Sashe 20
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuhra tayi saurin riko hannun Dada Haka shima Doctor yayi Dan dukkan su kamar zasu Fadi a kasa Haka sukai, matar Dake serving dinsa ta Taya shi ya zauna sannan ta musu iso Suka zazzauna, se lokacin na Gama wayar na shigo, tunda na shigo kallo ya koma kaina, batareeda na lura ba na samu na zauna Ina gaishe su. Abba ya fara magana cikin dattijon taka, yama Baffa bayanin da Zuhra ta masa, ai Baffa se hawaye Yana fadin
" Nayi nema zainabou, na nema Amma shiru ba sameki ba, ban taba jin labarin ki ba se yau Ina Kika shiga? Har can Hong na koma ko zanji labarin su Inna Amma akace Basu dawo ba , mutane ma kadan ne suka San su"
Dada ta share hawayen idanun ta tace
" Bayan ka tafi makaranta Wanda a lokacin bazan ma iya tuna sunan garin ba se muka nausa muka Kara gaba, Bayan Yan shekaru muka zo Jahun, anan aka mini aure da Abban Man, bamuyi shekara ba ya tafi Dani Cambridge inda zaiyi karatu Nima se nayi, tun daga nan ban Kara Jin labarin Inna ko Zulai ba balle kai, har na hayyayafa, se bayan shudewar shekaru sannan Zuhra ta hadu da Unaisa, anan nasan labarin rasuwar su Inna da kuma Zulai da Kuma Yar uwar da bamu San da zamanta ba Hassana"
Baffa ya dinga salati Yana jimamin rasuwar Inna Zulai da iyayen shi, sannan ya tambayi Anna, Dada tace jiya ta tafi dubai Amma se ta nuna ni tace
" Wannan ce babbar yarta, Unaisa kenan"
Baffa ya kalleni yace
" Ki shakka Babu ita din yarmu ce, wannan Kama Babu Wanda yayi Kama da Inna kamar ita da Aisha"
Ya dubi matar da muka samu tana serving dinsa abinci yace ta Kira yaran, se gasu su uku sunzo, Ina kallon wadda akace muna Kama na gaskata hakan, jini ba karya bane. Bayan an gaggaisa anci abinci an Gama murna da Dan koke koke kadan se Kuma Baffa ya gyara zaman shi yace
" Naso Hassana na nan da Kuma sauran Yaran mu, garin da aka kaini makaranta jibiya ne Wanda yayi iyaka da kasar Niger, da kanmu muke haurawa zuwa can Niger din, ban dauki shekaru masu yawa ba na samu wani bawan Allah Dan hadejia yazo muka Dan taimaka Masa shikenan se yayi min tayin Zama tare dashi anan katsina, na bishi ya sakani a makaranta har degree nayi, Bai taba haifar namiji ba Amma Yayan sa dukka Mata ne. Bayan na Gama degree na fara aiki a kamfanin shi, iya dukkan halacci Malam yayi min, Bai tsaya ba ya dauka Yar shi Hajara ya bani auren ta, ya maida ni hadejia Ina kula da dukiyar shi Ina Kuma aiki Nima, Hajara mutum ce, mace ce wadda irin ta kadai aka halitta ita ce mahaifiyar Khalifa, Nasir, Zainab da Kuma zulaiha. Tazo haihuwar zulaiha ta samu matsala Wanda daga nan Bata tashi ba se jinya na lokaci se ta rasu"
Ya danyi shiru yana dafe Kan shi, I can see he's still hurting, ya danyi murmushi yace
" Hajara ta tafi se Kuma Malam ya dakko kanwar ta Yusra ya bani auren ta, ita ta Haifa A'isha, Maryam da autar mu Tasnim. Zainab da zulaiha sunyi aure da yaran su, khalifa ake jira ya fitar da Mata mu hada ayi musu aure da Aisha"
Kunji nashi labarin, a takaice Haka muka yini muka koma dakin Aisha dan Saar mu ce itama karatu take tana NCE a ATC Gumel. Yaya zeeyzeey kamar yadda suke kiranta tazo da Yaya zulayha. Mun Sha Hira se yamma zasu tafi muma muka fara shiri yace ma Abba
" To wannan yaran bazasu kwana ba?"
Abba ya kalle mu yace
" Me zai Hana nan ma ai gida ne, suyi zaman su"
Banso Haka ba saboda nasan Zuhra Bata so hakan ba, muka raka su Suka tafi muka dawo muka fara gyaran gidan, bayan mun Gama na zauna ni da Aisha Dake maida kwanuka a kitchen, Zuhra ta shigo ganin Aisha hankalin ta nakan kwanuka nace
" Me yasa dazun Baku fada abinda ke tsakanin ku ba keda Yaya khalifa ba?"
Ta Harare ni tana fadin
" Uanisa please karki fara Kuma"
Nayi dariya na cigaba da Danna wayata Ina fadawa Nuzla abinda ya faru ta WhatsApp, tace min ita zata fara fadawa Anna wannan daddan labarin, nace Kar ta fara Dan kuwa Dada tace mu kyaleta excitement zai iya sawa ta dawo ba tareda ta Gama ba. Bayan maghrib Anty kamar yadda suke ce Mata tazo ta zauna tana Mana tambayoyi, matar ta burgeni sosae, ita din she's friendly Bata da matsala. Zuhra tata tafi zuwa da Amaly Yar Anty zeeyzeey Dake gidan tare dasu, yayin da Tasnim tunda nazo tace gurina zata kwana, Aisha se dariya take tana fadin zasu San ita sukai wa tawaye.
Tare mukai dinner har Baffa, abincin ma daban akai Mana a matsayin na Baki, seda muka Gama ci na fara mikewa Ina tattare plates din yayin da Zuhra ko kwatan abinda aka zuba Mata batai clearing ba a plate dinta, duk Ina lura da ita, shi Yaya khalifa looks excited gata gashi yayinda ita Kuma zaman shi a gurin ya Zama ya takura Mata. Anty ta dubi Zuhra tace
" Ya Baki ci ba? Ko wani abu kike so?"
Tayi saurin girgiza Kai nace
" Zata ci Haka take cin abinci"
Baffa yace
" Tashi kije daki kici uwata"
Muka Mike har Aisha muka koma daki, nan fa ta ware ta fara surutu, Aisha tun tuni take kallon Zuhra seda muka zo kwanciya tace
" Wai Zuhra kunyar wa kike ji da Kika kici acan?"
Ta danyi dariya tace
" Kawai ni bana son cin abinci cikin mutane"
Aisha tace
"Ni Wai bake bace budurwar Ya khalifa ba? Like nasha ganin pictures din ki a wayar shi"
Nayi sauri Na dubeta na dubi Zuhra da ta tashi ta zauna din, se kuwa Aisha ta mike
" Anty Zan fara fadawa"
Nayi saurin riketa nace
" Dan Allah zuwa safe kinji? Dan Allah! Ita ce budurwar shi. Happy?"
Se ta hada mu ta rungume tace
" Na kusa aure! Dama Yaya ake jira ya fito da Mata Zakariyya ya turo"
Ai se muka fara Mata dariya, na fara tsokanar ta, min kusa raba dare muna hira.
Washegari aikuwa da sassafe Aisha Bata manta ba taje ta fadawa, na kalla Zuhra da take fadin
" Innanlillahi! I can't imagine A'ishar nan itama Haka take"
Ta takure gefe, na dubeta nace
" Amma kinsan dama sooner or later zaa San tsakanin ku ko?"
Ta buga kafa tace
" Actually not now, Kinga Bari na fadawa Abba kawai kada yaji a bakin Baffa zaiga kamar na ware shi"
I envy her yadda take very close da Abban ta, like kafin tace Dada to zata ce Abba wannan Haka yake. I wonder! Haka ta kirashi ta fada Masa Amma suna cikin wayar Sega Anty bayan ta da Tasnim da A'isha. Zuhra ta aje wayar lokacin da Anty ta zauna, se Kuma ta kalleni tace
" Unaisa fada min gaskiya, Wai Haka ne Yaya da Zuhra"
Na kalla Zuhra tayi kasa da kanta nace
" Hakane Anty"
Ta kalleni tana son yarda da abinda nace, Ina iya kallo farin cikin Dake idanunta, na gyada Mata Kai Babu shiri ta rungume Zuhra kafin Daren a kwanta tayi blowing maganar, kowa ya sani. Dada ta kirani taji Karin bayani na tabbatar musu da hakane.
UNAISA is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[5/20, 6:47 PM] Hauwa Galadima: *R*
Bayan shekara daya mun shiga year two Muna kokarin Bari mu Shiga final year, abin mamaki duk yadda ake zuzuta kyau na, diri da tarbiyya da komai Amma Babu mashinshini, Ina zaune tamkar Nisa Abla sede inta interfering cikin relationship din mutane, duk Wanda ya samu matsala ni zai fara Kira don na warware masa, ni Kuma na Zama tamkar naje na koye counselling ne Dan na iya. Kan gaba daya ahalin mu ya hadu, gidan Baffa, Dada, Inna Zulai da Kuma mu. Zumunci ake sosae Babu Wasa. Idan aka dawo Kan Ahmad da Aseey Suma sosae muke tare dasu, yadda Ahmad yake min se na fara tunanin ko Sona yake kamar yadda A'isha da Kuma Zuhra har da Husna suke tunani, Kai hatta Anna seda ranar tayi min magana
" Allah Anna indai Zaki yarda Dani wallahi..."
" Adda ba rantsuwa nace kiyi min ba, tambaya ce eh ko a'a?"
Na Dan yatsina fuska nace
" A'a"
Ta bini da kallon karki min karya idan na Kama ki bazaki ji Dadi ba. Daga Haka muka rabu, se na fara janye jikina daga gurin Ahmad, da bini bini ya Kira ni,
" Unaisa kinsan me ya faru?"
Nace Masa
" A'a se ka fada"
Se yace
" Yau na hadu da wata kyakyawa.."
Kafin ya karasa Zan katse shi da fadin
" Spare me please! Kullum Kai idonka akan Yan Mata yake ne"
Se yayi dariya yace
" What will life be without ladies? Ina sassautawa saboda kada abinda nake ya dawo Kan Lil sister Dita"
Haka zamu tayi wani lokacin Kuma idan ya Kira kawai zai min complained ne akan aiki, a lokacin house job yake, se yace min anyi bullying din da, ko Kuma yace someone looked down at him. Ni kaina da farko seda nayi tunanin ko dai Sona yake Amma da ya fara fada min zancen Yan matan shi se na daina wannan tunanin Kuma. Ganin idan yazo gurina ko kuka ya Kira ni Anna zata dinga bin diddigi yasa na fara janyewa, lokacin Muna orthopedic da psychiatric posting Wanda a Kano muke Yi.