← Book details Shareef Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 75

Sashe 36

Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hanif ganin ta tafi shima sai yayi musu sallama ya wuce,
Yana zuwa É—akin su ya ga SHAREEF har yayi wanka ya zura jallabiya a jikinsa, yana zaune a bakin gadon yana jiran sa, sai ga shi ya shigo da sauri yana dariya da faÉ—in, "Bro mutumiyar taka fa ta shige É—aki zata kwanta, bari in kai mata yoghurt É—in kar barci ya kwashe ta."

Kansa ya gyaÉ—a masa a hankali yana kallonsa batare da ya ce komai ba,
Har sai da ya fice before ya mayar da idanuwansa ya rufe yana jan numfashi, shi kaɗai ya san halin da yake ciki yanzu, sai faman cije laɓɓa yake yi yana tsimayin jiran Hanif

While Hanif kuma dama yoghurt É—in a Falonsu ya ajiye cikin fridge, É—auka yayi ya fita ta benen baya wanda zai sada mutum da corridorn É—akin da Maryamu take, batare da wanda yake zaune a falo ya ga gilmawan sa ba,
Tura ƙofan yayi a hankali ya ji ta buɗe, bai shiga ba sai da yayi sallama yana kiran sunanta

Hakan ne yasa Maryamu da ke kwance ta rufe kanta a cikin blanket, tsaban barci ne a idanuwanta tana shiga ta faÉ—a kan gadon, har barci ya soma tafiya da ita ta ji sallaman sa kamar a sama, bata tantance waye ba amma ta buÉ—e idanuwanta tayi shiru tana sauraron wanda zai shigo

Shi kuma Hanif bai shiga ba sai da ya ƙara yin sallama jin shiru, tare da kiran sunan ta yana cewa, "My sister, kin yi barci ne?"

Ta gane muryan waye, dalilin da yasa ta mike zaune tana cewa, "A'a Yaya Hanif, ka shigo."

Ƙarisa tura ƙofan yayi ya shige cikin ɗakin, ganin akwai duhu sai ya kunna fitilan ɗakin da makunnin yake bakin ƙofan,
Fuskarsa da murmushi yake kallonta yace, "har kin yi barci kenan? Na tashe ki ko?"

"A'a Yaya, ban fara ba ma."

Wurin ta ya nufa yana faÉ—in, "na manta É—azu ban ba ki yoghurt din nan da na siyo miki ba, sai da na shiga É—aki na gani shiyasa nace bari in kawo miki."

Hannu ta saka ta amsa cike da farin ciki tace, "Wow! Yayana kamar ka san ina son yoghurt wlh, musamman ma wannan Rufaidan, dama ban taɓa sha ba ina ta son in ɗanɗana."

Dariya yayi sabida ganin yanda take santi har ta buɗe zata sha, sai da ya ga ta kafa kai ta soma sha sannan yace, "ai komai kike so my sister zan yi miki, don haka daga yau ma zan riƙa siyo miki tunda na ga kina so, bari in je kar in takura miki, good night."

"Ok Yaya, Nagode Allah ya saka da alkhairi, sai da safe."
Tayi maganar bayan ta cire robbern a bakinta tana kallonsa

Murmushi yayi mata kawai ya fice cike da jin daÉ—in ta sha, da sauri ya koma É—akin su ya samu SHAREEF ya fito Falo yana tsaye sai faman zirga-zirga yake yi,
"Yauwa My Bro, komai fa ya kammala, don yanzu haka sai da ta sha sannan na fito daga É—akin."
Dariya ya ƙara yi yace, "amma fa ka kula kar ka je kayi abun da ba daidai ba, har yanzu Maryamu yarinya ce baza ta ɗauki wannan jaraban naka da ka jima kana neman inda zaka sauke ta ba."

Wani kallo SHAREEF ya watsa mishi, sai ya ja dogon tsaki yana wuce wa zai fice batare da ya ce uffan ba

Yayinda Hanif kuwa dariya kawai yake yi har sai da ya ga fitan sa, kana shima ya wuce bedroom yana ɗaukar wayansa ya hau rubuta wa Amra saƙo ransa fari ƙal, domin bai da farin cikin da ya wuce ta sanadin haka SHAREEF ya soma ƙaunar Maryamu, har ransa yana son su kasance tare domin sun dace, amma SHAREEF ya kasa gane wa taurin kai da bahagon zuciyarsa ya kasa sanin fari bare baƙi.
***

Tun fitan Hanif sai Maryamu ta ajiye yoghurt ɗin bata ƙara sha ba, dama ba wani sha sosai tayi ba sabida barcin da ke rufe mata ido, ajiye wa tayi da ninyar gobe ta shanye, sai ta gyara kwanciyarta ta shige cikin blanket, nan da nan barci mai daɗi ya sure ta cikin ƙanƙanin lokaci ko kashe fitilan bata yi ba

Yayinda SHAREEF a dai-dai wannan lokacin yana bakin ƙofan ta ya jima yana tsaye, yana son tayi nisa a barcin nata sannan ya shiga, sai da ya ɓata lokaci before ya murɗa handle din a hankali ya zura kansa ciki, ganin ta a kwance ba ta motsi; hakan ne yasa ya ɗan saki ajiyar zuciya, before ya ƙarisa zura ƙafafunsa ya shige gaba ɗaya, a hankali ya mayar da ƙofan ya rufe,
Tsayuwa yayi a wurin yana kallon inda take, duk da ba ya ganin komai nata domin har kanta ta shigar ta rufe,
Kusan mintina biyu before ya saka hannu ya kashe hasken É—akin, sannan a hankali ya taka zuwa bakin gadon ya sake tsayawa,
Ya jima a tsaye yana tunanin ta inda zai fara, sai da yayi ƙuru kamar ya juya amma sai ya daure ya haye saman gadon a hankali yake moving har ya shige cikin blanket ɗin, tare da janyo ta jikinsa ya ƙanƙame ta yana sauke ajiyar zuciya sabida wani irin natsuwa da ya saukar masa, jikinsa har rawa yake yi wurin ƙoƙarinsa na aiwatar da abun da yake ninyar yi, lokaci ɗaya ya rikice sabida jin albarkatun jikinta ya haɗe da nashi, musamman yanda ya ji ɗumin jikinta ya soma ratsa shi, nan take wani irin sha'awa mai ƙarfi ya taso masa, gaba ɗaya ya soma susuce wa ya soma fita a hayyacinsa koda ganin yanda yake yamutsa ta cikin zafin nama da rashin natsuwa

Yayinda Maryamu bata san me yake wakana ba a wannan lokacin, domin ba karamin nisa tayi a barcin ta ba, duk bidirin da SHAREEF yake yi wurin romancing ɗin ta tamkar zai cinye ta, har da cire mata riga; bata san mai yake wakana ba sai da abu yayi nisa yana ƙoƙarin afka mata da karfi da yaji, a lokacin ne tayi firgigit ta tashi a tsorace tana zazzare ido, lokaci guda kuma ta saka ƙara sabida tunanin ta wani ne ya shigo ɗakin, ihu take yi kamar zautacciya tana son ƙwace jikinta tare da ɓanɓare shi a jikinta; yanda ya nane mata ya kifa kansa saman ƙirjinta yana lashe ta abun ya bata tsoro, dalilin da yasa ta dinga tsala ihu kenan tana janyo mishi gashin kansa da hannunta ya sauka a kai

Wanda hakan ne yasa SHAREEF ya soma dawowa cikin hayyacinsa, bai ida nufin sa ba ya ɗago yana duban ta daga cikin hasken farin watan da ya ƙillaro a ɗakin, ya kasa magana sai jan numfashi yake yi yana duban ta, bazai iya biye mata ba abun da yake buri kawai ya samu biyan buƙata, shiyasa nan take yayi kokarin ci gaba da abun da yake yi, amma kukanta da ihun ta ya soma firgitar dashi gudun ta jawo mishi mutane, da sauri ya sanya hannu ya rufe mata bakin yana faɗin, "shiiii! Ni ne, ki natsu Malama kar ki jawo min mutane nan."

Gabanta ne yayi wani irin bugawa jin muryan SHAREEF ya ratsa mata kunnuwa, take ta dawo hayyacinta ta dena bige-bigen da take yi tana son gasgata mafarkin da ta saba yi ne a baya; yanzu yake faruwa da ita ko kuma shi ne da gasken?
Ganin ya ci gaba da lashe ta kamar tsohon maye take ta sanya ƙarfin ta da hannayenta biyu tana shirin ɓanɓare shi; bakin ta ɗauke da salati sabida har lokacin bata yarda cewan SHAREEF ne a gaske ba,
Hannu ta sa ta ja gashin sa dole ya dakata da abun da yake yi yana janye jikinsa tare da faÉ—a wa gefenta; jikinsa rabi a jikinta yana jan numfashi,
Ita kuma hakan ne ya bata damar ƙwace jikinta ta faɗo daga kan gadon, jiki na rawa ta miƙe tana neman hanyar fita sabida ruɗewan da tayi

Da sauri SHAREEF ya mike ya cafko ta ya riƙe ta gam yana cewa, "kee! Wlh kika tara min mutane sai na ci ubanki, baza ki natsu ba?"
Amma inaa; sam ba ta jin sa illa fasa kuka da tayi tana son fincike wa ta gudu, kamo ta yayi ya dawo da ita kan gadon ya jefa ta a fusace yana cewa, "don ubanki baza ki yi min shiru ba sai kin tara min jama'a? Abun da kike nema ne na zo muyi tunda kin iya sharri, yanzu sai ki samu damar yin sharrin da kyau in nayi miki zahiri kika gani. Shashasha idan ma ba lalura ba mai zai sa in kawo kaina wurin ki?"

Kuka Maryamu take yi ta kasa ma sauraron sa; ƙoƙarin ta kawai tabar ɗakin domin har yanzu gani take yi mafarkin da ta saba yi a baya ne; ba gaske ne ba, sosai take ɓarin baki tana addu'o'i a cikin zuciyarta,
Can ta hantsala ta takure a jikin bango tana ci gaba da kuka mai fita da ƙarfin sauti

Takaici ya cika SHAREEF sabida rashin biyan buƙata, ga shi a ƙage yake gaba ɗaya ƙarfin sa ya ƙare mugun kasala da tsananin sha'awa ke addabar sa, hakan ne yasa ya kasa jurewa ya nufe ta gadan-gadan zai afka mata

Amma tuni ta zille ta sake wantsala wa ta inda ya baro,
Sai abun ya zame musu kamar wasan Yara,
Idan yayi nan tayi can tana kuka da ƙarfi a kokarinta ta samu ta fice,
Amma ya tare mata hanya idan ta nufi ƙofan zai iya kama ta, shiyasa take hawa saman gadon tana ƙara volume ɗin kukan ta har yanzu bata yarda SHAREEF ne zahiri ya zo gare ta ba, addu'a fal bakin ta wadda gaba ɗaya halin ruɗewa da tsantsan tsoro; yasa ba ta iya gane abun da take furta wa,
A fili take karanto addu'o'in nata har da su wa'innahu Sulaimau...
Da gudun ta ta dumfari toilet É—in cikin dakin ta shige zuruf har tana gwara kanta da bango, amma inaa; bata saurarawa kanta ba duk da azaban da ya ratsa ta, fatan ta kawai ta samu ta shige domin ta tsira,
Tana shiga ta mayar da ƙofan zata datse
Chapter 36 · 0% Book details