Sashe 2
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuma Mama tana zaune tana kallon su cikin tsananin damuwa da tunanin mafita, tana ji a ranta anya baza su siyar da gidan nan su canza wuri ba? Koda gidan da bai kai wannan bane sai su siya sauran kuÉ—in ta É—aura jari, amma ta san cewa Æ´an uwan Baban su Amra baza su yarda ba, ta san dole sai an yi rikici idan tace zata siyar da wannan gidan,
Mama ta kasa runtsawa sai ma sallah da ta soma yi tana rage daren, bayan ta idar da sallan ta dinga rokon Allah ya kawo musu mafita, musamman ma a kan amra wacce take ganin tawayan ta zai sa da yawan mutane su cutar da ita, tana rokon Allah ya tsare mata ƴaƴanta har ta ga auren su ba tare da wani ya ci mutuncin su ba, Allah ya ba wa Amra Miji mai ƙaunarta wanda zai iya riƙe maraichin ta da kuma laluran da ke tattare da ita,
Haka ta dinga kwararo addu'o'i kafin daga bisani ta kwanta a nan ƙasa
Sabida a halin da Amra ta kwanta; zazzaɓi ne mai zafi ya rufe ta, ko ɗaga yatsa ba tayi, domin tsoratan da tayi da abun da Jabir yayi mata ya sanya ta a wani mawuyacin hali, abu kaɗan sai ta firgita, lokaci guda jikin ta ya rikice yayi zafi kamar garwashi
Ba karamin tayar musu da hankali tayi ba sabida ganin yanda jikin nata ya rikice sai kuka take yi,
Jiki na rawa Mama ta fita ta siyo mata magani ta bata ta sha bayan ta haÉ—a mata koko,
Amma ko a haka jikin nata bai yi sauƙi ba, sai ma sake rikicewa da yayi,
Ƙarshe kwanciya tayi a ɗaki ta ƙudundune jikinta, sai sannu suke mata gaba dayansu suna cikin damuwa sun kasa taɓuka komai, to dayake basu saba ganin ta a haka ba shi yasa hankalin su ya tashi ainun,
Allah yasa ma yau asabar ne bata da aiki, ba ta zuwa ranan weekends
Ƙarshe a haka ta wuni zugum a kwance jiki ya ƙi daɗi, duk maganin da ta sha daga ƙarshe sai dai ta amayo shi,
Ga babu sauran kuÉ—i balle Mama ta kaita asibiti, shiyasa hankalin ta ya fi tashi sabida bata san ya zasu yi mata ba.
🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆
_____ *AUSTARALIYA*
    *SYDNEY*
Wani irin yanayi SHAREEF ya shiga a wannan lokacin, sam ya kasa yarda da abun da ya gani bare ya gasgata a ƙwaƙwalwan sa,
Cike da sanyin jiki ya zube a gefen Haseena yana sauke nimfarfashi kamar wanda aka koro yayi gudun ceton rai,
Ya kasa kataɓus duk da yana jin yanda Haseena take kiran sunan sa, amma bai iya magana ba, kamar matacce haka ya koma, roƙon Allah yake yi a ransa Allah yasa abun da yake zargi ba gaskiya bane, to amma ga shi ya ji a zahiri, tabbas Haseena babu budurci a tare da ita, wurin a buɗe yake since bai sha wahalar shiga ba. He was confused and lost where to stop his thoughts in one place
Haka itama Haseena, ta ɗauka cewa irin dad'i da gamsarwan da take samu wurin Nana babu kalansa a duniya, domin bata taɓa tunanin zata shiga wani yanayi irin hakan ba, wani irin mugun sha'awarsa ne yake taso mata, ko kaɗan bata gamsu ba ya sauka a jikinta, tana son ta jawo shi jikinta but ta gaza sabida rashin ƙwarin jiki, shiyasa tayi ƙoƙarin kiran sunan sa tana mai fashe wa da kuka sabida halin da take ciki
Kukan nata ne ya soma dawowa da shi cikin hayyacinsa, har ya iya motsa jikinsa yana mai buÉ—e idanunsa lokacin da kukan nata ya dame shi, bazai iya jure jin sautin kukan ta ba, duk da yana a cikin wani hali, zuciyarsa zafi take mishi, ya rasa inda zai saka kansa sabida tunanukan da ke bijiro masa na zargin Haseena, tamkar ya haÉ—iye zuciya ya mutu tsaban kishi,
Ɗakyar ya iya ɗago kansa yana sauke madaidaitan idanuwansa a kanta, wanda suke cike da zallan kishi gami da jin haushin ta a karon farko a rayuwarsa, ya so yayi mata magana sabida yanda ya ga tana kuka, sai kawai yayi ƙarfin halin tashi zaune yana sauke tagwayen ajiyar zuciya, tare da tariyo abun da ya wakana a yanzu, ransa na ƙara ɓaci kamar ya dunƙule hannu yakai mata duka haka yake ji,
Bai yi aune ba ya ji hannayenta a jikinsa, har ta matso jikinsa tana kiran sunan sa; tare da furta
"Please Dear help me, kar ka bar Ni don Allah, zan mutu."
Hakan ne yasa ya sauke mata wani banzan kallo, murya a dishe ya kira sunan ta da ƙarfi yana furta, "Haseena, dama kin san wani ne kafin Ni?"
Daram gabanta yayi mugun faÉ—i, take ta dawo cikin hayyacinta domin gaba É—aya ta gama fita a hayyacinta; ita kanta bata san me take furta wa ba sabida tsananin sha'awar da ke damun ta, sai yanzu da ta ji saukar muryansa lokaci É—aya ta wartsake tana buÉ—e idanunta
A haukace yake furta maganar a yanzu, ga dukkan alamu zuciyarsa a wuya take, "I told you to wake up and explain to me how I will understand, kina ji na kin yi min shiru? Nace waye ya taɓa sanin ki bayan Ni Haseena? A yanda na same ki ba haka yakamata Virginia ta kasance ba, Who has seen before me?"
Gaba daya ta rikice ta kiɗime ta rasa inda zata saka kanta tsaban tashin hankalin da ya bijiro mata, babu inda jikinta ba ya rawa, yawun bakin ta ma ya ƙafe ta kasa motsin kirki illa kallonsa da take yi a wani irin bahagon yanayi
Yayinda shirun nata ya sake saka mishi shakku a cikin zuciyarsa, da wani irin yanayi yake kallonta kamar zai yi kuka a yanzu, nimfashin da yake shaƙa ma yana ƙoƙarin guje masa, idanunsa sun kaɗa sun yi jazur lokaci guda jijiyoyin wuyansa suka fito raɗo-raɗo, ɗakyar ya nuna ta da yatsa cikin ƙuncin da ya ziyarce shi, bakin sa na rawa yace, "Haseena, kenan maganata gaskiya ne? A buɗe fa na ji ki? It means wani ya taɓa shigan ki; ya shiga gonan da ba nashi ba? Tell me kar ki sa zuciyata ta buga yanzu in mutu a nan, ki furta min da bakin ki ya aka yi hakan ta kasance; ko amanata kike ci?"
"Na shiga uku na lalace! Mai kake faÉ—a haka SHAREEF? Ban gane inda maganar ka ta dosa ba?"
Tayi maganar a sa'ilin da ta miƙe zaune sabida tsananin tashin hankali da razanar da tayi, ƙarfin hali kawai tayi wajen ganin ta ɓoye damuwarta har ta iya furta masa wannan maganar cikin rawan murya
Shi kuma jin tambayar rainin hankalin ta sai ya daka mata tsawa yana cewa, "You mean you don't know what I'm talking about? Na ce uban waye ya sanki kafin Ni? Wa kika bama kanki? Ai na san ba haka Budurwa take ba, cewa aka yi za a ji wurin a rufe sai an sha wahalar nemo wurin, kuma at the same time baza a iya shiga ba, but duk girma na lokaci guda na shige zuruf babu wani shamaki, to taya hakan ta faru? Za ki faÉ—a min ko sai na illata ki a nan wurin? Wlh idan kin ci amanata ne kin cuce Ni, kin cuci rayuwata, before ki kashe ni Ni zan kashe ki Haseena, da ke da É—an iskan wanda ya shiga gonata duk sai na ci ubanku na kashe ku kowa ya huta."
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Tashin hankali kenan!
Yanda SHAREEF ya rikice mata ya zare mata sabida tsaban kishi; ƙiris ya rage zuciyarta bata buga ba, kuka ta saka mishi jikinta na wani irin kerma tamkar an jona ta a shock, har haƙoranta haɗewa suke yi tsaban yanda take son magana amma ta gaza furta wa,
Tuni ta sauko ƙasa ta duƙa a gabansa tare da ƙoƙarin riƙo masa ƙafa
Amma sai ya janye ƙafafunsa yana miƙe wa tsaye a haukace, halin da ya shiga ma ya rasa mai zai yi ya huce, ko kayan jikinsa bai saka ba ya nufi hanyar fita tsaban ɓacin rai da kishin da ya haukata shi
A guje ta tashi ta bi bayansa tana shan gabansa, cikin wani irin murya tana kuka take cewa, "wlh wlh SHAREEF ban san me kake zargi na a kai ba. Ban sani ba, Ni babu wanda na sani bayan kai a yanzu, babu wanda na taɓa bama kaina after you, ka yarda dani, ban san kowa ba, kai ne.. kai ne ka soma buɗe Ni, kai ne Allah..."
Ta ma kasa maganar bare ta fahimtar dashi sabida kukan da take yi
Shi kuma gani yake yi kamar ta gama raina mishi hankali, idan ya ci gaba da sauraron ta zai iya mata illa sabida yanda ya harzuƙa ransa yayi mugun ɓaci,
Sai kawai ya juya ciki ya dauki kayansa ya soma ƙoƙarin saka wa
Tana nan tsaye tana wani irin kuka mai tayar da hankalin mai sauraro, ta rasa ma me ke shirin faruwa da ita ne, tamkar a mafarki abun ke faruwa haka take gani, tabbas idan ta rasa SHAREEF mutuwa zata yi, zata iya jure komai amma ban da fushin sa, musamman a wannan gaɓar da in har tabar shi ya tafi, to; tabbas ta rasa shi na har abada, abun da yake zargin ta akai zai zama gaskiya, kuma ba zai taɓa waiwayo inda take bata
Tana a wurin ya fito ya wuce ta a fusace kamar wani Zaki, haka ya nufi bakin ƙofa zai fice
Amma sai ta bi bayan shi cikin sauri ta tare gabansa ta saka key a ƙofan,
Juyowan da zata yi sai jin saukar marin sa tayi ya kakkaure ta da maruka har uku a lokaci guda,
Take jin ta da ganin ta ya ɗauke ta tafi yuuu ta zube a ƙasa tana sakin wani uban ihu mai razanarwa.
[31/03, 4:32 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*