Sashe 53
Siradin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta amince zata amma ba don ranta yaso ba sai don bata son yin musu da Goggonta ne kawai.
A soron Sidi Fari wanda Sharifi ne a garin Kafanchan kuma dan uwan Inna Jami, ya amshi Babe-Zarah yana kallonta yace
“Shin Saratu zaki iya bayyana mun yadda kike jin tsohon mijin ki a ranki?� Ta mayar mai kamar yadda ta fadiwa Goggon ta a daren jiya, duk ta matsu ta tafi don ita ba wannan aka ce zai hadasu ba illa Addu’a, ya girgiza kai ya dubi Jami yace
“Hajiya Jamila, a jiya nayi bincike naga duk matsalar yarinyar ku amma Insha-Allahu komi ya zo karshe�.
Ya mika mata Zarah ya umarceta da ta shiga cikin gidan shi ta basu wuri, ita dama so take ta tafin, don haka cikin hamzari ta saba ‘yarta a kafada tayi cikin gidan.
Malam ya ce “Jamila yarinyar nan duk wani mai imani dole ya tausaya mata, kuma ku godewa Allah daya nufe ku da mikewa tsaye kan al’amarinta, don Ubangiji shi yace tashi in taimake ka, kuma a gaskiyance sai mun mike tsaye in ba hakaba itada aure har abada kenan.
Bakin asiri ko ince tsafi ne aka bizne mata a dakin aurenta wanda aka hada da idanu da gangar jikin matacciyar mujiya, da gashin kan ita Saratu d farcenta, shi ko mijin ta firraku a kayi masu ta yadda ba zai taba samun kwanciyar hankalin kanshi ba in har ba gani yayi ya rabu da ita ba.
Akwai wata yarinya ma dana gani a gidan itama abinda aka yiwa Saratun da mijinta shi aka yi mata dashi Maigidan, kodayake na gani tana cikin gidan duk da haka, sai dai Maigidan na ganin ta kamar mujiya ya tsaneta kwata-kwata.
Wannan tsafin a tsibirin Okeremor aka sameshi ta yadda karyashi kadai shine tono abinda aka bizne aka koneshi kurmus. Sabida haka zan tura wani Musulmin aljani dake min aiki wai shi Salmanu ya aiwatar da aikin. Daga wannan zan yiwa Bello kiranye, ai gyaran sunnah ne, shi da kansa zai zo neman a maida mishi matarsa, kada ku tsaya ja masa rai ku maida auren don kwata-kwata baya da laihi�.
Goggo Jummai ta gaya mai yarinyar diyar Saratun ce yace “ba komi, da tsarkin Alkur’ani kamin kwana uku zai warware komi. Itama Saratun ya kirata ya bata addu‘o’I da Nafilfilin da zata rikayi har tsawon kwanaki arba’in, da rubutun da za’a dinga rubutawa suna wanka suna sha ita da Zarah.
To Anti Saratu taji dadin wannan, daga Goggon har Jami babu wanda yai mata zancen da Malam yayi.
Tunda ta fara Addu’ar sai taji zuciyarta na sanyi a kullum. Duk wani kunci dake tattare da ita ya shiga yayewa sannu a hankali. Tabbas babu maganin da Al-Kur’ani ba ya yi kuma lallai shi (Shifa’un-Linnasi) ne wato ceto ga al’ummah. Kaunar diyarta ke shigarta sosai kamar na kowacce uwa ga dan da ta haifa.
Kuna wai har ta sami kanta tana mai tinano irin kyakkyawar rayuwar da sukayi da Bello Makarfi da diyarta Inteesar.
Da Goggon ta fahimci haka sai ta daga hannu tayi godiya ga Allah ta kuma garzaya Kafanchan ta tadda Mallam Sidi tare da abin sadakar da ya nema, harta dada ninka mai amman shi din sai yace ba zai anshi karin ba, yayi masu ne domin Allah da neman ladan gyaran aure da kuma kasancewar Jami kanwa agaresa, sai tayi godiya, ta kuma shiga kara jan hankalin Saratu tana nuna mata gidan Daddy shine kadai kwanciyar hankalinta ita da diyarta da Inteesar. Ko bazata koma don komi ba ta koma don Intisar da Zarah. Don ko tayi wani auren hankalin ta ba zai kwanta ba tunda bazata kasance tare da su ba, ina amfanin badi ba rai?
Sauran abubuwan da suka biyo baya duk kun ji su cikin littafi na daya, wato dawowar Antin da barin garin Hajiyar. Dawowar Faisal da gane ainahin wacece Intissar kuma wanene Al’ameen? Suman da tayi ne har yanzu ban san musabbabinsa ba; na gane hakikanin waye Al’ameen ne? Na bakin-cikin kasancewarta dumu-dumu a soyayyar dan Haj. Nafi ne? Koko na tunanin ta rasa Al’ameen ne shima kaman Faisal tunda yake shima uban su daya? Ban sani ba.
Yau ga likita a gadon likitoci kenan, in ji babban Likita Alfred, don sanin waye Al’ameen?
How much do you like this story?
5/10/22, 21:33 - Ummi Tandama😇: _____________________________
*âœðŸ? SIRADIN RAYUWAâœðŸ?*
Book three
*@Takori*
Page5ï¸âƒ£
Adai-dai lokacin da duk wannan ke faruwa, a lokacin ne kuma wata mulmulalliyar mota baka sidik kirar (Bently) mai kofofi hudu ta yi ‘parking� a harabar gidan Makarfi. Tun kafin motar ta ida tsayuwa Maigadi ya karasa ya shaida masu cewa babu kowa a gidan duk suna babban asibiti, yarinyar gidan da yaron gidan ne suka suma.
A gigice Hassan Biu ya baiwa Direban dake jan su umarnin su nufi General Hospital. Tun kafin su isa Hajiya Hadiza ta fara kuka, ta narke Jikin Ambasada tace “ashe ma Allah ya rubuta gawar ta zan gani, Bashir?�
Yasa hannu ya rufe mata baki ya ce “C’mmon Hadiza, cool down mana? Wa yace dake ciwo mutuwa ne? Ki tsaya ma mu tabbatar ita din ce tukunna?�
Dr. Alfred ya fito daga dakin da Al’ameen yake, sauran likitoci biye da shi, ya isa har falon da su Daddy ke zaune jigum-jigum cikin zaman jiran tsammani, wasu na jan carbi wasu na safah da marwah. Ya russuna alamar girmamawa ga Daddy yace ya biyoshi ofis minti biyu.
A kayataccen falon likita Alfred, ya dubi Daddy a nutse ya gaishe shi tukunna, duk sai suka yi shiru. Daddy yai karfin hali, duk ya fita kamanninsa dan lokaci kalilan saboda tashin hankalin rashin sanin makomar gudan jinin sa Al’ameen. Cikin taraddadi yace “shin ya cika ne Alfered ka kasa gaya mun?� Alfered yace “a’ah, Illa rayuwan M.A.B yana cikin matukar hatsari. Jininsa ya hau sosai fiye da kokarin mu. Sannan (I’m sorry to say) Dr. Al’ameen ya gamu da ciwon zuciya (Heart Stroke), duk da haka M.A.B yana numfashi, duk wani kokari da zamu iya shine yaji sauki amma ba ya warke ba (I’m Sorry)�
Daddy ya soma share hawaye da bakin babban rigarshi. Alfered yace “wani mugun abu ne ya gani ya tayar mai da hankali haka, koko wani abu yake so ya kasa samu? Ko wani abu ke damunsa tun da dadewa ba’a farga ba?�
Daddy in banda hawaye da zufa ba abinda yake, ya dubi likita idanunshi jazur ya yi mai bayani a takaice na iya abinda ya sani, yace
“Ni na kasa gane kan wannan abu� Alfered yace (cikin murya mai kwantar da hankali) “a yanzu M.A.B na bukatar magana mai kwantar da rai daga gareku, magana mai tausasawa da farantawa, ko mun samu jinin da ya hau ya safka kadan, a kuma samu kwantar da ciwon zuciyarshi ya kwanta cikin sauki.
Ba zaka iya taimakawa M.A.B. ya samu rayuwa ta dai-dai ba a sanda kowa ke da bukatar sa ba? Ina nufin ba zaka iya taimakawa M.A.B ya samu sauki ba?�
Daddy ya sake rikicewa, yace “in zan iya ta yaya? Ni ne kuwa mai matukar bukatar Al’ameen a yanzu, bana jin in na rasa Al’ameen nima zan sake rayuwa lafiya. Ta yaya? Ta yaya zan taimaka likita?� Alfered ya zare gilashin idonsa a hankali, ya dub Brigedier cikin sassanyar murya ya ce,
“Ka je ka bashi hope, koda na karya ne!�
Daddy ya mike, idanun sa basa ko ganin abin da yake gabansa, ya nufi dakin da aka kwantar da Aminu. Me zai ce da Al’ameen? Ya fadi sirrin da ke boye don samuwar lafiyar dan sa, ya kuma sanya rayuwar ‘yar wani cikin garari?
Ya tabbata ya kuma amince So ne ya kada (Aminu-Amintacce), a rashin sani, to amma ai ba wani shamaki da zai hana wannan son kaiwa ga ci, ma’ana, ba abinda zai hana Aminu auren Intisar, tunda ba wata dangantaka ta jini a tsakaninsu.
Shi kam zai fadi a yau, Allah ya ba Saratu da Saratu hakuri. So-so-ne, amma son kai ya fi. A yau zai fadiwa Aminu “Intisar ba ‘yar saratu ba ce balle shi.�
A sannan ne kuma su Hajiya Hadiza suka fito daga mota suka yi wa harabar asibitin tsinke. Hidayah rungume da ‘yar uwarta Hunainah da fargabar halin da zasu sami ‘yar uwarsu ciki ke neman kayaswa, bata ko iya daga kafa sai jan kafa.
Hassan da yake ya san Daddy shi ya nunawa Haj. Hadiza shi zai shiga wani daki na musamman wanda a ka’ida ba’a barin kowa ya shiga sai likitoci da malaman asibiti, ya ce “nake jin itace a can dakin Hajiya, don ga Makarfi can zai shigaâ€? this is Brigadier Bello Makarfi…â€sai kawai ta kwasa a guje tun basu ankara ba.
Kusan a tare suka shiga da Daddyn tana haki kamar ran ta zai fita. Daddy bai kula da ita ba don shi kansa ba’a hayyacin sa ya ke ba, ya ji dai wani ya shigo tsammaninsa Hajiyarsu Aminun ce, ya dubi fuskar Al’amin cikin (Oxygen) wato abin janwo numfashi yayi mamakin yadda Allah ya mayas da halittar shi cikin dan lokaci kalilan, ya kara imani da mulki da ikon sa kodayake ba’a mamaki da ikon Allah, wannan wace irin masifa ce? Ya soma sheshshekar kuka kasa-kasa kafin ya tuno da abinda ya shigo da shi. Ya karisa dai-dai kunnen Al’ameen ya ja kujera ya zauna, ya kai hannu bisa sumar kanshi yana shafawa a hankali ya fara magana, muryarshi na rawa da karkarwa�
Hajiya Hadiza bazata ce ga wanda ke kwance a wannan gadon ba, don ko gani bata yi sosai, ita dai kawai tunaninta ya bata diyarta ce ‘Fatima� fakat, za kuma tayi ko menene don tserar da rayuwarta in dai zata iya koda hakan na nufin a zuke jinin jikinta ne bakidaya a sanya wa Fatima.
To sai kuma maganganun Bello Makarfi, suka dauki hankalin ta kwarai, suka kuma warware duk wani taraddadi dake zuciyar kowannen su.