Sashe 60
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin daɗi ne ya cika ta, musamman da jin wannan sunan nata a bakin sa, sai ta ji daɗin sunan fiye da koyaushe, bata san sanda ta washe baki ba tsaban farin ciki, ga kuma kalman sakin da ta ji ya ambata, domin har ga Allah tana da zafin kishin da baza ta iya sharing SHAREEF da wani ba, irin tarin ƙaunar da take mishi baza ta iya jure ganin sa da wata bayan ita ba, don haka farin cikin ta ya kasa ɓoyuwa, tuni ta rungume sa ƙam tana dariya
Shi kuma sai ya ji daɗin ganin yanda ta saki fuskarta, sai yayi amfani da wannan damar nasa nan da nan ya soma shafa ta sabida samun abun da yake so, musamman yanda ya ga ta ƙanƙame shi babu wani gardama, nan da nan sai kiɗan ya sauya suka koma mayar wa da junan su martanin soyayya.
*****
_____Yayinda a wurin Haseena ba ƙaramin tashi hankalinta yayi ba, kuka ta saka lokacin da suka bar gidan don ta kasa riƙe tashin hankalin ta, wani sabon soyayyarsa ne ya dawo mata wanda tana jin baza ta iya hakura dashi ba, ta gummaci tayi masa abun da yake so in har bazai rabu da ita ba, baza ta taɓa barin sa da wata ba domin soyayyarsa ya zame mata jinin jikinta, SHAREEF wani ɓangare ne na rayuwarta, don haka da kukanta wi-wi take roƙon Nana ta taimaka mata
Ita kuma takaici ya cika ta, nan fa ta dinga surfa mata bala'i tana cewa, "da ta san haka ne da tun farko bata biye mata sun zo nan ba, bayan alkawarin da tayi na barin sa har abada zata sadaukar dashi ga ƙungiya, amma yanzu ta sauya zance ta zaɓi wani a kanta? Tana son ta wulaƙanta ta ne."
Haseena na kuka tace, "Honey, don't you understand, SHAREEF is my happiness, I will never be able to part with him, help me if you love me, I promise you that we will be together, I will never part with you, but ina son in ƙwace SHAREEF ya dawo wurina domin shi ne farin cikina, duk abun da kike so ina miki Please ki cika min wannan burin nawa, zama dashi bazai hana mu rayuwarmu ba amma shi nake so."
Ganin da gaske take yi tana kuka sosai ta tayar da hankalin ta, shiyasa Nana ta sauko har ta bata tausayi sabida ba ta son abun da zai ɓata mata rai, tace mata, "yanzu mai take so a yi?"
"Ina son in sake mallakar sa ya zama nawa Ni kaÉ—ai, babu wata Macen da ta isa ta mallake sa bayan Ni, and I want to live with him. I can't go back to Australia, I will live with him because that is my happiness."
"No, it is not possible, Haseena, you mean mun rabu; did you choose him over me? I cannot live there without you with Me"
"Please help me with this, I can't go anywhere without SHAREEF with me, you have a chance to be near me but I won't go back there."
"Well, we have a way to attract him to you, if he loves you, he will do anything for you, idan muka É—auki mataki a kansa just ya biyo ki can kawai ku zauna tare, if not bazan yarda ba, kin san zan iya komai a kanki, ya rage naki."
Haseena ta yarda da hakan shiyasa tace, "Ni komai za ki yi, ki yi in har zan same shi, burina mu zauna tare na raba shi da kowacce Mace, ita kuma wannan da ta shiga tsakanin mu ba na son sake ganin ta a doron ƙasa, domin tunda ta haɗa hanya dani ta riga Ni mallakar sa sai na ɗauki mummunar mataki a kanta."
Killer smile Nana ta saki, tace, "good, I will do whatever you want, just put it in your heart and from now on, you don't have any problem, let's just go."
Tuƙa motan Haseena tayi after ta share hawayen fuskarta, yayinda suka koma gida daga nan.
*****
Shi kuma SHAREEF, yana samun time ya kira Dady ya faÉ—a masa abun da ke faruwa, already ya faÉ—a masa, "ya saki Haseena yanzu sun rabu, bazai iya ci gaba da zaman da igiyar auren ta ba."
Shi kansa Dady hakan ya fi so, tunda ba amfanin zaman nasu, yace mishi, "Allah yasa hakan shi ya fi alkhairi, zai faÉ—a ma Momyn su, sannan shi da kansa zai kira Mahaifin Yarinyar ya sanar musu."
Koda Momy ta ji zancen ta fi kowa farin ciki, don babu wanda yakaita murnan ganin SHAREEF ya rabu da Haseena, tun farko bata so auren ba, kuma da abun ya zo da matsala rabuwar shi ya fi alkhairi a yanzu, don haka basu tashi hankalin su ba, suna fatan a ce wannan shi ne zai zama sanadin zaman su lafiya shi da Maryamu
Shima Dady É—aukan waya yayi ya kira Abban Haseena, ya zayyane masa abun da ke faruwa, a cewar sa, "tunda yarinyar ta nuna baza ta zauna dashi ba, rabuwar ita ce mafi alkhairi, in ta samu wani Mijin tayi aure kawai."
Sannan ya basa haƙuri daga ƙarshe ya nuna masa, "ba haka suka so ba, amma yanda Allah ya tsara ne."
Ko kusa Abba bai ji haushi ba, tunda a ganin sa don SHAREEF ya rabu da Æ´arsa ai ba faÉ—uwa suka yi ba, zata samu wanda ya fi shi, dama don ita Haseenan ta matsa dole sai shi ne, kuma shi abun da take so shi yake so, don haka bai damu ba sam suka yi sallama daga nan,
Shima É—in sai ya kira Umma ya sanar mata tunda ba ya gidan, sai gobe zai dawo
Umma hankalin ta ya tashi matuƙa, don wlh bata so hakan ba, tun farko ta so Haseena ta zauna a ɗakin Mijinta don haka ya fi mata alkhairi ko don ta tsira da mutuncinta, kuma suna bukatar ganin jikokin su tunda ta kawo kai yakamata a ce a yanzu tana ɗakin Miji da Yaranta, karatu ne dai tayi iya yin ta ya isa haka, abun yayi mata ciwo musamman yanzu da ta soma zargin su da Nana, hankalin ta a tashe yake,
A nan take sanar mishi, "Haseenan ma tana gida, ta kira sa ta faÉ—a mishi?"
Abba yayi mamaki yace, "no bata faÉ—a min ba."
"Ai kuwa tun safe ta dira a ƙasan, ita da wata ƙawarta suka zo."
"But shi ne ba ki sanar min ba?"
"Alhaji na sha'afa ne, kuma nayi tunanin kun yi waya ne tunda nace ta kira ka."
"Ok ki kashe wayan bari in kira ta muyi magana."
Amsa mishi Umman tayi sannan ta kashe wayan,
Sai can kuma ta sake jin kiran nasa
Bayan ta É—auka yake cewa, "ya kira wayan but bata yi peaking ba, ta bata wayan yanzu su gaisa."
"To bari dai in kai mata, sabida yanzu Ni ina falo ne tana É—akin ta, ina zuwa bari in kai mata."
Ta miƙe ta nufi ɗakin Haseenan riƙe da wayan a hannu
While su kuma su Haseena suna ɗakin hankalinsu yayi gaba wurin biya wa juna buƙata, wayan tana vibration bata san ma ana kira ba, sun yi nisa a harkan nasu haihuwar Uwayen su.
[02/05, 1:25 PM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE31*
_____Ba ƙaramin tashin hankali ne ya riski Umma ba; a lokacin da ta shiga ɗakin Haseena ta gansu a wannan yanayin mummunar yanayin da ya hautsina mata ƙwaƙwalwa, take a nan ta saki wayan a ƙasa ta kwatsa ihu, kana salati ya biyo baya jikinta na faman rawa hannayenta a saman baki
Yayinda su kuma tuni sun dawo a cikin hayyacinsu, inda Nana tayi saurin É—aga Haseena wacce take kwance malale a saman gadon tsirara daga ita har Nanan,
Babu wacce ta kuma motsi a cikin su don basu da sauran kuma abun da yakamata suyi
Umma kuma ta kasa ɗaga kafanta bare ta tafi sai bin su da kallo take yi, gabanta na buga wa da ƙarfi tashin hankali ya bayyana a gaba ɗaya fuskarta, har lokacin salati take yi tana jin kamar mafarki take yi, wai yau ƴarta ta kama hand right da wata Macen suna aikata masha'a, bama namiji ba wai Mace? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Wannan wanne irin bala'i ne? Mai duniya ta zama haka?
Ranta yayi matuƙar ɓaci da nan take ta fashe da kuka tana nuna inda Haseenan take,
Wacce a yanzu ta tashi zaune tana neman riganta zata rufe jikinta, cikin tsawa da tashin hankali take cewa, "Haseena, ke ce yau na kama da wata kuke aikata saɓon Allah irin haka? Wanne irin bala'i kike son jawo mana a gidan nan? Wanne irin abun kunya ne wannan? Mai muka rage ki dashi da har kika amince ki ci amanarmu ki saɓa mana a kan tarbiyyar da muka yi miki? Haseena..."
Sai tayi shiru ta kasa ƙarisa zancen sabida ɗacin da ya ziyarce ta da takaicin abun da ta gani
Ita kuma Haseena rigan ta gama sanya wa tana kallon Nana da ko a jikinta, ita kanta bata wani damu ba tunda aikin gama ya gama, don haka cikin borin kunya tace, "Umma, ki yi hakuri don Allah kar ki sanar da Abba abun da kika ga muna yi, sharrin shaiɗan ne wlh, kuma bazan sake ba daga yau baza ki sake ganin na aikata ba, amma ki yi haƙuri."
Jinjina kanta kawai tayi ta kasa magana, sabida har lokacin baƙin ciki da ɓacin ran da take ji ya hana ta sake buɗe baki, har ta juya zata fita sai kuma ta sake dawowa tana kallon Nana a fusace tace, "zo ki wuce don kutumar kan ubanki ki bar mana gida, shegiya asararriya gantalalliya, duk yadda aka yi ke kika ɓata mana yarinya kuma baza mu taɓa yafe miki ba, ki zo ki wuce nace."
Ta daka mata tsawa mai firgitar wa