan da yake fada min yasa pains ya daina isa zuwa kwalkwalwa ta, all I see shi kadai ne, all I felt a lokacin shi kadai ne, banma tuna cewar muna cikin duniyar da mutane ba, nayi tunanin ni dashi kawai muka rage a duniya. Ya Taya ni na gyara jikina duk yadda nake korar shi yaki tafiya yace we're in together, se na rabu dashi Amma I was shy kamar kasa ta tsage na fita. Munyi bacci Amma ban Bari min makara sallar asuba ba, duk idanun mu akwai bacci Haka mukai sallah, Muka koma muka kwanta, gwara shi yayi lazumi Amma nikam Ina idarwa na bingire a gurin bacci me nauyin gaske ya tafi Dani. Se shi ya maida ni gado. Ban farka ba se wajen goma na safe and I found my only self lying down. Na danyi juyi kadan Ina bude idanuna Naga gurin shi Babu kowa, na tashi na zauna Ina tattare gashina nabi dakin da kallo, se nake jin tingles cikin jikina as though yanzun ne hannun shi ke roaming around my body, na saki murmushi Ina rufe fuskata sannan na sakko a hankali na gyara gadon, na Shiga toilet nayi sitbath sannan na Yi wanka, ko da na fito Bai shigo ba nayi sauri na shirya cikin wani brown din lace da akai Masa design da coffee din zare, dinkin skirt da riga ne, yayi min kyau na combing kaina sannan na hade na daura dankwali, na feshe jikina da turare me sanyin kamshi, na fito da wayata a hannu, baya parlor se na duba dayan bedroom din Nan ma baya nan, se na Kama staircase a hankali na sakko Yana zaune da wayar shi a hannu Yana karanta news, na Dan tsaya Ina bin shi da kallo, fuskar shi na fitar da annuri da farin ciki, he looks so happy. Ina Kara step daya se ya dago idanun shi, our eyes locked in, na saki murmushi Ina yin kasa da kaina, na cigaba da sakkowa I can feel his gaze upon me, na karaso inda yake zaune na Dan tsugunna Amma kafin na Kai ya riko hannuna yace

" Sit, kin tashi"

Na kwantar da kaina a kafadar shi nace

" Good Morning King"

Ya shafa fuskata Yana Kara murmushi yace

" How was your night Baby? Ba inda ke Maki ciwo?"

Nace

" I'm fine"

Ya aje wayar shi can gefe, na mike Zan tashi ya riko hannuna na juyo and he flashes me da Murmushin shi, na mayar Masa nace

" Zan nema maka abinci ne"

Ya girgiza Kai yace

" Zaa kawo Mana, just stay with me kinji"

Na gyada kaina na dawo na kwanta a jikin shi, mukai shiru se zuciyoyin mu ne kawai suke magana. Babu jimawa aka Kira shi ya saka min pillow a inda ya cire laps dinsa ya fita Yana fada min yanzun zai dawo. Na gaji ma da fada muku yadda zuciyata take ckin farin ciki, bai Jima ba ya dawo da packed abinci, na karba na hado Mana abjn bukata sannan muka ci cikin kauna da soyayya! A wañnan ranar ko wayata ban kunna ba, na manta da ita abinda kadai ke gabana Abiey ne and nothing but him. Se dare muka shiga ko Ina na gidan muka kalla sannan na tuna ban Kira kowaba, na dube shi nace

" Ayya baka tuna min na kunna wayata ba fa"

Yayi dariya yace

" Nima na manta Bari na dakko miki"

Na girgiza Kai nayi gaba na dakko ya fita masjid Bayan nayi sallah nayi ta Kiran waya, kowa Yana min murna, iyaye na Kara min nasiha, abokan Wasa na tsokanata. Zuhra ce ta karshe Dana Kira da muka fara Hira har seda Abiey ya dawo sannan na Mata sallama. Wannan Daren Hira kawai mukai ni dashi, Hira sosae mukai na komai da ya shafi rayuwar shi seda ya fada min, bansan dai yaushe mukai bacci ba, nasan munyi enveloping junan mu.

A ranar da zai rasu tun dare Bayan nayi sallar ishai na zauna saman sallayya, Bayan na Kara Mana addua kawai se naji zuciyata kawai ta karye, na fara kuka inata kuka har ya dawo ya hayo sama, ya tsaya fuskar shi cikin wani irin yanayi ya karaso ciki, ya zauna gefe na

" Me ya sameki? Ni ne?

Na girgiza Kai nace

" Zuciyata ce Babu dadi"

Yace Yana hada ni da jikin shi

" Ya Isa tashi mu fita, se muci abinci a waje ko?"

Na gyada kaina, na mike na canja skirt da rigan jikina zuwa Abaya na yafa veil din saman hular da nasa hasken color din Abaya, na biyo bayan shi, da kanshi yayi driving tunda driver shi ya bashi hutu, muka saka seat belt sannan muka dauki Hanya Yana driving aka Kira shi, a yadda yake amsawa na fahimci governor ya kirashi, suna Dan zolayar juna kafin yace min

" Zakije can? Yace Wai tunda Bai zo ba Kuma mun fito kije ki gaisa!"

Na gyada Masa kaina Ina riko hannun shi cikin nawa, ya kalleni yace

" Kamar kin fi son hannun akan kaina ma"

Nayi dariya nace

" Someone is jealous!"

Yayi dariya shima yace

" I can't help, but at least Naga Murmushin ki, harda dariya"

Muna ta Hira har muka karasa, har parlon su mukaje, first Lady ta tarbemu, na gaishe ta shima na gaida su sannan aka danyi Hira dukda ba saka Baki nake ba, duk sun girme ni to, daga karshe Muka ci abinci, da zamu tafi aka bani Leda banma bude ba na musu godiya shi ya karba muka fito, na danyi Mana pictures da Dan short videos shima se ya biyenu se kace ni dashi kawaye ne. Seda na dawo Naga gold ne set, na ta Masa sambatu Ina ce Masa

" Banyi godiyar da yawa ba fa"

Yayi dariya yace

" Ai de kinyi, na manta ga motar ki"

Ya fada Yana Mika min key, ita ce motar da nake ja yanzun, nayi murna na nuna Masa in the best way da zai fahimta. Yadda mukai a wañnan Daren bazaka taba kawowa shi ne daren mu na karshe ba, a washegari nace ni da Kai na nake son nayi girki ya yadda, muaki breakfast tare, se aka Kira shi wajen 11am Wai zasu je Kano tarar president, Ina daki ma yayi wayar na shiga saboda na kunna turaren wuta a parlon, se gashi ya shigo

" Baby Zan fita"

Na tashi na zauna Ina fadin

" Shi ne kake Bata fuska"

Yace

" Zan barki ke kadai ne fa, don't cry kin ki"

Na gyada Masa Kai, ya min bayani sannan na dakko Masa Kaya Ina tambayar shi me yake so kafin ya dawo yace Wai ni yake so, nace ai dama ni tashi ce a kowanne lokaci. Ya Gama shiryawa nayi Mana hoto nace

" Allah ya kiayyae ya dawo da Kai lafiya"

Yace

" Amin"

Muka fito ni dashi halfway to sauka staircase din ya juyo ya hade bakin mu into a deep kiss, munkai wajen mintina biyar kafin ya sakeni, na ja numfashi na ya riko ni Yana fadin

" Sorry, I'm sorry don't cry kinji I'll miss you"

Nayi murmushi nabi bayan shi har mota inda driver shi ke Kira, ya tafi na dawo na kwanta nayi ta bacci se azahar na tashi na kiar shi yace ai Shirin dawowa suke ma, nayi Sallah sannan na dauka kitchen nayi girki. Wajen 3pm na Kara kiranshi se naji call waiting na aje wayar Ina fadin Bari nayi wanka, Ina fitowa na samu calls dinsa da nayi missing, na kiar yace din wuce Gaya ma, mezai kawo min nace shi kadai nake so, ya dawo gida lafiya, only Ashe bazai dawo ba, Ashe mutuwa zaiyi, Ashe gani na karshe na Masa, Ashe shikenan munyi sallama! Wannan shi ne labari na....

Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam First Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.

[6/26, 1:26 PM] Hauwa Galadima: *D³*

Muka sakko kasa, kasan Babu mutane sosae Amma dai akwai daidaiku, seda muka fita zuwa inda tayi parking motar Dada, tunda Yaya Khalifa yazo damu Kuma tun jiyan shi ya koma Dutse abin shi, na fara kokarin Shiga mota se naji muryar Ahmad daga Dan nesa Dani kadan, na juyo fuskata Babu walwala nce

" Naam!"
Chapter 65 · 0% Book details