Sashe 72
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dady da kansa ya yi wa Momy magana yace, "zuwa gobe kawai a mayar da Maryam É—akin ta tunda yanzu komai ya wuce jiki alhamdulillah, inyaso kamar nan da wata É—aya sai ta dawo, idan ba haka ba SHAREEF bazai barsu su sarara ba."
Momy ta so ta hana tunda tace, "komin nacin sa a bar sa ya ci kansa."
But Dady yace, "a ba shi kawai Matarsa su je suyi rayuwarsu su kaÉ—ai, hankalin su zai fi kwanciya."
Wannan dalilin ne yasa washe gari Momy ta je gidan aunty Najwa, suka haÉ—u a can suka wuce gidan Maryamu suka gyara mata gidan; su da kansu, ko'ina tsab sai da suka gyara suka goge before suka dawo
Zuwa yamma kuma SHAREEF ya ɗauke ta a mota tare da sauran kayan ta suka wuce gidan sai jin dad'i yake yi, ko banza ai yanzu zai bata kulawa kamar yanda yake buƙata, don a nan yana takura bai samun yanda yake so in har ba da dare bane suka kwanta tare, da zaran safiya tayi kuma sai wani daren, don haka a takure yake matuƙa.
_Happy juma'at fans. Enjoy your weekend._
[15/05, 6:39 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE38*
_____ *A FEW MONTHS AGO*
Tun a cikin Barcinta take jin kamar ana tsikarin ta a ciki, yanayin ciwon da yake damunta shiyasa gaba ɗaya ta kasa barcin mai daɗi, tun tana juyi ta haɗa zufa kashirɓan daƙyar take jan numfashi, can kuma sai ta farka sabida ta kasa samun sukuni mai daɗi, a hankali ta ci gaba da sauke nimfarfashi tana duban Hanif da ke ta sharan barcin sa abun sa, kasa tashinsa tayi; tayi shiru tana riƙe da cikinta sai murkususu take yi, dama tun daren jiya take jin yanayin babu dad'i daƙyar ta samu barci ya sure ta tunda shi ne a idonta, amma yanzu da ciwon ya ɗan ƙara yawa dole ta farka,
Ta jima a wannan yanayin tana son koma wa wani barcin but ta gaza, fitsarin da ya matse ta shiyasa ta miƙe daƙyar ta nufi hanyar toilet, daƙyar take tafiyan sabida girman cikin nata,
Kusan ten minutes ta É—auka a ciki before ta fito,
Sai dai tun a bakin ƙofan wani irin murɗaɗɗen ciwon ciki ya cafke ta, da sauri ta tamke cikin tana ƙoƙarin dafe bango amma ina ta gaza, salati take yi a cikin ranta tana mai runtse idanu har sai da takai ƙasa, kafin wani lokaci ta haɗa zufa kashirɓan sai karanta addu'a take yi a zuciyarta ko zata samu sukuni, amma abun babu sauki, ta san bazai wuce naƙudan da ake cewa bane tunda end ɗin ta yayi haka aka ce musu a asibiti, wannan azaban ciwon da ya farmake ta; ta sadakar haihuwar ce, ga shi lokaci guda ta soma galabaita don zama ta kasa yi bare zuƙunuwa, ta rasa inda zata saka kanta ta ji dad'i sai faman cije laɓɓa take yi, daga wannan lokacin ta kasa ɗaukar ƙafarta bare ta isa inda Hanif yake kwance, ga shi ba murya ce da ita ba balle tayi magana ya ji ta, wahalar da yayi mata yawa kawai sai ta fashe da kuka, ji take yi tamkar ana kunna mata wuta don azaba, wani irin murɗawa da cikinta ke yi gaba ɗaya ta kwanta a ƙasa tana birgima bata san ma tana danne cikin ba, sai kuka take yi tana shushshura ƙafa
While Hanif bai san tana yi ba tunda barcinsa yayi nisa ainun, kuma ko sautin kukan ta da ke fita kaÉ—an-kaÉ—an ba ya ji, tunda sun É—an yi nesa da juna
Duk yanda ta so ta ja jiki ta isa inda yake but ta gaza, haka ta dauki tsawon lokaci a wannan yanayin cikin azaba da tsananin ciwo, babu mataimaki sai Allah, tuni jini ya tsinke mata, tun tana iya kokawa da nimfashin ta har sai da ya soma ɗauke wa a jikinta; tayi kamar ta mutu babu inda nata ke motsi, can kuma kamar ta farfaɗo ciwon ya ɗan lafa mata, sai tayi ƙoƙarin jan jikinta daƙyar har ta soma zuwa wurin gadon,
Takai wajen amma ta kasa tashi bare ta taɓo shi, haka tayi ta miƙa hannu tana jan zanin gadon don ta samu ya tashi, amma har lokacin ba ya jin ta, wani irin kuka ta fashe dashi mai ban tausayi, ta dage da iya ƙarfin ta tana son ta fidda muryanta don ya ji ta; amma kwata-kwata sautin kukan ba ya jin ta,
Zuwa wani lokaci kuma ciwon ya sake dawo mata gadan-gadan, nan da nan jikinta ya rikice jinin da ke zuban mata ya ci gaba da zuba kamar an fasa ƙwarya, azaban ciwon da take sha na tsawon lokaci tuni ta sume; sabida jinin da ya zuban mata ta dena gani daga baya ta sume gau
Dayake lokacin suhabi ta gabato, kamar shuɗewar mintina talatin aka yi kiran sallan farko, can kuma da aka kira sallah na biyo before Hanif ya soma juyi zai tashi, tunda sallan yanzu a cikin kunnensa ake kira, tun kafin ya buɗe idanunsa ya soma laluba gefen nasa don ya taɓo Amra, sabida ya saba duk idan zai tashi sai ya laluba ta ya ji ko tana nan, jin babu ita sai ya buɗe idanun nasa yana duban wurin tunda akwai hasken wata kaɗan ya haska ɗakin, ganin babu ita sai ya soma salati yana addu'ar tashi daga barci, daƙyar ya miƙe zaune yana faman doka hamma idanunsa na son rufe wa, a hankali ya zura ƙafafunsa zai sauka daga kan gadon, sai ya ji kuma kamar ya sauke a jikin Mutum, da sauri ya duba wurin sai ya ganta kwance male-male a wurin, take gabansa yayi mugun bugawa ya ƙarisa zuro ƙafafun da mugun sauri,
"Amrah." Ya kira sunanta da ƙarfi da ya durƙushe a gabanta yana taɓa ta, jin kamar ba ta motsi sai yayi saurin ɗago ta yana sake kiran sunanta hankalin sa ya soma tashi,
Bai tashi shiga tashin hankali ba sai da ya ji kamar danshi a wurin, koda ya dauko wayansa ya haska ta da kyau sai ya ga alamun jini ne, ya kasa yarda sai da ya kunna glop ɗakin ya gwauraye da hasken NEPA, a take hankalin sa yayi mugun tashin fiye da yanda ba kwa zato, ya ruɗe gaba ɗaya sai faman kiran sunanta yake yi yana jijjiga ta kamar mahaukaci, daƙyar ya ɗauke ta yayi ƙoƙarin fitar da ita cikin bedroom ɗin ko riga bai sa a jikinsa ba, daga shi sai gajeren wando, haka ya sungume ta daƙyar cikin ruɗe wa ya fitar da ita waje, cikin mota ya nufa da ita sai dai babu key, dole ya ajiye ta a wurin ya koma a guje ya dauko waya da key ya fito, yana zuwa ya buɗe motan ya saka ta a baya before ya ɗauki goran ruwa da ke cikin motan ya zirara mata yana fatan farkawar ta
Kamar tana jira ya watsa mata ruwan ne sai ta kawo nimfashi nan take
Hakan ba ƙaramin faranta masa rai yayi ba, take ya soma shafa fuskarta yana kiran sunanta zuciyarsa kamar zata tsinke don tashin hankalin da yake ciki
Ita kuma ta ja nimfashi tana buɗe idanunta zuwa gare sa, nan fa ta fashe da kuka tana ƙoƙarin buɗe baki tayi magana amma ta gaza, sai haki take yi tana mirgina kai sabida zafin da ke ƙara huro mata
Shi kuma tuni ya soma magana yana bata haƙuri cikin tausaya wa, yana faɗa mata, "yanzu zai kaita asibiti Insha Allahu zata samu lafiya."
Sai ya ƙarisa shigar da ƙafanta don ya kulle ƙofan
Amma sai ta riƙe masa hannu gam tana zubar da hawaye har da majinu, maganganu ne sosai a bakinta tana son faɗa masa amma babu hali, nan take ta ci gaba da kukan duk ta haɗa gumin wahala sosai sai tsiyaya take yi
Hannunsa ya janye kamar zai yi kuka yana mai rufe ƙofan da sauri, don gani yake yi idan ya ci gaba da zama zai ɓata lokacin sa a nan wajen ne, ga shi itama kuma wahala take sha,
Sai da zai shiga motan ya ankare bai da riga daga shi sai gajeren wando, kuma bazai iya fita a haka ba dole da gudun sa ya koma ya ɗauko jallabiya; ya zura a jikinsa yana jan Motan a guje ya nufi bakin gate yana danna horn da ƙarfi
Mai gadi dayake ya tashi tunda an kira sallah, bai rigada ya fito bane, jin horn sai ya fito da gudun sa yana ganin Hanif ne ya je ya buÉ—e masa gate É—in
Shi kuma ya ja ya fice a gidan sai asibiti, a cikin motan ya kira numban Dady yana shaida musu halin da Amra taka ciki, yanzu ma haka asibiti zai kaita
Don haka Dady yace mishi, "suna nan tafe Insha Allahu yanzu."
Koda ya isa asibitin; shi da kansa ya fito ya buɗe motan ya ciro ta, daƙyar ya ɗago ta ya fito da ita ya nufi cikin asibitin, wanda babu kowa a haraban asibitin mutane da dama suna kwance, wasu kuma sun tashi basu fito ba,
Direct hanyar É—akin haihuwa ya nufa yana kwaÉ—a kiran nurses ganin babu kamar mutane a ward É—in
Ai kuwa tun kafin ya isa wurin ma sai ga wata nurse ta fito sabida jin kamar ana kiran sunayen su,
Ganin Hanif sai ta nufi wurin sa da sauri tana tambayarsa lafiya?
"Nurse taimaka mata Please, ciki ne, ina tunanin zata haihu ne."
Nurse din ganin yanda Amra ta jigata tamkar bata da rai duk ta fita a hayyacin ta, ga kuma jini da ke zuban mata duk ta ɓata hanyar da suka fito,
Shi yasa ta taimaka masa cikin sauri tana yi tana ƙwala kiran sunan wata Abokiyar aikinta
Fitowar ta yasa suka taimakawa Amra zuwa dakin haihuwa aka shigar da ita,
Sannan É—aya ta nufi Office É—in Likita da gudu tayi kiran ta