Sashe 58
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kanta ta girgiza mishi, sai kuma ta bi sa da kallo da yake ƙoƙarin ɓallo mata maganin,
Sai tace, "No bazan iya sha a haka ba, ka haÉ—a min ko tea ne sai in sha dashi, koda ruwan sanyi ne."
"Ok hakan ya fi miki?"
"Eh."
"Ok, ina zuwa."
Miƙe wa yayi ya je zai haɗo mata
Tana biye dashi da ido duk inda ya gibta, wani irin daɗi da farin ciki na ratsa ta, yau dai ga shi ta samu SHAREEF a hannunta, abun kamar a mafarki, har sake ware ido take yi tana sake ƙare masa kallo a ranta tana jin kamar barci take yi, ta samu soyayyarsa, yau shi yake faɗa mata kalman so, daɗin da take ji yasa sai sakin murmushi take yi, mai ya fi wannan daɗi; a ce yau kana tare da wanda kake matuƙar ƙauna a rayuwarka? Tabbas zama da masoyi a inuwa ɗaya akwai dad'i, daɗin da ba ya misaltuwa,
Sai da ta ji motsin sa zai dawo sannan ta duƙar da kanta
Zama yayi a gefen ta sannan ya miƙa mata tea cup ɗin
Amsa tayi sannan ta amsa maganin, da É—aya-É—aya ta haÉ—iye su har ta gama,
Ta dube sa tana yatsina face before tace, "ina son yin wanka, zan yi sallah."
"Ok mu je É—aki sai in taimaka miki."
Idanu ta zuba mishi, ganin da gasken yake yi har ya miƙe tsaye yana shirin ɗaga ta
Sai ta marairaice fuska cike da shagwaɓa kamar zata yi kuka ta noƙe da faɗin, "um um, kai ne zaka yi min wankan?"
Ba ƙaramin tafiya dashi tayi ba, don sai da ya ji wani yamm tsigar jikinsa ya miƙe cike da tsananin sha'awarta da ke gudana a cikin jinin jikinsa, koma wa yayi ya zauna tare da ɗago ta zuwa jikinsa, sai ya rungume ta tamkar ƙaramar yarinya, cikin lallami da sassanyan muryansa, dama in ta wurin murya ce akwai shi da kashe ta kamar wani Mace,
Nan fa ya soma rarrashinta yana cewa, "haba babe, just wanka ne fa; ko ba ki ga halin da kike ciki bane? Yanzu ai mun wuce wannan wurin sabida a yanzu babu abin da zan riƙa barin ki kina yi, komai Ni zan miki, zan nuna miki ƙauna da kula wa fiye da tunanin ki, ina son in wanke kaina a wannan time ɗin, please Babe?" Ya kare maganar yana ɗaura bakin shi saman nata
Ba ƙaramin kashe mata jiki yayi ba, musamman yanda numfashin su suka haɗe tana shaƙar ƙamshin sa, soyayyarsa na ƙara ninkuwa a zuciyarta, babu ɓata lokaci ta buɗe bakin ta ta haɗe da nashi ta soma socking tongue ɗin sa,
Wani irin yanayi suka shiga domin sun É—auki tsawon lokaci a wannan halin suna tsotson juna tamkar zasu mayar da junan su ciki
Inda shi SHAREEF yake ta faman yamutsa ta yana sarrafa ta cikin yanayin halin fitan hayyaci, domin kamar ta san abun da yake yi wa zaƙwaɗi kenan ta taimaka masa
But daƙyar ta ƙwace kanta a wurin sa sabida abun ya wuce tunaninta,
Tana mayar da numfashi tare da kwantar da kanta a saman kafaɗansa ta riƙe hannunsa gam da yake ƙoƙarin ci gaba da abun da yake yi,
Cike da shagwaɓa take cewa, "Please ka bar Ni haka ba na jin daɗi, ina son yin wanka in huta."
Kasa magana yayi a time ɗin, sai dai bai ƙara yin mata komai ba ya soma mayar mata da rigan jikinta; tunda ya zame mata shi gaba ɗaya, sai da ya gyara mata before ya ɗauke ta cak zuwa cikin bedroom ɗin ta
Da farko ta so ta hana sa abun da yayi ninya tunda yace, "shi zai mata wankan."
But ta kasa hana shi sabida ya nane mata ya ƙi sauraron ta,
Haka nan ta haƙura suka shiga cikin toilet ɗin.
🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆
_____A yau sai ga su Haseena sun dira a ƙasan Nigeria, ita da Nana ta biyo ta
Umma tayi mamakin ganin ta musamman da ta ganta da baƙuwa, kuma bata sanar musu da zuwan nata ba sai diran ta,
Ga Abban su ba ya nan yayi tafiya ma a time É—in,
Ita dai hankalin ta bai kwanta da yanda ta ga Nanan ba, musamman yadda ta ga itama Haseenan irin ɗabi'arta ta koya duk ta ƙara canza wa, yanzu har da hujin baki, ga na hanci ga na baki, sannan ga sarƙan ƙafa ta saka,
Sun yi wani irin shiga na ban mamaki tamkar wasu karuwai,
Shiyasa koda suka shiga É—akin Haseenan sai tayi kiran ta a waya ta sauko falo ta same ta,
Tace, "wai Haseena ina kika samo wannan yarinyar da babu kyan gani a tattare da ita? Kuma ji be kema shigan da kika yi duk kin koma kalan ta? Anya ba ki manta al'adar ki na Bahaushe da kuma kasancewar ki Musulma ba?"
Yatsina fuska tayi tace, "Umma, ki riƙa yin kyakkyawar zato don Allah, she's just my friend fa, tace zata biyo NI that's the reason da na taho da ita."
GyaÉ—a kanta Umma tayi before tace, "to shikenan, amma gaskiya hankalina bai kwanta da ita ba sabida yanda kika canza É—abi'un ki Haseena, kar duniya ta zage mu a ce mun kasa ba ki tarbiyya, daga tura ki karatu kin zama wata iriya, idan Abbanki ya dawo ya ganki a haka ban san kuma mai zai ce ba Haseena."
"Umma, wai kina zargina ne? Ni fa ban gane mai kike nufi da waÉ—annan zantukan naki ba? Just ki fito free ki faÉ—a min."
Zata yi magana, sai ta hangi Nana tana sauko wa daga kan benen,
Har ta sauya shiga zuwa ƙaramin wando da vest tamkar wani gidan Ubanta, ko ɗar babu a tattare da ita,
Hakan ne yasa Umma bata yi magana ba ta zuba mata ido tana kallon ta da mamaki da jin abun da take cewa
Tana kiran sunan Haseena da faÉ—in, "I'm hungry Babe, where's the food?"
Sai Haseenan ta kalli Umma tace, "Mom, Honey tana jin yunwa, Allah yasa za a samu abinci a gidan?"
"Eh akwai, ku hau kan dainng akwai abinci."
"Ok, Honey zo mu je kan dainng."
Haseenan ta furta tana miƙe wa tare da jiran Nanan ta iso wurin ta,
Har da kama hannun juna suka sauya hira a tsakanin su suna dariya suka wuce wurin dainng É—in
Ita dai Umma abun ya bata mamaki musamman sunan da suke kiran junan su dashi, ga kuma alamun lesbian ya nuna a tattare dasu duk abun ya dame ta, ta san dai dole masu irin wancan ɗabi'an suke wannan sing ga junansu, ai yanzu kai ya waye kowa ya san da haka, musamman a yanda ta ga sun shaƙu ga kuma manne wa juna da suke yi, sai hakan ya ɗarsa mata zargi a kan hakan,
Sai kallon su take yi ganin yanda har lokacin suna riƙe da juna suna zaune suna maganar da ba ta jin su suna dariya,
Sai kuma daga baya ta ga Haseenan ta zuba musu abinci a plate É—aya suna ba wa junan su,
Hankalin Umma ya ƙara tashi gabanta sai faɗuwa yake yi,
Miƙe wa tayi tabar wurin tana nufan hanyar kitchen, sai ta ɓoye tana leƙen su,
Ta jima a wurin before ta hange su; Haseenan ta koma kan cinyar Nanan tana É—ibo abinci takai bakin ta,
Tana zuba mata sai ta bi abincin ta haÉ—a da bakin ta da nata suka rungume juna, sai suka fara shafe-shafen juna kamar wasu mahaukata,
Wani irin salati Umma ta saka jikinta na rawa, "yau na shiga uku na lalace! Mai zan gani haka?
Kar dai a ce Haseena tana irin wannan mummunan rayuwar?"
Jikinta sai rawa yake yi zuciyarta na hautsine wa tashin hankali yayi mata ƙawa,
Fita tayi sabida ta ga halin da zasu shiga
But sai ta ga ko a jikinsu,
Sai ma Haseenan ce da ta ankare da ita sai ta janye jikinta tana miƙe wa ta koma mazaunin ta, ko sake kallon Umman bata yi ba, ga dukkan alamu kunya ne ya cika ta
Umma ta tsaya tana bin su da kallo kamar zata cinye su, sai kuma ta juya zata bar wurin
Da sauri Haseena tace, "Umma, wai yaushe Abba zai dawo ne? I missed him so much!"
Juya wa tayi tana kallonsu, sai tayi yaƙe kawai tace, "zuwa gobe za ki gansa, ki kira sa a waya ai na san kun fi kusa, maybe ma ya dawo sabida ke."
"Ok i will call him later, but yanzu zamu fita ne tare da Ƙawata akwai siyayyar da zamu yi."
"Yanzu daga zuwan ku Haseena? Ki bari ku huta mana ko zuwa gobe ne."
"A'a Mom, akwai abun da zamu yi ne shiyasa zamu fita."
Kai kawai ta gyaÉ—a mata, sannan ta wuce zuwa É—akin ta jikinta sai rawa yake yi sabida tashin hankalin abun da take gani, wai idanuwanta ne suke ganin karya ko kuma da gaske ne Haseena ne a haka? Anya abun da take zargin su dashi gaskiya ne?
Wata zuciyar kuma ta kawo mata tunanin ƙila sabida wayewan su ne suke haka, itama Haseena ta je can ta saba da nasu al'adun shiyasa suka yi haka. Anya? Hankalin ta ya kasa kwanciya tana ji a jikinta dole akwai wani abu a tsakanin su, tabbas bata yarda da su ba akwai ayar tambaya, amma ko mene ne dole ta sanya musu ido ta ga abun da ke gudana a tattare da su, inyaso sai ta faɗa ma Abbanta su dauki mataki, domin kuwa in har haka ne tasu ta ƙare sun shiga uku sun lalace! Barin ƴarsu a wata ƙasa yin karatu bai musu rana ba, wannan ina zasu kai abun kunyar nan?.
***
"Babe, why zamu fita yanzu? let us rest, I need you very much."
A cewar Nana tana shafa face É—in Haseena, sabida tun a lokacin da Umma ta wuce ita kuma ta koma saman jikinta, sai shafan juna suke yi
Yayinda Haseena takai mata sumba tana lashe mata baki tace, "No, ki bari mu je mu dawo, hankalina bazai kwanta ba har sai na je wurin SHAREEF nayi abin da ya kawo Ni, ina buƙatar cire abun da ke raina."