Sashe 59
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ok, but you will give me a chance today, because I really need you, ji nake yi kamar in cinye ki yanzu."
Ta ƙare tana tsotse mata baki sosai; sai kuma ta koma tana lashe mata gefen kumatu tare da kafa mata haƙora cikin salo take sarrafa ta yanda zai yi mata dad'i
Sai da suka gama jagula junan su before suka haƙura suka miƙe, Haseena ta je ta ɗauko wayanta tare da shiga ɗakin Umma ta amshi key din motanta, suka fita a tare
Kai tsaye gidan su SHAREEF Haseena ta wuce da su, saboda bata san gidan sa ba don haka gidan iyayensa ta wuce, a nan bakin gate suka tsaya ta danna horn Mai gadi ya leƙo, sai tayi kiran shi tace mishi, "ya kira mata SHAREEF."
Mai gadi yace, "ai babu SHAREEF a nan, yana gidan sa yayi aure."
Yayi mata bayani batare da ya gane cewan Haseena bace tunda sau ɗaya ta taɓa zuwa gidan, so ko kaɗan bai gane face ɗin ta ba
Ita kuma ta buƙaci yayi mata kwatancen gidan,
Sai ya je ya kira driver tunda shi ya fi sanin gidan SHAREEF É—in, kuma shi ya dinga kai wasu Æ´an bikin lokacin da aka yi,
Don haka shi ya basu address suka wuce suka tafi gidan SHAREEF
A time ɗin SHAREEF har ya gama yin ma Maryamu wankan, don sai da suka ɓata lokaci a cikin toilet ɗin, abun da Maryamu ba ta so sai da ya faru domin ba ƙaramin kunyar sa bane ya sauko mata,
Haka ta rafke mishi sosai kamar tana jin jiki ta dinga mishi kukan shagwaɓa; sannan ta samu kanta,
Har suka iya wankan suka fito tare har shi,
Kuma da kansa ya shirya ta ya saka mata wata doguwar Abaya fara mai taushi da kwalliyan jan zare a gaban, yayi mata kyau sosai rigan tunda tana da shape har da maÉ—aurin igiya a baya
After ya gama saka mata kayan sannan ta saka hijab ta tayar da Sallah ta soma rama sallan da ya wuce ta
Shi kuma sai ya wuce ɗakin sa zai canza kaya, sai da ya tsaya ya zaɓo wasu daga cikin kayansa ya zo ya jera su a wardrobe ɗin ta,
A lokacin ne ya ji ƙaran bugun gate,
Kuma bugun ba na wasa ba don an ƙi dena wa ana ta buga gate ɗin,
Hakan ne yasa dole ya nemo riga ya saka mai ruwan madara t.shirt; da tambarin LJ a gaban da baƙin penti,
Sai yayi saurin zura dogon wando a saman short trouser da ke jikinsa,
Ya fita yabar Maryamu tana sallah a wurin har time É—in bata idar ba,
Kai tsaye fita yayi ya nufi bakin gate É—in, sai da ya isa before ya tsaya yana faÉ—in, "waye ne?"
Shiru an ƙi amsa mishi, ya sake tambaya ya ƙi ya buɗe ƙofan yana jiran jin amsa?
But nan ma a cikin su babu wacce ta amsa mishi,
Shi kuma sai ya ƙi buɗe wa yayi banza da su but yana tsaye a wurin soke da hannu a aljihu,
Har zai juya sai kuma ya ji an yi magana,
Nana ce tayi maganar that's why bai gane muryan ba,
But hakan dai ya buÉ—e musu don ya ga su waye ne?.
[02/05, 1:06 PM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE30*
_____Idanunsa babu inda suka sauka sai kan Haseena da ke tsaye hannunta ɗaya rike da ƙugu,
Zallan mamaki ne ya bayyana a kan face É—in sa, wanda yasa ya kasa motsa wa illa bin su da kallo da yake yi yana mai tsananin mamakin ganin ta a nan É—in
Yayinda ita kuma Haseena ba ƙaramin yanayi ta shiga ba da yin tozali da Masoyinta, duk wani rashin mutuncin da ta kwaso domin ta sauke mishi sai ta ji ta nemi ƙwarin gwiwarta ta rasa, yayinda wani irin tsananin kewarsa ya mamaye ta, sai kuma mugun kyau da ya ƙara mata, musamman da ta ganshi ya rame sosai duk ya sauya mata, a idonta sai ya ƙara mata kyau ainun, wani sabon soyayyarsa ya turnuƙe ta, tana jin baza ta iya rayuwa babu shi ba, duk yanda za a yi sai ta same shi sai ta ɗauke kayanta
Zungurin ta Nana tayi sabida ganin tayi shiru ta saki baki tana kallon SHAREEF
Da shima itan yake kallo har lokacin, sai dai nasa kallon ya sha bamban da nata, mugun mamakin yanda ta sauya masa gaba ɗaya ta koma irin Nana yake yi, babu kyan gani a yanayin ta musamman matsatstsun kayan da ta sanya, ga kuma jan gashin da ke kanta uwa uba barima da ta saka a baki da hanci masu tsawo kamar wata Shanuwa, ƙyama ma ta ba shi daga ita har Nanan, sai yanzu yake iya ganin munin Haseena musamman a yanzu da tayi ƙiba na ban mamaki, tayi wani jawur kamar jini zai fita a jikinta, ko shi da yake mai hasken fata fiye da su, sai da ya disashe a gabansu, nan da nan ya soma yatsina face ɗin sa tamkar ya ga kashi, ganin sun tsaya mishi babu mai magana sai ya juya da ninyar rufe ƙofan
Da sauri Haseena ta sanya hannu ta riƙe ƙofan tana shigo wa ciki, sai ta faɗa jikinsa da rawan jiki don ta kasa riƙe kanta, a yanda take jin matuƙar kewa da tsananin kaunarsa, ga shauƙin da ya kama ta, ita kanta bata san da cewan ga abun da ta aikata ba,
Sai da ya ture ta da ƙarfi tayi taga-taga zata faɗi
Yayinda Nana tayi saurin tare ta tana cewa, "babe, mene ne haka kuma? Are you a sense? You know what you are doing?"
But kwata-kwata Haseena bata saurare ta ba, illa ma hankalin ta da ke kan SHAREEF tana kiran sunan sa
Ya watsa mata wani kallo da tsananin ƙyamar ta a tattare dashi yace, "Enough don Allah, me ya kawo ki nan Please? Me kika zo min a gida?"
"Dear, Ni ce fa, Haseenar ka, and kake tambayar mai ya kawo Ni gidan ka?"
HaÉ—e fuska yayi sosai babu alamun fara'a a tare da shi, ya nuna musu hanya yace, "ku fitar min a gida Please tun kafin in yi muku rashin mutunci, already na tsinke igiyar aurenmu, there is no more relationship between us, I don't want to see you now, please leave my house."
Idanunta sun kaɗa sun yi jazur sabida ganin wulaƙancin da SHAREEF yake musu, hakan ne yasa tace, "wlh baka isa ba SHAREEF, baka isa ka wulaƙanta Ni ba, zan ɗauki mataki a kanka sabida baza ka taɓa cin amanata ba, babu wata Macen da ta isa ta mallake ka bayan Ni, Ni ce Matarka kuma komai zan iya yi don ƙwace ka."
Dariya ma ta ba shi, sai dai bai ce komai ba sabida ganin yanda Nana ta ja hannunta tana mata bala'i suka fice a cikin gidan,
Sai ya mayar da ƙofan ya rufe yana jan tsaki tare da takaicin ta a tattare dashi,
Kai tsaye cikin gidan ya nufa
Yayinda Maryamu da ke tsaye a bakin window tana kallon su, duk da ba ta jin abun da suke furta wa, kishi ne ya cika ta ta kumbura suntum kamar zata fashe sabida ganin sa da wasu matan waÉ—anda bata tantance su waye ba, kuma bata jin abun da suke tattaunawa,
Tana ganin ya nufo gidan sai ta koma saman gadon ta zauna, har yanzu da Hijabin da tayi sallah a jikinta,
Kanta na ƙasa koda ta ji shigowar sa cikin ɗakin,
Tana jin sanda ya zauna a gefen ta yana kamo hannunta, tare da sanya hannu ya ɗago haɓarta suna kallon juna
Sai dai a yanda ya ganta fuskarta babu walwala tana masa wani irin kallo, sai hankalinsa ya É—an tashi yake cewa, "what's wrong with you Baby? Me ya same ki kika sauya haka?"
Hannu ta sanya ta cire nasa, tana zare É—aya hannunta daga cikin nasa, idanunta a kansa tace, "su waye waÉ—annan suka shigo mana gida?"
Mamakin tambayar nata yake, sai dai kuma ya gane halin da ta shiga sabida da su ne, sai kuma ya ji daɗi a ransa don ta nuna kishi a kansa, hannunsa ya sanya ya janyo ta jikinsa tare da sakar mata kiss a laɓɓa, kana ya haɗa goshin su wuri ɗaya cikin sanyin murya da tausasa wa yace, "Forget about these people, basu da amfani a waje na."
Nan da nan sai ta shagwaɓe mishi kamar zata yi kuka tace, "to taya ya suka zo gidan nan? Ni ina son sanin su waye ne? Wurin ka suka zo kenan? Ka ga shigan da suka yi kamar arna."
"Yes, wurina suka zo, Haseena ce."
"Wace ce Haseena?" Ta tambaya batare da ta gane wacce yake magana a kai ba
Shiru ya É—an yi, sai kuma yace, "Matata wacce na aura."
Cire face ɗin ta tayi daga nashi, tana bin shi da kallo kamar idanunta zasu faɗo ƙasa, yayinda ta tsuke fuska idaninta har sun tara ruwan hawaye,
Amma ta kasa É—auke ido a kansa sabida irin kallon da take watsa mishi
Shi kansa jikinsa sai yayi sanyi, har hankalin sa ya soma tashi sabida ganin halin da ta shiga nan take ta ɗauke masa wuta, bazai so wani abun ya haɗa su ba kuma, don ita ce farin cikin sa a yanzu, don haka tuni ya kamo hannunta ya matse a cikin nasa sosai, ya tsira mata ido tare da faɗin, "ba abun da kike tunani bane Maryama, babu wata sauran alaƙa tsakanin mu da ita, already yanzu na sake ta don ban faɗa wa kowa bane, ban san da zuwan ta ba, kawai na je na duba ne na gansu that's the reason, but you are the only one in my mind now, because you are my happiness, I don't love anyone but you, so don't worry about anything bazan ɓata miki rai ba, You are my choose now, please smile at me."