Sashe 43
Siradin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To bata zaci wannan kalamin ba daga bakinsa ba kwata-kwata a dai-dai wannan lokacin don haka ta tsorata, a tsammanin ta hatsari suka kusan yi, idanuwanta suka firfito cikin firgita dai-dai sanda ya kashe motar a gefen titi.
Ya kwantar da kansa bisan ‘steering� suka kurawa juna ido yayin da kowanne ke kokorin fahimto boyayyen sirrin da ke zuciyar dan uwan sa, to amma ba wanda yayi nasarar hakan, ita ta fara kawas da kai ta maida duban ta ga motocin da ke gudun fanfalaki bisa kwalta, zuciyar ta cike fam da kuncin da bata san dalilinsa ba.
Cikin karfin hali yace � Inteesar, baby, haba Sis, na hada ki da girman Allah kiyi hakuri, ni wasa nake Allah, amma da alama naga kin maida abin gaske?�
Daga Intisar no response (ba amsa) kai kace da zaunannen dutse yake magana, yayi shiru, yama rasa ta inda zai faro, ya langabar da kai jikin ‘seat� din shi abin tausayi don dai ta tabbatar yayi nadamar, cikin tattausar muryar shi yace.
“Yanzu ke Sis (sister) in aka ce dake ina aikata abinda nake fadi sai ki yarda? Nayi zaton ke ce mutum na farko da zai shaideni a bisa norms and status (akidu da tsayayya) na Daddy Makarfi, ke ce (first) da zaki shaide ni (no matter what) al’amarin ‘may be� (koda a wane irin al’amari ne kuwa)?�
A nan ne ta dubeshi da dukkan idanuwan ta da suka kada suka yi jawur, wasu kibbau masu tsananin kaifi yaji sun gilma cikin zuciyar sa, ya runtse idon shi gam da karfi, baya iya jure kallon cikin idanun Saratou, baya son jin wadannan ‘feelings� din da yake ji game da ita a kullum amma a koyaushe ya dubeta tamkar ana linkawa ne, wayyo!
Ya kai hannu saitin kirjin sa ya matse da karfi idanun shi a rufe, shi kadai ya san me ya ke ciki? Ji yake Saratu na huda bargo da tsokar zuciyar sa wani ‘feeling� ne da ba zai iya suffantawa ba, ba tun yau ba, ba tun jiya ba, a tun ranar da ya dawo Abuja, sanda mahaifin su ke kulle, Inteesar taki gaishe shi don sun yi biris da tallafin Mamar ta, sunyi watsi da taimakon karatun ta.
Abin ya cigaba beyond edpression (fiye da kimantawa) da har zuwa gidan ya gagaresa, yana ganin idanun Saratu sune magnet da ke jefa zuciyar sa cikin halaka da kaka-ni-kayi.
Ya sha tambayar abokan sa masu kanne mata su gaya masa yadda suke a zuciyar su don ya kwatanta da nashi amma bai taba jin mai irin nasa ba. Akwai wani abokin sa Sagir da yace
“ni kanwa daya ce da ni, duk sauran kanne na maza ne, amma yadda nake son su haka nake son ta ba wani banbanci, yo wane irin so ne zan mata da ya wuce in sa ido akan tarbiyyar ta? A kan me zan yi tunanin ta ina makaranta ko wani waje sai kace wata budurwata?
Kai Faisal, gaya mun gaskiya, Inteesar, kanwar ka ce da kuke UBA DAYA?� Sai yace wallahi Allah kanwarsa ce. Sagir yace “to sai a nemi tsarin Allah kada ya kasance aikin Shaitan ne�.
To kamar kullum, ya soma rokon sauki cikin zuciyar sa har ya samu ya dawo hayyacinsa, bugun da zuciyar sa ke yi ya lafa, sai da ta gama shan kamshin ta tace.
“Ya Faisal ni ina ruwana ne? Me ka ji na ce? Kai kadai fa kake ta maganar ka, kake kidan ka kake rawarka ba matse ma baki nayi ba, in ma kayi din meye? Ba Mama tace lokacin ka ne ba?�
Yayi murmushi a ransa ko cewa yake yaushe Saratu zata girma ne, komi nata akwai kuruciya a ciki, at 27, ya bata rata na akalla shekaru goma don haka lallashin ta ba zai yi wuya ba, ya ce,
“Alright, na amsa wannan, ni dai so nake kiyi hakuri na san ranki ya baci, gashi mun kusa isowa gida, bana so Mamar mu ta ganki haka ‘bery-upset� (a birkice) don zata tambayeni ko? Gashi kuma ban san me zan ce mata ba.�
Ta tura baki sabida matukar haushin da ya bata, ta soma motsi da bakin ta a hankali cikin tadin zuci, bata san har maganar ta subuto ta shiga kunnen sa ba.
“A wane dalili raina zai baci? Sabida Yayana yayi budurwa? This is sheer nonesense!� (Shirmen banza ne kawai). Ta girgiza kai da sauri sai kuma hawaye suka zubo.
Ya lakato hawayen yana murmushi ya ce,
“you see, ranki ya baci. Hawaye su kan zubo a dalilai guda biyu ne kawai Intisar; bacin rai ko tsananin farin ciki. Saratu da ki zubar da hawayen ki a domina, gara kisa dorina ki yi ta duka na har ki huce bacin ranki. Your tears mean a lot to me, (zubar hawayenki na nufin abubuwa da dama a gareni) amma bazaki gane hakan ba a yanzun.
Share hawayen nan maza-maza, don Allah ba don ni ba� muryar ta na rawa, kasa-kasa cikin rishin kuka tace “naji�. Yayi murmushi yace “ba haka nake son amsar ba, cewa zakiyi shikenan Ya Faisal di na, komi ya wuce, na hakura, sa’annan ‘regain your mood (dawo da yanayin ki) Inteesar di na?�
Ta shafi goshin ta zuwa siraran labbanta da ‘yan yatsun ta na dama, ita dai har yanzu RONKE na ranta, Ronke na damun ta, ta hana ta hadiyar miyau, da kyar ta hadiyi wani makalallen miyau daya bushe mata a makoshi, duk da taji matukar kunyar yadda yake mata magana a yau (lobing and romantic) tamkar ba Yayan ba, ta daure tace
“shin wacece Ronke tukunnah?�
Ya riga ya tsammaci tambayar, don ya san abinda ya tsaya mata a rai kenan don haka tuni ya shiryawa amsar ya ce,
“kin san Allah Ronke class-mate (‘yar ajin mu) ce, ina koya mata karatu bayan wannan ba wani mu’amala tsakanin mu…� “wane irin ba affair (mu’amala) tsakanin ku to me ya hada ta da wayar ka?� Ya murmusa kadan “dauka tayi, tun kan in kai hannuna� “to amma tace da ni wai kana wanka?�
Yayi dan jim, yana tattara amsar daya dace ya bata, sai ta sake jeho mishi wata “kuma karatun ba’a makaranta ake yi ba, in haka ne ya akai har tazo inda kake wanka?� Ta kafe shi da nakasassun idanunta dara-dara farare kal, sai yace cikin kosawa tare da kokarin kaucewa kaifin idanun ta.
“Amma dai kin san binciken abinda ya wuce baya da amfani, kuma rayuwa irin ta karatun jami’a cudanya da mata dole ne, abobe all ma Ronke kawata ce, tana zuwa gidan Major T. Ekiti inda nake zaune.
Ta zo ne in koya mata karatu ina wanka, ta zauna jirana in fito a sanda ke kuma kika kira ta dauka, dama anan falo na ajiye, that’s all I know (wannan ne kadai abinda na sani).�
Yadda ya fitittike yana bayani da sauri-da sauri duk sai ya bata tausayi, ya kuma bata dariya duka a lokaci daya, da gani zancen ya isheshi kuma iyakar gaskiyar shi ya ke fadi, amma sai bata nuna tausayin ba, ta sha mur sosai tace “ina na taba jin mace da namiji suna kawance? Wannan haramun ne� Yace “ni dai nace kiyi hakuri ko, komi ya wuce, daga yau nayi miki alkawarin ba zan sake kula ta ba tunda ranki baya so, ke da duk wasu matan duniya ma. Mace daya nake so, mace daya ke burge ni, mace daya nake so da kauna da dukkan ruhi na, mace daya nake sha’awar in aura amma ba zan taba iya auren ta ba.
Don haka kar ki kara sawa ranki wai ni Faisal ina son wata diya mace bayan ita, ba kuma zan sake kula wata mace da sunan ina son ta ba har sai kin yi aure intisar, beliebe me or not, (ki yarda da ni ko kada ki yarda) ba zan kuma bata miki akan Ronke ba.�
Yasa ma motar giya aguje suka harba kan titi basu sake ce da juna uffan ba. Maimakon zuciyar ta tayi sanyi da gane wasa yake zancen Ronke, kuma Yayan nata na masifar gudun bacin ranta, a’ah, sai ta kara yin bakikkirin ninkin ba ninkin kishin Ronke Adeyemi da kishin wannan da yake son bazai iya aure ba, don ta san koma wacece wannan son ba kadan bane ba kuma na wasa bane, he really mean it (yana nufin abinda yake fadi), ta gane hakan ta hanyar gesture (motsi mai nuna zahirin abinda ke zuciya) dake zane baro-baro cikin kyawawan kwayan idanun sa.
How much do you like this story?
5/9/22, 09:56 - Ummi Tandama😇: _____________________________
*âœðŸ? SIRADIN RAYUWAâœðŸ?*
Book two
*@Takori*
Page1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Sai dai ko ba komi, ta yi farin ciki, farin cikin kasancewar a yau ta san tana da wani dan matsayi a Faisal, da ya wuce na Ronke Adeyemi. Alkawari na karshe da tayi da zuciyar ta shine bazata sake yin wani abu da zai sosa ran Ya Faisal ba, tunda kuma shima bai son tayi zancen wani (wanda dama ita wasa take) to hakannan zata kari rayuwar ta single ba aure don ma kar tazo auren ransa ya baci.
Ita dai ta kasa gane irin wannan abu, ta kasa gane meke damun dukkannin su? Wannan kishin masifa kamar wasu mata da miji? Suna haukane? Wai shin a duniya akwai wasu ‘ya’yan da suke Uba daya da ke wa junansu irin wannan son?
Cikin wannan dare mai kunshe da tarihin al’amura da dama cikin rayuwar su, daga Faisal har Saratu ba wanda ya rintsa sai juyi a kan gado. Tabbas son junan su ke dawainiya da zuciyoyin su yana yamutsa duk wani tunanin hankali da suka mallaka, wannan wace irin masifa ce?
Daga Faisal har Intisar ba wanda ya taba kawo wannan a ransa ko a mafarki cikin shekarun da suka gabata, sanda take Riyadh har zuwa yankewar karatun ta sai ko yanzu da Shaidan ke neman kaisu ga halaka in har basu yiwa zuciyoyin su linzami ba. To ta yaya?
Ba abinda zasu iya illa daukar gingimemen dutse su danne abinda ke neman tunkudowa daga kirjin su.