Sashe 12
Siradin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Bana jin kaina sai ‘yar ki, idan na sake ta sai kin gwammace mutuwar ta da rayuwar ta.�
Ta ce, ‘Then divorce her and see (ka sake ta ka gani), me zai same ta?�
Ya ce, a yayin da yake mikewa tsaye,
“The worst thing you‘ve never imagine.� Wato abin da ba ta taba tsamamni ba. Ita ma ta mike ta ce, “Tun da na ce ka sake ta ta ruwan sanyi ka ki, to ka je, amma Ihsan ba za ta gidan ka ba.�
Har ya kai bakin kofa sai ya juyo,
“Kada ki kara cewa in sake ta, ba zan taba sakin mace ba a rayuwata. Ba don komai ba sai don daraja da girmanta da nake gani da tausayinta, amma ba wai don son ‘yarki ba.
Da wannan nake cewa, in za ku iya ci gaba da ba ni auren Ihsan, idan na dawo daga tafiyar da zan yi a gobe zan zo in tafi da ita, in kuma kuna ganin akwai cutarwa ko takura a gare ta, duk ya rage na ku, sai in ce da ku, Salam!�
Sai ya russuna mata da hannuwan shi biyu tamkar wani Ba’indiye, alamar girmamawa kenan da ake yi wa iyaye a Miami, ya juya ya yi ficewarsa.
How much do you like this story?
5/7/22, 13:10 - Ummi Tandama😇: ____________________________
*âœðŸ? SIRADIN RAYUWAâœðŸ?*
Book one
*@Takori*
Page7ï¸âƒ£
Tafe yake a mota zuciyarsa na faman tafasa da kuna, tunda yake ba a taba humiliating (Cin mutuncin) shi irin yau ba, ba a taba yi masa wulakanci irin na yau ba. Don haka maimakon sautin Khusairi kira’ar Mahmood Khaleel yake bi cikin Suratul Ma’idah. A ran shi kamar ya yi zagi, sai dai dadin kira’ar da yake sauraro na sanyaya masa zuciya, ya ce,
‘Ihsan din me har da za a daga wa mutum hankali kan auren ta? Ita nan har wata mace ce da za a tada hakarkari a dagawa mutum murya a kan ta mts! In da sun san a yanzu babu wani gurbi da yake jin zai iya jogana son wata diya mace a zuciyarsa, bayan HA-LI-MAH, da ba su yi masa wannan jan ran ba, da ba su yi masa wannan wulakancin ba, in ba don ma Hajiya da ta hankado shi ba zai zo ne? Ya yi kwafa shi daya ya ce,
“Allah za su sha mamaki.�
Daga nan harkokin sa ya wuce, ya duba ginunnukan shi ya ga yadda ake aiki tukuru cikin fasaha da kwarewa irin ta Malam Bature, abin ya burge sa, haka tsakanin shi da hukumar lafiya komai na tafiya daidai, ya biya ‘Sahad Stores� da ke kan titin Benghazi Street ya yi wa Halimarshi sayayya masu firgitarwa duk na kayan ciye-ciye da lashe-lashe, mayukan gyaran kai da shampoos, dryer zuwa sauran tarkacen kayan gyaran gashi, haka ya ciko mata kit da kayan shafa duk set din neutrogena collection kamar wani mai hada lefe, ya san da kyar ne za ta yi amfani da su, ba burinsa kenan ba, illa ya ga dan murmushin ta mai gigita shi.
Haka ya koma boutikue na kayan kanti ya saya mata riguna da skirt zuwa dogayen riguna (Designers) masu karshen tsadar. Gaban sa baya ko dar na za a iya tambayarta ina ta samu? Idanuwan shi sun makance cikin wata irin soyayya mai gigitarwa, tunanin shi ya gushe, ita kawai yake gani a gabansa.
Ya riga ya shirya tunkarar kowa da maganarta, auren ta zai yi cikin watannan da son ran wani ko babu he did not care (Bai dame shi ba).
A dai kamfanin ta kicin ya same ta tana yankan danyar kubewa da Hajiya ta ce a yi wa Daddy da busasshen kifi da daddare, ‘yar zulunbuwar rigarta ta sha wanki da omon Aerial ta yi fes. Nadadden gashin kanta a cure wuri guda kamar gammo as usual (kamar kullum), duk da wahala da ta tsotse ta ta kuma kwalmade ta still ita kyakkyawa ce kullum kuma kamar ana kara mata kyau ne.
Ya hade hannuwan shi bisa kirjin shi bayan ya aje ledojin da ke hannunsa bisa marbles, duk wani acting din ta cikin yauki na halitta sha’awa yake ba shi, haka duk wani motsin ta burge shi yake, ya ce, “Ha-li-mah.� Da muryar da ke dauke da sakonni da dama.
Ba shakka gangar jiki da ruhin ta duka sun amshi sakon da ke tattare cikin muryar Al’ameen, sai ta yi murmushin da yake son gani, ba kuma tare da ta dube shi ba ta ce,
“Ni fa na gaya ma Al’ameen ba sunana Halimah ba, ka daina ce min Halimah.�
Ta kasan idanun ta ta dube shi don ita yanzun wata masifar kunyar shi take ji, tun maganr su ta daren jiya. Aminu ya kasa magana, tuni ya bushe a tsaye, ji yake kamar ya jawo ta ya rungume, amma ya yaki zuciyarsa da aikata hakan. Tunda yake, bai taba jin wanda ya furta kalmomin nan uku sak, Al-A-Min, ya yi mai dadi ya kuma iya fadi tamkar ita ba.
Sai ya zari mayafin daya cikin dogayen rigunan da ya saya mata ya karasa ya nannada mata aka, still ba ta dube shi ba ta ce, ‘Shukran.� Wato na gode.
Ya ce, ‘Yunwa nake ji sosai, tun safe ban ci komai ba, na fito bikon matata ga shi ba su ba ni ba, ni kuma don haushi na ki cin abincin su, don Allah ko kin yi ragowar na rana ki sammun?�
Ba ta san san da ta tuntsire da dariya ba, yadda ya karya murya ya rausayar da kai sai ya tuna mata da Patch Adams, jarumin fim din America na fim din (Brilliant) sai ta girgiza kai ta ce,
“Ko ka san Patch Adams?�
Ya ce, “Humour is the best medicine, shin ke kin amince cewa humor is the best medicine? (Ban dariya shi ne babban maganina kowacce cuta).�
Suka koma tattaunawa a kan fim din inda ya lura ita dai tana son fim din sosai. Ta ce,
“Me yasa suka hana ka matarka?�
Ya zuba uban tagumi abin dariya hannuwan sa a kan freezer ya ce,
“Oho! Masu, Kiristoci ne sai ana hakuri.�
Da haka ta ja bakinta ta tsuke, ta jawo babban food flask na Daddy ne da ta je daukowa domin wankewa ta taras ko budawa ba a yi ba, niyyar ta in anjima ta ci idan Hajiya ba ta nema ba, a nutse ta dauki babban plate ta juye abin da ke ciki, farfesun kayan cikin rago ne irin mai sa yawun mutum tsinkewar nan tun bai sa a bakinsa ba, sai farar macaroni a babban flask din, ta bude wani fadi ka mutu, wani abincin Larabawa ne shartoum da ake yi da naman kaza, kwai da waken gongoni, ga kuma farfesun kifi ragon ruwa fari sol da shi, ta hada duk a katon tray ta dora mai akan freezer inda yake jingine a jiki ta ce,
“Ko za ka iya cin wannan Al’ameen kafin in kammala tuwon dare?�
Ya dube ta cikin ido da idanun shi masu kama da an diga masu silver saboda sheki, ta kawar da kanta da sauri domin ba ta iya jure kallon nan nasa ta ce, “Ka ci kafin in kammala wannan, Al’ameen ka fiya kallon mutum Allah.�
Ya yi murmushi mai fidda sauti, ya dubi abincin ya ce,
“Yanzu duk ke ki ka sarrafa wannan Halimah, a ina ki ka san Shartoum?�
Ta wani irin juyo ta dube shi a ranta ko cewa take,
“har ni za a tambaya abincin Larabawa?�
Ta ce, “Allah ka rage kallo, domin haramun ne.�
Ya sake murmusawa a karo na biyu ya ce,
“In banda Halima ba mutumin da ya ishe ni kallo.�
Ta dan juya kadan ta ce, ‘Ah! Matarka fa?�
Ya ce, ‘Ihsan sunanta.�
Ta ce, “Ni ai ba sunan ta na ce ka gaya min ba, cewa na yi ita ma haka ka ke takura mata da kallo?�
Ya kai lomar farko na macaroni cikin bakinsa, dandanon girkin da komai ya yi masa dadi har kunnuwansa sai da suka motsa ya ce,
“To wai ke, ina gamin ki da matata ne, are u jealous?� Ma’ana kina kishi?
Ta juye kubewar da ta kammala yankawa cikin tafasasshen ruwan miya mai rai da motsi da ta hada ta ce, “Wa, ni?�
Ya ce, “Yes, ke Halimah.�
“A kan me ka ce haka?�
“A kan na ga kin damu da ita, ita ba ta ma san ki ba.�
Ta zobara baki gaba yadda takema Faisal in ya ba ta haushi ta ce,
“Na yi zaton sai ana son mutum ake kishin sa?�
Al’ameen ko ya nuna damuwa da shaguben ta, sai zuba abincin shi yake cikin tumbinsa santin dadi na dibar kununwansa, ya ce,
“Oho! Haka nima na ji?� Su duka ba su san sanda suka sa dariya ba.
Ya ce, ‘Zan tafi Niger yanzun nan sai wurin jibi zan dawo, na zo miki sallama ne, ga kaya ki yi amfani da su kafin in dawo in gayawa mutanen gidan nan bukata ta ta auren ki halimah. Ina fata ko me za a yi miki, Halima za ki kasance a baya na?�
Ya kafe ta da ido, ta yi shiru ba tare da ta juyo ba, amma ta yi sanyi da juya miyar da take yi. Anya za ta iya aure ba da yardar iyayenta ba? Duk ko da yadda take jin Al’ameen a zuciyarta, ruhin ta da kasusuwa, bargo da gangar jikin ta gaba daya?
Ba ta jin za ta iya zartar da wani al’amari ga rayuwar ta ba tare da sani ko amincewar wadannan iyayen nata biyu ba, ina! Balle aure dungurungum, tukunna ma shi Al’ameen waye ne? Bata da wani sani a kan shi, dabi’a, sana’a da uwa-uba asali. Ba ta san komai a kan shi ba, in ban da so makaho ne. Haka kawai fa rana daya suka ga juna, guguwar mahaukacin so ta fyade kowannensu, duk da bata jin ko barawo ne za ta fasa son shi da kaunar shi, amma aure?
Sai ta kada hafizin harshenta ta ce,
“Idan har Daddy ya amince ba?�
Ya ce, “Idan kuma aka samu akasin haka?�
Ta girgiza kai da sauri,
‘Nima ba zan amince ba!�