← Book details Shareef Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 75

Sashe 47

Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Eh an fada maka, in na fito ka yanka Ni."
Ta ja tsaki tabar wurin tana koma wa kan gadonta ta kwanta, har da harɗe ƙafafu

Yayinda SHAREEF kuma ajiye ledan yayi a wurin ya juya ya koma ɗakin sa, lallai zai yi maganin bakin rashin kunyar yarinyar nan, bazai iya jure rashin mutuncin ta ba, ransa ya ɓaci haka ya dinga zagaye a ɗakin sa, amma daga baya sai ya taushi kansa yana zama gefen gadon, yayinda ya kama kansa abun duniya ya ishe sa yayi masa yawa, har ga Allah bazai iya haƙura da Maryamu ba, yana matuƙar buƙatarta a rayuwa, kome ta faɗa mishi ya san shi ya jawo, amma bazai iya jure rashin kunyarta ba, shima dole ya tashi tsaye ya nuna mata halin sa ko don ya saita mata kanta,
Daƙyar ya samu yayi barci, sai da ya kuma zuba ruwa a jikinsa sannan ya ɗan ji dama-dama, ya afa maganin sa sannan ya kwanta, ya jima yana juye-juye before barci ɓarawo ya sure sa cike da mafarkan Maryamu,
Bai tashi ba sai asuba, dole yayi wanka yayi alwala ya sauya riga ya tafi masallaci,
Bayan an idar da sallan ya dawo É—akinsa, yana cire rigansa ya koma wani barcin

Itama Maryamu barcin ta koma tun Sallan asuba, sai karfe bakwai ta tashi, ta jima a zaune before ta shiga toilet tayi uzurin ta ta fito, sannan ta gyara ɗakin nata ta wuce Falo, dayake zaman su a Abuja ta saba da aiki, da asuba ba sa koma wa barci ma zasu Fara aiki, duk da yanzu sabon gida ne amma hakan bai sa ta ƙi kakkaɓe Falon ba, duk ta jera pillown kujerun tayi style da su,
Wurin ledan da ya ajiye mata a bakin ƙofa ta nufa ta ɗauka ta duba abun ciki, taɓe baki tayi tana hararan ƙofan ɗakin sa, sai ta ja guntun tsaki a fili tace, "wato shi ga shi mara kunya ya ɗibo jiki raɓe-raɓe zai zo wurina, Hmm lallai ne ma SHAREEF, yanzu na zama Mutum amfanina ya zo za a zo a more Ni a banza a hofi, wlh baza ka taɓa samun abun da kake so ba, mu zuba dani da kai."
Ƙwafa tayi tana ɗaukar ledan ta wuce wurin freezern ta ƙato, dayake jiya an cika mata da ruwan Faro sai Lemon kwali da coke na robber, har sun yi sanyi tunda akwai nepa a gidan, su Ammee da suka kunna tun jiya ita kuma ta manta bata kashe ba a haka ya kwana, drinks ɗin ta kwashe ta zuba a ciki sannan ta wuce kitchen, a can ma an saka mata babban freezern duk da bai kai na falo ba

Gaskiya Dady ba ƙaramin ƙoƙari yayi ba, komai shi yayi musu na kayan furnitures tunda shi ya bada kuɗi aka siya, a kayan akwati ne kawai Momy ta bada nata gudunmawar, duk abubuwan da ta san zata bukata an zuba mata a akwati musamman ƙananun kaya da aka jibga mata kamar babu gobe

Kazan ta gasa yayi ɗumi sannan ta tafasa ruwan zafi ta ɗauko flaks ɗin ta ta zuba a ciki, sai ta soya ƙwai ta ɗauka ta fita zuwa Falo, a saman dainng ta ajiye komai har plates; sannan ta zauna ta haɗa tea tana kora wa da ƙwan tunda babu bread, bayan ta gama ta soma yagan kazan, sai da tayi mishi cin mahaukata ta kusa take rabin kazan sannan ta hakura saboda yanda cikin ta ya cika fam kamar zai fashe, gyatsa tayi ta furta Alhamdulillah tana lanɗe baki, an samu na banza.
miƙe wa tayi ta wuce ɗakin ta, wanka tayi ta fito ta zauna a gaban mirror ta caɓa kwalliya, sannan ta nufi akwatunan ta tayi ɗaiɗai dasu har sai da ta ɗauko kayan da ya dace da ita,
After ta saka ta koma bakin mirror tana kallon kanta,
Dariya ta fashe dashi tana tafa hannaye,
Ba ƙaramin kyau ta yi wa kanta ba don ta kasa rufe baki a yadda ta ga haɗuwar ta,
Ƙananun kaya ne riga da wando kalan ruwan powder,
gajeren wando ne iya cinyanta wanda ya matse ta tam ya fitar mata da lingu da saƙo na mazaunan ta, dama ga shi wandon robber ne tamkar an halitta shi a jikinta tsaban yanda ya kama ta hips din ta suka bayyana, sai gajeriyan rigan wadda iya cibiyarta ta tsaya ana kallon cibinta a waje, sai dai rigan ita kuma a sake take bata kama ta ba kuma tana da gajeren hannu ne, gaban rigan a buɗe take da kwalliyar stones masu ƙyalƙyali, iya saman ƙirjin ta rigan ta matse wanda ya bayyana mata breasts ɗin ta fili sun cika fam gunun sha'awa, ko bra bata sanya ba,
Ga makeup ɗin da tayi laɓɓan nan sai glowing suke yi idanunta suna shining sun sha tozali sun yi haske,
Sai juya wa take yi a gaban mirrorn tana ɓaɓɓaka dariya,
Koma wa tayi ta ɗauko hula ta rufe cushin gashin ta da ta kasa gyara wa, illa oil mai ƙamshi da ta sanya mishi, ta ɗaura hulan turban kalan ja, ta ɗauki flat shoes shima ja ta sanya a ƙafafuwan ta, gaban mirrorn ta sake koma wa tana jujjuya jikinta, ba ƙaramin kyau tayi ba kayan suka haska ta tunda suna da haske, sun yi wa Black skin ɗin ta mugun kyau,
Sai ta cije laɓɓa tana kaɗa kanta, "Hmm lokacina ne yanzu."
Kama ƙugu tayi ta sake juya wa before ta ɗauki turaruka ta feffesa kala-kala, nan da nan ta ɗauki ƙamshi mai daɗi babu inda ba ya tashin ƙamshi a jikinta,
Wayanta ta dauka ta fita Falo tana zama a kan sofa tare da harɗe ƙafafu

A dai-dai wannan lokacin SHAREEF shima ya fito yunwa ya koro shi; yana tafe yana hamma, but babu inda idanuwansa suka sauka sai a kan Maryamu, take ya tsayar da bakin nasa a buÉ—e ya yatsa cak a wurin ya kasa gaba bare baya,
Idanunsa sosai ya sake ware wa a kanta yana tunanin ita ce ko wata ce daban, domin har ga Allah bai taɓa tsammanin tsantsan kyawun halittarta ya kai haka ba har sai da ya ganta tamkar tsirara a gabansa; tayi irin wannan shigan da yayi mugu-mugun tafiya da duk wani imaninsa gami da natsuwar sa, zahiri shi kansa bai san sanda ya saki baki yana bin ta da kallo tamkar soko ba, yayinda ƙafafunsa tuni sun ɗibe sa ya tafi izuwa wurin ta, sai ganin sa tayi a gabanta a tsaye wanda bata san da zuwan nasa ba sai da ta hango ƙafafunsa; tunda kanta na ƙasa tana duba waya

Take ta ɗago kanta ta zuba mishi manyan idanuwanta, nan da nan ta sha kunu ganin yanda ya zuba mata na mujiya yana kallon jikinta, dama da biyu tayi don ta nuna mishi ƴar ƙauye ta girma, dalilin da yasa tayi shigan kenan, wanda bata san cewa sabon rikici ta jawo ba

Domin a lokacin ta gama rikirkita SHAREEF; ya gama fita a hayyacinsa, duk wani lungu na jikinsa tsuma yake yi gaba ɗaya ƙofofin gashin jikinsa masu sada mishi duk wasu saƙonni sun buɗe wutar tsananin sha'awa da bukatar kasancewar su tare ya tashi mishi, ga ƙamshin turaren ta da ya taimaka masa wurin dulmiyar dashi, kwata-kwata hankalinsa ba ya jikinsa idanunsa har sun soma kaɗa wa jikinsa na rawa ya kasa cire ido a kanta saboda gaba ɗaya hankalin sa ya tashi

Ita kanta Maryamu ta soma ɗan ruɗe wa saboda ganin halin da yake ciki, har gabanta ya soma buga wa, amma sai tayi ta maza ta maze tana gyara zamanta tare da sake ɗaura ƙafa kan ɗaya

Hakan sai ya ƙara bayyana manya-manyan cinyoyinta masu ɗaukar hankali a idanunsa, wanda tuni yayi ƙoƙarin kamo ta idanuwansa sun rufe burin sa kawai ya shaƙi ƙamshinta ya ji albarkatun jikinta cikin nasa

Zumbur Maryamu ta miƙe sabida ganin ya yo kanta zai faɗa mata, idanunta ta ware waje kafin tayi ƙwaƙwƙwaran motsi ya cafko ta,
Sai ganinta tayi cikin jikinshi ya ƙanƙame ta ya tusa mata kanta cikin ƙirjinsa; ya kasa bata damar ma motsa wa bare tayi wani motsi, sabida yanda ya matse ta ya ƙanƙame ta ƙam yana shaƙar ƙamshin turaren ta,
Duk yanda ta so ta ƙwace amma inaa; ta gaza, domin ba ƙaramin riƙo yayi mata ba,
Gaba ɗaya ta soma tsorata da halin da ya soma shiga sabida ganin yana shinshina ta yana ƙoƙarin lashe mata fuskarta da ya ɗago ya riƙe mata kumatu gam,
Daƙyar ta iya furta, "meye haka kake yi? Dalla ka sake Ni, ba na so..."

Saurin haɗe bakunansu yayi yana ƙanƙamo ta ƙam tamkar zai maida ta ciki, har wani ɗago ta yake yi, wani irin zuƙa yake mata kamar zai cinye ta, gaba ɗaya SHAREEF ya haukace ya rikice; ba ya iya gani ba ya ji a wannan lokacin, burinsa kawai ya samu abun da yake buƙata, tamkar mayunwacin Zaki haka ya koma farautan Maryamu wanda lokaci ɗaya ya soma galabaitar da ita,
Kwata-kwata bai raga mata ba a yanda yake tsotse mata baki gaba ɗaya ya gama cije mata laɓɓa, domin da zafi-zafi yake kai mata sumba,
Tsawon lokaci before ya dakatar yana zare bakinsa tare da mayar wa saman fuskarta ya fara lashe ta kamar wani maye,
Inda hannayensa na zube a bayanta yana yamutsa ta har zuwa ƙasan mazaunan ta

Ita kanta Maryamu ta soma fita a hayyacinta, domin jin waɗannan zazzafan saƙonnin sun soma mantar da ita da wanda take tare

Nishi kawai suke fitarwa gaba ɗayansu wanda tuni ƙafafuwansu sun gaza daukar gangar jikinsu,
Tuni sun zame ƙasa sai ga su malale a saman shimfiɗaɗɗiyar carpet din tsakar Falon

Tuni SHAREEF ya soma ƙoƙarin ɓarka mata gaban riga, don yanda ya cafko breasts ɗin ta sai da ya fitar dasu daga cikin rigan,
Nan fa ya fara mata wani irin salo mai sake rikirkitar da ita,
Nan da nan ya ci galaban da ta soma biye mishi don tuni itama ta fita a hayyacinta,
Sam a wannan lokacin babu mai ji bare gani sun shiga wani irin yanayin da sun manta gaba É—aya kansu,
Daɗin da suke ji yana ƙara ratsa musu kwanya yana sake haukata su da fitar da su a cikin hayyacinsu
Chapter 47 · 0% Book details