Sashe 8
Siradin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ce, ‘To Halimah dube ni.�
Ina! Al’ameen bai sani ba, muryarsa kamar wani maganadisu ne (magnet) mai jan zuciya tamkar jan wutar lantarki ta ce,
‘Ina ji.�
Cikin wata raunanniyar murya, ta rasa me yasa idanun ta ke kasa dubar wannan mutum, wala Allah kwarjin shi ne? Ya tabbata ba za ta taba iya kallon shi ido cikin ido kamar yadda yake so ba, sai dai in su kwana a hakan sai ya ce, “Kin amince da taimakon da nake son yi mikin?� Ta yi shiru na ‘yan dakikai.
In dai barin gidan Daddy ne ba za ta taba iyawa ba. Ta gwammace Allah ya dauki ranta a nan ta huta, to ma sace ta zai yi? Ko ko Hajiyar zai roka ta ba shi ita? To ya kai ta ina?
Sam, ita ba ta son wani taimako, ba kuma ta son watsawa mutumin da ya taba nuna kulawa da rayuwar ta bayan Faisal kasa a ido. Ba shakka ta ji dadin maganganunsa, ta tabbatar shi mutum ne mai wadataccen ilmin kwakwalwar dan adam da aiki da shi, har take jin zuciyarta na yaudarar ta da gaya mata wai ta sami makwafin Faisal wurin kulawa da nuna kauna.
Bai kuma zugata ta ki babanta da ta ce ya bada ta bauta ba, haka bai zuga ta da ta yi izgili ga Hajiyar da ta tagayyara masu rayuwa ba. Ya nuna mata yi wa kowanne dan adam uzuri komai abu ne mai matukar muhimmanci. Ga kuma hikimar kwantarwa da mai matsala hankali, cikin fasaha da ingantacciyar kulawa, she enjoyed meeting him hakika (ta ji dadin haduwa da shi).
Da ya ga ba ta ce komai ba duk sai ya damu, ya karkatar da kai ya ce,
“Halimah, ba ki amince ba ko? Na rantse da Allah ba ni da niyar cutar ki, hakan nan na samu kaina da son taimakon rayuwar ki da tausayin ki, amma ban sani ba ko ke har yanzun tsoro na ki ke ji amma�.�
Ta katse shi, “By the way, in na amince ka taimake nin, ta wacce hanya ka ke ganin za ka taimake nin?�
Ya yi shiru, shi kansa bai sani ba, amma can a karkashin zuciyarsa wani sako ne mai nauyi da ba zai iya fadi yanzun ba, in ya yi hakan ya yi garaje, akwai bukatar yin dogon nazari a kan al’amarin, ya binciki Addinin ta, usli, halayyar ta da iyayen ta don kar a kuma komawa ‘yar gidan jiya. Ya ce,
“Nan da jibi ni da matata za mu koma gidan mu da ke nan garin, zan roki Hajiya ta ba ni ke a zuwan za ki ke taimakawa Ihsan a kicin, sai in maida ke makaranta, don zuciya ta na ba ni yakinin cewa kina da ingantaccen ilimin da ki ka fara ba ki kai karshensa ba, haka ne?�
Ta yi murmushi kawai, sai dai tsarin sa kwata-kwatan bai yi mata ba. So take ta ce ya kai ta Makarfi, ta ga mahaifiyar ta ko da sau daya ne ya fiye mata duk wani taimamko da za a yi mata a duniya, ko da kuwa shugabancin kasar za a bata baki daya.
Amma in ta fadi abin da ke zuciyarta ba mamaki ya dago ainahin ko ita wace ce? Wanda ita ba ta fatan hakan, ba don komai ba sai don mutuncin Daddy din ta.
Za ta ci gaba da hakuri, har zuwa ranar da wannan ‘daukin� na Ubangiji da aka kwadaitar da ita zai zo daga Allah, a lokacin da bata zata ba. Ta daga kai ta dubi angogon kicin din ta ga tsawon awoyin da suka share a zaune. A firgice ta mike ta soma hada kayan girki duk jikinta rawa yake ta ce,
‘Ka ga ka sa na yi lattin abincin rana, ka yi hakuri don Allah, na gode kwarai da kulawarka, amma bana bukatar kowanne taimako rather than in ga Mamana da ban san inda take ba.�
Ta dauki bokiti ta fita.
Dr. M.A.B ya dade yana kallon ta har ta kule cikin store yana kallon inda Ubangiji ke yin halittar mace har mace, wai a matsayin ‘yar aiki? Irin su sun fi dacewa da gidan auren so da kauna, inda za a so su a tarairaye su a kuma kula da su cikin tsantsar soyayya da jin dadi.
Tafiya take illahirin jikin ta na rangaji tamkar reshen bishiyar da iska ke kadawa. Bai taba ganin macen da ta sa shi jan ido kamar wannan ba, bai taba katari da macen da ke burge shi ta kowacce siga, magana, tafiya, nutsuwa, murya da yauki na halitta kamar wannan ba. To ko dai idon shi ne shi kadai? Dole ya kara likewa matar har sai ay ginawa kansa matsayin da ita ma za ta ji shi har bargo da kasusuwan ta tamkr yadda yake ji game da ita a yanzun.
Abin da ya lura da shi shi ne yarinyar wata irin murdaddiya ce hakan nan maza ba sa gabanta sam-sam, kai da alama ba ta san ma mene ne son ba; naive and innocent.
Tabbas wannan wata kyauta ce daga Indallahi a dirowar shi Nijeriya kuma rabon soyayyar ta ya tunkudo ruhin shi gida. Bai taba tsintar kansa a irin wannan yanayin ba, wai son mace? Har cikin bargo da kasusuwan sa? Jin sa ya yi duk ya wani yamutse, wani sabon nishadi na bi shi (ya ma manta ya taba aure kuma yana da shi din). To bari mu bi su mu gani.
A Makarfi ya yi sallar Azuhur shi da Daddy da Baffansu, kuma Al’ameen shi ya yi wa mahaifin shi bikon Antin shi. Kar ki so ki ga farin cikin da Baffan su Malam Sani ya yi, domin dama chairman din su na nan Makarfi ya matsa mai da maganar Saratun. Ba su baro Makarfi ba sai karfe hudu na yamma bayan komai ya daidaita.
Ita kanta Antin ta amincewa ranta gidan su Zarah ne kadai za ta iya zaman aure. Babban farin cikin ta ma tarbiyyar Intisar din ta ya dawo hanunn ta kenan. Sai dai ta ce tana bukatar lokaci a kalla wata guda domin ta kimtsa a hankali, wannan ko odar Sharifi Mal. Sidi ne, domin ya ce sai ya shirya su sosai domin kishiyar ta hatsabibiya ce, kuma ya ce yana kokarin karya na Saratun ta da ya ce har ya fi nata tsauri da wahalar karyuwa, amma Alhamdulillah ya san ko a lokacin Daddyn na cike da tunanin, ko a wane hali take ne?
Don haka Al’ameen sai karfe tara na dare ya shigo gida a gajiye lis don sai da ya gama da ministry tukunna, an amshe shi da dukkan yabo da izinin yin aiki tare da su ma idan yana so, gami da izinin gina asibitocin duba lafiyar kwakwalwa a ko’ina ya so a Nijeriya.
Bai samu zuwa Garki wurin su Ihsan ba, wannan ya masifar kara fusata Ann, don yau kwana uku kenan suna zuba idonsa su kafa masa dokokin rikon Ihsan, amma ko wayar sa babu balle kafar sa. Ita Ihsan din ta neme shi ta tarar kwata-kwata ya rufe wayarsa ma.
Baya jin gajiyar da ya yi da yunwar da ke tare da shi za su hana shi neman Halimah, (sunan da ya rada mata kenan bai kuma damu da sai ya ji sunan ta na hakika ba, tunda ba ta son fadi ai dole wata rana zai ji ne). Ba ya jin zai iya barci bai yi tozali da wannan fuskar mai zati ba, baya jin zai iya barci bai ji wannan muryar mai katse duk wasu jijiyoyi masu gudanar da jini a jikin sa ba.
Shi kadai ya san me yake ji game da ita. Hakan nan ya wuni zungur da tunanin da baya da makama, ya tabbata son Halima ne ke spreading all over his body (Kurdawa cikin kowanne sako a jikinsa).
How much do you like this story?
5/7/22, 13:10 - Ummi Tandama😇: ____________________________
*âœðŸ? SIRADIN RAYUWAâœðŸ?*
Book one
*@Takori*
Page5ï¸âƒ£
Sannu-sannu yake takun shi mai karfi irin na mahaifin shi, bai san dakin da take kwana a gidan ba, amma zuciyarsa ke ba shi tana kicin din ta.
Gidan Bello Makarfi na garin Abuja irin tafkeken gidan nan ne (family house) da wani sai ya yi wata bai ga dan uwansa ba, in har ba shi ya neme shi ba, don haka ba wanda ya san Al’ameen na zuwa kicin, in ma da wanda ya sani yake kuma kallonsa da duk wani takunsa to Dela ce, shugabar ma’aikatan gidan.
Duk wani shige da ficen Al’ameen a kan idonta ne, tana kuma leken duk abin da ke faruwa cikin kicin din ta labulen dakinta sai dai ba ta iya jin abinda suke cewa.
Ile kuwa tsammaninsa ya zama gaskiya, sai ya ganta kwance bisa tabarmarta, ta kifa wani littafi a fuskarta tamkar tana barci, sai in mutum ya lura ne sosai zai gane ba barcin take ba, ta dai yi karatun ta gaji ne ta afka kogon tunani; deep in thought. Ya tsaya bisan ta ya yi murmushi ya ce,
“Halimah yau in na ce da ke Assalamu alaikum za ki amsa?�
Ta zare littafin daga fuskarta, kana ta mike zaune cikin nutsuwa, muryarsa ta gane amma shi bata gane shi ba kasancewar ba kasafai take fuskantar mutane da daddare ba, ta zauna sosai kawai bata ce komai ba. Ya ja kujerar robarta kwaya daya tal da ke cikin kicin din da take zama don yin ‘yan yanke-yanke ya zauna idanun shi a kanta, ya lura idanunta sun yi jazur, tamkar an watsa masu barkono duk sai ta sake ba shi tausayi, ya sadda kai yana duban yatsan kafarsa, a tsammanin shi kukan tuna iyayenta ta yi shi ne har suka yi hakan.
Bai sani ba, littafin take so ta karanta ba ta iya bambance rubutun da ke ciki, domin tana da lalura a ido, shine har suka yi hakan. A ransa ko ji yake kamar ya tsinewa wannan baban nata.
Ya dago ya sake duban ta, ta yi shiru, ta dage kai sama tana kallon ceiling tamkar mai son irga adadin taurarin da ke can saman sa.
Ya ce, “Kin san ko karfe nawa yanzun ki ke zaune still a kicin?�