Sashe 55
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da sauri ya sanya hannu ya tallabo ta yana kiran sunan ta cikin tsananin tashin hankali da tsananin ruÉ—e wa, ya rasa ma abun yi sai faman kiran sunanta yake yi yana girgiza ta,
Sai kuma yayi saurin ajiye ta ya ƙarisa yage rigan jikinta tunda mai taushi ne kamar vest, saurin ɗaure mata kanta yayi ya miƙe a guje ya fita Falo, ruwa ya dauko ya dawo domin yanda hankalinsa ya tashi a tunaninsa ta mutu ne, fargaba yasa ya diddila mata ruwa yana kiran sunanta da ƙarfi jikinsa na rawa kamar mazari, ya kasa ɗaukar ta bare ya fitar da ita zuwa asibiti, kawai burin sa ya ga ta farfaɗo tana da rai, jikinsa sai kerma yake yi haka ya koma ya sake ɗauko wani ruwan ya diddila mata
A take a nan ta kawo numfashi mai ƙarfi, sai dai a firgice ta tashi tana ihu da ƙoƙarin miƙe wa ta gudu
Riƙe ta gam yayi ya matse ta a jikinsa yana faɗin, "ki natsu, ki natsu, Ni ne.. Ni ne."
Haka ya dinga maimaita wa yana sake matse ta kamar zai mayar da ita cikinsa, har hankalin sa ya soma kwanciya sabida tabbatarwan da yayi tana da sauran rai, amma ba ƙaramin ruɗe wa yayi ba, sosai ya ƙanƙame ta yana rarrashinta, sai da ya ga ta soma dawowa cikin hayyacinta
Sannan ya É—ago ta yana tambayarta abun da ya same ta?
Kuka Maryamu ta fashe dashi tana haki jikinta sai rawa yake yi, har yanzu tsoro da fargaba bai bar ta ba, daƙyar ta iya furta masa, "don Allah ka taimaka min ka cece ni, zata kashe Ni."
Mayar da ita jikinsa yayi ya sake ƙanƙame ta, hannunsa ɗaya a saman kanta suna zaune dirshan sosai a wurin, hura mata iska ya soma yi sabida yanda ya ji jikinta na fitar da gumi, yayinda yake furta, "ki natsu mana, babu abun da zai faru da ke, muna tare, oya faɗa min wace ce zata kashe ki? Faɗa min kinji kar ki ji tsoro I'm here with you."
Duk da tsoron bai bar ta ba, don gani take yi kamar Magen zata dawo mata, har gizau take mata a cikin idanuwanta, shiyasa ta sake ƙanƙame shi ko numfashin kirki ba ta iya yi sabida yanda ta haɗe fuskarta da jikinsa, daƙyar ta iya faɗa masa abun da ke faruwa, don sai da ya dinga rarrashinta sannan
Shi kansa yayi mamakin abun da ta faɗa masa, amma mai zai kawo Mage cikin gidan su? Fahimtar da yayi ta tsorata sosai ko iya ɗago ta ba ya yi a jikinsa, gaba ɗaya ta manne mishi, shi kansa daƙyar yake numfashin bare ita, ta ƙi bari su tashi a wurin suna zaune yana ci gaba da rarrashinta, duk ya shiga damuwa a sabida ganin halin da take ciki, don kuka ta dinga mishi dole ya ci gaba da rarrashin nata daƙyar ya samu tayi shiru,
Shi da kansa ya ɗauke ta suka koma saman gado, yayi ƙoƙarin ajiye ta but ta ƙi bari
kuka ta fasa mishi tana cewa, "don Allah ka tafi dani, wlh bazan iya zama ba, tsoro nake ji."
"Is ok, babu abun da zai faru da ke, maybe ta shigo ne but bari in je in duba sai in fitar da ita."
Ƙanƙame shi tayi ta hana shi zuwa, duk yanda ya so ya fita ya je ya duba amma Maryamu ta hana sa, kuka sosai take yi a wannan lokacin, domin ba ƙaramin tsorata tayi ba, ga azaban inda Magen ta ji mata ciwo
Sai yace mata, "bari yakaita asibiti a duba ta, bazai yiwu ta kwana a haka ba."
Amma Maryamu ta ƙi, sam ta ƙi yarda, shi kansa ta hana sa ya jirga, dole ya ɗauke ta suka fita a tare ya rufe musu ƙofa tunda baza su kwana a haka ba, sannan ya dawo da ita ɗakin ya ɗaura ta a kan gadon, ya so yin wanka nan ma ta ƙi barin sa, yanda ta manne mishi bai da yanda zai yi haka nan ya biye mata suka ƙudundune a kan gadon,
Dama SHAREEF yana bukatar hakan, yau ga dama ta samu, a zuciyarsa sai ya ji dadin wannan yanayin, nan kuwa ya fara amfani da damar sa wurin sauya salon kwanciyar nasu, daga rarrashi abun ya sauya, sabida bazai iya jurewa suna a manne da juna a wannan yanayin ba, duk da halin da take ciki amma hakan bai sa ya kasa fito da maitan sa a fili ba,
A hankali ya soma shafa ta tun yana yi cikin lallami sai kuma abun ya soma zarce wa
Maryamu tana jin sa bata da yanda zata yi don ba ta son ta motsa daga jikinsa ko kaÉ—an, a lokacin da ya soma laluban bakinta sai kawai ta buÉ—e masa bakin nata sabida ita kanta ta soma fita a hayyacinta sakamakon haÉ—uwar su wuri É—aya, take ta mara masa baya ta ba shi haÉ—in kai; nan da nan suka haukace wa juna.
[01/05, 8:49 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE28*
_____Hawaye ne ke zuba a cikin idanunta, cikin ƙunan rai da fitan hayyaci take cewa, "ya ci amanata, bazan taɓa yafe mishi ba, ya cuce Ni, nayi masa iyaka da kowacce Mace amma ashe ban yi nasara ba, ashe yana da wata Matar ya muna-furce Ni?"
Cike da ɓacin rai Nana ta katse ta da faɗin, "ki yi shiru haka nan, kinga halin da kike ciki, why did you make this decision and not inform me? You know how much I love you, if anything happens to you I will never let her go, dole sai na ɗauki mataki, Haseena na faɗa miki ki fita harkan wannan Yaron, yanzu kin gane ba kya gaban shi ko? Babu amfanin ci gaba da rayuwa dashi." Sai ta tallabo ta cike da lallami tace, "zan iya miki komai baby, ki manta dashi tunda kin ga ya ci amanar ki, I will not tolerate whatever happens to you, zan ɗauki mataki."
Zaune Haseena ta tashi tana kama goshin ta cike da raɗaɗi, hawaye na ɗiga a face ɗin ta tana kallon Nanan tace, "bazan iya jure ganin SHAREEF da wata ba, Ni kaɗai ce wacce yakamata ya so, dole sai na raba su bazan haƙura ba, in har Ni na cika Haseena wlh sai na ɗanɗana musu ƙuɗan su, tunda har ya rabu dani sai dai kowa ya rasa."
Sai tayi shiru tana jan numfashi zuciyarta na matukar tafarfasa, yayinda take duban Nanan ta sake cewa, "a yanzu dole ne in nuna wa SHAREEF na fi ƙarfin yayi min wannan cin amanar, bazan taɓa yafe masa ba."
Kamo hannunta Nana tayi tace, "What do you want to do? I will help you ko mene ne; because I don't want to see you in this situation, tell me now?"
"Ina son in raba tsakanin su, in har bazai dawo gare Ni ba na gummaci in sadaukar wa da ƙungiya shi, amma bazan taɓa bari wannan yarinyar ta ɗauke min shi daga gare Ni ba, sai na ɗanɗana mata azaba sai na kashe ta itama."
Wani irin farin ciki ne ya mamaye zuciyar Nana, cikin jin daɗi take faɗin, "Weldon Babyna, abun da yakamata ki yi kenan, babu amfanin ci gaba da soyayya dashi, kawai ki sadaukar da shi ki samu salama daga ranki, i know kin san da cewan wannan lokacin za a buƙaci jini a wurin ki, za ki zabi ɗaya ko iyayenki ko kuma wanda kika fi ƙauna a zuciyarki."
"Sai dai in sadaukar dashi, amma ba na son abun da zai raba Ni da iyayena, shi kuma babu amfanin ci gaba da rayuwa dashi bayan yayi min alƙawarin duk runtsi bazai rabu dani ba, amma ga shi lokaci guda ya ci amanata."
Ta ƙare maganar cikin baƙin ciki
Yayinda Nana take rarrashinta cikin kwantar da murya, tana faÉ—a mata, "ta kwantar da hankalin ta komai zai wuce, nan ba da jima wa ba zasu yi maganinsu".
🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆