Sashe 23
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da haka Haajara ta jiyo ta lokacin da ta hauro saman zata amshi wayanta,
A nan ta taho a guje sabida jin sautin kukan ta, hankali a tashe ta ƙarisa wurin ta tana kiran sunan ta, "Aunty Haseena lafiya? Me ke faruwa da ke ne? Don Allah ki faɗa min wa ya taɓa ki; me aka yi miki?"
Sai lokacin Haseena ta dawo cikin hayyacinta har lokacin jikinta bai dena rawa ba, ga gumin da ke ƙara tsatstsafo mata; face ɗin ta gaba daya ta nuna tashin hankali da tsananin ruɗin da take ciki, ta kasa ma magana don bata san me zata ce ba, illa kallonta da take yi zuciyarta na bugawa kamar zata faso ƙirjinta tuna tashin hankalin da ke gabanta, taya ma za a ce zata bada jinin ƙanwarta da ita kaɗai ce ƴar uwanta? Meyasa tayi wannan gangancin? No baza ta iya ba sai dai ko meye ya faru wlh
Girgiza ta Haajara tayi tana sake faÉ—in, "wai lafiya Aunty ina magana kin yi shiru? Me aka faÉ—a miki kike kuka?"
Saurin saka hannayenta tayi tana share hawayen ta, sai da ta share before ta girgiza mata kanta tace, "No babu..."
"Babu kamar ya? Haba Aunty Haseena kina cikin wani hali mana, kuka fa kike yi kuma ki ce min babu komai? Don Allah ki faÉ—a min hankalina a tashe yake."
"Nace miki babu komai Haajara, ki sarara min kin ji ko?" Tayi maganar cikin tsawa wadda bata san ma tayi ba sabida halin da take ciki
Shiru Haajara tayi tana kallonta da mamaki, amma ta gaza magana cus tsawan da tayi mata, sai ta miƙe da sauri domin ta je ta sanar da su Umma, don ba ta ganin alamun akwai lafiya a tattare da Haseena a yanda dai ta ganta a haka
Kamar Haseena ta san me ke ranta tayi saurin kiran sunan ta, "ban ce ki sanar da kowa halin da kika ganni a ciki ba, if not wlh zan yi mummunar saɓa miki Haajara."
Tsayawa Haajara tayi tana kama ƙugu after ta juyo da kallonta gare ta, sai tace, "to me yasa baza ki faɗa min halin da kike ciki ba? Kina wannan halin sannan kike tunanin zan yi shiru bazan sanar da su Umma ba? Kuka fa kike yi Aunty Haseena, ko SHAREEF ne ya faɗa miki wani abin?"
Sosai Haseena tayi ƙarfin halin danne zuciyarta, tare da ƙoƙarin daidaita kanta before ta furta, "yeah, it's me and SHAREEF, ba na son ki sanar dasu wani abu please Haajara, ki bar zancen nan a nan."
Sai ta miƙe tana ajiye sweet ɗin da ta ƙanƙame a hannunta, tare da ƙoƙarin zame rigan jikinta don ba ƙaramin azaban zafi bane yake huro mata, ji take yi kamar an saka ta a wuta ana dafa ta,
Shiyasa tuni ta zare rigan ta ajiye ta koma daga ita sai bra da pencil skirt, sai ta koma ta zauna yaraf har lokacin jikinta bai bar rawa ba
Ita kuma Haajara mamaki ne sosai a kan face É—in ta, mamakin Haseenan, musamman yadda ta ga tana fitar da hucin gumi alhalin babu zafi a garin, kuma ga AC a É—akin but ita zufa ke keto mata, kuma ga alamunta ya nuna babu natsuwa ko kaÉ—an a tare da ita, sai dafe kanta take yi ta rasa inda zata saka ranta ta ji daÉ—i,
Zuwa tayi gefen ta ta zauna tana kallon sweet ɗin da ta ajiye, but sai ta mayar da hankalinta a kan Haseenan tana cewa, "wai Aunty me yayi miki ne haka kika tayar da hankalin ki? Me ya faɗa miki? Ko dai wani auren ya ƙara?"
Domin a hasashen ta babu abun da zai É—aga mata hankali sama da wannan
Amma sai Haseena ta watsa mata wani mugun kallo tana mai É—aure fuska tamau, "i said leave me alone Haajara, wai uban me kike so ki ji ne? Kin takura min fa."
Saurin ɗaga mata hannu tayi tace, "yi haƙuri Aunty Haseena don Allah maida wuƙan, sorry ba Ni nakar zomon ba.., Allah na damu ne da halin da kika shiga, idan ba ni yar uwanki ba; wa kike dashi da za ki faɗa mishi damuwar ki? Ki yi hakuri don Allah."
Sai kuma ta mayar da idanunta a kan sweet ɗin tare da ɗauka tana ƙoƙarin buɗe wa,
Har ta buÉ—e da ninyar sakawa a baki domin Haseena bata kallonta,
Before ta saka a bakin ne take cewa, "Aunty wannan mintin fa; mai ban sha'awa...?"
Tun kafin ta ƙarisa maganar Haseena ta ɗago tana kallonta, a firgice ta wafce mintin cikin tsananin tsoro idanunta tuni sun firfito waje kamar zasu faɗo ƙasa
Ita kanta Haajara ta tsorata da yanda Haseenan ta wafto mata hannu har tana bige ta, abun ya É—aure mata kai, sai kawai ta saki baki tana kallonta galala kamar wata sabuwar halitta
While ita kuma tuni ta sakar mata wani kallo a zuciye tace, "fita, just leave my room now."
Zata yi magana ta daka mata tsawa, "fita don ubanki tun kafin in falla miki mari."
A yadda ta ga ta hayayyaƙo mata dole ta tashi ta fita tana taɓe baki, tare da ƙunƙunai tana faɗin, "a kan wannan mintin don jaraba shine kike min wannan uban tsawan? Aikin banza."
Ta ja dogon tsaki ta fice tana bugo ƙofan
Haseena ta ji ta sarai amma bata kula ta ba, tana fita itama ta miƙe tana safa da marwa cikin tsananin tashin hankali da tunanin mafita,
Zuwa tayi ta ɓoye mintin a cikin kayanta sannan ta dawo ta zauna tana dafe kanta, wasi-wasi take yi a ranta anya baza ta aikata abun da suka ce ba? No, ba ta jin zata iya, amma mene ne mafita?
Idanunta sun kaÉ—a sun yi jazur gaba É—aya ta sake fita a hayyacinta, "Ni dai Nana kin kaini kin baro, nayi dana-sanin sanin ki a rayuwa, ko don sabida soyayyar dangina dole zan fita a wannan harkan, bazai yiwu ba, daga yau bazan sake komawa ba na dawo kenan."
Ta furta maganar a fili tana mai fashewa da wani kuka mai cin rai, "wai mai ya hau jikina ne?"
Sai ta zamo ƙasa ta haɗa kai da gwiwa tana ci gaba da kukan mai tsuma rai.
***
_____Inda ita kuma Haajara Falo ta koma ta tarar da Umma zaune ita kaÉ—ai
Umma tace, "ina Haseenan ne? Ko tayi barcin ne?"
"No, tana nan a ɗaki, ita ta koro Ni ma, yanzu haka SHAREEF ne ya ɓata mata rai ta nemi ta juye a kaina."
"Ya ɓata mata rai kuma? Ba na jin haka sai dai in ke ce kika tone ta."
Tura baki Haajara tayi tana cewa, "kai Umma! komai dai laifina kike gani, kin san Aunty Haseena da saurin É—aukan zafi, abu kaÉ—an ma sai ta hau min faÉ—a, amma ban yi mata komai ba wlh, zuwa nayi na ganta cikin damuwa but na tambaye ta sai ta juye fushin a kaina."
Hararanta Umma tayi tace, "ke ma fa da shegen neman tsiwa ne, kin cika shishshigin tsiya shiyasa faÉ—a ke haÉ—a ku da ita, common tashi ki É—auko min fruits É—in da na ajiye a kichen, yana nan a freezer ki dauko ki yanka ma Abbanku before ya fita yanzu."
Miƙe wa Haajaran tayi, sai dai tuni ta ɓata fuskarta tana cewa, "komai dai Ni ce mara gaskiya Umma, Shikenan daga yau bazan sake shiga harkan ta ba Insha Allahu, dukka-dukka yaushe ne zata tafi ma tabar mana gidan namu."
Ta wuce tana ci gaba da ƙunƙunan maganar ta
Ita kuma Umma kaÉ—a kanta kawai tayi bata ce komai ba tana mayar da hankali kan kallonta
Shiga kichen ɗin tayi tana ɗan waƙe-waƙen ta har da taka rawa kamar yadda ya zame mata jiki, sai rausayawa take yi a haka ta karisa jikin freezer ɗin ta buɗe,
Bayan ta ɗauko faffaɗan bowl din sai ta wuce inda suke ajiye wuƙa da nufin ɗauka,
A nan saman kanta ta ga sweet sak irin wanda Haseena ta hana ta, abun ya bata mamaki don sanin Haseena bata shigo kichen ba balle ta ajiye irin sweet É—in,
Sai kuma tayi dariya tace, "an hana Ni sha sai ga shi na samu tsuntsu daga sama gasashshe."
Tuni ta ɗauki mintin ta ɓare ta jefa a baki tunda sha'awa ya bata, ga shi ƙato da alamun zai yi dad'i ne since ta tabbatar dole Haseena ta zo dashi, ba irin sweet ɗin nan bane
Har ta ɗauki wuƙan zata fice, amma me; sai ta ji maƙogwaron ta ya soma riƙewa wani irin zafi ya ziyarce ta, da sauri ta ajiye bowl din tana kama wuyanta sabida azaba kamar an sa mata wuta, tuni ta jefar da sauran mintin while cikin ta yayi wani irin murɗa wa,
Kafin ƙiftawan ido jikinta ya rikice da wani irin azaba wanda tuni ta soma fita a cikin hayyacinta, ganin jini na zuba ta hancinta nan da nan ta ƙwalla ƙara tana kiran sunan Umman su,
Ko kafin Umma ta taho tuni ta zube a wurin jikinta ya saki babu sauran motsi; sai jinin da ke ɓulɓulowa ta hanci da bakin ta kamar an kunna famfo,
Ragowar mintin kuma ya ɓace ɓat babu shi a wurin.
[04/04, 12:12 PM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE13*
_____A ganin Haseena har sai ta ba Haajara mintin nan sannan zasu iya kashe ta, bata san cewa ba haka bane, iya lokacin da suka ba Mutum to dole sai sun aiwatar da ƙudirin su a kansa, bare su suna da tsafi mai ƙarfi, ganin zata yi musu taurin kai shiyasa suka ajiye mintin da kansu don Haajara ta gani, kuma ta ɗauka ta sha kamar yanda suke buƙata
Haseena na cikin daki ta soma jin kukan Umma tana kiran sunan Abbansu,
Daga ita har Abban suka fito a gigice sabida jin kiran da babu lafiya a cikin ta
Lokacin Umma ihu kawai take yi tana faÉ—in, "Haajara... Haajara."
Hannunta na rawa tana nuna hanyar kichen