Sashe 25
Siradin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kam Antin ba ta ga dalilin maganar da Daddyn yake yawan yi mata ba, na baya son su wahala, tana ji a jikin ta har su mutu ba za su taba wahala ba, to me ma zai wahalar da su?
Kudi, suna da su kamar su tada kai da kafa da su, kwanciyar hankali kuwa sai dai su samma wani. Saratu ta yi kuskure, komai na rayuwa mai canzawa ne, akwai wanda ya wuce jarrabawar Ubangiji a wannan duniyar? A kuma cikin wannan rayuwar mai siradi iri-iri? To bari mu bi su mu gani, don kuwa an ce ‘gaba ta fi baya yawa.�
How much do you like this story?
5/7/22, 13:10 - Ummi Tandama😇: ____________________________
*âœðŸ? SIRADIN RAYUWAâœðŸ?*
Book two
*@Takori*
Page2ï¸âƒ£
Shekara kamar kwana.
Baby Intisar ta zana Common Entrance Exam dinta ranar Asabar. A ranar ne kuma Najib da Faisal suka sami admission a jami’ar Ilorin (Unilorin) inda dukkaninsu za su karanci fanni daya wato Engineering sai dai Faisal na Chemical, Najib na Electrical, Yasir da Bello ba su samu first choice din su ba, wato Ilorin din sai second din, shi Yasir OAU (Obafemi Awolowo Unibersity), sun dauke shi sai dai a maimakon course din Banking and Finance, da ya nema Entrepreneurial Studies suka ba shi.
Bello kuwa LASU sun ba shi kwas din da yake so Marketing, don shi rago ne, ya fadi dama bai son karatu mai wahala. Haka Nasir ya samu Jami’ar Abuja inda zai karanci Pol. Science, Faruk yana ajin karshe a sakandire yayin da ‘yan biyun gidan Furkan da Idris ke ajin SS II, shi ko auta Khalil ranar da Intissar ta zana Common Entrance (jarrabawar shiga sakandire) ranar ne ya zana Placement wato jarrabawar gama karamar sakandire.
*****
Intissar ‘yar shekaru takwas da haihuwa, a yau tunani goma da ashirin ya dame ta, ba ma yau kadai ba, tun ranar da aka fara shirye-shiryen tafiyar su Riyadh ita da Khalil wanda makarantar su Turkish ta nema masu da kanta saboda hazakar su, a karatu a yau, babu irin ‘ya’yan gidan Bello Makarfi.
*****
Dakin ta na jikin na Anti Saratu, dan karami ne da ke zagaye da fararen labulaye. Tun daga kofa za ka ji kana nitsewa cikin lallausan chinese carpet da ya malale dakin, dan karamin gadon ta na silber cike yake da taron teddy bears din ta wadanda su ne abokan rayuwar Baby Intisar a kullum, barci ko zuwa anguwa baya raba ta da su. Katifar gadon ta ruwa ce duk gidan ba mai irin ta sai ita ‘yar lelen Daddy, akwai tebir da take hawa karatu da bed side lamp bisan shi.
A kullum dakin Intisar cikin raba yake, ga wani sassanyan kamshi na air freshner din raspberry, da Anti ke sawa a kai akai. Akwai tangamemen hotanta window size da ta dauka cikin snow wato kankarar Switzerland sanye da thick coat baka doguwa har gwiwa da farar doguwar safa, sai takalmin shiga kankara baki da farar hular sanyi da ta rufe har kunnuwanta ruf rungume da teddin ta, sai murmushi take kai ka ce kafafun nan ba su taba taka kasar Nigeria ba. Sun je ne Arm-forces Remembrance Day da ake yi a can duk shekara da Daddy da Mamarta.
Ta yi tagumi kamar wata babba ta zubawa kifayen da ke gudu zuwa can karkashin ruwa a akwatin talibijin ‘yar karama da ke aiki a dakin, rungume da teddin ta da take kira ‘Lulu� daga can bayan ta aka lallaba aka cire mata gilass kallo ya koma dusu-dusu. Ta kumbura suntum ta bi shi suka soma tsere cikin dakin tana korafin “Ba ni gilass dina Ya Faisal, ka ga bana so.�
Matsanancin tausayi ta ba shi har bai san yadda zai kwantanta ba, ya yi dariya ya maida mata, kamar kullum sai ta kara kyau, ta yi ajiyar zuciya ta soma jifan sa da teddin daya bayan daya yana karewa da hannunsa yana cewa,
“Haba baby na, wai ke ba ki san wasa ba ne? Allah na rike Lulu ba zan baki ba sai na yi flushing din ta tabi tutu (kashi).�
Anty ce ta raba fadan da kyar, ya fiddo sabon Math-set daga aljihun wandon jeans da ke jikin shi ya cilla mata, nan suka koma shirin su. To kusan kullum haka suke, ita Baby ba abinda ta tsana irin a cire mata glass lokacin barci bai yi ba, shi ko ya dage sai ta cire ta dinga hutawa, me ya yi zafi?
Allah Sarki, ita ta san me take gani, dusu-dusu yana-yana, Ubangiji Allah kada ka taba dora mana matsala a ido, domin wani abu ne da idan babu shi rayuwa take zamowa mara amfani.
Ya zauna bisa lallausan carpet din ta, hannuwan shi bisa gadon da take zaune yayin da ya zuba mata ido yana murmushi, ta yi filla-filla da math-set din tana dubawa da dukkan attention dinta, ina ruwan sarauniyar lissafi ya ce a ransa, amma a fili sai ya ce, “Ke kam kina jin dadin ki Intisar.�
Cikin halin ko’in kula ta ce, ‘Dadin me?� ba tareda ta dauke kanta daga math-set din ba.
Ya ce, ‘Ga ki nan kuwa, ba abinda ya dame ki, daga Antin ki sai teddin ki, muku yanzu karatu muke mai matukar wahala, karatun akwai wahala sosai.�
Ta tura dan bakin ta gaba, wanda ke kara mata kyau da yarinta,
“Bacin nima Daddy ya ce za a kai ni wani garin, kuma idan na tafi shi kenan na daina ganin ka da Mamana, kuma kasan Khalil cin zali na yake amma wai tare za mu tafin?�
Faisal ya juya hular kaboyi da ke kan shi baya ya ce,
“Ai in kun je ya ga ba ku da kowa ba zai doke ki ba, sai dai ma in ya ga ‘ya’yan Larabawan sun dake ki ya rama miki, kin san shi ba daga nan ba wajen karfi ba irin ki ba ne da kowane banza da ko wane hofi yake kayar da ke.�
Ta tura mai baki gaba tabbacin ya kular da ita, ya kyalkyale da dariya, amma ita yanzun ba wannan ne a gabanta ba, ta kuma cewa,
‘Shi kenan na daina ganin ka Ya Faisal?�
Sai hawaye a guje wani na bin wani, ya ce, ‘Oh! No Intisar, duk shekara za ku zo hutu gida, mu ma kuma za mu ke zuwa musamman muna duba ku, Riyadh gari ne mai dadi, you’ll enjoy it in a little while (Za ki ji dadin zama cikin ta cikin dan lokaci). Ya yi mata murmushinsa mai kyau, ya daga mata gira cikin tsokana ya ce,
‘Ba ki yarda ba ne?�
Ta girgiza kai bata ce komai ba,
“So what do you have to worry about (Me kuma zai dame ki)?�
A daidai lokacin da Anti ta dawo rike da kofin da ake kira mug cike da madarar shanu fresh milk ta nufi bakinta da shi amma sai ta ture, Faisal ya yi kiran ta da hannuwan shi ya ce “Come on beautiful baby!�
Sai ta mike cike da yauki da yangarta ta nufe shi, kafin ta karasa gare shi ya yi mata nuni da Anty Saratu da ke tsaye ta harde hannuwanta a kirji rike da kofin madara tana murmushi, sai dai da gani na rashin jin dadi ne, yau ta ba Babyn ta madara ta ture, ya ce,
‘‘Maman?� Bayan ya dan fiddo ido kadan alamar mamaki, sai ta karasa da gudu ta amshi kofin a hannunta ta kafa kai ta shanye, ta rungume kugun Aunty Saratu ta yi ajiyar zuciya ta ce,
“Mamar mu ki yi hakuri, tafiya ne bana son in yi in bar ki.�
Tana shafa kwantanccen gashin kanta ta ce, ‘Na hakura baby na, nima ina jin tafiyar nan ta ki har cikin raina. To amma ina so ki yi ilimi ingantacce wanda zan dinga alfahari da ke Saratu.�
Ta ce, “I promised you Maman, I’Il try my best to make you proud. (Na yi miki akawari Mamana, zan yi iya kokarina in ga kin yi alfahari da ni).�
Faisal ya sasa masu tafi mai karfi wanda ya janyo hankalin Daddy da ke dakin Antin shi ma ya zo, gaba daya suka taru suna lallashin ta sai da ta tabbatar masu ba ta tare da damuwa, sannan suma suka ji dadi. Intisar kenan.�
Aunty Saratu, Faisal da Daddy su ne ‘yan rakiyar Saratu da Khalil makaranta. Kingston College, makaranta ce ta kimiyyah zallah a Riyadh (Capital din Saudi-arabia). Ba a hutu sai karshen shekara kadai, ta hada dalibai daga ko’ina cikin duniya musamman ‘ya’yan Larabawan Morocco, Pakistan, Egypt, Istanbul, da Syria. Ba kowa suke dauka ba, duk kudin ka kuwa sai ka ci interview din su. To Saratu da Khalil sun ci har sun side a darussan lissafi da Ingilishi. Ilmul-Kimiya’i wato (Science) shi suke koyar da daliban su zallah tun daga ajin su na karamar sakandire. An sa Khalil aji daya na babbar sakandire (SS), ita kuma Intisar aji daya na karamar sakandie (JSS).
Tana sanye da riga da wandon Pakistan ruwan madara (milk colour), ta yane kan ta da siririn mayafin kayan, ta zuba yatsun ta duka biyu a baki tana tsotso kamar kullum, kafar ta sanye cikin wani rufaffen takalmi baki kirar Andalus.
Tana kallon Faisal, Daddy da Mamar ta suna fita daga harabar makarantar cikin (Tadi) din da ta kawo su suna ta daga masu hannu. Sai ta ji wasu dumammun hawaye (warm tears) na zirarowa ta karkashin gilashin ta suna diga kan takalmin ta.
Tsakanin Antin ta da Ya Faisal bata san wa ta fi kewa ba.
Rayuwarta A Riyadh
Saratu Bello Makarfi, yarinya ce daga cikin irin yaran nan da ake kira gifted wato ‘yan baiwa. Hakika Allah ya yi mata baiwa a ilimin Chemistry, fasahar ta tafi karfi a nan. A duk san da suke practical lokacin da ta isa babbar sakandire, akwai wani malamin su Balaraben Turkiya wai shi Dr. Alhassan a duk lokacin da take leke cikin ‘microscope� da ‘stethscope� sai ya ce, ‘Saratu is doing research to improve the quality of our lives. Ma’ana (Saratu na yin bincike domin gyara karkon rayuwar mu).�
A duk san da ya fadi hakan ji take kanta ya kumbura, burin ta ya karu kan son gyara rayuwar al’ummah!