Sashe 29
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shima zuba mata idanun yayi duk da yanda yake jin wani yanayi da yanda ta tsare sa da manyan idanuwan nan nata masu firgitar dashi, masu saka mishi faÉ—uwar gaba, ya kasa yin magana illa bin baby face É—in ta da kallo da yake yi; wanda sai a yau ne zai iya cewa yayi mata kallon tsanaki
Maryamu wacce itama natsuwarta ta soma guje mata, daƙyar ta iya dauriya sabida yanda take jin zuciyarta na beating kamar zata fito ƙirjinta,
Ganin ya ƙi ɗauke ido a kanta ga shi kuma ya kare mata hanya, daƙyar ta daure bata kawar da nata idanun ba, ta ƙura masa ido ƙirr tare da tsuke fuska babu ko ɗigon walwala a face ɗin ta tace, "zan wuce."
Saurin ƙifta idanunsa yayi, amma bai iya matsa wa a wurin ba sai dai ɗan kame-kame da yake yi gaba ɗaya ya daburce, domin sai yanzu yake dana-sanin tsayuwar sa a wurin, ko me ya kawo sa oho?
"Na ce zan wuce Malam, ka matsa min a hanya ko in bi ta kanka." Tayi maganar a tsawace tana banka masa harara
Take ya waro ido yana bin ta da kallo cikin tsananin mamaki,
Ai kuwa bai yi aune ba ya ji ta bangaje shi ta wuce da saurin ta ko waige bata yi ba,
Tsananin mamaki da takaicin abun da tayi masa ya kasa kataɓus a wurin, yayinda yake takaicin abun da ya aikata,
A ransa yana tunanin anya yarinyar da ya sani ne a baya? Yarinyar da ya gama kuri a kanta amma ita ce yau ta kalli tsaban idanunsa take furta masa magana har da daka masa tsawa, yayi baƙin ciki da takaicin biye wa zuciyarsa har ta rinjaye shi ya biyo ta, ya manta wace ce sai yanzu da tunanin sa ya dawo jikinsa,
Ya ɗauki tsawon lokaci a wurin yana jiyo hayaniyar su a ƙasan Falo har da Dady, sai kuma can jiki a sanyaye ya ja ƙafafunsa zuwa ɗaki don ya kasa koma wa Falon,
Ɗaki ya shiga ya zauna yana harɗe ƙafafu tare da kwantar da kansa face ɗin sa yana kallon rufin dakin, shiru yayi yana sauraron yanda zuciyarsa take buga wa, ya rasa ma wanne irin tunani yakamata yayi, har a lokacin mamakin sauyawan Maryamu yake yi, musamman yanda ya ga girman ta a idanunsa, da zaran ya rufe ido kyakykyawar surar jikinta ne yake masa ƙawa, ƙwaƙwalwan sa ta hautsine da tunanin yanda aka yi ta koma haka, kamar wannan yarinyar da irin ƙirar jikin manyan mata, don gani yake yi ko Haseena bata da wannan cikan jikin, ko a yanzu da tayi ƙiba surar jikinta bai fizge sa kamar yanda ya ga na Maryamu ya ruɗar dashi ya saka shi a wani yanayi; yake jin matsananciyar sha'awarta ba,
Amma kuma dole ya kama kansa don bazai so mutuncin sa ya zube ba, ko don kuri da cika bakin da ya gama yi a baya, kawai ya san sheɗan ne ke masa ƙawa da saka shi cikin tashin hankali, amma har yanzu kamar wannan yarinyar bata kai matsayin da zai zauna yana tunaninta ko ya ɓata lokaci a kanta ba,
Don haka tuni ya soma latsa wayansa don ya cire komai a ransa
Yana nan zaune sai ga Hanif ya shigo É—akin,
"Bro, kana nan ashe?"
ÆŠago kai yayi yana dubansa, face É—in sa ba walwala ya amsa mishi a takaice
Ajiye Jakarsa yayi yana zama fuskarsa É—auke da murmushi, ya kalli SHAREEF É—in yana cewa, "i know ka san da zuwan su Ammee?"
Shiru yayi sai dai ya tsira mishi ido yana jiran abun da zai ce; don a tunaninsa wata maganar mai muhimmanci zai yi
Shi kuwa Hanif murmushin sa da biyu yake yi don yanda ya ga Maryamu ta sauya, ba ƙaramin farin ciki yayi ba, musamman yanda SHAREEF ya raina ta sai ga shi a lokaci ƙanƙani ta sauya kamar ba ita ba, ta zama yar Gayu ta waye, ya san dole yanzu SHAREEF ya ƙyasa, don haka yace, "wai kuwa ka ga Maryam? amazing ta zama yanda kake so, ta tashi a ƴar ƙauyen da kake ganin ta."
Ya ƙare maganar yana ƙyalƙyale dariya
Ba ƙaramin shaƙa SHAREEF yayi ba, "and so what Hanif? Don ta zama haka shine kake tunanin zata burge Ni? Har yanzu bata da kwalitis ɗin da nake buƙatar Mace, har yanzu kallonta nake yi a ƴar kauye Bagidajiya, Haseena ta fi min ita sau dubu, ita ce zaɓina ba wannan ba, gwara ka dena wannan tunanin, idan na ce ba na so ba na so ne, bazan taɓa so ba."
Ya ja tsaki yana mayar da kansa ya ci gaba da latsa wayansa, don ba ƙaramin haushi Hanif ya basa ba
Shi kuwa dariya yayi don ya ƙara ƙular dashi yace, "ni fa sai yanzu na sake tabbatarwa Maryam da Haseena suna da bambanci, bama zaka haɗa su ba, don Maryam kalan Matan da ake so ne yanzu, kowanne namiji zai yi fatan ya same ta, But Bro ka bi wannan shawaran da zan baka."
Shiru SHAREEF yayi masa don ba ƙaramin ƙulewa yayi da maganganun da yake faɗa masa ba, tsaban takaici ma ya kasa magana bare ya kalle sa
While Hanif kuwa bai fasa faɗan abun da yayi ninya ba yace, "why not kawai ka rubuta mata sakin ta ka huta da wannan ƙiyayyar da kake mata? ka ga zuciyarka zata huta itama haka zata huta da tsangwamar ka."
A fusace SHAREEF ya É—ago yana kallonsa, "da can kai ka aura min ita da zaka ce in sake ta? Ko kana tunanin bazan iya sakin nata bane kake min wannan banzan maganar Hanif?"
Kafaɗa ya ɗage tare da taɓe baki yace, "No ba haka bane, amma to meye amfanin ɓata lokacin ana abu ɗaya? Don itama yarinyar ta samu wacce take so, amma yanzu da auren ka zaka tauye mata haƙƙinta ne, irin su rububi ake musu nan da nan zaka ga tayi wani auren."
"Enough Hanif.."
Sai kuma yayi shiru tsaban ɓacin rai, ya miƙe yana jan dogon tsaki yabar Falon ya shige bedroom ɗin su
Shima miƙe wa yayi ya bi bayansa yana dariya a ransa; da tunanin abun da zai faru nan gaba in SHAREEF ya kamu da soyayyar Maryamu, tabbas zai so hakan, kuma a lokacin ne zai maimaita masa maganganun da yayi na cika bakin bazai so ta ba, yana fatan Allah ya nuna masa wannan ranan ko don yayi masa dariya.
[09/04, 5:38 PM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE16*
_____Kasancewar su Ammee sati ɗaya zasu yi su koma gaba ɗaya, zasu bar Maryamu ita kaɗai zata zauna ta ƙarisa hutun ta, shiyasa tun a washe gari suka soma ziyarar ƴan uwa, tunda Ammee tana daɗewa bata zo ba sakamakon aikin da take yi at anything tana busy, don haka zuwan nan ziyara kawai ta dinga yi, kuma duk inda zasu je tare da Maryamu suke zuwa
Gidan Aunty Najwa suka soma zuwa a washe gari, suka yi wunin su a can. The following day suka wuce gidan Aunty Fatimah can Jigawa, duk da itama a nan Kano take zaune, daga baya ne aka yi wa Mijinta canjin wurin aiki ta koma can da zama, bata taɓa haihuwa ba, ita ce wacce Momy take bi, sai kuma Autan su wato Ammee ita ce ƙarama
A ɗakin su Momy su shidda ne cif da mahaifiyar su ta haifa ta rasu, lokacin Ammee tana karatunta a nan BUK har an sanya mata ranan aure, a lokacin ne suka rasa mahaifiyarsu, ta tafi ta bar su cikin kewa da ƙulafucin ta
Mahaifin su Mata huɗu yake dashi da Yaransa a ƙalla zasu kai su goma sha takwas, shima Allah yayi masa rasuwa daga baya lokacin Mahaifiyar su Momy ta mutu da kusan watanni tara
Har da Momy aka tafi Jigawan, tare da su Sadiq, amma SHAREEF ya ƙi bin su, don shi ya nuna sam bazai je ba, babu wanda ya matsa mishi suka wuce gaba ɗaya har Hanif, sai dai su a ranan suka dawo shi da Sadiq suka bar su a can,
Sai da suka kwana da yamma suka dawo
Washe gari kuma suka je gidan Aunty Salma daga nan suka biya gidan Aunty Zainab,
Haka suka dinga zagaya dangi a É—an kwanakin nan da zasu yi,
Wannan dalilin ne yasa sam Maryamu ba ta haÉ—uwa da SHAREEF, sabida ba sa wuni a gidan, da sassafe suke fita kuma sai dare ko gabanin magriba zasu dawo gidan,
Sannan shi SHAREEF bai cika zama cikin su ba koda sun zo cin abincin dare ne, ya kan sa Sadiq ya kawo masa har ɗaki ya zauna a can ya ƙi fitowa, hakan kuma yana yi ne duk saboda hana idanunsa ganin Maryamu, ba ya ƙaunar tozali da ita don kar ya zubar da girmansa, domin yanda jikinta ke fizgar sa da son kallonta sam hakan na ƙara mishi takaici da haushi, musamman in tana mishi gizau a idanunsa, dalilin da yasa yake janye jikinsa ya kame girman sa gudun raini