Sashe 16
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ta ɗauki kamar seconni tana aika wa Amra mugun kallo, wadda bata san ma tana yi ba, ta ja ƙwafa ta fice a wurin zuciyarta na tafarfasa,
Lallai dole ta dauki ɗammaran shiga jikin Hanif, domin har ga Allah baza ta taɓa sanya a lamarin nan ba, ƙaunarsa ta shige ta baza ta iya rabuwa dashi ba, tana ganin wannan ƙasƙantacciyar wacce talauchi ya gama fitar da ita a hayyaci, baza ta taɓa cin galaba a kanta ba, domin nesa ba kusa ba ta kerewa Amra, ta fita aji da komai, bata da wayewan da ita take dashi, ta san hanyar da zata bi domin mallakar Hanif ya zama nata, domin ta san ko shi sai dai ya faɗa ƙarya; amma bazai taɓa zaɓan Amra ya barta ba,
Hakan ne yasa hankalin ta ya ɗan kwanta duk da akwai zallan ɓacin rai a tare da ita, tare da baƙin cikin ganin Amran a tare da Hanif bata da yanda zata yi ta raba su wurin aikin su ɗaya,
Tabbas da a ce ta ƙarisa karatun ta babu abun da zai hana bata maye gurbin Amra a wurin aikin nan ba, amma su juri zuwa rafi...
[31/03, 4:32 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE9*
_____Mama na cikin ƙullin alalen da zasu yi, tana zuba wa a leda tana bama Salma na ƙullewa,
Ita kuma Afra tana cikin kichen tana hura wuta,
Suna hira sama-sama sai ganin Baba Jafaru suka yi cikin hargagi ya faÉ—o musu gida babu sallama sai tsiya da ya ci ransa,
Dukkan su sai da suka tsorata sabida ganin shi a fujajan yana kwaÉ—a kiran Mama
Ganinta da yayi a zaune shiyasa cikin masifan da ya taho dashi yake cewa, "wato ke Shafa ba ki da mutunci ba ki da ragowar sa ko? Ba ki san inda ke miki ciwo ba da har za ki sa a kama min ɗa a rufe min, tunda ke matsiyaciya ce mai rama khairan da sharri, to wlh tun wuri idan ba ki kwance ƙullalliyar da kika ƙulla ba; wlh summa tallahi sai ruwan sha ya gagare ki a garin nan, sai na ci miki mutunci na wulaƙanta ki, ita asararriyar yarinyar naki da kike gadara da ita, tambaɗaɗɗiyar kan titi; to zan dauke su gaba ɗaya a hannunki inga iskanci, dama ai mu ne dolen su ko? To daga yau zasu koma hannuna inga uban da ya isa ya ƙwace su, in ban da asara irin naki ke kin isa kikai Yaro na station ki sa a rufe sa? Wlh sai inda ƙarfina ya ƙare sai na wulaƙanta ki."
Mama da tuni ta tashi kan ƙafafunta sabida ganin yanda yake hargagi kamar zai faɗo mata, ba ƙaramin ƙona mata rai kalaman sa suka yi ba, shiyasa nan da nan har hawaye sun soma ɗiga a kan fuskarta take cewa, "sabida kai baka son laifin ɗanka baka bari ka ji mai yake faruwa ba ka hau kai kana faɗa, ai ka san mai yake aikata wa tunda ba tun yau ba nake kawo maka ƙaran sa amma ka ƙi ka ɗauki mataki, sabida son zuciya irin naka ɗanka ya fi ƴaƴan wasu, wlh nima bazan yarda ba duk abun da zaka faɗa sai dai ka faɗa, a wannan karon bazan taɓa yarda ka ci min zarafi ba daga kai har ɗan naka, Yara dai nawa ne ko? Babu inda zasu je muna nan tare, kuma da kake zancen na rufe maka ɗa, ka je can ka nemi wanda ya rufe maka ɗanka don sun tono wanda ya fi ƙarfin su ne shiyasa suka samu sakamakon su, ba wurina ba."
"Ƙarya kike yi mutumiyar banza, ai an faɗa min komai ke kika sa aka kama su aka rufe su sabida wannan shegiyar ƴar naki, na san komai shi kansa Yaron ai tare suke da ƴar naki, dole ke kika saka ya rufe shi, to wlh zan iya Shari'a da koma waye in har a kan ɗana ne, kinji na rantse bazan bar ki ba a wannan karon ba tunda kika nemi cin min mutunci, ki saka ido ki ga matakin da zan ɗauka, gidan nan sai ya gagare ki wlh kuwa, dole za ki bar mana gidan ɗan uwa ki zuba Yaran ki tafi, idan kuma kin ƙi daga nan har kotu sai mun je, kina wasa da Ni ne."
Ya buga mata yatsu cikin zafin rai da tafarfasan zuci ya juya zai fice
Ita kuma Mama faɗi take, "wlh Allah ya fi ƙarfin ka ko me zaka yi sai dai kayi, a kan gaskiyata nake bazan taɓa bari ku zalunce mu ba, sai inda ƙarfina ya ƙare mugaye azzalumai kawai."
Sai ta fashe da kuka tana koma wa ta zauna zuciyarta na zafi da tsananin ƙunci,
Ta kasa ci gaba da ƙullin ma sai hawaye da take yi
Tuni Salma da Afra sun zo wurin ta sun kewaye ta suma suna hawayen sabida baƙin cikin kalaman Baba Jafaru, basu san mai zai faru ba, amma tunda suka gansa a wannan mugun ɓacin ran sun san dole bazai musu da sauki ba, dama kaf ƴan uwan Babansu shine Mutum mara imani da zafin zuciya, yana da son kansa, bare yanda ya ɗauki alwashi sun tabbatar komai zai iya yi
Mama kuma a shirye take ta ɗauki duk cin kashin su, dama bata da wanda zai tsaya mata ne, muddin suka ce zasu shiga tsakanin ta da ƴaƴanta wlh hukuma zai raba su, wannan karon baza ta taɓa yarda ba, koda Hanif bai taimaka musu ba sai inda ƙarfin ta ya ƙare, tana jiran sauran ƴan uwan nasa don ta san suma zasu zo su sauke mata kwandon bala'in, wlh baza ta yarda ba, a kan me zasu rika cin zarafin ƴarta? Mai ta tare musu? Yarinyar da take fama da kanta kuma baza su barta ta ji da abun da ke damun ta ba; sai sun ɗaura mata masifan su, mugaye azzalumai.
🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆
_____Bayan Amra ta gama aikin nata, sai ta É—auki files É—in ta wuce cikin office É—in Hanif
Yana zaune yana waya da Mahmud a kan evidence É—in da ya samu ya tura masa a WhatsApp, dalilin da ya kira kenan yana faÉ—a masa, "ya hau kan WhatsApp ya tura masa."
Tunda dama Mahmud É—in yanzu suna can Abuja jiya suka tafi tare da PA'n SHAREEF da wasu ma'aikata biyu,
Yana kallon Amra har ta zo ta zauna idanunsa a kanta yana ci gaba da wayan
Ita kuma ganin kallon da yake mata sai ta ajiye files ɗin tana duƙar da kanta ta soma wasa da hannun Hijabin ta,
Sai da ya gama ta ji ya ambaci sunanta, hakan ne yasa ta É—ago da kanta tana kallonsa
Murmushi yayi mata yace, "kin gama ne?"
Kai ta É—aga mishi itama tana maida masa da martanin Murmushin
Agogon hannunsa ya duba sabida ganin lokaci, sannan sai ya dube ta yace, "maganar da nake so nayi da ke magana ce mai tsawo, I wish we had more time, but now it's prayer time, ina ganin idan mun je mun dawo sai muyi maganar; ko?" Ya ƙare maganar da ɗan ware mata ido yana ƴar dariya
Hakan ne ya bata kunya sai tayi saurin janye ƙwayar idanuwanta a kansa tana murmusawa, tare da jinjina mishi kanta
Sallaman ta yayi yace, "ta je in ya dawo sai ta shigo."
Sai da ya ga ta fita before ya miƙe ya shiga toilet ya ɗaura alwala ya fita
Time É—in shima Secretary yayi alwalan har ya wuce,
Itama Amra ta wuce side É—in Mata da aka ware musu a Companin suna sallah
Sai da suka dawo sannan ta shiga ta same shi kamar yanda ya buƙata,
Zama tayi tana jiran ta ji mai zai ce mata, amma har cikin ranta tana jin wani yanayi kamar wani abu zai same ta, musamman yanda ta ji zuciyarta na beating natsuwarta na neman kufce mata cus kallon da yake mata, dalilin da yasa ta mayar da kanta ƙasa kenan domin ta kasa jure kallon nasa wanda ke faɗar mata da gaba
Hanif shiru yayi ya zuba mata idanu yana tunanin ta inda zai fara, murmushi kawai yake yi a ransa yana jin daÉ—in kasancewar su a haka yana kallon kyakkyawar fuskarta,
It took some time before ya buÉ—e baki ya kira sunan ta,
Ganin ta ƙi ɗagowa shiyasa ya ci gaba da maganar sa cikin kwantar da murya da salon jan hankali,
"Amrah, I know you will be surprised what will come out of my mouth now, ahmm... Duk da dai lokaci ya ja ina dakon sa a cikin raina ban samu na bayyana miki ba sabida ina buƙatar mu sake fahimtar juna sosai."
Sai ya sake kiran sunan ta cikin wani yanayi tare da furta, "I can't hide it for a long time, now I have to tell you what I feel in my heart. I love you AMRAH! I love you from the bottom of my heart, I am telling you my truth."
Weakly, she raised her head and looked at him, her heart beating very well, ta kasa ƙwaƙƙwaran motsi sai faman kokawa take yi da zuciyarta, yanda ta zuba mishi ido take a nan ƙwalla suka soma cika mata idanun sabida gani take yi kamar mafarki take yi
While shi kuma tuni ya taso sabida ganin halin da ta shiga, sai ya zagayo ta wurin ta yana zama a kan table tare da kafa mata ido, cikin tsantsan gaskiyarsa da yanayin muryan tausayi yace, "Amrah ina sonki! Ina matuƙar ƙaunarki ba tun yau ba, na jima ina dakon soyayyar ki tun sanda na ganki, a yau ne nake ganin ya dace in fito da abun da ke cikin raina ko don in ji salama a cikin zuciyata; sannan in samu amsa gamsashshiya wacce zata faranta min rai, don Allah ki dube Ni ki faɗa min abun da ke cikin ranki a game dani, Ni ina sonki! Kuma auren ki nake son in yi Amrah."