Sashe 87
Siradin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya daga mata hannu yace babu ruwan ki, ai hakkin shi nake son in bashi kuma Allah shine shaida na Faisal ko a lahira bani da hakkin ka. Maganar wannan Bayerabiya na soke ta kwata kwata har abada, koda wasa kuma ko bayan raina kada ka sake tada ita.
Dr. Rehab ya aiko neman auren Ihsan a hannu na don haka rana irin ta yau, Jumaa, Insha Allah zan daura auren ka da Saratu Intisar, Ihsan da Rahab, Hunainah da Hashim kamar yadda iyayen su suka danka mini.
Don haka tashi je ka. Bana bukatar wata kalma daga gare ka, ba lallashin ka nake ba umarni ne, its order!
Saratu nada watanni ukku dazata yi kamin ta koma makaranta don haka ba Belgium ba, in ma birnin Sin ne zaka tafi, amma kafarka kafarta. Duk abinda kuke ciki tun-tun-tuni na sani ba ban sani ba, illa bana so nake shiga personal life din ku ne.
Na dauka kai da kanka watarana zaka kawo mun maganar kana son auren Intisar komai daren-dadewa? Ban sani ba, ashe kai tuni ka canza soyayyar da kiyayyah? To don Allah karewar kiyayyah Faisal idan na baka auren Saratu ka yanko min ita gunduwa gunduwa ka kawo min gabana, sannan ne zan san baka son ta! Ka gane ko? Yallah! Kana iya tafiya ka fara shirye-shiryen ka daga yau ko kwandalar ka bana nema.
Bai ce komi ba, ya taso ya fito ko ganin gabansa baya yi, bai kuma kara kula kowa ba a gidan, washegari karfe sha daya na rana a Lagos tayi mishi, week-end da yazo da niyya ma ya fasa yi musu Intisar din tazo ta yi masu.
To ai kuwa kamar ya sani, a ranar yar halak din ta dira a gidan ita da yar uwarta, murna wajen jamaar gidan abin baa magana. Ta kankame Mamanta tana dariya ta ce ke Baby na sai yaushe zaki girma ne? Dube ki kin zama cikakkar lady abin alfaharin kowacce uwa, shin me Maman Hunainah take baku ne haka? Ta kyalkyale da dariya ta ce,
“Kin san Allah Mamar mu ba abinda take bamu sai dan karen fada, ni duk kewarki ta dameni, baki ji ba yadda nake ji na a yau very happy kamar na rabu da kaya ta kai mata dundu ta ce ba wani nan, ni zaki yiwa dadin baki, kin tafi kin ji dumin uwa ni kin mance ni ko waya bakya mun, sannan kizo kiyi min wani dadin baki?�
Ta rungumeta gaba daya ta ce ayya Mamar mu, ai da tsohuwar zuma a ke magani, you are everything to me! Gaba daya suka yiwa juna dariyar kauna. Ta sake cewa Main Hoon Naa (Im here now) babu inda zan kuma tafiya in bar ki. Aunty tace sai gidan Faisal?
Ta yi murmushi kawai ta juya mata baya. Ai ita wannan ta fidda shi a gabanta yanzu. Ko ita mayyar gaske ce ya dace ta sake shi hakannan. Duk da cewa shine wanda zuciya ke ciwo a dominshi, amma ai baya yi da ita yanzun wannan sai Ronke Adeyemi.
Da daddare suna cin abinci (tuwon Acca miyar Shuwaka) ita da Daddynta a cikin kwano daya, bayan sun kammala ta je (toilet) ta dauko roba da sabulu da kuma ruwa a kofi ta dawo, ta tsugunna tana zuba mishi yana wanke yan yatsunshi cikin kunfar sabulun camay, suka hada ido suka yi murmushi.
Ta kai ta zubar itama ta wanko hannunta ta dawo suka cigaba da hiran bayan rabo tana bashi labarin Al-Azhar ne da yanayin karatun ta. Ya dago ya dubeta da dukkan idanu ya maida fuska ta manyantaka kamar koyaushe zai yi magana muhimmiya a gare su, ya ce,
“Saratu har yanzu lokaci bai yi ba ne da zan ga yayanki na gudu cikin gidan nan tare da Alameen-Alameen Bello?�
Ta sunkuyar da kai, komi ya tsaya mata cik, idanunta suka cicciko. Har yau ta kasa sabawa da ambaton (Alameen Bello) da ake yi a gaban ta. Ta kasa daina zubda hawaye a duk ranar da aka ambaceshi. Ta ce cikin zazzafar murya
A duniya akwai mai so na ne bayan kai da Alameen?
Yayi murmushi, amma kalaman sun taba zuciyar shi, yace akwai ma wanda ya fi mu!
Dukkan burirrikana a kanki Saratu, a yau sun cika, saura guda daya. Shine wannann dadadden burin nawa na in aurar da ke Saratu inda zaa so ki a kaunace ki muddin rai. Shin idan na kawo wani da nake tunanin shine wannan mutum da nake burin in mallaka ki gare shi, shine nake ganin ya dace da zama abokin rayuwar ki na har abada bayan ni, yaya zaki karbi alamarin?
Wasu hawayen tausayin Daddy suka zubo mata. Tana mamakin kaunar da yake mata, tana jinjina dimbin son da ya ke mata fiye da yayan daya haifa ba tun yau ba. Wannan ne yasa itama take yiwa komi na rayuwar ta uzuri da Daddy Makarfi. Ta ce wallahi ko kuturu ne zan amince da zabin ka Daddy!
Ya daura hannun shi a kanta ya ce albarkar nan da nake ta sa miki a kullun, a yau ma ina karawa. Na zaba miki Faisal a matsayin mijin auren ki, sati mai zuwa zaa daura maku aure. Nima a yau ina neman wata alfarma gare ki irin wadda ban taba nema ba! Ina neman alfarmar ki rike mun Faisal da kyau. Ki bashi farincikin rayuwa da bai samu ba a gaba daya tsayin rayuwar shi. Ki nuna mishi kaunar da yake shakkar ki a kanta, don na tabbata ba gaskiya bane abinda yake zargi a kanki.
Na fi kowa sanin son da ki ke mishi. Nafi kowa sanin muhimmacin da yake dashi a wurin ki. Saratu yadda zan baiwa Faisal amanar ki, kema a yau ina baki amanar Faisal don Allah, ku kula da junan ku.
Ta dage kanta sama a hankali tana duban ceiling yayinda wasu siraran hawaye suka fito daga idonta suna bin gefen fuskar ta zuwa cikin kunnuwan ta. Ta sauke idon a hankali a kan, Daddy, ta yi murmushi. Yau ce rana ta karshe da take jin ta rabu da bakin ciki a rayuwar ta, ta kuma tsallake SIRADIN RAYUWAR TA! At last, zuciyarta ta samu abinda take so bayan wahalhahu iri-iri. Wannan alfarmar nan kuwa da Daddy ya nema, wani alkawari ne da dama tayiwa rayuwarta tun-tuni koda a ce Daddyn bai furta ba.
How much do you like this story?
5/17/22, 07:14 - Ummi Tandama😇: _____________________________
*âœðŸ? SIRADIN RAYUWAâœðŸ?*
Book four
*@Takori*
Page1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Idan kaga irin soyayyar da aka zubawa tsakanin Hunainah da Hashim dinta, abin sai ya burge ka, ita kanta Intisar ba karamin burgeta suke ba. Sai ka rantse da Allah sun fi shekara da fara kaunar junan su ba sati biyu ba.
Duk wasu bincike daya dace a gabatar kamin gabatar da aure Daddyn ya gabatar akan Hashim. Shi Hashim asalin su mutanen Ingawa ne ta Jihar Katsina, aiki da siyasa ya kawo mahaifin shi cikin garin Katsina inda duk suka girma. Babanshi shahararren dan siyasa ne dake rike da mukamin kakakin majalisar wakilai (speaker house of representatives) na Katsina a yanzun. Shine babban dan sa sai kanwarsa Husna ko auren fari baayi mata ba.
Gaba dayan karatunsa yayi shi ne a kan kimiyyar yada labarai (Mass Comm.) daga Jamiar Nigeria (Nsukka) a yanzun yana aikin ne da gidan talbijin na kasa. Ya je karo karatu ne a Cairo na tsayin shekaru ukku inda ya hadu da su a hanyar dawowar sa hutu na farko. Don haka Hunainah baza ta samu matsala ba kenan kamar Intisar, tunda in an kare bikin dukkansu tare zasu koma kowa ya nufi makaratar shi amma ai suna tare.
Idan ta dubi irin bidirin da Hunainah da Hashim ke shiryawa bikin su sai tausayin kanta ya kamata, wani zubin kuma abin har mamaki ya ke bata. Bata san akwai soyayya irin wannan ba har yanzun a duniya (sai zamanin Alameen) kamar yadda bata san yaushe idon Hunainah ya bude haka ba.
Tana tausayin kanta tace Allah Sarki! Ita dai Hunainah mai saa ce, ta samu miji wanda ke son ta yake nan nan da ita ya kuma damu da ita, sabanin ita da angon ke gudunta kamar ajalin sa don tun ranar da aka yiwa Faisal hukunci da aurenta ko keyarsa ba wanda ya kara gani haka ko waya bai kuma yiwa kowa ba.
Hajiya ce ma ta damu ta nemeshi, ta taras kwata kwata ya rufe wayar shi ma. Tun abin na damunta har ta dake zuciyar ta ta saki jiki ake komai da ita. A ranta ta kan ce unh Ya Faisal da ni kake zancen, har yau baka gama sanina ba, in dai kiyayya ce to mu zuba amma tunda na amsawa Daddy ba ka isa ka sani in bata mishi ba, ya fi karfin komi a wurina. Idan kai bai isa da kai ba to ni ya isa da ni har yayi yawa.
A washegari laraba wato ana i gobe kamun amare Ihsan da Rehab suka dira a gida Nigeria, Ihsan tayi kiba ta kara kyau sosai. Alameen karami ko ganeta bai yi ba yana ta gararin gabansa. Ta shigo falon Anti inda suke zaman lalle ta dungurewa Intisar kai ta ce,
“Ke dai na rasa wace irin sister ce, dan (e-mail) da kike mun kin daina, haka yar gaisuwar wayar ma duka kin daina, ni in na kira a ce is switch off anya da haka zaa yi zumuncin?�
Ta yi murmushi ta zare gilashinta ta ce, “Don Allah ki yi hakuri Aunty Iham, ni wallahi waya bata dame ni ba gaba daya rufewa nake, ga Anti na ki tambayeta Allah ko ita bana kira, kuma da yake na dade ban ziyarci (café) ba na taras sun yi condemning I.D dina, amma bayan biki zan gyara Insha Allah, a yi mun afuwa a karbi uzuri na big Aunty� Gaba daya suka sa dariya.