Sashe 13
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunsa jawur Jabir yake kallon Hanif sabida ba ƙaramin shigan sa marin yayi ba, shiyasa cikin hargowa cike da fitan hayyaci irin wanda ya sha yayi tatul; kansa ba noti yake cewa, "Ni ka mara dan du**rn uwarka? Kai uban wa ya kawo ka gidan nan da zaka shiga tsakanina da Matata? Wlh na rantse da Allah sai na kassaraka tunda kayi ƙoƙarin raba tsakanin mu, babu wani shege da ya isa ya hana Ni abun da nayi ninya."
Sai ya kama ihu yana É—aga hannu da faÉ—in, "kai ba a haife ka ba wlh, yau sai na nuna maka waye Jabiru a garin nan, baka sanni ba ko?"
Ya zazzaro mishi ido yana cije baki irin na tauraye
Sakin sa Hanif yayi tare da ƙoƙarin nannaɗe hannun rigansa yace, "ban sanka ba sai ka faɗa min wane ne kai, Ni kafin ka ɗauki mataki a kaina zan dawo da kai cikin hayyacinka yanzu."
Da sauri Mama ta hana shi taɓa shi sabida ganin abun da yake shirin yi,
Tace, "don Allah kar ka biye wa wannan Yaron bai da hankali bai san abun da yake yi ba, ka ƙyale sa kawai tunda Allah ya kawo ka ka ƙwaci Amra, wlh bai da mutunci komai zai iya yi, Mahaifinsa shi yake ɗaure masa gindin duk abun da yake yi, bamu san mai muka tare musu ba amma koyaushe cikin cin zarafin mu suke yi, musamman ma ƴata da ya hana ta saƙat kullum cikin fargaba da tashin hankali take sabida tunanin abun da zai mata."
Sai ta dubi Jabir ɗin da ke kumfar baki yana zazzare ido like a ɗan daba, tace masa, "ka fitan mana a gida matsiyaci kawai, kuma wlh kotu zata raba mu da kai duk ranan da ka zo gidan nan ka sake taɓa ta, banza shashasha mara tunani."
"Au haka kika ce ko? Wlh summa tallahi sai na jijjiga muku bala'in da baku taɓa gani ba a arean nan, kuma wannan yarinyar bata da Miji sai Ni sai ta zama tawa ko ta halin ya-ya ne, ko ku aura min ita da arziki ko na danne shegiya a lungu sabida..."
Wani irin naushi Hanif ya tattakura yakai mishi a mouth din sa, cikin wani irin fushi ya shaƙo wuyansa kamar zai kashe shi yace, "kai ƙaramin ɗan iska buɗe idanunka ka kalle Ni da kyau, duk ranan da kayi gigin sake taɓa yarinyar nan; wlh sai na kashe ka, sai na illata maka rayuwa, sai na ɓatar da kai dan Ubanka, jujin da ke kanka zan sauke maka, ɗan iska kawai fita."
Ya tura sa zuwa waje ya bugu da bango
Sosai Jabir ya ji jiki da irin shaƙan da Hanif yayi masa, musamman turo sa da yayi waje ya buga kansa, hakan ya fusata shi shima yana kallonsa ya soma antayo masa zagi ta uwa ta uba, irin na gogaggun ƴan duniyar nan, yace, "billahil lazi ka jira Ni nan da mintoci zaku ga mai zan muku gaba ɗayan ku, bari in dawo."
Ya miƙe kamar wanda zai kifa ya bi hanya yana haki tare da ɗaga murya yana cewa, "ku jira Ni yanzu zan dawo dukkan ku sai na karku."
Su Mama hankalin su ya tashi matuƙa, domin sun san bazai wuce ƴan daba Abokansa zai kira ma Hanif ba,
Shi yasa Mama tace mishi, "ya tafi kawai, domin ta san Æ´an iskan Abokansa zai kira su yi mishi wani abu, kar wani abun ya same shi a ga laifin su gwara ya tafi."
Hanif yace, "a'a Mama, babu inda zan je, in har a kan wannan Yaron ne babu inda zan je, ina zuwa."
Sai yayi saurin laluba aljihun sa yana neman wayansa,
Tunawa da yayi yabar ta a Mota shiyasa ya fice da sauri ya koma wurin motan nasa har da ƙara wa da gudu, saboda Motan da ɗan tazara daga wurin gidan su,
Zuwa yayi ya dauki wayan ya lallatsa ya kira Police,
Sai da ya kira su ya tabbatar suna kan zuwa before ya wuce gidan, already sun shiga cikin gidan shiyasa shima ya shiga ciki,
A zaune ya gansu a bakin ƙofa har yanzu Amra tana kuka,
While su Afra suna matsan hawaye duk hankalin su yayi matuƙar tashi
Ita kanta Mama ƙarfin hali take yi amma ta san cewa yau ɓarnan da Jabir zai jawo musu ba kaɗan bane,
Shi yasa tana ganin Hanif ya dawo tace, "don Allah Hanif ka tafi kar wani abu ya same ka mu shiga uku, wlh Yaron nan bai da hankali na tabbata tunda ya furta hakan Abokansa yan iska zai kira, bamu san da me zasu zo ba."
"Kar ki damu Mama, nima na kira ƴan sanda kuma yanzun nan zasu ƙariso, ko ma mene ne zan ɗauki mataki a kansu hakan baza ta sake faruwa ba."
Yayi furucin yana ƙara kallon Amra da ke kwance a jikin Mama tana sharɓan kuka,
Idanun nan sun kaÉ—a sun yi jazir duk ta fita a hayyacinta,
Wani irin zafi yake ji a ransa sabida ganinta a irin wannan halin,
Tabbas yau zai koya ma Yaron nan hankali, bazai ƙara gigin taɓa mishi Amra ba, domin in har a kanta ne zai iya daukar mummunar mataki a kan duk wani wanda zai ci zarafin ta,
Hanif bai iya fushi ba amma in yayi ba ya kyau; don yana da zafin rai shima sosai, duk da yana da saurin sauka
A lokacin da su Jabir suka dawo, yayi dai-dai da zuwan Æ´an sanda, domin har sun soma dukan Motan Hanif zasu farfasa ta,
Sai ga su sun taho a sukwane,
Dayake Hanif ya fito sabida jin shiru basu iso ba Æ´an sandan, shiyasa ya fita sabida hankalin sa ya kasa kwanciya kar su Jabir su zo su rutsa shi a cikin gidan, gwara ya fita ya duba ta inda zasu taho,
Yana hango lokacin da suka taho suka soma dukan Motan nasa,
Abun ya ɓata masa rai, bai yi la'akari da yanda suka taho a gigice da makaman yaƙi ba, kowannen su riƙe da adda a hannu, a zafafe ya nufe su da ninyar afka musu shima; don ransa yayi matukar ɓaci yanda suke son illata masa Mota,
Sai ga diran Æ´an sanda a wurin,
Nan take ya basu umarnin su kama su,
Duk da sun so guduwa amma haka aka cafke su dukka aka saka su a Mota,
Kafin wani lokaci wurin ya cika da jama'a suna kallon abun da ke faruwa, duk da basu san me ke wakana ba, amma a kan idanunsu aka wuce da su Jabir,
Nan fa suka tabbatar da cewan sun taɓo abun da ya fi ƙarfin su tunda har aka kawo ƴan sanda suka kama su,
Dayake sun san su fitinannu ne, ko Æ´an sandan shakkar kama su suke yi, sun bi sun addabi Jama'ar anguwar, sai ga shi yau sun haÉ—u da dai-dai su tunda har aka iya wuce wa dasu.
[31/03, 4:32 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
     *SHAREEF*
       _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE8*
_____Hankalin su Mama har ya kwanta da suka ga Æ´an sanda sun wuce da su Jabir,
Kuma Hanif ya sake kwantar musu da hankali sosai yace, "za a É—auki mataki a kansu, daga yanzu babu abun da zai sake faruwa."
Mama sai godiya take masa har da hawayenta, sabida farin cikin yanda ya damu da su sun samu wanda ya damu da lamarin su
Amra bata so zuwa aikin ba, amma shi ya matsa mata yace, "ta shirya su tafi."
Hijab kawai ta saka tunda already tayi wankan ta, dama suna cikin karyawa ne Jabir ya zo musu da hatsaniya,
Kuma duk yanda Mama ta so ta ci wani abu before su tafi amma ta ƙi, domin bata jin daɗin jikinta sabida yanda duk ta firgice Jabir ya ɗaga mata hankali, ga kukan da ta sha, don Hanif ne ya matsa mata ma da baza ta fita ba a yau, amma bata da yanda zata yi tunda tana ganin girman sa baza ta iya masa musu ba, dole ta saka hijab ta dauki jakarta suka tafi
Su kuma su Afra ƙarshe sai dai suka zauna a gida tunda time ya ƙure musu a gida, ko sun je makarantar yanzu ba lallai a bar su su shiga ba.
***
_____Tunda suka shiga Motan suka fara tafiya, Amra ta takure jikinta ta kafa wa hanya idanu ko motsi ƙwaƙƙwara ta kasa
Yayinda Hanif ke tuƙin a hankali shima idanunsa a kan titin, ganin shirun yayi yawa shiyasa ya dube ta yana ɗan jan numfashi, idanunsa ba abun da suke tuna masa sai surar jikinta wanda ya gama gani a gidan su, bai taɓa tunanin haka take da kyau ba sai a yau; since bai taɓa ganinta da gyale ko da ƙaramin Hijab ba, koyaushe da dogon hijabi take zuwa, face ɗin ta kaɗai zaka iya gani sai idan ta fito da hannayenta,
Shi kansa yana son yayi mata wata tambaya da ya tsaya mishi a rai sabida yanda take yawan saka baƙin Hijab, a kullum dashi take zuwa, dole yana son ya san aƙidan ta gudun samun matsala; tunda har a zuciyarsa ya amince ta zame mishi Abokiyar rayuwa,
Ganin yanda ta takure ta ƙi sakin jikinta har yanzu, shiyasa ya kalle ta ya kira sunan ta
Kallonsa tayi; da idanuwanta da suka rine suka yi ja duk sun kumbura, face É—in ta babu fara'a,
Janye idanuwanta tayi sabida jin hawaye suna son zubo mata
Hanif kuwa ji yake yi tamkar ya rungumo ta a jikinsa ya rarrashe ta sabida yanda yake jin tsananin kaunarta da tausayin ta a rai, ya san tana cikin damuwa sosai kuma yana neman hanyar da zai faranta mata, shiyasa a natse cikin kwantar da murya yake cewa, "Please Amra ba na jin daÉ—in ganin ki a wannan yanayin, sam zuciyata ba ta min dad'i musamman idan na kalli wannan kyakkyawar fuskar taki na ganta cikin damuwa."
Da sauri ta kalle sa sabida jin abun da yace